Hausa novels

Gargadar So Chapter 53 By M Shakur

Kallonta DIG ya tsaya yana yi kaman mai lissafi na kusan 2min sai chan ya sauke ijiyan zuciya yace “Hawwa listen ki fahimceni keba yarinya bace I will be very raw in whatever I will tell you now” yadan sauke ijiyan zuciya yace “I’m a father inada yara mata babu wanda ya isa yazo yace zai aure yarana nabashi batare danayi bincike ba, for mutanen nan suzo mahaifinki yadauke ki sharp sharp batare daya damu dako kinaso ko bakiso, ko kinsan guy din ko baki sansa ba yabada ke only mean one thing” yadanyi shiru yana kallon Hawwa yace “just like rest of the victims parents kema maybe mahaifinki just did it for money ne so kina gani koda zanzo nace gashi gashi mahaifinki zai yarda akashe auren?” Hawwa tai shiru yace “saikuma second abu, Hawwa you’ve been in this job kinsan yanda aikin gwamnati yake, Baban yaron nan sune Nigeria gabaki daya do you want me to be on the bad side of such kind of people?? Naje nace kaza kaza ko baban ki baice ni ba ne las las zasu gano nine kinsan abubuwan da hakan can cost me?”Yasake shiru yace “banda haka this is personal matter not work related, maganan aure ake ni as Oganki ko Boss dinki baikamata na shiga ba sai inzo naji kunya nan gaba cus of What If dayawa dana hararo in the case, what if ke bai sakeki like the rest of the matan ba? What if ya zauna dake har abada? Hawwa you have power what if you somehow influence him ya gyara all those hali and changed? Idan ya chanza is a good thing since he’s not a murderer ko wani kidnapper” Ahankali DIG yace “just think it through but I don’t think is proper for me to interfere Hawwa, kiyakuri but I don’t think hurumina ne tunda har Babanki ne yabada ke da kanshi just pray and seek Allah guidance Allah sadaki da alkhairinsa” hawaye Hawwa taji ya zubomata sharrrr tai shiru a office din anatse DIG yace “so sorry Hawwa” tadade ahaka sannan ta share fuskanta tamike tace “is it okay nai resuming gobe Sir I have to be somewhere”? Gyadamata kai yayi yace “sure take your time” wucewa tayi tafita yabita da kallo tawuce tashiga motanta ta tada Maman Noor kawai tafado mata arai, she’s her only second hope.Sanin tana prison hakan yasa tawuce prison na mata, parking tayi tana zuwa ta nuna ID card nata tawuce office na prison warden din ta zauna bayan sun gaisa da Matar Mrs Adebayo tace “wakikeson gani yau Miss Hawwa”? Anatse Hawwa tace “Hadiza Muntari wacce was convicted sabida kidnapping yarta datayi that senate president case ish” dasauri Mrs Adebayo tace “ohh Hady we call her Hady anan, ai jiya an fitar da ita, wasu yan sanda sukazo da clearance from court they withdrew the case against her wlh she’s so lucky” sosai Hawwa ke kallon Mrs Adebayo Khaleel ne ya yafemata sabida jiya ta gayamai she will find evidence against him? Mrs Adebayo tace “why are you looking for her”? Murmushi kadan Hawwa tayi mai ciwo tace “kinsan nine nai investigating case din but well that aside nace ko kunada home address nata yar wani gari ce kinsani”? Girgiza mata kai tayi tace “no gaskiya yar Bidda ce but bamu da address nata” Shiru Hawwa tayi saikuma chan tamike tabata hannu suka gaisa tace “thank you very much” tawuce tafita.Tunda tafito tana tafiya zuwa parking space ta hango Khaleel tsaye jikin motarta tsaye yana sanye da dogon wando da shirt dabai saka boturan sama ba, faduwa gabanta yayi akwai tracker a motarshi ne datake ja yanzu? How did he know tana nan? Daurewa tayi ta karasa ko kallo bai isheta ba tazo zata wuceshi tabude motan ya fizgota tadawo baya kaman paper azuciye Hawwa ta buge hannunshi tace “don’t touch me again! Stop touching me!” dan zaro manyan fararen idanunsa Khaleel yayi yace “someone is in a bad mood today wow!” Yadanyi dariya yana kallon yanda tahade fuska tana kallonshi yace “smile it’s Sunna!” Hararanshi tayi jin abinda yace tace “so kasan sunna” tashiga fizge hannunta yaki saki sai kawai yabude bayan motanta dan tariga tai unlocking car din da key hannunta tun dazu datazo wajen, yaturata cikin motan yashigo shima da sauri ta matsa baya tamai ihu. “Wai mehaka? Leave me alone!” Dan cute smile yamata yace “sabida kinga matar nan an saketa is that why you’re in this bad mood?” Ja idanun Hawwa sukayi takalleshi azuciye tace “even if it means me bringing down the whole world searching duk lungu da sako I will do it! I will get Evidence and I will show Baba and my entire family the kind of person you’re! Khaleel just know this and keep it at the back of your mind bazan taba zaman aure dakai ba, you’re a worthless boy da baisan darajan mata ba! You don’t value mata! You treat us like trash! And I refuse to be one of your victim”Khaleel na kallonta yadan rage murya yace “konama wasu kenamawa? Why do you hate me?” Ihu Hawwa tamai tanaji kaman ta shakesa tace “I hate you sabida you’re a piece of thrash! I hate you sabida you’re a f*ck boy! I hate you sabida you’re a playboy! I hate you sabida you think life is just about women, money and parties! Kace nikamawa dazan tsaneka?” Tadanyi shiru kadan takalleshi da masifa eyes nata tace “kasan abinda ake cema ciwon y’a mace na y’a mace ce? I hate you sabida abinda kama all those women daka wulakantar” dan tabe baki yayi yace “I don’t want them why should I keep them?” Hawwa afusace tace “you don’t want them why did you marry them and ruined their life eh Pop boy”?.

Back to top button