Uncategorized

MTN Unlimited Free Browsing Ta Hanyar Amfani Da Sterk VPN

Assalamu Alaikum Jama’a barkanku da wannan lokaci, barkanku da saduwa damu ayau zan kawo maku wata hanya da zaku bi ku samu data Unlimited ta hanyar amfani da wani Application.

YADDA AKE SAITA FREE BROWSING NA MTN SIM.

Ba tare da bata wani lokaci ba kai tsaye ku shiga playstore kuyi searching Sterk VPN ko kuma ku taba inda aka saka Download domin sauke Application din zuwa cikin wa

Domin Sauke Application Din Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Bayan kun sauke Application ɗin sai ku duba wannan screen shoot ɗin na kasa a nutse domin ganin yadda ake saitawa.

Allah Ya Taimaka

Back to top button