Sirrin Rike Miji

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Sirrin Auren Bakar Mace

Masana ilimin jima’i sun ce bakar mace ta ninka farar mace sau dari wajen juriya da kuma dadi lokacin jima’i

Ina maza masu damuwa da auren farar mace da kuma matan da sukeyin bleaching don kawai su canja kalar su daga baka su koma farare, to Ku sani akwai wani boyayyen sirri da yake tattare da auren bakar mace.

Ita dai bakar mace, mace ce wanda ya kamata ace sadakin ta ya nunka na fara har so goma saboda yadda darajar ta ya nunka na fara har sau goma.

Sirrin Auren Bakar Mace 

Ga wasu daga cikin sirrin bakar mace da duk wani namiji musamman wanda basa son bakaken mata za su sani.

1) Masana ilimin kimiyya sunyi ittifakin cewa bakar mace ce take dauke da kwayar halittar da za iya samar da dukkanin jinsinan mutane.

Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

2) Ita bakar mace tana da juriya  kuma kawayar halittar ta yana iya yakar wasu cutattuka wanda farar mace baza ta iya ba.

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

3) Bakar mace tana da karfin hali da kuma hakurin zama da mutane. Ba kamar farar mace ba ba su da karfin hali ba.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

4) Masana ilimin jima’i sun ce bakar mace ta ninka farar mace sau dari wajen juriya da kuma dadi lokacin jima’i. Anyi ittifakin cewa bakar mace ce kadai ka iya jure duk kannin zafin jima’i da sauran salon da ke bada gamsarwa ga namiji.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

5) Bakar mace, itace macen da za ta iya haifuwan ‘ya’ya akalla talatin wanda farar mace kawai zata iya haifuwa ne sau shabiyar ko kuma kasa da haka.

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

6) Bakar mace tana dauke da wani sinadari na musamman a cikin farjin ta wanda yake taimakawa wajen kara dadin jima’i. Domin bincike ya tabbatar da cewa an fi samun mata masu ni’ima da karfin sha’awa Jima’i.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

Wannan sune sirrin auren bakar mace, nasan da yawa daga cikin maza basu san wannan sirrin ba. Ina fatan wadannan bayanan za su Kara muku karfin gwiwa wajen neman auren bakar mace. Samari ina baku shawarar da Ku gwada auren bakar mace don cin wannan gajiyar.

Karanta>>> Maganin Kowacce Irin Cuta Da Izinin Allah.

Back to top button