Novel Document

Nida Dalibata Complete Hausa Novel

Description/Story:

Nida Dalibata Complete Hausa Novel

Written By Maman Fareesa

 

Description Of Nida Dalibata Complete Hausa Novel

Zaune yake kan kujera, paper’s na d’ilibaine agabansa na CA test yana making.

Gaba daya office in kamshim turaren sa yake ko ina tsab a gyare.

d’agowa yyi yana Jan tsaki, nikuwa ganinsa yasa nace wow masha Allah.

Allah yyi hallita anan gun dan gsky ba karya gayen yahadu.

Kallo daya zakamao kasan Hutu l,jindadi kwanciyar hankali, suna a rayuwarsa.

Aliyu kenan , Shiba fariba shiba baki ba, wankan tarwada ne, Kuma bafulatani.

Suman nan tasa tasha gyara tayi bak’i kirin tayi lub hakama sajen dake fuskarsa.

Matashi ne dan kimanin shekata 35 aduniya akwai tsantsar kyau da aji atattare dashi.

Tashi yyi tsaye yabud’e window dke office in, yaga wata ss3 yakirata

Ai da sauri taxo ganin shine kkiranta dan bbu ruwanshi da kowace mace inma kin tura kanki gunsa zaisa dis pline yazaneki.

Duk da bedad’e askul inba Duka 2 weeks kenan da zuwansa.

Tana zuwa tna wani iyayi, be kalleta ba cikin harshen turanci yace.

Taje ss2b takira masa, Hafsat aminu.

Nan tace to ta nufi as 2b, tana xuwa tace Hafsat aminu taxo inji sir aliyu.

Hafsat dke zaune first sit tna assignment saida taji gabanta yafadi.

Murya na rawa cike da tsoro tace gani nan zuwa.

Bayan ss3 in ta tafi,Fatima aminiyar Hafsat tace sis lpia dai ko yake kiran ki.

Cikin tsoro tace wlh bansaniba ,Allah yasadai lpia dan naga dan jin kai be.

Nan tamike cikin fargaba tanufi office insa.

Takai 3minit tsaye sannan tyi knock ,akace yes ta shiga.

Kallo daya zakamata kasan atsorace take.

Bayan tayi sallama tyi tsaye gabanta na dukan Tara Tara.

Cikin aji hade da kamun kai ,yadago fuska atamke yakalleta.

Azuciyarsa sai da yace masha Allah ganin kyawunta.

Amma afili sai yyi doguwar tsuka.

Ahankali Hafsat tadago idanu cike da hawaye.

Tace sir dan Allah kayi hkuri ni wlh banyi laifin komai ba kada kasa adakeni.

Shi dariyama ta basa ganin duk ta rud’e amma sai yadake.

Yace shut up, yanuna mata kujera , nan ta zauna.

Ko kallonta beyiba yace, xantambayeki inason kifada mun gsky.

Mamakin jin husky voice insa take ,aranta tace oh dama yana Hausa.

Dan betaba yin Hausa gaban d’alibaiba tun sadda yazo skul in.

Ahankali tace zan fada insha Allah.

Paperta yakalla yace Wannan test in kekika rubuta amsar kokuwa littafi kika bud’e kika kwafa.

Cike da mamaki tace sir nina rubutasa.

Batare da yakalleta yace hmm gara kifada mun gsky Dan innagano abinda nike zargi bazakiji da dadiba.

Shiru tyi tana nazari domin tasan ita ta rubuta test inta bawani kwafa tyiba.

Kujerar gabansa yanuna mata, taje ta zauna.

Nan yababata paper da biro hade da quarsion in yace na baki nan da 15 minit ki canxa.

Nan tace to ,ta ja paper ta cigaba da test in ta.

Shikuwa mamaki yake ganin bata nuna tsoroba.

Amma sai yakafeta da firgitattun idanunsa yana Kallo…..

Nida Dalibata Complete Hausa Novel txt

File Name   Nida Dalibata… Hausa Novel Doc.
Title   Nida Dalibata Complete
Author        Maman Fareesa 
Group    Ai  Hausa Novels
Genre    Romantic Love Story
Published Date    17/10/2024
File Size    420KB
Format Size    TXT
Book Price    Free
Phone No   07032895551
Download Nida Dalibata Complete Novel By Maman Fareesa 

Click the below green button to read the novel online

 READ THE NOVEL


Proceed with your download by clicking the below button

 

 

Be With Us

 

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Back to top button