Fim ɗin sanda Episode 1 Season 2 wanda Daddy Hikima yake shiryawa.
Fim ɗin sanda yana da farin jini matuka da gaske, sai dai wani abin da bai yi wa mutane daɗi ba shine yadda Film din ya ƙare ba tare da sun ankara ba, ko kuma na ce bai isa karewa ba, domin akasarin fim mai dogon zango wanda ake ɗorawa a manhajar Youtube yana kai wa har fita goma wasu ma har Sha Uku sai dai shi Sanda ya ƙare ne a fita ta tara wanda hakan bai yi wa jama’a daɗi ba, amman kuma kwatsam sai ga Trailer kashi na biyu na fim din an ɗora.
KARANTA WASU LABARAN
✓ Wasu hotunan Jaruma Rahama Sadau da suka bayyana Shatin farjinta
✓ Da Dumi-Dumi: Masu kutse sun sace NIN din yan Nigeria sama da miliyan Uku
✓ Yan Kannywood Sun fara yin Blue Fim
Sannan a jiya aka fara ɗora fim ɗin sanda Episode 1 Season 2.
Domin kallon shirin sai ku danna inda aka saka Play Video ko kuma hoton dake ƙasa.