Description/Story:
Cheaters Book 1 Complete Novel
Written By Surayyahms
Description
_AIDA BEUTY SALOON AND LOUNGE._
9:30a:m.
_Lekki epe expressway lagos state, nigeria._
Gidan kwalliyar Aida Beauty being one of the Best Beauty luxury spa a garin lagos yasaka yau ta amshi Bakontar Latest Bride in town wato sananniyar matashiyar nan HALISA MANSA wanda aka fi sani da _Halsy queen_ Da kuma kyawawan Hamshakan ayarin kawayenta da suka mugun shaƙuwa da junansu wanda a kullum zaka gansu tare sam basa rabuwa da juna.
Deir friendship is like no oda bakasafai ake samun irinshi ba,tamkar yan uwan jini haka suke dan sun mugun shaƙuwa da junansu,kawance ne irin na mutu ka raba takalmin kaxa ke wanzuwa a tsakaninsu tun tashuwarsu adacan.
yau wata rana ce ta musammn agaresu na tsananin murna da farinciki wanda bazai iya misaltuwa agaresu ba.
Daga yanayin hasken annurin dake kwanciyar akan fuskar kowacce acikinsu zaka san cewa ayau lallai suna cikin yanayin tsananin farinciki da nishadi, kowacce ka duba cikin su bazaka iya mata kallo daya ka dauke kanka cikin sauki ba, sun sha tsadadden yadinsu cool royal blue silk material daya kame dirin jikinsu, soft indonesian silk material ne da aka kera musushi a companyn babban designer nan zuhair murad domin wann ranan, tun daga style kayansu har ixuwa kan duk wani accerories da suka saka na wengers luxury diamond ne,duk wani classy designs najikinsu iri daya ne kama daga kan high heels shoes,clutches, watches, bracelets,har style na dinkinsu iri daya ne, kwalliyarsu wanda ya kasance mai tsananin kyau da tsada wadda shine ya kara fitar da tsabar kyan kowacce acikinsu,murmushin nan nasu mai sanyi tare da daukar numfashin duk wani me kallo suke sakarwa juna.
hamshakin Group din nasu kwata kwata su biyar ne, kyawawan mata ne classy and matured babu kamshin yaranta a jikinsu ko kadan، they are ladies in der late 20s and early 30s,body game nasu ajin farko dan kamar su suka zabi kansu domin kuwa kowacce cikinsu tanada irin kalar tsarin kyau na musamman da Allah ya zuba mata.
_Halisa Roberts mansa_ wato halisa mansa ko halsy queen ita caramel colour ce tsiriyace mai jiki irinna models dogaye masu shape sosai,Sai _Amina Ali talba_ ana ce mata meenal talba farace sol doguwa Mai matsakaicin tsayi da jiki, _shema’u usman marafa_ da ake ce mata shema marafa, full option ce tana da wani irin diri mai daukar hankli amma blck beauty ne wacce bata bukatar wani make up a fuskarta kwata kwata cos of her natural beauty,sai _Hadiza umar maitaima_ a.k.a Dije meitama, ita kuma irin kim kardashian skin din nan ne gareta, farinta na yan gayu ne sabida make up surgery datayi wa sassan jikinta to make it look soo perfect, she is flawless and neat, tattali iya tattali, kana kallonta kaga creame de la creame high level woman with class, sai kuma _victoria williams Baltimore_ wato vicky, siffar jikinta irin na black americans ne babu abunda babu ajikin nata na diri da kuma tsarin halittar fuska vicky tana da dogon gashi dayake zuba har gadon bayanta yake kwanciya dan haka bata taɓa saka kari ko wani attachement ba.
mutum uku cikinsu musulmai biyu cikinsu christians amma bazaka gane hakan akan lkci ba sabida mode of life dinsu da character dinsu gaba daya iri daya ne, kusan kominsu atare suke gudanawarwa,izuwa yanxu acikin su kowacce tay aure wacce ta rage din kenan Halisa wacce ake kkrin daurin aurenta ayau,shiyasa ayau din sukejin kamar suyi fifika dan tsananin farinciki.
yau suka rufe kofa kirif sun dawo complte group of power Housewives Kamar yadda suke kiran kansu.
Daga cikin hadadden spa na Aida beauty dayaji komi da komi na zamani evrything was decorated in Wedding colour theme na halisa sabida su mata ne masu azaban son kyale kyalen duniya da uwa uba kwalliya na kece reni,favourite colour na amarya halisa Royal blue And gold ne، dan haka ko ta ina an kawata spa din dashi with touch of white ballons here nd der akasa suna boucing.
Oda flying ballons da stickers na weding all over the wall and floor na spa din,yau ranar tasu ce dan haka suka kama services din spa din gabaki daya,yau kwata kwata baza’ayi attending kowa ba saisu, Ata gaban mirror inda Amarya ke zaune daga saman sa har kasa golden glitters da stickers ne an rubutu _”Happy married life mrs sweetboy”_ an ma halisar wani irin kywalliya mai daukar nunfashi shi ba heavy ba shima light ba idanunta an kawata shi in dark smoky style an bishi da golden glitters that make her shine
,white luxury weding gown nata mai tsananin shape ya baje ta kasa yacinye rabin inda zasu saka kafafunsu akasa sai qamshin turaren Creed aventus hade da lattafa feminine dake tashi ajikinta,she is sitting pretty like a queen sabida halisa asalin kyakkwar mace ce, ita ba fara ba ita ba baka ba, skin colour nata dinta smooth caramel ne wato tsakanin madara da da chokolate colour mai wani irin sulɓi da sheki, tsiririyace doguwa mai cikakken shape din kugu kalar siffar mahaifyarta datakasance yar kasar somalia, shakikiya kuma Aminiyar Amarya wacce sukafi shakuwa wato amina MEENAL TALBA itace a tsaye kusa a tare da ita tadan dafa kafadunta fuskansu cike da wani rin kyatattcen murmushi ayayin da suke kallon irin azaban kyaun da sukayi yau ata cikin mirrorn dake gabansu bayan angana tsantsara musu kwalliya dataci dubbunan kudade.
Kusan wanda halisan zata aura badai nitsuwa da hankli ba, wanda shi yasaka suke cema mata sweetboy irin mazan nan ne da basuda matsala basuda hayaniya komi tace mishi zaiyi duk abunda tacemai ya bari kuma baya mata musu zai bari. Baishan giya baya bin mata, kai hatta kallon ball bayayi,shide daga aikinsa sai gidansa kusan duk cikin kawayen nan biyar babu wanda peaceful rayuwar gayen halisa baya basu mamaki.
Wajajen karfe 9 na safe lokacin Hankalin sauran kawayen naga kan wayoyinsu, wasu na waya,wasuna lura da wasu abubuwan dake gudana daga wajen da za’ayi events.
Banda scrolling chat din whatsap babu abunda amarya halisa takeyi, dan ixuwa yanzu ta karanci sakon ango to be din nata da sukayi na karshe yafi dubu. Last seen dinsa was yestade at 8pm lkcin da suka kammala maganan akan weding gown dinta da zata saka yau.
Evrything she did was based on his choice. kalar tsananin Soyayyar da suka nunawa junansu kwanakin ki was soo sweet and amazing dan tamkar baza su ga wann ranan ba haka sukata zumudi, Ta tura masa hotunan ta yafi guda goma a dm dinsa, Saidai rashin ganinsa online tun jiya da kashe wayarsa da yayi yana bala’in saka mata damuwa acikin ranta sosai.
Ganin yadda ta kafe last text dinshi da ido yasaka meenal ta kwace wayar ta ajeshi akan table tana dada gyara nata zaman hair dress dinta tana dan murmushi, ahnkli halisa ta dago kai suka hade ido da magana abakinta wanda batagai ga furtawa ba meenal ta girgiza mata kai akan karta soma cusa wani abu aranta yau ranar farin cikine bana bakin ciki ba.
Halisa batace komi ba ta dan lumshe ido aranta tana tunowa da zancen hadiza tun kafin su iso wajen make up din ayau, tun jiya wajajen takwas har iyanxu bata sake jin duriyar angon nata ba. Wann yanayin bai taɓa faruwa da ita ba dan iya shakuwa sun shaku dashi sosai tasan kusan duk wani motsin sa, she was tensed, musmmn ma da Hadixa tayi tunanin hala ba lafiya ba, but meenal and the rest of the friends sunce karsu spoiling vibes din wann special ranan musmmn ma da suka san zach baxai yi wani abu marar kyau ma halisa a wann ranar ba.
Da wann tunanin hakan ta bude lumsashun idonta ahankli tanamai sauke ajiyan zuciya a asirce.
Hadiza dake lura da yanayin ta asace ta miƙe ta fita daga bisani vicky tabi bayanta da waya ahannun ta cikin sauri ta sauka akan step kafin vicky ta cimmata harta kai gaban parking lots taja ta tsaya jin kirjinta na bugawa da sauri.
Kallo daya zaka mata kasan cewa Bakaramin tsoro take jiwa kawarta halisa ba,in har ace yau wani abu mummuna zai same halisa toh babu shakku ko tantama dukansu ne zasu ji tsananin ciwon abun aransu kasancewarta wacce tafi kowa shan wahala da rayuwarta acikin su.
yau aranar daya kasance na farin ciki, halisa data fi kowa shan gwagwarmayar rayuwa acikinsu zata aure mutumin nan kwalli daya a duniya datake matukar darajawa da kauna, they all pray that nothing goes wrong, dan duk wani abunda zai same halisa a wann ranar toh bakaramin girgizasu zaiyi gabaki dayansu ba.
Tana tsaka da wann tunani aranta Jim kadan sai ga vickyn ta iso itama wayarta take dannawa, koda ta karaso wajen hadiza batace komi ba ta cigaba da danna wayar a dan gaggauce dan ta dedeta mood dinta. Wani lamba vicky taketa kira da alaman ana danna mata busy.
Fuskarta a matukar dore ta yarfa hannu muryanta kamar na wanda zatay kuka snn tace meye ke faruwa ne For god sake?..ta fada tana kikkifta eye lashes dinta akan hadiza acikin yanayin kufula sosai.
Hadiza batace komi ba taja sautin hmmmm acikin ranta, Sake dialling lambar vicky tay for the 5th time taga wai ur call have been fowarded nan ta dago kai ta kalle hadiza akaro na biyu dake tsaye ajikin motar ta tay shoru ta naɗe hannayenta cikin wani irin yanayi.
Karantar yanayin hadizar tay snn ta sauke Ajiyar xuciya tace Dije nifa kaina ya kulle ynxu kam..like what the hell is happening..meyasa abokan ango da ayarinsa suke kashe mana waya?
What about the venue? “Anya auren nan zai yu yau kuwa?.Evrything is just unfinished..oh my god…it feels like kamar mukadaine kawai muke ta shirin xuwa wajen dorin auren nan..even the pastor tun safe yake min korafi cewa side din ango basu kirashi ba so shi bai dau hidiman namu da wani muhimmanci ba..wai babu wani shiri daga wajensu..bawani motsi.. itakanta halisa bai kirata ba tun jiya, and this is nine clk for god sake!! Auren da za’a dorasa 10am?? I invited my own ppl fa what the hell is all this..
Hadiza ta lumshe ido ta bude ranta nadan susa tuna itama abunda ke damunta aranta kenan, cikin jan numfashi mai karfi dake tahowa da wani irin feeling na tsoro da jimami,ahankli tace toh ya zamuyi just stop complaining Vicky bana ma son hunch dinmu ya soma zamowa gaskiya, im going crzy already…
kinasani inajin kamr tunani na akan rashin yuwar auren nan gaskiya ne..just stop okay…
Kidena ma daga muryanki kar wani ya jiyomu lets just calm down for now.
shiru vickyn tay ayanayin damuwa sai bata kara cewa komi ba tay dan tagumi,itama duk ta daga hanklinta, ganin haka yasaka hadiza ta dafa kafadunta ahankli tanamai cewa “cmon vicky chill mana..lets be hopeful..nifa tun safe nakeji ajikina auren nan akwai matsala, cos it feels odd ace ansamu silence dayawa haka daga wajen ango,bai taba mata haka ba, tun jiyafa shikenan babu shi babu labarinsa, and
neither his family nor his friend call to confirm the venue, nothing…amma tunda already Meenal tace karmu dagawa halisa hankali da maganan nan Lets just be positive dat he will show up in the church kamar yadda tace din
..even i dont feel good about the whole thing.
Tana gama rufe baki sukaji motsin taku akansu kusan atare suka daga idanunsa sama suna kallon paveway din, ahnkli vicky ta sauke ajiyan zuciya ganin shema’u ne take saukowa walking majestically holding her silky flowing gown dayake nan royal blue dake duk iri dayane kayan jikinsun tana takowa ahnkli tana juya hadadden dirinta cikin kamewa sosai.
Tun kan ta karaso kasa take kallon yanayinsu na damuwa sosai ranta ya bata cewa da akwai wani abu dayake gudana,wa idanunsun ta kurawa ido daga nan tana karantar yanayinsu tanamai cewa “…Babes is evrything alright.?.
Shiru suka mata, ta kuma cewa…”ya naganku kunyi tsamo tsamo?..
Murmushin dole suka kirkiro kusan atare sukace mata” yeah all good…babu komi fa.
Nan take vicky ta maida hankalinta kan wayarta da sauri tana cewa ohh ni yar Adam yau an hadani da aiki pastorn nan akwai nacin tsiya sai kace bazamu iso ba. Daga haka ta sabule ta koma gefe can tana dan danne dannen wayarta just to avoid futher conversations dan tasan shema’u tafi shakuwa sosai da hadiza.
Ahnkli Shema ta dauke kai akan vicky duk dama ta gane metake ciki snn tay murmushi ta dube hadiza ganin tay shiru itama..
murmushi tay cikin basarwa snn ta sauke ajiyan xuciya,”huhhh i just cant wait to see my beautiful halisa walking down the aisle. Fadin hakan datayi cikin kwanciyar hankli da neman jin baki yasaka hadiza yin murmushi, a mugun kame shemau Ta juyo hadaddun idanunta da sukaji wani irin cat eye make up a kisinance kuma ahankli ta dube hadiza snn tace kawata dije, Did u see that coming kuwa???
Da kyar Hadiza ta hadiye shaukin maganan a wuyarta snn ta murmusa sosai itama a kisinance jikin jin baki, murya kasa kasa tace “yeah,why not?..i feel dat too, cos after all,our halisa girl derseve to be sooo happy. ..wai Me sukeyi aciki ne ynzu? Did he call..
Cikin tabe baki Shema tace uhmm uhm not yet.
Hadixa tay rau da ido
Tace Ohhh god,and i Hope she is fine dai…
Atakaice Shema tace “Meenal tana tare da ita.
Hadiza tace
“Good point..
Dan jim tay snn ta kuma cewa “so,.. mune zamukaita church din witou the presnce of the groom and his family and friends? Shema I dont get..the waiting is bcming much. Tun 8 aka kammala kwalliya muna jiransu amma sai shiru.
Cikin katse Shema’u tace i think we shud just do that,..we are independant ladies we shud wait for no one,.
File Name | Cheaters Book 1… Hausa Novel Doc. |
Title | Cheaters Book 1 Complete Document |
Author | Surayyahms |
Group | Ai Hausa Novels |
Genre | Romance & Women Power Story |
Published Date | 17/11/2024 |
File Size | 1.8MB |
Format Size | TXT |
Book Price | ₦500 |
Phone No | 08060712446 |
Download Cheaters Book 1 Complete Novel By Surayyahms
Click the below green button to read the novel online
Proceed with your download by clicking the below button
Some Of Related Hausa Novels
Be With Us
-
- Follow our Facebook Page : Ai Hausa Novels
- Follow our Twitter Page : @ Ai Hausa Novels
- Follow our Youtube Channel: Ai Hausa Novels
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.