Uncategorized

Wace Ce Ita (Who Is She) Chapter 51 Complete Novel

  

WACE CE ITA⁉️ (WHO IS SHE⁉️)

Unique Barakancy

                             FIFTY-ONE📍

      A tsorace ta juya da sauri zata gudu yayi saurin chapko hannunta, bude baki tayi da niyar fasa ihu yayi saurin toshe bakin da hannunsa sannan ya jata zuwa dakin dake kusa dasu still hannunsa akan bakinta sai mutsu mutsu take, yana shiga ya mannata da kofar yana saka key, zare hannunsa yayi daga bakinta yana bin maikon lip gloss dinta da hannunsa ya shafo da kallo, sake kai hannunsa kan lips dinta yayi ya sake shafo lip gloss din, murzashi ya shigayi a hannunsa yana yaki da wani dirty thought dake zuwan masa…..

   Kallonta ya farayi tun daga gashin gaban goshinta da akayi gelling sai sheki yake har ya tawo kan kwantaccen gashin girarta me jan hankali, saukowa yayi kan idonta da kwallin da akasa yayi bala’in fitar da shape din idon, he doesn’t know if it makes sense but he feels like smooching her eyes, dawo da idonsa kan dogon hancinta yayi yana ayyana yanda nose piercing ze mata kyau amma kuma bayaso tayi, tsalleke lips dinta yayi dan bayasan ya sake kallonsu saboda anything can happen idan ya kallesu, shi kadai yasan yanda yake yawning for her lips for the past God knows when so gwara yayi avoiding saboda gudun reni, body hug din daya lafe a jikinta yabi da kallo abstractedly yanajin kamar yayi stripping dinta off yaga what’s beneath the dress, wani irin kullewa mararsa tayi saboda tozali da jibgegen kugunta da yayi da yake kamar sitting pretty kamar an dasashi, he just can’t believe she has this perfect shape sai kace ita tayi kanta, to him she’s just dangerous dan kallon lips dinta kawai idan yayi kwana yake baya bacci bare kuma yanzu daya kare mata kallo sai yaji curiosity dinsa ya karu he just want to see her in her full glory, umm ya hau maimaitawa aransa yana gayawa kansa this is not just an ordinary person, this is your umm’s daughter, abinda ya taimakesa kenan beyi abinda zuciyarsa ke bijiro masa ba, dukda haka sai yaji ya kasa daurewa, burinsa kawai ya samu abinda ze rage masa abinda yake ji……

Hannunta ya kamo ya daura akan button din rigarsa daidai saitin kirjinsa cikin husky voice  dinsa me cike da kasala yace;

     “Zahrah!”….

Shiru tayi tana tinanin sunan waye wannan…….

     “Zahraaaaaaaahhhhh”….

Ya sake fada kamar ze shide….

Wani irin yar taji a jikinta batasan lokaci da tace;

     “Na’am”……

       “Unbutton me and touch me the way you did ranar da kikace in siya miki codeine!”….

Kasa kasa ta jiyo muryarsa unexpectedly yana kuma yawo da hannunta a kirjinsa….

Kamar gunki haka ta tsaya tana kallonsa tsabar shock din data shiga, ita mamaki ma yake bata dan batayi expecting zeyi reacting haka ba idan sun hadu, ta dauka ball ze farayi da ita dan tasan ba karamin shaka yayi ba musamman yanda yake da zuciya, kawai sai taga mutum na kare mata kallo harda cewa ta shafashi ikon Allah!… 

Kallon da take masa ne ya kara birgita masa lissafi gashi taki mai abinda yakeso kawai ya fuzgota jikinsa yana dora hannunsa a wuyarta kamar ze shaketa…..

Rintse ido tayi dan tini ta saddakar shaketa zeyi kawai taji an janye mayafinta daga kanta, ko kafin ta tantance abinda ke shirin faruwa taji bakinsa a wuyarta, janyewa tayi kokarin yi ya rungumeta sosai yana kara cusa kansa a wuyarta dake fitar da wani daddadan kamshi kamar anyi barin turare a wajen, kissing din wuyarta ya fara yi uncontrollably kamar ze zuko wani abu a gurin yayinda takejin kamar ana zuko mata jini duk jikinta yayi laqwas ko kwatar kanta ta kasayi, ita bata taba tunanin ana lashe ko shan wuya zatace ne kamar za’a hadiye mutum ba sai a ranar, Deen ko bema san tanayi ba shidai yasan yana jindadin abinda yakeyi sannan yana samun relief daga daurewar da mararsa tayi, shi beki bama su dawwama a haka ba…..

   Abu kamar wasa taga deen bashida niyar sakinta gashi har wani zugi wuyarta ke mata tsabar yanda yake snuggling dinta roughly making some sensational noise…

Wayarta dake cikin jakarta daya subuce a hannunta ne fara ringing amma yaki sakinta, wayar ta dade tana ringing kafin Allah yasa deen yaji, sakinta yayi a hankali yana maida numfashi, itako baby tee jingina kawai tayi da jikin bango kafarta na rawa…

   Ringing wayar ta sakeyi for the second time Deen ya duka ya dauko jakar sannan ya dago ya kalleta, saida gabansa ya fadi ganin yanda wuyarta yayi ja kamar a taba jini ya fito dan har saida shatin bakinsa ya fito a wuyarta, cikin sanyin jiki na yanayin da yake ciki yace;

     “I’m sorry baby girl but you provoked me!”…

Da sauri kamar zatayi kuka tace;

     “Dan Allah kayi hakuri”…

Batareda tagane abinda yayi provoking dinsa ba, ita kawai yanda zata samu ta fice daga dakin ne damuwarta dan ba karamin tsorata tayi dashi yau ba……

Bude jakar yayi ya zaro wayar dake ciki, jujjuya latest samsung din ya hau yi a hannunsa yana tinanin inda ta samo, dawo da kallonsa kanta yayi cikin husky voice dinsa da baya fita sosai yace;

      “Waya baki waya and who is calling you?”…

Baki na rawa tace;

     “Abby ne ya bani, bansan kuma wanda kirana ba”….

      “Kinsani mana!”…

Kamar zatayi kuka tace;

     “Wallahi ban sani ba”….

     “It’s okay”..

Ya fada yana kunna wayar, besha wahalar budewa ba saboda babu password a jiki, hakan kuma ya masa dadi, ta true caller ya gane Abby ne ke kiranta, ya kuma ga shine farkon call din daya fara shigowa a wayar, saida ya gama dube dubensa a wayar be samu komai ba sannan yace;

      “Karki sake ki saka security a wayarnan, second banaso naga number kowa in banda nasu umm sai nawa, ko so called boyfriend dinki ban yarda kina waya dashi ba, kinji?!”…

Da sauri ta gyada masa kai tana addu’ar Allah yasa karya mata maganar abinda tayi dazu….

Saidai inaa addu’arta bata ciba dan maganar ce ta biyo baya, saidai duk yanda yaso ya dake ya tambayeta yanda zata shiga taitayinta kasawa yayi saboda yanda jikinsa yake a sanyaye, a nitse yace;

       “Meyasa zaki min haka?”….

Cikin rashin gaskiya tace;

     “Me nayi?”….

Hannunsa ya daura akan wandonsa kamar ze zare belt dinsa, da sauri tace;

      “Dan Allah kayi hakuri karka duke ni”….

Dauke hannunsa yayi daga gurin a hankali yace;

      “Ba dukanki zanyi ba zahrah! I just want to know why you deceived me”….. 

Marairaicewa tayi tace;

       “Wallahi bansan sanda na fada ba, umm ce naga tana hararata shine naji tsoro……

Cikin rashin yarda yace;

         “Umm kuma?”…

        “Eh na riga na gayamata gaskiya tun jiya”….

         “Amma meyasa baki fadamin ba?”….. 

         “Na manta ne, dan Allah kayi hakuri bazan sake ba”…..

Ta fada kai kace dagaske ta tuba…. 

Sosai yaji dadin yanda taketa basa hakuri har zuciyarsa ta yadda da abinda tayi ba da gangan bane… 

Hannunsa ya cusa a cikin gashinta murya chan kasa yace;

      “Ina zaki?”….

Har cikin jikinta takejin yanda yake jagwalgwala mata gashin, batasan ya akayi ba kawai ta samu kanta da fadin;

      “Salon”… 

Wani irin kallo ya mata me hade da harara yace;

     “A haka?”….

   “Eh… a’a… eh”…

Ta fada tana kame kame…. 

Dayan hannunsa taga ya nufo dashi kan kirjinta tayi saurin kaucewa, kofar da yayi niyar budewa ya bude ya ja gashinta yace;

      “What were you thinking?”…..

       “Ba komai”.….

Ta bashi amsa tana dan sakin kara….

      “Wuce muje!”..

Ya fada yana saita mata hanya….

Sata a gaba yayi suka nufi part dinshi, tana gaba yana binta a baya salon tafiyarta na tafiya da imaninsa yana kara ganin haukarta nasan fita a haka, wai yanzu da be ganta ba haka zata fita tana karkada jiki kowa yana kallonta, gaskiya da sake…. 

A parlour yace ta tsaya yana zuwa, shiga yayi ya fito hannunsa dauke da katon jacket sannan ya nufi inda take, da kanshi ya saka mata jacket din daya kai mata har gwiwa sannan ya yafa mata mayafinta tun daga goshi yanda ko gashin gaban goshinta ba’a gani, bata rai tayi tana jin haushin yanda ya bata mata shigarta shiko yayi kamar besan tanayi ba ya tasa ta a gaba suka nufi parking space,  bude mata gaban mota yayi ta shiga ya zaga ya shiga shima, tada motar yayi suka bar gidan, yana sane yaki tambayarta salon din da zata saboda haka kawai yake ganin kamar tanada wani agenda na shigar datayi……

    A wani hadadden beauty parlor yayi parking, fitowa yayi itama ta fito ya ruko hannunta suka shiga ciki, saida suka fara making payment sannan suka nufi vip section, shiga tayi shi kuma ya zauna a waiting spot dake kusa da insa tashiga yana jiranta….. 

Har za’a fara wanke mata kai tace musu tana son tayi using rest room, kaita sukayi tace su tafi kawai zata zo, suna tafiya ta fito da sauri ta miki wata hanya data gani, batasan ina ne ba amma haka kawai take jin zeyi leading dinta to gate din fita, kamar yanda tayi zato kuwa sai gata a harabar gurin, ajiyar zuciya ta sauke ta cire kaddararren jacket din dayasa mata ta cillar a gurin  sannan ta gyara zaman mayafinta ta fita waje, wayarta ta fito dashi da niyar gwada saita bolt sharp sharp luckily sai ga kiran Abby, da sauri ta dauka ta gayamasa inda take, abun ya basa mamaki dan tun dazu drivernsa ke jiranta achan gida yanzu kuma tace tana wani beauty parlor, be tsawwala tambayoyi ba saboda yanda yaji kamar ba’a nitse take ba, sai ma ce mata yayi ze turo a dauketa in few minutes, haka ta cigaba da tsayuwa tanayi tana kalle kalle kar deen yazo ya sameta har Allah ya taimaketa wanda Abby ya turo yazo…..

Gaisheta drivern yayi cike da girmamawa sannan ya bude mata back seat, shiga tayi da sauri ko amsa masa batayi ba……

Numfashi me nauyi ta sauke dataga yaja motar, sai a lokacin taji wani nitsuwa na saukar mata, haka kawai yazo yasata a gaba ya takura mata ya bazata gudu ba? Da ze gane daya dena shiga sabgarta dan duk sanda yake tare da ita neman nitsuwarta take ta rasa, yanzu idan ya gaji da zama ya tashi yayi sabgogin gabansa sannan next time baze kara ganin zata fita yace ze kaita ba…….

     Kamar yanda mami ta fada kuwa hakan ce ta kasance dan a katafaren gida Abby aka shirya launch din kuma daga shi sai ita, babu kalan abincin da babu akan dining din kamar su ishirin ne zasuyi launch din, ga wasu decorations masu kyau da akayi a dining area din, sai wasu abubuwa da akayi packaging daga gefe, kamar bazata ce komai sai ta tuno da fadan da mami ta mata kafin ta fito sai ta gaishesa, da farinciki ya amsa mata sai nan nan da ita yake….. 

Guri ya nuna mata ta zauna murmushi dauke akan fuskarsa yace;

      “Shine baki tawo da mamanki ba?”……

Sunkuyar da kai tayi tace;

     “Tace bazata zo ba”…

Hannunta ya kamo yayi pecking  yace;

      “Shine baki takura mata saita biyoki ba my little boddi?”……

Shiru tayi batace komai….

Murmushi ya kumayi yace;

     “Fushi kike dani har yanzu ko daughter?”….

Da sauri ta girgiza masa kai…..

Gyada kai yayi yace;

      “Ina kara rokon afuwarki fatima, dan Allah ki yafemin ki manta da duk wani abu daya faru, I promise to make it up to you”……

A sanyaye tace;

     “Na yafe maka Abby, nasan ba lefinka bane”……

      “Thank you my daughter, let’s have our launch I have lots of surprises for you”…..

Badan tanaso ba haka ta dinga tsakurar abincin har taji bazata iya kara ci ba, ajye spoon din hannunta tayi tace;

     “Naga sako nagode”…

Kamar yanda mami ta umarcesa data masa godiya idan taje……

      “Oh come on, you don’t have to thank your father, it’s my duty”….

Ya fada yana murmushi….. 

Saida suka gama tsap sannan Abby ya janyo boxes din dake gefe a ajye, mika mata na farko yayi yace ta bude, budewa tayi taga set din gold jewelries ne masu azabar kyau, kana gani kasan ba karamin narka kudi akayi aka siya ba, box na biyu ya sake mika mata ta bude, shi kuma mukullaye ne guda biyu a ciki, zaro mukullayen yayi yace;

     “Wannan mukullin gida ne, da sunanki na ginashi tun kina karama and I’m presenting it to you today,  wannan kuma mukullin mota ne jiya nasa aka kawo, idan kina ra’ayin wasu sai ki fadamin in siya miki, akwai motoci a gidannan shima duk sanda kike ra’ayin wata zaki iya zuwa ki dauka, I hope this will brighten your day”…..

Batasan sanda ta rungumeshi ba tana kukan farinciki, bawai bata taba shiga mota bane ko wani abu, a’a it just feel good getting a gift from your own biological father…..

Bubbuga bayanta yayi yana rarrashinta har ta tsagaita kukan da take ta masa godiya….

Be amsa taba yace;

       “Me kikaje yi a inda kika je?”…..

     “Naje gyaran kai ne”…..

Hancinta yaja yace;

     “Iyee ashe shiyasa naga kinata kyalli”…

Murmushi kawai tayi batace komai ba…..

      “Ko kinaso in bude miki beauty parlor din kema?”……

      “A’a”….

Curiously Abby yace;

   “Toh me kikeso?”….

     “I’ll tell you later”…

    “Okay dear ina sauraranki”…

         “Toh”….

   “Muje kiga motarki ko”….

Abby ya fada yana nuna mata hanya, binshi tayi a baya suka tafi parking space, nuna mata wata farar Ford GT yayi yace itace motarta…..

Da farinciki tashiga ta hau dana motar murmurshi na kasa barin fuskarta, ta dade bataji genuine happiness akan kyautar da aka mata irin wannan…….

Sai yamma sannan Abby ya rakota har parking space securities biye dasu da gifts dinta harda wasu da bata bude tagani ba, da motarta tace zata tafi tsabar yanda motar ta shiga ranta….

Sun gama sallama zata shiga mota kenan sai ga khaleel ya shigo gidan, har kasa ya tsuguna ya gaishe da abby itama suka gaisa sama sama ya tambayeta ko tafiya zatayi tace eh, abby ne yace ya rakata gida sai ya dawo dan dama baso yake ta fara fita da motar ita kadai ba, sai yasa aka bisu da wata motar a baya saboda a dawo da khaleel a ciki……..

     Deen na zaune har awa biyu yana tinanin yawan gashinta ne yasa ake taking time kila kuma kananun kitso ake mata…. 

Yana zaune wani awa dayan ya sake hucewa, haka kawai yaji hankalinsa be kwanta ba kuma, kome ake mata time din yayi yawa, ai sai kanta yayi ciwo ma, inda tashiga yayi knocking be jira an basa izini ba kawai ya sa kai, wayam yaga be ganta ba sai workers din su biyu a zaune….. 

Tambayarsu ita yayi suka ce masa ai ta dade da barin gurin maybe ta fasa ne……

Zaro ido yayi yace;

     “Whattttt? Ta ina ta fita?”…..

Bayani suka masa akwai hanyoyin fita ta kowani section na gurin, ba shiri ya fita da sauri, yana zuwa harabar gurin yaci karo da jacket dinsa alamun ta cire ta cillar kenan, wani irin bacin rai daya dade beji irinsa bane ya taso masa, wato ta balakin rena masa hankali ta mai dashi shasha ya kawota guri tayi tafiyarta ta shanyashi a zaune, wallahi daze ganta yanzu da sai ya tattakata ko zeji sanyi a zuciyarsa, babu abinda yafi bashi haushi irin cire jacket din datayi, wato tafiso tayita tallan jikinta kowa yana gani, ball yayi da jacket din ya shiga mota yaja a guje kamar ze tashi sama…..

Gida ya tafi straightly ganin yamma tayi yasan kuma duk inda take yanzu ta koma…… 

      Ita take driving khaleel na gefenta suna ta hirarsu gwanin sha’awa har suka karaso gidan…..

Parking tayi a parking lot suka cigaba da zama a cikin motar suna hira….

      “Kinyi kyau sosai wifey kamar in cinyeki nakeji”…..

Khaleel ya fada yana mata wani irin kallo….

Murmushi tayi ta kashe masa ido tace;

     “Allah ko darling khal?”…..

Kashe mata idon shima yayi yace;

      “Sosai ma sweetheart”….

Dariya tayi tace;

     “Toh cinyeni”…..

    “Har hadiyeki zanyi idan aka daura mana aure”…..

Ya fada yana dariya shima…..

Shiru sukayi suka cigaba da bin juna da kallon kauna murmushi dauke akan fuskar ko wannensu, a hankali khaleel yace;

     “Wifey gobe zamu je muyi tests, what if I have a problem zaki rabu dani?”….

Murmushi tayi cikin giyar so da yake dibanta tace;

      “Ko menene dakai ni ina sonka a haka kuma zan aureka”……

      “Thank you so much wifey, I love you I love you I love you”…..

Khaleel ya fada cike da annuri…..

Martani ta maida masa da;

      “I love you too honey”….

    Tinda Deen ya shigo idonsa yake kan bakuwar motar da aka faka, gashi motar tana blinking alamun a kunne take probably ana jin waka ne, saidai sam baya ganin mutanen dake ciki saboda tinted ne, haka kawai yaji yana son sani wanene a ciki, dan nesa da motar kadan yayi parking ya fito, daidai nan suma suka fito daga motar batareda sun lura dashi ba, juyowar da deen zeyi kawai idonsa ya sauka akansu!!!…..

Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Back to top button