Novel Document

Jikar Iya Delu Complete Novel Document

Description/Story:

Jikar Iya Delu Complete Novel Document

Written By Autar Alheri

 

Description

“Dandazon yarane ketsaye abakin k’ofar Wani madedecin gida suna lab’e daga Ganin yadda suka makure wuri d’aya zaka tabbatar da cewa akwai abunda suke shiryawa bakaganinsu sosai domin akwai duhu awurin Hakan yasa bana iyaganin fuskokinsu sosai.

 

Dagaciki kuwa Wani saurayine ke duk’e Yana d’aura takalmin ball fad’ar yakeyi inna zan tafiyanzu idan nadawo zanbiyo nakarb’o Miki sak’onki domin akusa afara buka mach ne. Yafad’a yayinda yake mik’ewa tsaye. “To shikenan salisu adawo lpy Amma karka manta sabida wannan kwallor taku tajaraba. Shidai salisu bece komaiba Yakama hanyar soron gidan.

 

Cikin sauri d’aya daga cikin yaran tace kugyarafa gayanan zuwa..aiko kamar Jira sukeyi kowacce ta gyara tsayuwarta salisu na fitowa d’aga daga cikinsu tayi saurin dale mishi wuya kamar kwadd’o yayinda ukku daga ciki suka ja wandonshi k’asa kamar walkiya aiko d’ayar tad’auki Wani abun tasa awandon nashi tana fad’ar nasaka mishi macijin kuzo mugudu….aiko salisu najin Hakan ya tsadara ihu Yana fad’ar wayyo allah maciji sakamakon furucinsu yayidede dajin Wani zull dayayi acikin wandon nashi na y’an ball sabida ko boxes besaka saka acikiba abunka ga k’auye…..sukuwa suna Jin yasaki ihu suka runtuma aguje suna sheka dariyar mugunta.

 

 

Arazane inna uwane tafito tana fad’ar Kai salisu lpy kuwa? Miyasameka? Shiko salisu kujinta bayayi inbanda ihu da tsalla ba abunda yakeyi awurin sabida wannan macijin Dake mishi yawo acikin wandonshi Hakan yasa inna uwane kwasa aguje tabar gidan tana ihun Neman temakon mutane.

 

Ganin ficewar inna uwane yasaka d’aya daga cikin yaran data lab’e bayan Wani katon gimshik’i Dake soron mifito cikin sauri kamar aljana tasa hannu taja wandon salisu k’asa aiko yak’ara runtuma ihu Sega wannan macijin robar yafad’o batako tsaya bitakan salisuba tad’auke tafice daga gidan.

 

Sukuwa sauran Yaran seda sukayi Nisa kana suka lurada Babu d’aya daga cikinsu tsayawa sukayi suna fad’ar to Ina *HAJA* tayine? Kafin surufe baki Segata tak’araso wurin tana tintsira dariya kamar wata zararriya. Juyawa nayi Ina kallon yarinyar dasuka kirada haja. Masha allah shine abunda yafito daga bakina domin haja dudda take k’aramar yarinya Amma Hakan behana kyawunta fitaba domin black beauty ce irin chocolate color d’innan tanada Dara daran idanuwa ga hancinta dogo Masha allah Dan k’aramun pink lips d’inta kuwa se shek’i yakeyi kamar anshafa mata Mai akanshi kallo d’aya zaka nata kagane cewa shed’aniyar yarinyace Kuma marar kunya tatacciya ta k’arshe Kuma dudda wannan halayyar nata bazata wuce shekaru 14 ba a haihuwa. K’arasowa tayi wurinsu tana tab’awa itada k’awarta indo tana fad’ar shege munyi maganinshi gobema ya k’ara.

 

 

Dariya suka k’arasakawa kana kowannensu tanufi hanyar gidansu dazimmar se anhad’u da yamma wurin wasar gad’a kamar yadda suke fad’a.

 

Haja nashiga gidansu tana Dan tsullinta kamar yadda tasaba tasamu iya delu nazaune abakin rijiya tana wankin tsaba. D’agowa tayi tana kallan haja cikin far’a tace hajojona daga Ina haka? Tind’azu nake nemanki Amma wannan yaron gambo yace be gankiba. Tak’arasa zancen tana Ture kwaryar tsabar Dake baganta tana janyo haja tad’orata akan cinyarta kamarba budurwa ba….itako cikin tab’ara taturo Dan k’aramun bakinta gaba tana fad’ar “ba salisu bane dayajamu jiya damukadawo daga rafi nidasi indo shine yanzu mukaje gidansu domin murama abunda yayi mana. “Yayi Dede y’ar delu haka nakesanji dominda Baki ramaba danace keba jinin delun mlm bace Amma yanzu tinda kinrama komidede zoga kud’i kije kiyimin nik’ar zabarnan…Baki haja tak’ara turowa kana tace “nidai delu Senaci awara tukunnah zanyi domin yunwa nakeji tafad’a lokacinda tamik’e tsaye tana diddira k’afafuwanta ak’asa Wanda yabawa duka ilahirin jikinta damar motsawa. Ido bawaro Ganin yadda albarkatun k’irjinta ke kad’i dudda bawani gurmane dasuba sosai se uban hips data ajiye kamar and’ora matashi banata bane. Jikina rawa iya delu tace “yunwa kuka lala,lala badaniba Maza ungo jeki kisiya kici Ina mafari Ina dalilin zamada yunwa.. karb’a tayi cikin farin caki tajuya zatabar gidan Idonta yasauka akan anty larai Dake tsaye tana k’are mata kallo cikin takaici kamarta rufetada duka. Cikin Jin haushi tace “wlh iya duk abunda haja keyi kekike Goya mata baya yo inbanda sakarci yoshe ga abunci kala,kala agidannan gakomai akwai Amma wai bataci sedai ta kashe kud’i tinda ba’itake nemowaba Kuma wlh allah yasa shi salisun da kukayiwa shakiyanci ya dank’ara Miki dukanda seya k’arya Miki k’afar baya.

 

“Laaaahaaa’iha’illallahu mahammadarrasu lillahi sallallahu alaihi wasallama…taslimar inna delu ce takatse anty larai daga surfa masifar datakeyi. Cikin takaici iya delu tace”larai yoshe kikayi lalacewarda kiketsayawa agabana kinayiwa Wani muguwar fata wannima bakowaba se jikata hajjojo to wlh Baki Isaba banyi tanbad’ewarda zaki k’assaramin zuri’a ba Dan haka bari mijin naki yadawo zezo tasameni dani kuke zancen. Maza Yi tafiyarki hajjojo ta ba’abunda zesameki se iKon allah kinji y’ar albarka….itadai haja batace komaiba Kuma Bata tafiba seda tak’arewa anty larai kallo kana takad’a Kai tafice batareda tace kanzil ba.

 

 

Lagos

 

Acikin unguwar Banana island Wani Dan jareren gida ne nahango meshegen kyau da girma ga sojoji birjik Ako’ina se wulgewa sukeyi kamar filin yak’i kowanne da katuwar bindikarshi a hannu se famar hura hanci sukeyi sunacika suna batsewa kamar zasu binne mutin daranshi.

 

 

Cikin gidan nak’arasa shiga inda naga part ukku ne aciki kowanne yatsaru iya tsaruwa kamar ba’a Nigeria ba part d’in hannun Dama nashiga domin yafi d’aukar hankalina kutsakai nayi acikin parlor inda naganshi Tanga meme gudu kamar aljannar duniya domin Babu abunda Babu acikinshi gaya agyare tsab sedai bakowa aciki Hakan yasan nayanke hukuncin haurawa Saman benen domin naga abunda ke faruwa acan. Koda nahaura bedroom ne ajere kusan ukku wuri d’aya se d’aya agefe Wanda sekashiga Wani cwarido tukunnah ka k’arasa cikinshi, Hakan kawai zuciyata tafi amintada nashiga wannan dake gefen turo k’ofar nayi nashiga bakowa a d’akin inba k’arar na’urorin Dake aiki acikinba bakajin komai Amma fa d’akin yatsaru iya tsaruwa kamar Karnadena kallanshi. Juyawa nayidai hakanan zanfice Domin naduba sauran bedroom d’in koda akwai Wani mutin Aciki narik’a handle d’in k’ofar kenan naji saukar ruwa a bathroom d’inciki Hakan ya tabbatar min dacewa akwai mutun aciki kenan,,dawowa nayi natsaya inajiran Ganin Waze fitodaga ciki, nad’auki kusan minti 30 Amma kowabe fitoba harna fara k’osawa sekawai naga anbud’e k’ofar anfito.

 

Baki nasaki da hanci inakallan wannan kyakkyawan mutin Wanda kyawunshi ya bayyana tindaga fatar jikinshi cikakken namuji ne mik’irar gwarazan Maza farine tass gashi dogo Amma ba sosaiba yatara Suma akanshi wadda tazubo harta rufemai gefen fuska gata akwance se shek’i takeyi kamar sumar indiawa, fuskarshi na kallah inna naga asalin kyau nagaban kwatance yanada manyan idanuwa Amma blue eyes ne Kuma a lumshe suke sewane kwaresu yakeyi Yana Kuma lumshesu, hancinshi dogone Masha allah gashi da ride d’in lips Masha allah 👌

 

D’aure yakeda towel ak’ugunshi dawani ahannunshi Yana goge kwantacciyar sumar k’irjinshi da fuskarshi zuwa kanshi seda yagama gogewa duka kana yasaki towel d’inda ke k’ugunshi yafad’i k’asa. Ido nawaro daga inda inda nake lab’e inatoshe bakina gudun Karna kurma ihu asirina yatonu sabida Sam banyi tinanin Hakan zeyiba Kuma narazana sosai daganin kyakkyawar surar halittarshi domin ba kowanne namuji keda irin wannan halittar ba kyakkyawar gaske fara sol kamar ka kwanta jini yafito Amma abunda yafi ban mmki acikin wannan halittar tashi yadda take a tsaye k’ik’am kamar Wanda ketareda sha’awa sedai Kuma yanayinshi benuna Hakanba.

 

Hakan yad’auko mayukanshi masu dad’in kanshi yashafa tareda nasuma Dana lips kowanne daban seda yagama dika kamar Wani mace kana yajuya Hakanan gun kayanshi boxes yad’auko tareda armless d’inshi yafeshesu da turaruka kana yasaka daga baya yad’auko kakin sojoji ya’ajiye. Ido nak’ara zarona Ina tambayar kaina Dama sojane?🤔 Inacan duniyar tinani koda najiyo yasaka kayanshi tareda d’aukar AK-47 d’inshi yasoka agefen wandonshi kana yajiyo yad’auki wayoyinshi da laptop d’inshi yafice cikin tafiyar kuzari da jarumta. Yanufi parlor shi…nidai da kallo nabishi yadda wannan kakin yayi bala’in yimishi kyau kamar danshi kad’ai akayi kakin sojo.

 

Yana fitowa duk dandazon sojojin dake wurin sukataso cikin gudu’gudu suna Sara mishi,,hannu kawai yarink’a daga musu kamin yabud’e Baki cikin Wani Dan iskan sweet voice me bala’in shiga jiki yace “where’s captain basheer? “Yes Sr. Cewar captain basheer d’inshi cikin sauri da girmamawa ga ogan nashi Kuma amininshi…way’annan rikitattun idanuwan nashi yawatsawa captain basheer batareda yace komaiba kana yamik’a mishi laptop d’inshi tareda wayarshi d’aya sa’annan shiko yanufi d’aya part d’inda ke tsakiyar gidan Nasu…!

 

Jikar Iya Delu Complete Novel Document Txt

 

File Name  Jikar Iya Delu… Hausa Novel Doc. 
Title   Jikar Iya Delu Complete Novel Document
Author    Autar Alheri 
Group    Ai  Hausa Novels
Genre    Funny Story
Published Date    15/01/2025
File Size    100KB
Format Size    TXT
Book Price    ₦500
Phone No   07037092176
Download Jikar Iya Delu Complete Novel Document By Autar Alheri

Click the below green button to read the novel online

 READ THE NOVEL


Proceed with your download by clicking the below button

 

 

Be With Us

 

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Back to top button