Zakuna Biyar Page 17 By Princess Teema
Murɗa handle na master room ɗinsa ta yi. Kai tsaye ta shige ciki, ya ilahi, tsayuwa ta yi tana karewa haɗuwar ɗakin kallo, ya haɗu fiye da yadda ake zato, ga girma sosai, dan bed ɗinsa ma na can nesa da kofar. Can ta wurga eyes ɗinta a saman makeken bed ɗin nasa, da sauri ta waro idanunta tana kallon yadda ya kwanta yana kallon ceiling tamkar mai tinanin wani abin, idanunsa a lumshe, kafafunsa dikka biyu a ƙasan gadon.Ya ji buɗe kofar, amma ya zaci daddy ne shiyasa bai buɗe idanu ba, ban da tinaninta babu abin da yake yi. Sleeping dress ɗin jikinsa ta fara bi da kallo, a ranta ta ce ta ko’ina ya haɗu, ganinsa da ta yi kawai yasa ta huce laifin da ya yi mata, ta yafe mashi. Gently ta tako izuwa wajen bed ɗin nasa. A gabansa ta tsaya tare da sanya hannu ta riko waist ɗinta, shi kuwa ya nuna kamar ya yi barci, wai dan kada daddy ya takura mashi yana tsaka da kewar heartbeat ɗinsa, shiyasa yaki motsawa. Intently ta lallaɓa ta hauro saman jikinsa, a saman faffaɗar kirjinsa ta kwantar da kanta tare da sanya hannayenta dikka biyu a cikin kyakkyawar coily hair ɗinsa. Gashin Noor ya wuci curly hair, coily ne nasa, mai nannaɗa over, zaku ce zaman nannaɗa mashi aka yi, amma haka yake. Jin alamar ba daddy bane, macece yasa ya ce. “Aunty Lisa please stop it, go out now! I don’t want to see anybody close to me now!”. A ɗan kaifafe ya faɗa alamar da iya gaskiyarsa yake maganar.Ɗaga kai V ta yi, slowly ta sumbaci ɗan bakinsa tare da sauƙa daga kansa, bai damu ba dan yasan Aunty’s ɗinsa suna sumbatarsa ai. A gefe ta tsaya tare da rike waist ɗinta, a kule ta ce. “Dama nasan ka daina sona, kuma nima zan cireka a raina na har abada ……. “. Zaro mata idanu waje da ya yi a kanta ne yasa ta gagara karisa maganar, a jere sau uku ya yi blinking eyes ɗinsa dan ya tabbatar da gaskiya, lokaci guda ya zabura ya miƙe zauna, ya gagara kawar da kallonsa ko na second ɗaya daga kanta. Muryansa na sarkewa ya ce. “My Juliet?”. Ɗaure fuska ta yi tare da dallah mashi harara kafin ta ce. “Don’t talk to me”. Ta faɗa tana dallah mashi kallon up and down. Tana kai karshe ta juya da sauri zata bar wajen. Ai cikin wani irin zafa ya miƙe, taku ɗaya ya yi ya damko waist ɗinta ta ciki-ciki. Tana ƙoƙarin kwace kanta ya ɗagata sama da hannu ɗaya.Duka ta fara kai mashi da ƴan hannunta kamar bulala tana faɗin ya saketa ai sun ɓata. Ai ina, bai saurareta ba, sai saman bed ɗinsa ya yi jifa da ita, tana ƙoƙarin sauƙa tana kunkuni ya yi saurin hawa ya rikota tare da kwantar da ita, kanta ya haye, rumfa yai mata da faffaɗar kirjin nan nasa game da kurawa kyakkyawan face ɗinta idanu. Ai take ta natsu sosai tana kallon cikin kwayar idanunsa ita ma. Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, sai da ya tabbatar da ta natsu sannan ya ce. “I’m so so sorry my Juliet, please accept my apology, nasan ban kyauta maki ba, but it’s not my fault, aiki ne ya mun yawa”. Ai tin daga ta shigo room ɗin ta yi tozali da kyakkyawan fuskansa ta ji zuciyarta ta yi sanyi komai ya wuce, yanzu ma kawai rigima ce irin tata yasa take jan mashi rai da zata tafi. Jin yadda ya bata hakuri cikin sigar tsananin sonta ne yasa ta ɗan turo baki game da cewa. “To kada ka sake”. One side smiling ya saki tare da kama hannunta, ya manna da kumatunsa, can ƙasa ya ce. “Thank you my Juliet, I love you more than your expectations”. “Love you to my Romeo”. Ta faɗa a shagwaɓe.Yana ɗan matsa hannunta da ya rike ya ce. “Da waye kika zo? Kuma yaushe kuka zo? Ko dai ku ne bakin da robot na gidan nan ya sanar zaku zo?”…… Ɗan turo mashi baki ta yi kafin ta amsa da. “Now muka zo, tare da su daddy muke”. Da sauri ya zazzaro mata eyes ɗinsa, sai kuma ya ce. “Let me go and see them, in gaisa da my daddy kuma my senior”. Ya faɗa yana ƙoƙarin miƙewa daga kanta cikin zafin nama.Da sauri ta sanya hannayenta bibbiyu ta yi hugging ɗinsa, ta rikesa ta baya da kyau kafin ta ce. “Daddy yana tare da daddy suna magana, stay with me now, it’s my time”. A shagwaɓe ta faɗa. Kurawa juna ido suka yi cike da tsantsar so da kauna, wani irin melting na zuƙatan juna suke yi da kallon ƙauna. Slowly V ta dawo da hannunta ɗaya izuwa saman bayan wuyansa, cikin salo ta tura hannun cikin gashin kansa, ɗayan hannun nata kuma ta fara ɗan yawo da shi a gadon bayansa. Take ya ɗan lumshe idanu tare da sake warosu a kanta, gabaɗaya sai ya ji ya ɗan ɗauke wuta, slowly ya matsar da face ɗinsa dab da tata, tana ta faman rarraba eyes ball ɗinta a cikin nasa eyes ɗin, while shima ita yake kallo cike da wani irin tsantsan kaunarta. Ɗaura soft lips ɗinsa a saman nata ya yi, hakan yasa dik suka ɗan lumshe ido tare da sauke ajiyar zuciya kafin su buɗe. Intently ya capki lips ɗinta na ƙasa, kissing ɗinsa ya fara yi cikin salon da bai ma san ya iya ba, ya dawo da hannunsa ɗaya saman gashin kanta, hakan ya bashi damar kissing ɗin nata da kyau.Ita ma sake mashi jiki da kyau ta yi, tana kara tura hannunta cikin gashin nasa da kyau ta fara mayar mashi da martanin zazzafar kiss ɗinta da har kamar ta so ta fisa iyawa ma. Hakan ba ƙaramin gigita shi ya yi ba, ya kara narke mata, take suka fara sakarwa juna wani haɗaɗɗen numfashi na feeling ɗin juna. In a romantic way ya sanya hannusa ɗaya ya riko waist ɗinta, slowly ya tura hannun nasa ta kasar rigarta, yana mata wani irin salon kiss mai sanyawa ta manta kanta da in da take. Tura hannunsa ya yi har izuwa kan matasan tula-tulanta. A tare suka ji wani irin shock na musamman, sai ta kara shigewa jikinsa tana kara ƙanƙamesa. Shi kuwa slowly ya zame ɗan bakinsa daga nata ya mayar saman wuyanta, a take idanunsa suka rikiɗe suka yi jajir da su.Ita kuwa shiru ta yi tana tinano kalaman Angelina dake bata labarin abin da maza suka fi so, sai ta ji tana buƙatar yi wa heartbeat ɗinta kuma Remeo ɗinta, dan ita son shi ya rufe mata ido, farincikinsa kawai take so. In less than 2 mins kafin ta dawo daga tinanin kalaman Angelina Noor ya rabata da kayan jikinta dikka saura pant kawai.Jawota jikinsa da kyau ya yi, ko kaɗan bata damu ba, sai ma tayasa da ta fara yi abinta. Romancing ɗinta ya fara yi cikin salo da zafin nama, yasa hannayensa yana ta faman wasa da matasan tula-tulanta, shi kansa bai san daga ina ya koyo dikka waɗan nan abubuwa ba, kawai ya tsinci kansa yana yinsu ne.”Are you ready to have sex with me?”. Ya raɗa mata a kunne cikin wani irin yanayi tamkar wanda yake cikin maye. Da sauri ta ce. “I’m yours, you can do whatever you want with me”……… Ba ƙaramin daɗi ya ji ba, da sauri ya ɗan raba jikinsa da nata, kasan bed ɗin ya sauƙo, sai da ya fara rage hasken ɗakin izuwa dim light kafin ya cire kayan jikinsa dikka, ya rage daga shi sai short, sannan ya rufe kofar room ɗinsa wai dan ma kada su daddy su shigo su rage masu jin daɗi, saboda gaskiya a hannu yake, abar ta motsa da ba zai iya rikewa ba. Saman bed ɗin ya dawo, da sauri ta rungumosa a jikinta tana jin wani irin feeling ɗinsa, dik ya motsa mata komai. Cikin zafa ya zame pant ɗin jikinta tare da kwantowa kanta kaɗan, sannan ya zame nasa shorts ɗin, yana jinsa da karfi tamkar doki, cikin zafa yake yi mata komai, gabaɗaya jijiyoyin jikinsa sun mimmiƙe, sai wani tsuma yake yi, har wani sheki face ɗinsa ta fara yi.Dik da ta ji gabansa na da girma sosai, hakan bai sa ta tsorata ba, saboda bata taɓa kwanciya da namiji ba, bata san ya abin yake ba, kawai dai watarana Angelina na gwada mata video ta kalli ana yi, kuma ita a ganinta daɗi kawai suke ji, and Angelina ta faɗa mata akwai daɗi sosai, kuma ita ma Angelinan bata taɓa yi ba. Yaran GAT dik da suke basu da addini basu taɓa zina ba, dan gaskiya batu na ALLAH GAT ya sa ido a kansu matuƙa, kome suke yi yana kula da shi sosai, ALLAH kuma ya tsare mashi su, irin soyayyar da ake yi a secondary, aa yara da shan soyayyar shan minti dik basu yi wannan ba, bama su kula even their classmates.Su dai a waya suka koyi dik wata tsiyar da suka iya, musamman Angelina, kuma kun san tafi kusa da V, shiyasa ta koyawa V me sex kuma ta ce mata da daɗi, sai ta dinga kunna mata video, ba kunya suna gani a tare wani lokaci, ita kuma V a karance-karancenta, da shige-shigenta a waya ta koyo soyayya, so bata san me sex yake nufi ba shiyasa ta aminta da su yi, a tinaninta daɗi zata ji.Tinawa da yadda Angelina ta faɗa mata ai maza suna son ayi wasa da gabansu ne ma yasa bata wani damu ba ta kai hannu ta kama bananansa wanda hakan yasa ya ɗan saka mata ƴar kara tare da kara ƙanƙameta da kyau. Can ƙasan maƙoshi ya ce. “My Juliet should I enter you now?”…….. Kai ta jinjina mashi tana ƙoƙarin capko ɗan bakinsa ta fara kissing. Da sauri ya rankwafo ya bata bakin nasa ta fara kissing, yasa hannu ya karɓi bananarsa da ta rike, slowly ya gyara hawanta da kyau tare da buɗe kafafunta, sai kissing ɗinsa take yi abinta. Saita bananan nasa ya yi a daidai, slowly ya fara ƙoƙarin shigarta a hankali dan shi yasan da zafi, zata ji a jikinta. Kuma dik yadda yake jin jikinsa na motsawa tamkar alluransa na son motsawa ya yi ƙoƙarin ganin ya rike kansa dan ya yi mata a hankali.Ƙanƙamesa ta yi, ta zame bakinta daga nasa tare da faɗin. “My Room it hurt”. Tin ma bai shiga ba kenan. Hannu ɗaya yasa ya fara shafa gashin kanta izuwa wuyanta, ya kwanto da kansa a gefen wuyan nata, a kunne ya raɗa nata. “Yeah it hurt small, amma zan maki a hankali kin ji? Trust me! And kada ki yi kuka kin ji my Juliet?”. Yana mata raɗan yana sake ƙoƙarin shigarta a hankali cikin dabara.Sake ɗan turesa ta yi tare da cewa. “My Romeo, it hurts more, kuma kaga penis ɗinka ba zai shiga ba, your penis is big more, my virginity is too small”. Tamkar zata sa mashi kuka ta yi maganar. Har cikin ransa ya tayata jin zafin da zata ji idan ya shigeta, amma ba zai iya hakura ba. ALLAH ka dawwamar damu cikin addinin musulunci, ka kashemu muna musulmai masu bauta maka, addinin Musulunci duniya ne, addinin Musulunci karshe ne. Ban ce komai ba, amma fa yau Noor ango yake, su da basu da addini ai basa ɗaura aure, kawai zobe zai saya ya sanyawa V a hannu an gama ta zama tasa, sai su party da za’ayi, dan haka su suna angwancewa ne ma kafin aure, wani lokaci sai sun hayyafi yara dayawa ma suke yin aure, a wannan karon dik wata al’ada, addini ko kabila da na ɗauko zan yi rubutu a kansu babu abu guda ɗaya da zan cire daga aladunsu, komai zan rubuta ne dan ku samu ilimi, na sani a littafina ba’a zina kuma kuma kun shaida, ban kuma taɓa rubutu ana zinace-zinace ba, but wannan dama na faɗa maku daban yake da dik littafaina! Zan rubuta komai yadda suke ne!. A yayin da suke ta wannan taƙaddama na kada ya shiga da zafi, shi kuma daddy yana can, ya yi wanka ya shirya, daga karshe dai ya gagara hakura, da daddy Noor ya dawo bedroom da aka saukesa, sai ya fito fili ya sanar mashi dalilin zuwansa, kuma wajen waye ya zo. Sosai daddy Noor ya yi farinciki, ya ce ai in dan wannan ne babu wata damuwa, Lisa tana room ɗinsu, kuma ya bashi ita tin da yana sonta, idan suka daidaita tana son shi kawai gobe ya sayo zobe ya zo ya sanya mata ta zama tasa. Abinku da ba addini ne da su ba dikkansu biyu, haka suke aurensu, musulunci ita ta san da sadaki, su sai dai kuɗin sayan mutum za’a ce, abin da amarya ta yanka shi kawai ake bata, gara ma bikin kiristoci a kan nasu, wannan ma masu hankalin cikinsu na zaɓo maku, mara hankalin kam ai sai dai su wuce da yarinya, wata sai ya haifi yara 3 idan namijin ya yi ra’ayi sai azo a sayi zobe a sanya, abu dai ba tsari sam-sam.ALLAH yasa Noor namu dai yana da rabon musulunta, idan ya musulunta tamkar V ma ta musulunta ne, In Sha ALLAH in dai yana tare da su Leo zai musulunta ne.Sosai GAT ya ji matuƙar daɗin wannan amsa na daddy Noor, sai ya ce idan ba damuwa daddy ya haɗa shi da Lisa. Daddy Noor bawan ALLAH, inai mashi fatan musulunta, sai ya ce daddy GAT ya shirya zai turo mashi ita yanzu, idan sun gaisa sai su fito su yi dinner.Wai na ce me kuke tinani tsakanin zaman su Arya da Lisa a matsayin second mother ko step mother za’a ce ne? Kunga dai yadda suka nuna basa sonta tin ma basu san ubansu na ciki ba. Hmmm.Shiri cikin hoodie daddy GAT ya yi saboda bai saba da sanyin US ba. Bayan ya kammala shirin sai ya je ya ɓuya a bayan kofar shigowa yana jiran ta. Slowly ta tura kofar ta shigo, daga ita sai sleeping dress, kuma ko kaɗan daddynta bai ji wani abin ba ya ce ta zo wannan ɗaki ta ɗauka mashi wayansa, so yake daddy GAT ya cika bazatan da ya ɗauko mata. Kai shiyasa na ce maku musulunci karshe ne, da yanzu musulmai ne yaushe uba zai bar ƴarsa da kayan barci ya turota wajen wanda ya zo neman aurent?.Wando guntu zuwa gwiwa take sanya da shi, sai riga mai karamin hannu kalar wandon, bata sanya bra ba, gabaɗaya kana iya ganin girman tula-tulanta, har shatin nipples ɗinta a bayyane suke. Sai da GAT ya bari ta isa tsakiyar ɗakin zata nufi wajen gado ta ɗaukawa daddynta wayan da ya ce. Fitowa ya yi, a hankali ya lallaɓo ta baya, hannu yasa ya rufe mata ido. Da yake dikkansu da turaren kamfani ɗaya suke amfani sai ta ce. “Daddyna meyasa ka rufe mun ido?”. A kunne ya raɗa mata. “Dan in tsorataki”. Shi a tinaninsa da ta ce daddy ta gane shi ne, ita kuma tana nufin daddynta. Ai tana jin voice ɗinsa bata san time da ta zabura ta juyo garesa da sauri ba.Buɗe hannayensa ya yi ya rungumeta gabaɗaya, wani irin murmushi ta fara yi, ta gagara hakuri sai da ta ce. “Daddy yaushe ka zo?”……… Yana shafa kanta izuwa tsakiyar bayanta da hannu ɗaya, ɗayan hannun nasa kuma ya rungumota ya amsa da. “Yanzu ba jimawa, na zo ganinki ne ai”. “Daddy gaskiya ka kyauta, where’s my daughter’s?”……… Cikin sanyin murya ya ce. “Are you ready to accept them as a daughter’s?”…….. Ɗago ido ta yi, wani irin kallo mai rikita zuciya ta wurga mashi ta fararen idanun nan nata wanda ya sanya zuciyar GAT kara narke mata, can ƙasa ta ce. “Already they’re my daughter’s, where’s my V?”. Sosai ya ji daɗin kalamanta har da ɗan kara jawota jikinsa sosai kafin ya ce. “Do you mean you accept my love?”….. Kai ta girgiza mashi alamar a’a tare da ɗan ja da baya, ta raba jikinsu tana cigaba da kallonsa, wucewa ta yi, ta zauna a saman bed, wani irin kallo ta wurga mashi kafin ta ce. “Ni bana soyayya ai, and i can’t do it”……….. Yawu GAT ya haɗiye har sai da maƙogoronsa ta yi sama tana harbawa, kafin ya tako gently ya dawo kusa da ita, a saman side sofa ta zauna, gabaɗaya ya susuce mata, sai kallon surar jikinta yake yi, yana satar kallon kirjinta dake cike dam suna mashi kwalele ta cikin riga.Sarai ta lura da dik wani motsinsa, amma ta basar kamar bata gani ba, ta zuba mashi ido tana jiran jin ne zai sake ce mata. Hannu ya miƙe ya riko nata hannayen, a natse ya ce. “Daughter please accept me, su V suna buƙatar mother, and ina buƙatar mata, please ki ji tausayinmu, ki zo garemu, ki rayu damu, muna buƙatarki”. Nisawa ta ɗan yi tare da cewa. “Daddy ni bana soyayya, kuma bana son yi”. Gabansa ne ya ji ya faɗi, har sai da ya ji kansa ta ɗan sara mashi, bata bashi damar sake yin nagana ba ta rigasa da cewa. “Amma zan iya zuwa gidanka, zan iya rayuwa tare da ku, zan iya kula da su V, zan zame masu second mother, bcos nima su V sun shiga raina, ban taɓa ganin quadruple a zahiri ba sai a kansu, da tinaninsu nike kwana kuma nike tashi, gasu dik lafiyayyu cikakkun halitta, kansu ɗaya, kyawawan gaske, komai nasu iri ɗaya, identical suke, abin ya mugun burgeni, zan zauna daku daddy”.Ko a haka ya ji matuƙar daɗi, dan a cewarsa ta yarda ta zo gidan nasa shi ne mai wahala, idan ta zo tin yaushe zai narka mata zuciya da salonsa. Kara kankame hannunta ya yi, cike da murna ya ce. “Thank you so much my daughter, dama daddy ya ce in nemi izininki, zaki bimu mu koma tare?”. Kai ta gyaɗa mashi cike da tsantsar soyayyarsa a ranta. Wani irin daɗin da ya ji bai san lokacin da ya jawota jikinsa gabaɗaya ba, ya rungumeta sosai. A daidai lokacin daddy Noor ya shigo cikin room ɗin. Kara rungumeta GAT ya yi yana yi wa daddy Noor barka da shigowa. Daddy sai murmushi yake yi ya kariso ciki, yadda ya ga suna rungume da juna yasan sun fahimci juna kenan, ya ji daɗin hakan matuƙa, dama abin da ya zo dubawa kenan. A gefen bed ya zauna tare da cewa. “I’m so happy to see you like that”…….. Tana murmushi ta kwantar da kanta a kirjin GAT kafin ta amsa da. “Daddy he’s a nice person”. Sai kuma ta miƙe daga jikinsa, da gudu ta koma jikin daddyn nata, a kunne ta fara raɗa mashi cewa tana matuƙar son GAT, kuma ta yarda zata bisa su je su rayu a gidan.Daddynta ya gane tana wasa da hankalin GAT shiyasa tai mashi raɗa a kunne, dan haka sai bai yi magana ba, ya rungumeta kawai yana jin wani irin farinciki. Daga haka ya ce to su je su yi dinner, GAT ne ya ce ai shi wannan amince da ta yi yasa ya ƙoshi, ba zai iya cin komai ba. Cike da farinciki ta ce. “Bari in kawo maka green tea nasan zaka sha”. Daddy Noor dai goodnight yai masu ya miƙe ya fita abinsa, da sauri ita ma ta miƙe da nufin ta je ta kawo mashi green tea. Bayanta ya bi da kallo cike da tsantsar so da kauna yana tinanin irin mantar da ita komai da zai yi da soyayyarsa idan suka koma.Yana zaune a wajen har ta dawo ɗauke da kyakkyawan plate and cup mai ɗauke da green tea. A jikinsa ta zauna tare da fara bashi tea ɗin a baki, ta ajiye plate ɗin a ƙasa. Ai manta komai daddy GAT ya yi, ya saki jiki sai yadda ta yi da shi, ya zama ɗan yaro a hannunta. In takaice maku dai wannan dare bai je ya yi wa su Arya goodnight da ya saba ba, bayan ya kammala shan tea ta fitar da cup ɗin, dawowa cikin ɗakin ta yi tare da zama a jikinsa. Miƙewa da ita ya yi suka koma saman bed, ya zaune tare da jingina da jikin headboard na bed ɗin, ta kwantar da kanta a saman kirjinsa, hira suka fara cike da tsantsar so da kaunar juna, yana ta zuba mata salon soyayya mau narka zuciya, tin tana basarwa har ya fara kureta ta fara ƙoƙarin fito mashi da nata salon. E kam gidansu Noor ya ɗauki launin malam buɗe takarda. Bari dai mu je wani wajen mu dawo.———————-🔥Zaune Seraphina take a saman gado, hannunta rike da waya tana dannawa, tin da aka sayi wayar nan yarinyar ga bata barshi ya huta ba, sai barci ne yake rabata da dannarsa. Madam tana parlo tare da ƴar kakkawar ƴarta, suna breakfast ne, a tunaninsu Seraphina bata tashi daga barci ba, shiyasa basu nemata ba, dan Aryan ya ce kada su bari wani abin ya taɓata, idan tana barci a bari sai ta tashi a yi dik abin da za’a yi, kada a tadata, shiyasa basu shigo room ɗin ba.Ita kuma nan ta tashi har ta shiga buga game a waya. Tana sanye da sleeping dress, guntun wando zuwa cinya, da kuma ƴar vest, dikka farare kal, kyakkyawar ash hair ɗin nan nata dik a wargaje saboda barcin da ta tashi, ɗan pink lips ɗin nan nata a bushe alamar yunwa take ji, ko brush bata yi ba, dama Rimsha zata kira sai kuma ta tsaya buga game.Ta yi nisa cikin game da take bugawa, ko kaɗan bata ji shigowarsa ba, kuma ya yi sallama, amma bata ji ba. A kusa da ita ya kariso tare da sanya hannu ya kwace wayar, cikin zafa ta yunkura zata bi wayar ta kwace. Tana ɗago ido ta ga mutum a tsaye, wani irin zabura ta yi tare da kurma ihu, baya ta ja tana faɗin. “Who are you?”. Zama a saman sofa Aryan ya yi tare da cewa. “Your daddy, baby taɓa wayarki ya yi yawa”……. Zuba mashi waɗan nan gulu-gulun eyes ɗin nata ta yi, bata yarda shi bane, amma kuma muryansa ne, yau da ainahin fuskansa ya zo mata, daga yau ba zai sake ɓoye mata kansa ba ya ce. Ganin ta bushe da kallonsa ne yasa ya kyasta mata yatsunsa a kan fuska, zabura ta yi tare da cewa. “Is this a dream? The voice is for my dad, but your face isn’t”. Ta faɗa tana ɗan ja da baya. Dama yasan ba zata yarda lokaci guda ba, dan kada ku manta shekaru biyu kenan yanzu suna tare, kuma da wancan fuska ta san shi, rana tsaka ta gansa da wani face kun san ai za’a kai ruwa rana kafin ta yarda.Hannu yasa zai kamata ta yi saurin ja da baya tana zazzare ido, sai satar kallon kofar fita take yi, tana son dira kasan bed ta gudu. Yunkurawa ya yi zai kamota ta yi saurin dirowa ƙasa da gudun gaske. Miƙewa ya yi cikin zafa, taku ɗaya ya yi ya damkota ta waist ɗinta tare da sanya hannu ya toshe mata bakin da take ƙoƙarin zunduna ihun nan.A saman bed ya zauna da ita tare da matseta da jikinsa sosai, ya rike hannayenta gam kafin ya ce. “Natsu ki ga wani abu”. Ya faɗa tare da zame hannunsa daga bakin nata. Zuba mashi ido ta yi, kallon mamaki da firgici haɗe da ruɗani dik take binsa da shi. Shima ɗan zuba mata ido ya yi na a kallah minti ɗaya kafin ya fito da wancan face ɗin nasa ya sanya a fuskansa.A maimakon ta natsu ta yarda da shi sai ta kara firgicewa tana ƙoƙarin guduwa, kankameta da kyau ya yi tare da fara ƙoƙarin shawo kanta. Da kyar ya samu ta yarda ta natsu kuma ta aminta da shi. Sai kuma me? Dariya ta fara yi tana faɗin. “Daddy I’m crazy, see me running away from you, ko ina zan je? My daddy you’re so handsome over, oh my God, see beauty, amma daddy ka yi kama da Rimsha friend ɗita, bakinku da idanunku iri ɗaya, but ka fita kyau sosai”. A ruɗe take maganar, ta ga kyan jinin ƙuraishawa dik ta rikice, zallar madarar kyan da babu mix!Lokaci guda ya ɗan ɗauke wuta, kalaman Ammie ne suka dawo cikin kansa, in da take ce mashi. “Arya ba zaka taɓa iya barranta kanka da Rimsha ba, kai ubanta ne, dik wanda ya ganka ya ganta yasan kai mahaifinta ne, jini ba wasa ba, ka daina nuna tsana a gareta, ina mai tabbatar maka dik in da ka shiga in dai an sanku to fa sai an kira maka sunanta, ka sani da ku Rimsha ta yi kama yadda zai baku tabbacin ita ɗin taku ce ba ta mahaifiyarta ba, kamanninku ALLAH yasa mata ba kamanin uwarta ba, meyasa zaku cireta daga cikin ku?”.Shafa lallausan kumatunsa da Seraphina ta yi ne ya dawo da shi cikin hayyacinsa, da sauri ya nisa tare da dawo da kallonsa da kyau a kanta………….. “Daddy tinanin me kake yi?”…. Kai ya girgiza mata alamar babu komai. “No daddy, kana tinani mana, faɗa mun abin da kake tinani in tayaka tinani a kansa?”. Yarinya mai shegen wayau ga hankali da tinani. Sumbatar lallausan kumatunta ya yi tare da cewa. “Muje toilet ki yi brush queen of pressing phone”…… Turo ɗan bakinta ta yi tare da cewa. “Daddy ka bari in kira Rimsha to”….. Yana binta da wani irin kallo da idanunsa da yau suka yi zubin munafukai marasa gaskiyar nan ya girgiza mata kai alamar a’a bai yarda ba. Shagwaɓa ta sanya mashi tana turo mashi ɗan bakinta, sumbatar ɗan bakin nata ya yi, wani irin yanayi ya ji lokacin da lips ɗinsa suka taɓa soft lips ɗinta dake da laushi kamar audiga, sai da ya ji shock a jikinsa, da sauri ya miƙe da ita tsaye tare da nufar toilet da ita. A gaban wash hand base ya sauketa tare da ɗauko brush ya hau zuba mata mayukan goge baki.Tana turo baki ta ce. “Daddy i realized something”…… Da sauri ya kalleta yana jiran jin me zata ce ba tare da ya yi magana ba. “Daddy why, why baka son Rimsha? Anytime idan na ce zan yi magana da ita sai ka ce I should leave her, kuma idan ina faɗa maka hiranmu baka son ji, ka santa ne daddy da yasa baka sonta?”. Zazzaro mata idanu ya yi, bai yi tinanin Seraphina tana da wayo da kaifin kwakwalwar iya dogon tunani haka ba, yarinya sosai yake ɗaukarta. Gudun kada ta gane yasa ya ce. “Baby ni ban santa ba, kawai bana son ki dinga yin friends ne, koba ita ba haka zan yi wa kawayenki dan bana son abota”. Wani irin kallo ta wurga mashi mai kama da na tuhuma kafin ta ce. “Daddy is seems like you’re hiding something, you look like Rimsha! And you don’t…….”. Da sauri ta danna mata brush a baki, yanzu ya fahimci yarinyar nan ba dai wayau ba, ka ji wani kaifin tinani da basira, har ta fara ɗagosa, ya yi nadamar nuna mata ainain face ɗinsa, ya nuna mata ne kuma ba dan komai ba sai dan kada shakuwarta da wancan face ɗin nasa ta yi yawa ta yadda hakan zai zame mashi matsala a nan gaba, amma gashi yana shirin kwantowa kansa ruwa, a ransa ya ce dole ya rabata da Rimsha ko kuma ya sanya aje ayi wa Rimsha surgery a canza mata kamanni, dik sai ya ji zafin yadda yarinyar ta ɗauko kamanin dangin ubanta bata yo uwarta ba.Goge mata baki yake yi amma ya luluƙa duniyar tinani, dan har sai da ta ce. “Daddy is okey”. Cire brush ɗin ya yi yana kallon kyakkyawan fuskanta ta cikin mirror, dika-dika tsayin Seraphina ko kirjinsa bata kai ba, shiyasa yake kara ɗaukarta a yarinya kamar sosai. Ɗauraye mata bakin ya yi kafin ya ce ta yi wanka ta zo. Daga haka ya fito waje zuciyarsa cike da tunanin meyakamata ya yi dan cire mata zargin yasan Rimsha da take yi. A saman bed ɗinta ya kwanta yana tinanin har barci ta yi awon gaba da shi. Lokacin da ta fito daga wanka ya yi barci, a kusa da shi ta tsaya tare da zubawa kyakkyawan fuskansa ido na ɗan lokaci, kamar zata tashesa sai kuma ta fasa, yanzu ɗan zamanta da Madam har ta kara natsuwa da hankali, ta fara sanin daidai da ga daidai ba. Madam Rohisha musulma ce cikakka, dik wani ɗabi’u da abin da ya dace da musulmai shi take koyawa Seraphina.Yanzu haka ta cusa mata kaunar son rufe jikinta, shiyasa ma kuka ji bata ce yau Aryan yai mata wanka ba, Madam ta faɗa mata jikinta sirrinta ne, kada ta bari kowa ya ganin mata, hakika Madam tarbiya take bata irin yadda uwa take baiwa yarta, amma kuma sai wanda Seraphina ta yi ra’ayi take ɗauka, ga ɗaura ɗankwalinan ba yadda Madam bata yi da ita ba amma yarinyar nan taki, haka take sakin gashi abinta, ko toilet haka take shigewa. Closet ɗinta ta nufa dan ta shirya. Wandon jeans guntu zuwa gwiwa ta sanya da riga mai kamar hannu, ta wuce wajen Madam ta gyara mata kai, sai tashin kamshi take yi ta dawo room ɗin. Da Madam ta ce ta zo ta yi breakfast sai ta ce tana zuwa. Ta zo ta zauna a saman side sofa tana ta faman kallon kyakkyawan fuskansa.A daidai lokacin wayansa dake cikin aljihu ta fara kara, hakan ya yi sanadin farkawansa, a kan fine face ɗinta ya sauke idanunsa. Ba tare da ya ɗauke kallonsa daga kanta ba ya ciro wayarsa daga aljihu, ko bai diba ba yasan Lion or guru ne suke giransa, su biyu ne kawai suke da wannan number da aka kira yanzu watau sim 2 ɗinsa. Idanunsa a kanta ya yi picking tare da karawa a kunne, sannan ya ɗaura yatsansa ɗaya a saman lips ɗinsa yana mata nuni da ta yi shiru. Slowly ya motsa kyakkyawan soft lips ɗinsa wajen cewa. “What’s going on? Meyasa kake tambayar ina nike?”……. Ɗan bakinsa kawai Seraphina take kallo, ya yi magana amma ba zaka taɓa cewa ya motsa lips ɗin ba.Shiru ya ɗan yi for almost 1 minute kafin ya sake cewa. “Give me some minutes I’m coming”. Yana gama faɗar haka ya ciro wayar tare da katse kiran. Miƙewa zaune ya yi idanunsa dik barci, har sun yi ja. Kasan bed ɗin ya sauƙo tare da cewa. “Baby zan dawo anjuma”. Ya faɗa yana ɗaura hannunsa a saman shafaffen cikinsa dake ɗan murɗa mashi a hankali-hankali. Bai jira amsarta ba ya yi saurin ficewa. Kai tsaye ya koma benensu da sauri, dan yadda ya ji muryan Lion tamkar akwai matsala.Yana saƙo kafarta cikin main parlonsu sai ga Leo tare da hero sun fito, Leo yana shirye cikin shigar ƙananan kaya, wandon ripped jeans baki, da polo shirt fari, ya ɗaura winter jacket a sama, ya yi masifar kyau, still dai yana sanye da nose mask a face ɗinsa, kafafunsa cikin socks kuma cikin boot kalar rigarsa, sai tashin kamshi yake yi.Yana ganin Champion ya ce. “Bro dama wajenku zan je, jibi zan koma, zan je shopping yanzu”….. Guru dake kallon heronsu ne ya amsa da. “Take my ATM card”. Ya faɗa yana ciro card ɗin daga aljihunsa ya miƙa mashi. Karɓa ya yi tare da sa kai zai wuce, da sauri zakin ya bi bayansa. Champion ne ya yi wa zakin magana da wani yare, ya ce. “Hero zo mu tafi ka bar Leo ya fita”. Kun san me? Iya wuya basa taɓa yarda su fita da zakin nan waje, kullum yana cikin gida, ɓoyesa ma suke yi saboda wani dalili nasu na kansu, akwai masu kiwon zaki sosai, ko gidansu Noor akwai damisar da suke kiwo, kuma idan zasu fita shan iska a cikin CP suna fita da shi lafiya lou, amma zakin IRON FIST baya leƙa ko kusa da elevator bare fita, kuma wannan zakin tin Leo yana jariri yake tare da su. Mutumin da ya reni Lion kamar shi ya basu zakin, kun san sun girma ne a hannun wani tsohon soja, bari zasu baku tarihinsu da kansu, zaku ji daga ina suka samo karfin zuciya da jajircewa kan duniyar nan, daga wanda ya rikesu har suka girma ne!. Da gudu hero ya bi Aryan suka wuce ciki. Kai tsaye room na aikinsu ya shiga, dan yasan a nan zai isko su Lion. Kamar kuwa ya sani, zaune ya iskosu gabab computer suna ta aiki. A gaban nasa computer ya je ya zauna tare da miƙa hannu ya taɓa mouse ɗinta. Take ta kawo haske, nan ya ga tarin bayanai da Lion ya tura mashi kan WORLD SYSTEM.Bayanai ne kamar haka, a natse ya fara karantasu a cikin ransa ni kuma na rubuta maku a zahiri.Shirye-shirye WORLD SYSTEM ga duniya a cikin waɗan nan shekaru mafi kusa dake zuwa, babban shirinsu na farko shi ne cure duniya ta zama abu guda ɗaya, su fitar da shugaban ƙasa guda ɗaya addini ma guda ɗaya, hakan ba zai faru ba sai sun shafe dikkan addinai na duniya, sannan hakan ba zai faru ba sai sun rage population na al’ummar duniya, dan haka doke su kirkiro ta’addanci, cututtuka, ambaliyan ruwa, girgiza ƙasa, canzawar yanayin sararin samaniya dan a samu yawaitar faɗuwar jirage sama. Babban aikin da suka ɗauko dan rage yawan al’umma a yanzu ya haɗa da, digital identity harvesting, satar bayanan nutane a yau, da yawancin na’urori da apps ana tattara bayananka a ɓoye kama daga kan DNA, yatsanka, kalmomin da kake faɗi, inda kake tafiya, ana amfani da shi wajen gina maka digital clone dan su iya yi maka amfani nan gaba ba tare da izinin ka ba, bafa amfanin kirki zai maka ba, a’a za’a juya kwakwalwarce a lokacin da zasu fito da addini guda ɗaya wa duniya, ba zaka iya yi masu gardama ba, dan sun sace komai naka an juya maka ƙwaƙwalwa.Shirinsu na biyu shi ne, mind control & neuro weaponry, fasahar sarrafa hankalin mutane, a baya ba na ce za’a sace bayananku ba? Idan aka gama sacewa sai a fara project kan yadda za’a fara sarrafa hankulan mutane, za’a fara sarrafa mutum daga nesa ta hanyar microwave, EMF, ko chip a kwakwalwa, sauya maku tunani, saka tsoro ko ƙiyayya cikin mutane dan ɗora su akan tafarki ba daidai ba, ku yi ta tsanar juna kuna kashe juna, kuma ko ya za’ayi maku bayani ba zaku fahimci kowa ba, dan abin da aka cusawa kwakwalwarku kenan ku tsani ƴan uwanku, ku ta kisa babu gaira babu dalili, ba zaku taɓa sanin cewa ana amfani sa ƙwaƙwalwarku ake cusa maku tsanar juna da son kashe mutane ba, ku dai gaku nan ne kawai zaku ta kisa, kuna sace ƴan uwanku, babu tausayi babu imani!.Project ɗinsu na uku shi ne, kashe hanyar abinci, byar da abinci da ruwa da magani marasa kyau a ɓoye, nan gaba kaɗan aiki zai yanke, makarantu babu, asibiti ba za’a ɗauki ma’aikata ba, babu aikin yi dai a taƙaice, hakan zai sa al’umma su koma kan harkar noma da kiwo, dole su koma sana’ar hannu, shiyasa WORLD SYSTEM ta fara kashe ɓangaren sana’ar hannun ba tare da kowa ya sani ba, zasu baku iri mai gurɓata ƙasar noma da muhalli su ce ya fi kyau ku shuka, da zarar kun fara shukasa shi kenan ya kashe naku irin, ko kun shuka naku ba zai fito ba, a lokacin da zasu fito da addininsu guda ɗaya wa duniya zasu ce ku yi imani da shi ko su hanaku abincin nomawa, dama irin da kuke shukawa nasu waye ne? Ko ku yi masu biyayya ko yunwa ta kasheku! Baku da mafita.Makiyaya ma ba’a barku a baya ba, yanzu haka WOLRD SYSTEM tana ƙoƙarin kirkirar namar da za’a dinga haɗawa da technology pmh, zasu ce maku wannan nama yafi, zasu yaudareku ku karɓesa, zasu yi maku saukinsa, ku kuma zaku so banza, daga nan ku zubar da batun kiwata naku dabobin, zasu rabaku da dabobinku ta hanyar kashe wasu, su ƙone wasu, su sace wasu, daga karshe su hanaku namansu da suk sayar maku a sauki da aka kirkiresa da technology ne ba namar da ALLAH ya bamu ba, dole idan kuna son nama ku yi biyayya ga garesu. Wannan abu bata shafi musulmi ko kirista ba, mai kuɗi ko talaka, zaku sha mamaki a lokacin da masu kuɗin kansu zasu fara nadamar bautawa waɗan can tsanannun, dan kwantan ɓauna suke yi masu a yanzu, babu wanda zai iya gane hakan. To abu na gaba shi ne, geoengineering, gine-ginen masana’antu dake kwanto ɓaraka wa duniya bakiɗaya, zasu yi gwanjo da jirage da ke fitar da hayaki, zasu kirkirosu ne su sayar da su a arha, jiragen su yawaita, a daina hawa motoci sosai, amma abin da baku sani ba shi ne waɗan nan jirage da zarar sun tashi sama canza yanayin sama suke yi, suna bada chemtrails a sama dan canza yanayi, wannan yanayi shi zai ƙirƙiro fari, ambaliya, da kuma girgizar ƙasa masu girma a jere a jere, wannan fasaha ce ta cikin geo weaponry, ta haka ruwa zai ɗauke a yankuna, koguna su ƙafe, rashin ruwa rashin abinci, dik abin da kuke zato ya wuce nan…….. My people a koda yaushe, ko bana raye idan kun tina da Princess Teema or Star Lady ku mun addu’a, sannan ina rokon da ku tayani addu’ar samun damar kamma rubuta wannan littafi. Aryan ya kammala karanta wannan bayanai Lion ya sake turo mashi wasu kamar haka. A dik cikin ƙasashen dake duniya AVARIS ce kasar da ta fi cancanta a garesu su fara aiwatar da wannan project ɗin, kasar tana da dik abin da suke buƙata, shiyasa suka sanyawa ƙasar ido, fitinar yau daban ta gobe daban, kuma abin mamakin shi ne manya masu gudanar da wannan tsari cikin barisa da hangen nesan mafiya yawa daga cikinsu ƴan Avaris ɗin ne, saboda ƙasa ce dake da tarin ƴan baiwa, suke basu tsari da abin da ya dace. Yanzu dole mu fara aiki a kan Avaris kafin mu cinwa WORLD SYSTEM. Ɗago kai Aryan ya yi bayan ya kammala karanta wannan jawabi, sai ya ce. “Bro i saw one message in the morning cewa an samu sabbin ƴan ta’adda da suka fito a kasar Avaris two days ago, ƴan ta’adda ne masu haɗarin da suka fi waɗan da suke cikin ƙasar a yanzu”. Ya yi magana dikkansu shi da guru kallonsu a kan Lion suna jiran jin me zai ce, ni kaina ina jiran jin me Lion zai ce, dan nasan zancensa gaskiya ce zai faɗa, fasa kwai zai yi.


