Description/Story:
A Dalilin So! Complete Hausa Novel Document Written By Ummie Xeey
Description
❤❤ *A DALILIN SO*❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣
® ♻EXLUSIVE WRITER’S ASSOCIATION✍🏼
♻ E W A ♻
© *Ummiey Xeey Abakson*👄
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
GODIYA TA MUSAMMAN GA ALLAH SUBAHANAHU WATA ALAH,DAYA BANI DAMA DA BASIRA TA RUBUTA NOVEL DINNAN ME SUNA
❤❤ *A DALILIN SO*❤❤ “`Tare da godiya ga Ladies World Novel Group“` thanks All for your Support💋💋💋
© *Ummiey Xeey Abakson*💋
Page
1⃣➖5⃣
Sanye take da Uniform na Primary School Tana tafe tana Matsanancin kuka me Taba Zuciyan duk wani Me tautsayi…..se Taji Ankira Sunanta Ahankali *Nafeesa*…. Ta tsaya tsak dan tasan muryan Me Kira, Wata kawartace me Suna Maryam, Ta dafata tace haba Nafeesa kukan me kikeyi Kuma, Bayan jiya na baki hakuri nace kici gaba da hakuri, Duk abun da yai farko zaiyi Karshe, Nifa Ki dubani wani Irin wahalane bansha, Dan ma inada baki wani abun da ana min da sauki, So kema kiyi Hakuri Wata Rana sai labari, Nafeesa ta nunfasa tace Hmmm Maryam niba halin da nashiga nakewa Kukaba, Wallahi yunwa nakeji run jiya rabona da abinci, I hate myself mai yasa iyayena zasui mun Haka, ni Mai nai musu da bazasui hakuri su zauna tareba,😭 dukfa ta dalilinsu nashiga wannan halin😭😭 maryam tace Ok To kidaiyi hakuri kinsan kowa da kaddaran da yake fadomai tace hakane maryam tace yauwa ki share hawayenki😭 Kinji
_Tace to nadena, Bari nai sauri na tafi gida kar umma Tace na Dade, Tace ok kawata sai mun hadu a anjuma, sukai_
sallama kowa ya kama hanyar Gidansu……….Lolz Wannan Kenan,
❤❤❤ *A DALILIN SO* ❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
*Wannan page din nakine My lovely sister Hassana Allah yai miki Albarka ya kawo Miji na gari*
© *Ummiey Xeey Abakson*
Page
6⃣➖1⃣0⃣
Tana Shiga Gidan Tai sallama, Umma ta tarar A tsakar Gida Tana Hura huta duk Hayaki ya turnike gida, Tace Sannu da Aiki ummu. Itako umman ko kallonta batai Ba tace Ja’ira Se Yanzu Kikaga daman Shugowa Gidan; tace Kiyi Hakuri Wallahi Mun tsaya ana Mana Lesson ne Akan Common entrance din Da Zamu zamui, Umma Taja Tsaki mtsww Tace Aikin banza ke kenan Kullun Karatu, itadai nafisa Ta Wuce Daki sidif sidf zata cire Kayan Tace Oh Ni yauma banga fuskan da zan tambaya wani Kaya zansaba, hakanan ta sama waje Ta zauna har bacci Ya fara Kwasanta azaune, Chan taji kamar a mafarki ana kwalla mata kira keeeee Nafisa, Nan ta farka firgigib, umma tace Mayya, Ga sauran Kokan da Adamu yasha chan ki dauka kishanye, Umma tai ficewarta, jiki na rawa duk ta galabaita a sananadin yunwan da takeji ji ta tashi da sauri ta nufa kan tabur din ta dauka….. Zatakai bakinta kenan wasu hawaye masu zafi suka fito daga idanuwanta….Nima nace Allah sarki
Naji tana magana cikin kuka tana cewa Meyasa abba zai mun Haka, Me yasa ya zaba muguwar matanshi Akan mummy na, Yaushe zan sama gatane irin na mutane,
👂🏻 _HATTARA DAI IYAYE PLEASE MU KASANCE MASU HAKURI DA KAI ZUCIYA NISA DAN ALLAH BAMUSAN YA RAYUWAR YAYAN MU ZATA KASANCEBA IDAN BAMA TARE DASU_
Taci kukanta ta godewa Allah taga ba sarki se Allah hakanan ta dauka cup din kununta ta shanye harda lashe cupi dan Ba Karamar yunwa tajiba…Lolz Nace nima wane Ke da zama da Yunwa…….. “`TANA gama shan Kokan Tafito tsakar gidan inda Ta tarar da umma again a baranda tana Zauna, Tace To tunda Kingama ga tsinya chan Kije Ki share dakin awakai kafin yamma Tayi tace to Umma
File Name | A Dalilin So… Hausa Novel Doc. |
Title | A Dalilin So Complete |
Author | Ummie Zeexy |
Group | Ai Hausa Novels |
Genre | Fiction Story |
Published Date | 17/07/2024 |
File Size | 356.70KB |
Format Size | TXT |
Book Price | Free |
Phone No |
Download A Dalilin So Complete Novel Document By Ummie Xeey
Click the below green button to read the novel online
Proceed with your download by clicking the below button
Some Of Related Hausa Novels
Be With Us
-
- Follow our Facebook Page : Ai Hausa Novels
- Follow our Twitter Page : @ Ai Hausa Novels
- Follow our Youtube Channel: Ai Hausa Novels
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.