π Tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran (farji)
π Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba
π Ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara (farji) yake yi ba
Karanta>>>Β Ga Mata Masu Fama Da Rikicewar Al’ada, Kumburin Mahaifa Da Karin Mahaifa Ga Magani Kyauta.
π Ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1) da safe daya (1) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni’iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al’ada.
π Ana so macen da take cikin jinin al’ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al’ada
Karanta>>>Β Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi
π Zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a (farji)
π Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al’adarta
Karanta>>>Β Amfanin Gishiri A Gaban Mace…
π Zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami halin
π Ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a (farji) dinki
Karanta>>>Β Yadda Zaki Matse Gabanki… (Vaginal Tightening)
GA WANI HADIN DON MATSEWAR GABAN MACE
Wannan hadin ana yinshi shima don karin ni-ma da kuma matsawar gaban mace, kuma yana sa hankalin mai gida yadawo kanki, Sannan kuma yana sa gaban mace kamshi sosai wannan hadin angwada amfani yana aiki sosai kayan da ake bukata sune:
π Lemun tsami
π Zuma mai kyau
π Raihan
Yanda ake yi shine: zaki yayyanka wannan lemun tsamin sai ki sakashi a ruwan dumi sai ki kawo raihan ki zuba, sai ki kawo zuma ki zuba sai ki rinka kama ruwa dashi tare da wanke duk wani lungu da sako na gabanki ciki da waje, yin hakan yana sa mai gida ya rinka tabo maki majiya dadi wannan wani bangare ne a cikin gaban mace.
Karanta>>>Β Maganin Zubewar Nono…