Novel Document

Doctor Eeasha Complete Hausa Novel Document

Doctor Eesha Complete Document

Written By: J. Hajara


Tafiya take a hankali kamar bazatayiba Kuma gashi gari ya akwai hadari sai iska mai karfi hade da kura ama ko ya damaita, tafiyanta kawai take ciki kwanciya hankali kamar ba komai.

A gaban ta kadan na hango Yar black beauty

Ta juyu tace” Essha Essha takirata har sau biyu kiyi sauri fa imbahakaba walahi zan wuce kisan zamu iya rasa Nepep a yanda gari yake a haka ko? Ama wance aka Kira da Essha ko d’ago kanta batayi ba sai murmushi ta kawai takeyi,

can naji wani sauti murya lalausa nacewa haba bestie nasa ki,Kona ki tafiya nasa dole ne kijirani,wance aka Kira da besty ta nufota ta zungure mata kai tace” walahi Allah Essha kina kureni.tace”haba bestie yihakuri kimin afuwa ta rike kunne,
ok naji yi sauri munkarasa gida, Essha ta amsa da tomuje.

Suna fitowa baki hanya sukayi sa’a Nepep. Bestie tace” mishi Mai Nepep Bukar Ari’i zamuje ta Yumaco, mai nepep ya amsa da ok nagane shigo muje. Suna shiga suka Soma hira biki da suka fito na wata Yar ajisu. Essha tace”
kisan maiye besty? Bestie tace ni akuyane da zan sani, sai kawai duk suka fashe da dariya, ama wlh guri KAMU na ya burgeni da kiyyi niyya aure kenan sai mugayato Mai decoration din ta miki cewa Essha.

Bestei tace” Lallai yariya ki rainani ke baki ce zakiyiba sai ni. Essha ta Bata amsa da iyye toh ni wlh Banda niyya aure.inshaallah sai nayi karatu likita.

Ni da Allah kiyi shiru da wanna batun bakisa fa nufi Allah.ba sai dai kice haka. Cewan bestei.
daidainan mai nepep yace” mun’iso fa cewa Mai Nepep;
yawwa ga kudika mun gode.

Bayan sun sauka Essha tace” Toh besty saina shigo anjima tafada tana murmushi,da Allah min shiru haka jiya kika shayani baga ki ba, please forgive me natsaya waya da Khalid ne har nayi bacci . Naji ,Khalid kam Yana ban tausayi tundashi yayi niyya aure yanzu kekam ba tabbas cewa besty.ni da Allah ki kyalleni Bata soyaya da aure nakeyiba,karutuna kawai.toh Essha Allah yazabe mana mafi alkhari. Ameen ta amsa ta shige gida.

Karanta>>> Abban Sojoji Book 2 Complete

Assalamualaikum? Wa’alaikumusala Amir ya amsa kanita Mai bi mata.mufeedat autarsu ta taso da gudu tazo ta rugumeta, Oyoyo Sis Essha ,yawwa autar mummy. Ina mummy ? Tana kitchen,kisan daddy Yana azumi yau alhamis, Eh hakane.baza naje na same ta, Wai Walid baka gani bane? Oh sorry sis,game Dina ne yatafi dani,kisan motar race Dina inbaka concentrate ba zaka fadi, dats y naki juyawa,Kuma sis saina fiki iyawa. Common jare yimin shiru naji. Daddy ya dawone? Eh ama su fita da khairat sunje chemist ta taka kusa. Subhanallahi 😣 Allah yakiyaye na gaba.Ameen duk suka amsa.

Ta wuce kitchen wurin mummy. Mummy? Mummy? Mummy? Na’am haba Essha wana Kira haka kamar kiyi makanta,ko sallama fa bakiyi min sai kwala Kira cewa mummy.ohh so sorry mummy na.ya gida? lafiya lau.ya Kamu toh,wallahi mummy baki ga guri ba ya hadu,bara kigani. A Ina akayi mummy ta tambaya. A Ta’al Conference Hotel ne. Tafito da wani hadede waya daga ciki jakata sai walkiya yakeyi( iPhone x+)kenan.

 

Mum kigani, wow ama ya hadu, amarya ma turbakallah  ai mummy Bari kawai sufito amare. Kedai kalleni da shirmeki kije ki chanza Kaya kizo kishirya mun kan dinning daddy ku yakusan dawowa cewa mummy. Essha tace Wai wazai gamin khairat yanda za’a ririta kafana.kedai baruwaki jekiyi aiki Dana saki. Kk mummy. Ta wuce dakita gwani kyau dashi.tana chanza Kaya ta dawo ta Taya mum na jera Kaya aka dinning.suna gamawa aka fara Kira sallah mahgrib.

Kowa yatashi sukayi sallah,suna jira daddy su yadawo.can sai gashi sun shigo shi da khairat.
Assalamualaikum? Wa’alaikumusalam duk suka amsa. Welcome back dad? Yawwa Amir. Wai Ina autar gida na ne? Walid ya amsa da cewa ai Tana jika daddy Wai tayi fushi da Kai,kafita da khairat baka fita da ita ba. Haba autar daddy zo yi hakuri,kiga khairat ciwo taji a kafa zo ga ice cream na kawo Miki ke kadai Zaki Sha Kar kiba kowa kijiko? Eh ta daga Kai Tana musu gwalo. Duk suka za zauna a dinning, mummy tayi serving nasu.wata hadadiyar farfesu kazane ,sai white rice& stew da coslow da coconut juice.kowa yayi shiru ba abunda kakeji sai Kara cokali. Daddy yakashe shiru da cewa Essha kiduba Jamb naki ko? A’a ,sai da safe Ina shiga gidasu summaiya( besty)zan duba .saboda nayi register da number tane,ok Allah yabaki nasara.Ameen.

Download>>> Bintu Diyar Bayi Ce Book 1 Complete Document

Mummy tace toh Abba Essha ya magana tafiyamu bikin kaduna gashi gobe Friday? Yace eh dazun muyi waya da hajiya na tace itama zantaje,na mantane ba fadamikiba.mummy Nima zanje? Cewa walid.a’a maganar haddu ku,Kai da amir, khairat babu inda zukuje, mum nifa inji mufeedat? A’a autar daddy zabarki a gida da sister Essha da daddy ko,saura naji wani yatabata acikiku, kuga abinda zamuku. Oh mummy ki shagwaba yariyana Allah amir cewar amir.eh din kubar min kayana.

Karanta>>> Wace Ce Ita (Who is she) Complete Novel

Daddy yakalli mummy yace my dear inaga fa bazaki samu zuwa ba Essha ne zantaje ita da hajiya na. Essha da ji haka nandanna ta kore . Kowa na rige rige Bata ruwa. Mummy tace ya’akayi haka? mummy korewa nayi. Sannu ,ko magana tafiya ne? Ta amsa da a’a daddy . Toh gobe kishirya da misali karfe biyu zaku wuce da hajiya da driver,Nan take taji gabanta ya fadi tayi shiru. Amir yace Sis Essha daddy na magana fa, na take ta dago Kai tace toh dad Allah yakaimu ameen daughter bakiso tafiyane ? Cewa daddy,mum ta amsa da cewa ai dole taje, kasan Bata taba tafiya ba. Walid yace Nima mum banta ba bafa . A’a ku sai next tym zakuje inshallah.toh daddy.

Akira sallah Isha duk suka Mike. Amir da Essha suka kwashe plates zuwa kitchen, khairat na tsokanarshi,yace Zaki warke ai Kuma zan Rama, Eh din ta amsa. Zan kamaki ai, mum ta amsa da cewa khairat baki da kunya ko? Yaya ki kegayama haka? Mummy kiyi shiru ki kyaleta zan kamata ai.
Essha tace haba babba yaya,Yaya amir kamata afuwa kasan Bata ji dadi jikita.naji. duk suka Gama kwashe kaya.su amir da daddy suka wuce massalaci ,mum ta wuce room dinta,su khairat ma haka.
Essha na shiga dakita ta fada wanka sanan tayi alwala ta fito, Tana fitowa tasami wayata nata Kara.tana dubawa taga k♥️.suna data sa a number Khalid.tayi pick yanata sallama taki amsawa, daya bangare naji Yana cewa Haba soulmate harda sallama ne kike fushi dashi? Ta tura baki kamar Yana gabata tace toh bakai bane .haba love kiyi hakuri bazan karaba, ta amsa da cewa aguri nafa munjira ka,har tsawo two hours baka zo ba har aka fara iskana fa. Da Allah kiyi hakuri love, Allah daddy na ne ya tsayar dani. Ohh shikena tunkace daddy ne ba matsala. Yawwa tawa, toh yakike,lafiya lau, ya biki kamu. Lafiya. Saura namu Koh? Tayi shiru Bata amsaba.yace yakikayi shiru ? Can ta amsa da Allah yanunamuna. Essha yakamata kibar magana school dina.

Karanta>>> Idan Ba Ke Complete Novel Document

I promise u inkizo gida na zanbarki ki karasa . Tace ni gsky a’a don bayarda da cigaba karatu mace a gida mijitaba, gwara kawai tayi a gidasu. Ama love bakiyarda dani bane nayarda mana . Hmmm yaja dogo nufashi, toh yanzu sai yaushe zangaki? Ina ga fa sai Monday ranar da zamu dawo. Ina zaki? Biki zamuje ni da hajiya a kaduna. Eyya ni gaskiya tafiya biki na bai kwanta min ba ya fada. Wlh Nima haka don inaji wani matsanaci faduwar gaba narasa dalili. Kita addu’a kiji ko? Allah ya shige mana gaba ta amsa da ameen. Da Allah love ki kulamin da kaki? Kar kadamu. Ok ki gaida mun hajiya zantaji good night sweet dreams.take kashe wayata. Ta nufi baki gado ta zauna, inta fa gaskiya tafiya kaduna nan bai kwanta mata ba. Ta naji a jikita kamar wani abun zai samaita. Can tace auzubillahi.

 

 

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

 

Visit> https://www.aihausanovels.com.ng

Ku tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

 

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

 

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

 

Back to top button