Uncategorized

Yadda Zaka Magance Duk Wata Matsalar Da ta Danganci Kira A Wayar Ka

 

Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

 A yau zanyi bayani akan yadda zaku iya gyara duk wata matsalan data shafi a wayarku ta android.

Idan akace matsalan da ta shafi kira itace:

 Rashin shigowar kira

 Da an kiraka sai kiran ya tafi wata wayar

 Ko kuma ana sauraron dukkan kiranka

 Ko idan an kiraka anajin number busy

 Da sauransu….

 Idan kana fama da daya daga cikin irin wannan matsalar kokuma dukkan matsalan da ta shafi kira.

 Shiga Link dinnan da yake kasa domin ganin yadda zaka gyara kai tsaye


 Shigo nan don ganin yadda zakayi

 Allah ya taimaka.

Back to top button