My Uncle Page 8 Complete Hausa Novel
Aliyu dabaibawa maganar ta salim wani mahimmanciba yaceMalam idan zaka rubuta mana magani karubuta mana Zan ruhuta mana amma kasani akwai lokacinda maganin bazaiyi amfaniba Saidai kaidin karan kanka!!Wannnan kuma zance kakeyi Aliyu yafada Hakadai salim yaruhuta musu maganin ciyon marar atarema sukaje suka siyo sanda suka dawo har ankaita dakin Hutu babu jimawa tafalka dai2 su Aliyu sundawo Dr salim yaruhuta musu sallama suka wuce gidaBasu jima da isaba bakon nata ya isoπdama kuma tana dan ciyon Mara amma na wannan watan saiyasha banban da sauran Wannan kenan****************Kwanaki sundan ja har bakon nata yayi mata sallama yafece tacigaba da al amurranta domin ita har mantawa takeyi wai akwai igiyar auren Aliyu akanta Aliyu kuwa ciyonshi sai abunda yakaru amma sabida taurinkai yaki ya nemi iman asasanta sai kara jida kaima dayakeyi Ko sakar mata fuska bayayi yayi tafiya abuja wurin aiki yakai sau biyu acikin watannan******************Yau saura wata daya iman ta tare Gidan Aliyu sai kara gyaranta aunty keyi domin wani irin shu’umin turare aunty tasa aka kawo mata daga Niger turaren wani irin sirrine dashi domin gudun matsala ma aunty bata bata turarenba ta ajiye ahannunta sai ranar daza akai iman Gidan Aliyu shima idan tashiga Gidan kafin Aliyu yashigo zata shafa Drawer aunty ta janyo tasanyashi sabida tsaro badan tsoroba π***************Yau Saturday bamakaranta su iman nagida gashi islamiyyarma sunyi Hutu aunty batanan tafita imance kawai sai salma Ganin komai nagidan sun kammala iman taci wani mayen wanka na English Wear kayan sunyi matukar karbar jikinta Riga da wandone wandon yabi fatar jikinta saika rantse da Allah ajikinta akayishi sai rigar itama tayi mata kyau kasancewarta mai karamin hannu powder kawai tashafa da Dan kwalli sai man baki amma masu karatu kuzo kuga wani masha hurin kyau datayi masha Allah ko hula bata sanyaba kawaidai ta taje kanta tayi parking dinshi tasakoshi har gadon bayanta kayan nata maroon ne shiyasa kalar ta amshe jikinta sosai abunka ga farin mutumSanin Dan masifa bayanan kanta tsaye tafito falon salma naganinta taceWow masha Allah wlh mom kinyi kyau (haka take kiranta wani lokacin idan nakwaran na kanta)Masha Allah irin wannan kyan haka ai sai kirikitamin uncle takarasa fada cikin zolaya Iman kam tabe baki tayi tana cewa kanki akeji Har kuma tazauna tatuna ba agyara dakin aunty ba Dan haka tanufi dakin tafara tsabtaceshi tagyara gado tana kan gayaran gadon taga dan kunnen aunty dan haka tadakko tajanyo drawer aunty tasanya harzata rufe idonta yakai kan wani turare dayayi matukar daukar hankalinta dan haka ta janyoshi takaranta sunan dake jiki bata fahimci ruhutunba sai kawai tashiga feshe jikinta dashi domin kamshin yayi mata sosai Wanda tagama wanka da turaren lungu da sako najikinta sannan tamayar tanajin wani irin nishadi nashigarta Tafito falon salma batanan tashiga daki tana fitowa wazata gani uncle nan danan kuwa tanemi natsuwarta tarasa Bakinta narawa tace uncle inawuni kallonta yakeyi from up to down sa annan yatabe baki ke maza kawo ruwa kintsaya kina kollona kinsamu TV agabanki sususu tawuce yabi hips dinta dakallo yanajin yanayin jikinshi nacanjawa gawani fitinannen kamshi dayake kara tada mishi da hankali yarasa ta ina kamshin ke fitowa ruwan takawo mishi aikuwa fitinannen kamshin yakara yo mishi sallama har zata juwa yakirata ke zonan Bamusu kuwa tajiyo amma kuma bata daga daga wurin datake ba Kobaki jiba Ahankali take matsowa kusa dashi kamshin nakara kai mishi ziyara aikuwa yayi saurin fizgo hannunta akan tsautsayi bata dire ko inama sai akan faffadan kirjinshi wani irin shock gaba daya yakaimusu ziyara iman tashiga kokarin barin jikin nashi Aliyu dagaba daya kamshin yabirgita mishi kwakwalwa yakuma rikita mishi lissafi yayi saurin sanya hannayenshi ya kara rungumota jikinshi kamar zai tsaga jikinshi yasanyata Iman dataga abunda yafi karfinta tashiga kokawar kwatar kanta amma ina takasaJikinshi har rawa yake unexpected yayi saurin hada bakinshi da nataSalma data fito falon danjin iman shuru tayi mugun gani tayi saurin komawa inda tafitoSalma data fito danjin iman shuru tayi mugun gani tayi saurin komawa inda tafito Cikin tsananin rudewa iman tawani irin zazzaro idanuwanta tana kokarin kwace jikintaAliyu da gabadaya yagama fita hayyacinshi jiyake kamar yana shan wani sweet mai mugun dadi Wanda kuma baya son abunda zai tsaidashi daga wannan zumar dayake xuka Kissing dinta yake kamar zai cire mata lips Hannunshi iman taji yana yawo agadon bayanta kamar yana Neman wani Abu zip din rigarta ya lalubo πIman da wani irin karfi yazo mata tayi saurin kwace bakinta tareda fashewa da kukaCikin wani irin Hali Aliyu da sai ayanxu yadawo hayyacinsa yayi saurin barin falon yana dafe da mararsa da take wani irin mirda mishi Iman kuwa kuka kawai takeyi salma dataji alamun bude kofa tayi saurin lekowa gani ba Aliyu tafito tana tafa hannayenta cikin wata irin dariyar mugunta take cewa ahhh lallaisu momy abun ba sassauci kenan yanzu bazaku jira akaiku gidankuba afalonmu ma za’a nuna mana love kinacewa bakyaso toshima wannan duk cikin kiyayyarneIman data karajin wani irin haushin Aliyu gakuma lips dinta dasuke mata Dan Karen zafi sabida shiga hannun Aliyu da sukayi sannan kuma wai yanzu salma tazo tana mata wannan zancen aikuwa takara sautin kukanta Ahaka aunty tazo ta tarar da ita saifaman tambayarta take meyasameta take kuka amma tayi mata shuru kan salma aunty takomarda tambayarta itakam salma cewa tayi bata saniba itama ahaka ta tarar da ita amma dasun hada ido da iman sai tayi mata gwalo ranar dai ahaka iman tawuni data tuna abunda Aliyu yayi mata dazu saitayita kuka gashi tayi brush yakai sau goma wai wlh bazata sha miyan wani katoba hardasu cewa kazami kawai tanajan tsaki taredayi masa Allah ya’isa tafi cikon kwandoWannan kenan Tabangaren Aliyu kuwa yana fita yabude motarshi yashiga yajima aciki yana mayarda numfashi kafin yatada motar yabar gidan akan hanyarshima tunanin abunda yafaru kawai yakeyi sannan yana yiwa gangar jikinshi Allah ya isa domin gani yake ita ta ingizashi ga wannan abun kunyar da ya aikata Kanshi yadafe yana fadin Why! Why!! Why ni Aliyu zan aikata hakan salon wannan yarinyar ta rainani shutttt!!!!!!!!!!!!!!!! Yafada dakarfi Aikuwa baidawo gidanba sai 11:30pm sabida bayason wani Abu dazai sake hadashi da wannan yarinyar harta kawo mishi raini Bayan yagama duk wani Abu dayasabayi kafun bacci yafeshe jikinshi daturare yafada kan gado tareda janyo blanket yarufe jikinshi kasan cewar lokacin sanyine aikuwa bacci yagagare Aliyu domin kuwa daya rufe idonshi siffar imance kemishi yawo a kwakwalwa dakuma moment dinsu nadaxu saiyayi saurin bude idonshi Dayaga abun banayi bane yamike ya dauro alwala yafara jero salloli shine bai kwantaba sai 1:22am Inda wani daddadan bacci yayi awon gaba dashi cike da mafalkai masu dadi dakuma wuyar mantawaSaidai muce gudnyt Aliyu &imanπ************Tun lokacinda abunnan yafaru tsananin Aliyu da iman suka shiga wasan buya danshi gani yake yarinyar tagama rainashi Ita kuma batama kaunar ganinshi Aunty kam bata saurara wurin gyaran kanwar tataba domin sotake takama Aliyu da hannunta Saidai kash tuni su Aliyu suka sami wani kiran gaggawa a abuja wani gagarumin daji da ake zargin kidnappers naciki gobe zasu wuce Dan haka Aliyu yakira Abba da baba yasanar musu Dan haka aka dage tarewar iman harsai yadawo Wannan kefans10:43pm abisa tsautsayi suna kallo a falo domin kuwa ita iman harma tayi shirin bacci wani Indian film yadauki hankalinsu suka tsaya su kalla sai aunty tatuna sababbun cups dinda tasiyo dazu akasuwa ta aiki iman dakinta tadauko matasu cikin wardrobe tanazuwa kuwa taga turaren ranar datake masifar son kamshinshi Dan har akasuwa tabincika bata samuba aikuwa cikin murna tadakko tafeshe jikinta dashi sannan tadauko cups din tafito Takawowa aunty tana zama aunty da Sam tamanta da wani rurare tace kekuwa iman a ina kika samo wannan turaren Adakinki Aunty wlh turarennan namin dadi kibanishi Dan Allah tunda naga bakyama amfani dashi OK zanduba ingani idan bawanda nasiyowa Abba bane Toh aunty kawai taceYawwa iman dan Allah tashi maza kikaiwa Aliyu abincinshi adaki domin yanzunnan yashigo yace yagaji bazai iya fitowaba akawo mishiHaka kawai iman taji gabanta yayi wata mummunan faduwa amma haka tadaure domin kada aunty tafahimci wani AbuTace toh tareda mikewa tahado abincin tanufi dakin Aliyu kirjinta nakara matsanincin bugawa Bayan falon nashi tayi tunanin ko harya shige Dan haka ta isa Kofar bedroom din taredayin sallama amma shuru kakeji ganin jinshuru tadauka ko harya kwanta Dan haka tatura Kofar bedroom din wata irin kara iman ta kwalla tareda sakin tiren dake hannunta taduke kasa Aliyu da fitowarshi kenan daga ban daki dagashi sai Dan karamin towel ya dakko jallabiya tareda sakin towel din jikinshi dai2 iman tashigo gashi kofar yajiyo yana kallo danshi kwata kwata baiji ma sallamartaba kuma yasan shikadaine adakin bamai shigo mishi komai nashi kai tsaye yakeyi shiyasashi sakin towel dinπππππππππππππππππDomin Sauke Audio sai ku danna bulun rubutun dake kasa ko kuma hotonππππhttps://youtu.be/BBvkqZHxBL0https://youtu.be/BBvkqZHxBL0https://youtu.be/BBvkqZHxBL0ππππππππ
