Hausa novels

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 104 Complete Novel

*Father of soldiers*

*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*

Zuƙunnawa tayi ajikin ƙopar,sai lokacin ta fashe da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,

“Allah sarki Junaid,Allah ya jiƙanka,bazan ta6a mantawa da halarcin da kayi mun ba,Allah yasa ƙarshen wahalarka kenan”

Sai da tayi mai isarta,Sannan ta miƙe ta nufi basin,Fanfo ta kunna ta wanke fuskarta,bayan ta kashe shi ta fito daga toilet ɗin,Har lokacin Jahad na zaune tana matsar kwalla,
Wuri sehrish ta samu gefenta,ta zauna yadda kasan ba ita bace tasha kuka acikin toilet ba,tayi hakan ne saboda batason jahad taga rauninta,hakan zaisa itama jahad ɗin ta ƙara shiga damuwa,
“Jahad,kuka bashi ne magani ba,Allah ya jiƙanshi ya gafarta mashi,bazan iya misalta raɗaɗin dana ji acikin Zuciyata ba,Allah sarki junaid,Yayi mun abubuwan da bazan ta6a mantawa ba,”dakatawa ta ɗan yi da yin maganar,yayin da take tariyo rayuwarsu ta baya ita da junaid,
“Muna da kusanci da juna dani dashi tamkar abokai muke,ashe ɗan uwana ne shi,” tana magana hawaye na zuba akan fuskarta,jurewa kawai take yi,Zuciyarta tayi mata nauyi sosai ga wani raɗaɗi da take ji,daga ta runtse idanuwanta fuskarshi kawai take gani,
Sai lokacin Jahad ta tsagaita da yin kukan nata,kallon sehrish tayi da idanuwanta waɗanda suka yi jawur dasu sun ƙankance saboda yawan kuka,
“Yaya rafayet da Ya Omar suna cikin tashin hankali Sehrish,baki ga yadda suka koma ba,Nafi jin tausayinsu akaina,ba don son ransu ba suka 6oye mutuwar junaid,sunyi hakan ne saboda su ceto rayuwar Abba daga rasa shi,sai gashi kuma abun ya fara damunsu,Yanzu kullum mutanen gidan nan suna sa ran dawowar junaid bansan ya zasu ƙare ba duk ranar da suka ji cewa junaid ya mutu ba garkuwa akayi dashi ba,”ƙarasa maganar tayi tare da sanya tafin hannunta saman fuskarta,ta sake fashewa da wani kukan,
Jikin sehrish ba ƙaramin sanyi yayi ba,abun ya ta6a mata zuciyarta sosai,
“In sha Allah,Zamu tayasu da addu’a akan Allah ya kawo masu mafita,”Acewar sehrish,
Sun jima suna jimamin mutuwar junaid,kafin daga bisani Jahad tace”Baki fadamun labarin rayuwarku a kano ba?Rashin kwanciyar hankaline ya hana in kiraku,Ni ban ma san inda na yarda wayata ba,”
Nan sehrish ta labarta mata abunda ya faru zuwansu kano har zuwan ya sayyadi,”

 

Also Download Banana Island Book 1 Hot Romantic Hausa Novel Complete Document

Murmushin takaici jahad ta saki kafin tace”Allah ya tsine ma la’anannan mutumin nan,Dama saida raina ya bani cewa shine ke bibiyar rayuwarmu,ta Allah ba tashi ba,ƙarshen shi ne yazo shiyasa yake bibiyar ajalinshi batare da ya sani ba…..”
“Jahad,Nifa ina zargin cewa su ne suka kashe Junaid,tabbaci ma nake dashi,tunda yace Family ɗinmu a tafin hannunsu yake,kuma duk motsin mu akan idonsu yake wannan ya tabbatar mun da cewa,Suna Atare damu,”
Jinjina kai jahad tayi”Nima yanzu shi nake zargi,bayan shi kuma ina tunanin akwai wani mai take masa baya,ko kuma wanda yake take ma baya,Dole akwai wani a kusa damu,Lamarin ma ya fara bani tsoro Rishi,ɗan adam ba abun yarda bane,Ke dai kawai ki kalli mutum,”
cike da takaici sehrish tace “Wlh ji nake da ina da halin da zan iya taimaka masu Babban yaya dana taimaka masu,Amma zamu tayasu da Addu’a dare da rana,That’s the only solution……”

Turo ƙopar da akayi ne yasa suka dakata da yin maganar,atare suka ɗago don suga wanene
Hosana ce atsaye sai faman lasar hannunta take yi,bakinta duk maikon abinci tace”Waiku ba zaku zo muci abinci ba”?
A fusace Jahad ta warci pillow tare da wurga mata shi ya sauka akan fuskarta,
“Sakarya kawai,Ci kaɗai kika sani,Ba za’aci abincin ba,sai kace bakisan Halin da ake ciki ba,”
Harara hosana ta jefa mata,kafin tace”Ae bani na kar zoman ba,Rataya aka bani,”guntun tsoki taja tare da jan ƙopar ta fuce tana raira waƙa,
Girgiza kai Sehrish tayi tare da cewa”Allah ya baki lafiya Hosana,”
“Ameen,”jahad ta amsa a yayin da take gyara kwanciyarta saman gadon,

 

Wuraren ƙarfe Goma Sha biyu na dare,Kowa ya yi shirin kwanciya,A saman gadonsu Abu ta kwanta tare da Hosana da Jahad,Gadon yayi masu kaɗan su kwana su huɗu hakan yasa ta sanar dasu cewa zata wuce ɗakin Aunty Azmee ta kwana acan,fitowa tayi daga cikin dakinsu jikinta sanye da jallabiya,

Babu kowa A main palour ɗin,Da alama duk sunyi bacci koda basuyi bacci ba,to suna a bedrooms ɗinsu Ne,

Upstairs ta wuce Part ɗin Sgr,hannu tasa ta tura ƙopar tare da shigewa ciki,sai da gabanta ya faɗi ganin irin dattin da falonshi yayi,komai a hargitse,wannan ya ƙara tabbatar mata da cewar babu Lafiya,Mutun mai tsafta irin Sgr bazai bar part ɗinsa da dauɗa ba irin haka,

Ashe bata ga komai a falon ba,Sai da ta shiga bedroom ɗinshi,Tashin sense,tun A ƙopar ɗakin ta fara cin karo da robobin lemun da ya sha yayi wurgi dasu a wurin,a hankali take tafiya izuwa cikin ɗakin,haɗaɗɗen gadon nan nashi ya canza kamani,Zanin gadon yayi uban squeezing,komai ya fita hayyacinshi,Pillow har a ƙasa anyi wurgi dashi,tausayinshi ne ya kamata,tuni hawaye sun fara saukowa saman kuncinta,gefen gadonshi ta zauna tana shessheƙar kuka sai da tayi mai isarta,Sannan ta mike tare da cire mayafin dake akanta ta ɗaure ɗamara dashi,toilet ɗinshi ta fara shiga,yayi datti sosai,hada ƙura kamar ba mutun ke amfani da shi ba,batare da 6ata lokaci ba,within 30 minutes Sehrish ta gyara mashi ko’ina ya dawo fes dashi,taci baƙar wuya don ba ƙaramin aiki tasha ba,bayan ta kammala da toilet ta dawo bedroom ɗin ta gyara mashi,ta canza mashi bedsheet da blanket,komai tayi arranging ɗinshi,after ta gama da bedroom ɗin ta Koma falonshi,Nan ma ta gyara mashi shi,Ƴan share share ne,ƴan goge goge ne babu abunda ta bari,

Karanta>>> Zurfin Ciki Book 1-4 Complete Novel Document

A galabaice ta fito daga part ɗinshi lokacin da ta kammala gyaran,saukowa downstairs tayi tana tafiya kamar an zare mata lakar jikinta,kitchen ta wuce da niyyar ta ɗaura mashi girki duk da jahad ta sanar da ita cewa bai cika cin abinci ba,kuma bata da tabbacin zai dawo gidan ko bazai dawo ba,

Within 30 mins,ta kammala shirya mashi dinner ɗinshi,fitowa tayi daga kitchen ɗin ta koma bedroom ɗinsu,A hankali ta tura ƙopar ɗakin ta shiga ciki,
Murmushi ta saki yayin da idanuwanta ke kallon Oummansu dake rungume da Jahad suna bacci,Hosana ma na manne da ita,ta rungumeta ta baya,
“Allah sarki,Rayuwa kenan,ko kusa banta6a tunanin zanga wannan ranar ba,Ya Allah ka ƙara haɗa kan zuri’armu,”
Na amsa mata da Ameeen,
Wall clock ta duba kusan ƙarfe 1:30 na dare,toilet ta wuce,within few mins,ta watso ruwa,

Fitowa tayi da ɗaurin gaba,Gaban dressing mirror ta zauna saman front chair ɗinshi,har lokacin Junaid na faɗo mata aranta,jin mutuwarshi take yi kamar ba a gaske ba,

Hannu takai jikin drawer chest na mirror ɗin gida na ƙarshe ta janyo shi,kayan da Aunty Azeema ta aiko mata dasu ne,a nan ta jerasu,tare da wasu daga ciki ta tafi kano na gyaran jiki,amma bata fara amfani da turarurrukan ba,

Ɗauko turaren tayi hadi da wasu haɗaɗɗun mayukan shafawa na jiki ta ajiyesu agaban madubin
Ko’ina na jikinta tabi ta mulke shi da mayukan,bayan ta gama kuma ta feshe jikinta da turarurrukan,powder ta shafa a fuskarta,Sannan ta murza man baki mai ƙyalli asaman la66anta,Wow ta yi kyau ba kaɗan ba,kamar Aljana haka ta zauna tana kwalliya,ko tsoro bata ji ita kaɗai cikin daren nan,

Ta ƙwallafa rai akan son ganin Sgr,ta damu sosai akan rashin baccin da taji Ance baya yi,da kuma rashin cin abinci,Yafi kowa shiga damuwa akan rashin Junaid,

Miƙewa tayi tsaye tare da nufar wardrobe ɗinsu,buɗewa tayi tana laluben kayan baccin da zata sanya a jikinta,Night gown ta ɗauko red colour,tsayin rigar bazai wuce dai dai guiwarta ba,launinta kuma maroon colour ce,

Zura rigar tayi ajikinta,ta ɗauko mayafi ta yafa asaman kanta,komawa tayi gaban mirror ɗin,turarurrukan ta ƙara fesawa ajikinta,wani irin fragrance mai sanyaya zuciya jikinta ke fitarwa,

Zirga zirga ta soma yi acikin bedroom ɗin har ta fara fidda ran zasu dawo cikin gidan,Gaban window ta koma ta janyen labulen tare da zuge glass ɗin tana leƙen harabar gidan,

Gajiya tayi da tsayuwa ta koma daga gefen gadon ta zauna,gyangyaɗin bacci ta fara yi,a hankali ta ɗan kwanta a takure daga gefen gadon,in a short time bacci ya ɗauke ta,

Karanta>>> Wace Ce Ita (Who is she) Complete Novel

Minti goma sha biyar da fara yin baccinta,Sai ga Motocinsu sun shararo da gudun gaske cikin gidan,motarsu marshal Omar ce farko,Sai Motar Sgr dake biye da tasu,Da alama dai wani bincike suke yi wanda yasa har sukayi dare a waje,

Parking ɗin motocin suka yi,At same time Major da Armstrong suka fito tare da buɗe masu motar,

Atare suka fito kowannansu na sanye da army trouser,tare da Long sleeve shirt green colour,sallama suka yi masu Armstrong kafin suka Nufi ƙopar shiga Main palour ɗin,hannunsu ruke cikin na juna,Upstairs suka haye bayan sunyi sallama da junansu,kowa ya wuce part ɗinshi,

Tunkan ya shiga falon ya fara jin daddaɗan kamshin na kai mashi ziyara cikin hancinshi,Tura kopar yayi slowly ta buɗe,Shiga daga cikin falon yayi abun yayi matuƙar ɗaure mashi kai,Ganin an gyara mashi falonshi an canza mashi kamanni,ko’ina yayi fess,da farko yayi tunanin ko Azmee ce ta gyara mashi ɗakin,afterwards ya fara doubting ko Yarinyarshi ce ta dawo,Cos ya hana Azmee yi mashi aiki ko part ɗinshi ma bata Zuwa,ranshi ne ya bashi cewar Uncle ɗinsu ya dawo,

Walking slowly ya nufi bedroom ɗinshi,Lokacin da ya shiga cikin ɗakin nan ma yaga angyara mashi ɗakin,Har cikin ranshi yaji daɗi sosai,ƙarasawa ciki yayi tare da rage kayan jikinshi,Ya shiga toilet domin yayi wanka,cikin minti Goma sha biyar ya fito jikinshi sanye da bathrobe,hannunshi na ruqe da short towel fari yana tsane ruwan dake acikin sumar kanshi,bayan ya kammala ya koma gefen gadonshi ya Zauna,ya jima ahaka kafin ya gyara kwanciyarshi asaman gadon batare da ya cire Bathrobe ɗin ba ya sanya night dress ɗinshi, damuwa tayi mashi yawa,a kowace daƙiƙa gabanshi faɗuwa yake yi,saboda gudun da lokacin keyi,yau har ya rage saura 1 week da ƴan kwanaki su bayyanar da Junaid agaban Abbansu,
_Ya Allah makes it easy for me_Ya furta hakan yayin da idanuwanshi ke kallon Ceiling,ya ƙura mashi ido fuskar junaid kawai yake gani tana yi mashi gizau,babu alamun bacci a idanuwanshi don kuwa tuni ya ƙaurace mashi,
“Assalamu Alaikum,”kamar daga sama yaji muryarta acikin kunnanshi,Wurga eyeballs ɗinshi yayi akanta batare da ya ɗago daga kwancen da yake ba,tun daga ƙasa har sama yake bin ta da kallo,.
Tsaye take abakin ƙopar ɗakin,hannunta ruƙe da tray wanda ta shirya mashi dinner ɗinshi,
Amsa mata sallamar yayi tare da bata izinin shiga daga cikin ɗakin,
Ƙarasawa cikin ɗakin tayi,asaman table ɗin gadonshi ta ajiye mashi tray ɗin,
Lumshe idanuwanshi yayi,ƙamshin turarenta sai kai mashi attack yake yi,
Gaisar dashi tayi”Ya rafayet,how are u and how work” batare da ya buɗe idanuwanshi ba yace”Alhamdulillah,Am well,”iya abunda ya furta mata kenan,
Jiki asanyaye ta juya zata bar ɗakin,bai tanka mata ba sai da takai bakin ƙopar fita daga ɗakin sannan taji yace”wannan food stuffs ɗin fa?wa kika ajiye mawa”?
Dakyar ta iya bashi amsa da cewa”Kai na kawo mawa,”.

Karanta>>> Tabarmar Kashi Chapter 1 By Safiyya Huguma

“Okey,bana jin yunwa,Zo ki kwashe su,”.
Sam bata ji daɗin jin hakan daga gare shi ba,at least koda ace yana cikin damuwa bai kamata ya yi mata haka ba,how many days basa atare almost 2 weeks,ko irin sannu da zuwa babu,tayi mashi uziri ne kawai saboda tasan halin da yake ciki,
komawa cikin ɗakin tayi idonta cike tab da ƙwalla,tasha wahalar girka mashi abinci don ta damu da halin da yake ciki,amma ya watsa mata ƙasa a ido,
Hannu tasa zata ɗauki tray ɗin kayan abinci,a hankali ya ɗan buɗe idanuwanshi ya saci kallon fuskarta,kallon ta ya shiga yi batare da ta sani ba,especially lips ɗinta dake matuƙar jan hankalinshi,tunawa yayi da halin da yake ciki,tabbas yana buƙatar natsuwa sosai,kuma yana jin cewa a wurinta ne kawai zai iya samun wannan natsuwar da kwanciyar hankali,harma da Lafiya,”Hold On!ya dakatar da ita da hannunshi a lokacin har ta juya zata tafi,
“ajiye mun,ki tsaya ki yi serving ɗina before ki tafi,” juyawa tayi asanyaye tare da ajiye mashi tray ɗin asaman table,
Yunƙurawa yayi ya tashi daga zaune,ya saukko da ƙafafunshi ƙasa,
“Me zan zuba maka,”?
“Abunda kika san ya dace naci,”
A tsanake ta soma yin Serving ɗinshi,sosai ya ci abincin, yaushe rabon da ya sanya abincin kirki acikinshi har ya manta,sai da yaci ya ƙoshi,Sannan ya kalleta yace”faɗamun meya faru tsakanin ki da wannan bastard ɗin a Kano”?
Gabanta ne ya faɗi rasss,mamakinta taya akai zancen yazo kunnanshiWayyo Allah!
Girgiza kai ta ɗan yi “babu komai,babu abunda ya faru tsakanina dashi”,
“Ƙarya zaki yi mun”?rai a6ace yayi maganar tare da miƙewa tsaye,aikuwa a tsorace sehrish tace”wlh baiyi mun komai ba,ba ƙarya nake yi maka,bazan iya yi maka ƙarya ba,”
Wani irin kallo taga yana yi mata,tarasa gane kallon menene,ganin yana ƙoƙarin zagayowa ta gabanta yasa ta soma ƙoƙarin ja da baya,
Daga zarar ya matso saita ja da baya,a haka har suka ƙurewa bangon ɗakin,rumfa yayi mata da faffaɗan kirjinshi,lokaci guda ƙamshin turaren jikinta ya gama kashe mashi jiki,
Da wata irin kasalalliyar murya,yace”tell me,me yayi maki?ya cutar dake?”
Muryarta na kerma tace”A’a,bai yi mun komai ba,wlh dagaske nake,”
“Its okey,”ya ambaci hakan tare da lumshe idanuwanshi,yayin da yake ci gaba da shakar kamshin turarenta,ganin ya rufe idanuwanshi yasa ta soma satar kallonshi,yayi haske sosai ga ramar da yayi,la66ansa sun ƙara cizawa sosai,
Ganin yana ƙoƙarin buɗe idanuwan yasa tayi saurin kawar da nata idon,tun daga kan eye lashes ɗinta ya soma kallonta har izuwa saman hancinta,da kuma siraran la66anta,moving face ɗinshi yayi close to her face,tsinin hancinshi ya soma goga mata asaman hancinta,lokaci guda numfashinta ya fara canzawa,hannayenshi ya sanya tare da ruƙo waist ɗinta,sosai ya damƙi ƙugun,soft lips dinshi ya manna da nata a hankali ya zura tongue ɗinshi acikin bakinta,a gigice ya shiga kissing ɗinta kamar zai cinye mata la66anta,ƙanƙame juna sukayi kamar boss tace zata raba su,hannayenta gaba ɗaya suna acikin sumar kanshi tana hargitsa mashi ita,kasa jurewa yayi da tsayuwar,gaba ɗaya Ya sa6eta asaman shoulder ɗinshi,wurin switch ɗin ɗakin ya nufa ya kashe light ɗin,furniture ɗin dakin suka soma bada nasu hasken mai canza launi,ƙarasawa yayi saman gadon tare da sauketa,jikinshi har kerma yakeyi duk yabi ya susuce ya rasa tunaninshi,Rumfa ya yi mata ta ko’ina ya lullu6eta da ƙirjinshi,harshen shi ya mayar acikin bakinta,hot french kisses ya shiga bata,gaba ɗaya suka haukace ma juna,Dama bathrobe ce ajikinshi short ne kawai ya sanya daga ciki,zame mata rigar baccin jikinta ya soma yi da hannunshi,tun daga saman kafadarta ya sabule rigar har izuwa saman cikinta,Nan fa hankalinshi ya ƙara tashi haikan,kamar sabon jinjiri haka ya kama boobs ɗinta yana sha,kamar zai cire mata nipples ɗinta,sosai ta ƙankameshi,daɗin da take ji ya hana taji raɗaɗin sucking ɗin da Sgr keyi mata,Tuni Zufa ta wanke masu jikinsu duk da sanyin A.c ɗin dake a ɗakin,wani irin gurnani Sgr keyi kamar mayunwacin zakin daya jima baici namun dawa ba,Cikin fitar hayyaci Sehrish ta zura hannayenta acikin short ɗin Sgr,tunda yaji hannunta ruƙe da Ak47 ɗinshi Ya ƙara haukacewa,a ruɗe ya shiga furta”Keep doing it Reesh,you’re giving me fire, baisan lokacin da ya yayyage rigar jikinta ba gaba ɗaya yayi wurgi da rigar,damƙar pant ɗin jikinta yayi azafafe ya yage shi gida biyu,yayi wurgi dashi, idonshi ya rufe jikinshi sae kerma yakeyi He became uncontrollable,ya gama fita hayyacinshi,Zame short ɗin jikinshi yayi gaba daya ya cire shi,tashin hankali! Man at work,ƙoƙarin penetrating ɗinta yake da ƙarfin gaske bada wasa ba,Saboda baya acikin hayyacinshi,wata irin razananniyar kara Sehrish ta saki saboda raɗaɗin da taji har cikin tsakiyan kanta,a gigice ta tureshi ta Zabura ta mike jiki na 6ari ta nufi hanyar sauka daga gadon,Rukota yayi da ƙarfin gaske yayi wurgi da ita,a galabaice ta koma saman gadon,Fashewa tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,Ta tsorata sosai,gani take yi kamar mutuwa zatayi,ruƙo kafafuwanta yayi yana ƙokarin buɗesu,Ta ƙara burkice mashi,lokaci guda jikinshi ya saki wata irin kasala ta baibayeshi,da alama ya dawo cikin hayyacinshi,jiki amace ya mayar da short ɗinshi,saukkowa yayi daga saman gadon yana tafiya a wani irin yanayi Mara misaltuwa,toilet ya faɗa tare da turo ƙopar ya datse ta,

Karanta>>> Furar Danko Chapter 1 By Billyn Abdul

Within mins ya fito daga cikin toilet ɗin,a bakin ƙopar ya tsaya yana kallonta yayin da idanuwanshi ke rurrufewa,ƙarasawa yayi gaban gadon,tare da sanya hannunshi ya ɗauketa gaba daya ya aza asaman kafadarshi,Ya Wuce da ita cikin toilet ɗinshi,
Within 15 mins ya fito dauke da ita,irin ɗaukar da akeyiwa jarirai na hannu biyu ɗinnan,ya ɗaura mata towel a Chest ɗinta,mayar da ita yayi saman shoulder dinshi sannan ya sanya hannunshi tare da janye bedsheet ɗin ya nannaɗe shi,
A hankali ya kwantar da ita saman mattress ɗin,ɗaukar zanin gadon yayi ya tafi dashi izuwa laundry yayi datti,Wani sabon bedsheet ya ɗaukko ya shimfiɗa masu,bai kwanta ba sai da ya Sanya Sleeping dress ɗinshi white colour tukunna ya dawo saman gadon ya kwanta tare da janyota jikinshi yayi hugging ɗinta asaman wide chest ɗinshi,
Gaba daya ya zura hannayenshi acikin towel yana shafa ƙirjinta,duk tana jin motsin hannayenshi ajikinta tayi likimo saboda kunyar shi da take ji,haɗe jikinsu yayi sosai,yadda duk wani motsi nata yake jinshi ajikinsa,ba zato ba tsammani bacci yayi awon gaba dasu,yaushe rabonshi da yayi bacci haka sati biyu kenan da ƴan kwanaki,Sai gashi yau a sanadin natsuwar da ya samu tare da Sehrish bacci ya ɗaukeshi batare daya ankare ba,
Tun daga kan yarda suke yin baccinsu zai tabbatar maka da cewa suna acikin yanayi mai daɗi,

*Boss Bature*

Can cikin dare wuraren sallar Asuba,ƙasa ƙasa ta dinga jin sambatun Sgr yana ambaton sunan junaid,yana faɗin remain two weeks ya rage mashi,Ya sanya damuwa aranshi ne shiyasa har yake yawan yin mafarki,ware idanuwanta tayi akan fuskarshi La66anshi sai kerma sukeyi,
Tafin hannunta ta sanya tare da shafa gefen fuskarshi,tsananin tausayinshi ne yakamata,taso ace tana da wata hanyar da zata iya taimaka mashi da ba abunda zai hana tayi hakan,
Zame jikinta tayi daga jikinshi a hankali,ta saukko daga saman gadon,tana neman Night gown ɗinta,a can ƙasa ta hango rigar inda yayi wurgi da ita,ga kuma pant ɗinta da ya yaga mata shi biyu,
Tsugunnawa tayi ta sanya hannu ta tattarasu,kafin ta miƙe da sauri ta fita daga bedroom din nashi,
Cikin sanɗa take taka staircases ɗin,gudun kada wani ya fito yayi arba da ita a halin da take ciki,Daga ita sai Towel ajikinta,
Saukowa cikin palourn tayi babu kowa anan,gudu gudu sauri sauri ta wuce bedroom ɗinsu,Hannu tasa ta tura ƙopar sae da ta fara leƙawa taga basu farka daga bacci ba,Sannan ta kutsa kanta cikin ɗakin,toilet ta shiga da kayan jim kaɗan ta fito tare da nufar wardrobe ɗinsu,turkish dress ta ɗaukko riga da wando ta zura ajikinta,cikin sanɗa ta fito daga ɗakin ta wuce bedroom ɗin Azmee kamar yarda tayi dasu cewa acan zata kwana,
Turo ƙopar tayi ta shiga,a kwance ta samu azmee tana ta sharar baccinta hankali kwance hada minshari,lalla6awa Sehrish tayi cikin sanɗa ta nufi gadon tare da hayewa gefen azmee ta kwanta tare da jan bargo ta lullubesu,ajiyar zuciya ta shiga saukewa yayin da brain ɗinta ke tariyo mata abunda ya faru Tsakaninta da SGR,Namijin Duniya,bazata iya misalta irin halin da ta shiga ba,aduk lokacin da suke tare dashi,wata irin natsuwa take samu a wurinshi,
Junaid ne ya faɗo mata aranta,nan take kuma ta shiga tariyo memories ɗinsu lokacin da yana araye,tuni hawaye sun wanke mata fuskarta,tana cikin wannan yanayin bacci yayi awon gaba da ita,

Lokacin da aka fara kiran sallar Asuba,azmee ta farka,har sai da ta tsorata da taga mutum kwance a gadonta,Ajiyar zuciya ta sauke lokacin da ta gane cewa ashe Sehrish ce,
Hannu tasa tare da dan bubbugata”Sehrish!Sehrish!”
Daƙyar Sehrish ta amsa mata”Na’am,”

Also Download Nurul Kalb Hausa Novel Complete Document

“Lokacin sallah yayi,ki tashi kiyi sallah,”
“Toh”ta amsa mata batare da tayi yunkurin tashi ba,saukowa daga saman gadon Azmee tayi ta nufi toilet,
Har Azmee ta kammala salla Sehrish bata motsa ba,bacci ne mai nauyi yake ɗawainiya da ita,
Buɗe ɗakin Azmee tayi ta fuce tabar sehrish aciki,Sai da ta fara zuwa ɗakinsu Jahad ta kwankwasa masu ƙopa,taji alamun sun tashi,Sannan ta wuce kitchen,
Tunda wuri ta fara shirye shiryen ɗaura girki,
Sehrish kuwa sai da ta mula tasha iska kafin ta miƙe zaune,a hankali ta sauko daga saman gadon ta wuce toilet,bada jimawa ba tafito tana faman Yarfe hannunta,har lokacin akwai kasala atattare da ita,

Buɗe wardrobe ɗin Aunty Azmee tayi tana neman Hijabin da zata sanya tayi sallah,a gida na farko Cikin jerin hijabanta Sehrish takai hannu ta janyo wata maroon colour,Abayar ta gogu sosai ga ninkin da akayi mata,
Tana kammala janyo hijabin,Ba zato ba tsammani taji sautin faɗowar wani abu ƙasa kamar ƙarfe ƙarfe haka sautin ya bada,wurga eyeballs ɗinta tayi ƙasan tiles ɗin don taga menene,ƙura ido tayi tana kallon Diamond ring ɗin da ya faɗo ƙasa,A sukwane Sehrish ta tsugunna saman guiwowonta,tare da sanya hannunta ta ɗaukko zoben,Stone ɗin jikinshi sai faman ƙyalli yake yi,
Kamar ta ta6a ganin zoben a hannun wani,zurfin tunani ta shiga yi tana ƙoƙarin gano inda ta ta6a ganin Zoben ko kuma hannun wanda ta ta6a gani,
Lokaci guda kanta ya ɗauki Caji,Almost 15 mins bata motsa ba,Jujjuya zoben take yi tana kallonshi,ta kasa tunawa amma tabbas ta ta6a ganinshi,
Matso da zoben tayi saitin idanuwanta,Harafin da ke ajikin Dutsen Zoben ta ƙura wa ido,Harafin *J* ne,Duk yadda Sehrish taso ta gano a ina tasan zoben Sam ta kasa,miƙewa tayi hannunta ruke dashi,
“Kodai in tambayi Aunty Azmee nawa ne farashinsa,Yayi mun kyau sosai,”ta ƙarasa maganar tare da tura zoben cikin wadrobe ɗin wurin da take tunanin tanan ciki ya faɗo,
Darduma ta ɗauko ta shimfiɗa a ƙasa,A tsanake ta kabbara Sallah,Bayan ta kammala ta zauna saman dardumar tana Addu’a,
Hannayenta ta ɗaga sama”Ya Allah kaine gatan mu!Da kai kadai muka dogara!Ya Allah kana ganin halin da muke ciki,Ya Allah ka kawo mana ɗauki!
“Ya Allah kaji ƙan Junaid,ka gafarta mashi kurakurenshi,Ya Allah Kasa can yafi mashi nan,Allah ka tonu asirin wadanda suka kashe shi…..”sosai ta shiga yi ma junaid addu’a,bayan ta kammala sallar ta naɗe sallayar tare da hijabin da ta cire ta mayar dasu inda ta daukkosu ta ajiyesu,

Bude kopar tayi ta fuce daga cikin ɗakin,
Ɗakinsu ta koma,da sallama abakinta ta shiga cikin ɗakin,
“Assalamu Alaikum”
“Wa’alaikum Salam,”muryar Oummansu ce ta Amsa mata,
Murmushi ta saki tana kallonsu,gaba ɗaya suna zaune saman gadon sun zagaye juna da alama fira suke yi,
Ƙarasawa cikin ɗakin tayi tare da samun wuri saman gadon ta zauna itama,
“Oumma ina kwana,kin tashi lafiya,”murmushi abu ta sakar mata tare da cewa”lafiya qalou rishi,ina fata kin tashi cikin ƙoshin Lafiya”
“Alhamdulillah Oumma,”
Hosana tace”Yawwa rishi ƙwara da kika zo wlh,wai Oumma taƙi yarda cewa Ya Omar Saurayina ne shi zan aura,”
Dariya Sehrish tayi tare da cewa”Amma baki da kunya Allah,Oumman kike faɗama cewa kina da saurayi,”?
Zumbura baki hosana tayi a ɗan shagwa6e tace”ai ƙwara ni,saurayi gare ni,ke da ma kike da au. “bata ƙarasa maganar ba,Sehrish ta buge mata baki,”shashasha karki kuskura ki faɗa wlh ranki zai 6aci ne,’
A harzuƙe tace”Wlh sai an faɗa,”
Jahad tace”ki fada ɗin,Ni kuma in faɗawa ya Omar cewa baki respecting ɗinmu,”

Karanta>>> Idan Ba Ke Complete Novel Document

Tsuke baki Hosana tayi tana gatsina masu hanci,
Ita dai Oummansu sai bin su takeyi da kallo,gwanin ban sha’awa,
“Oumma,Jiya kinsha farfesun Aunty Azmee ko?ya kika ji ɗanɗanon girkinta,”Sehrish ce tayi maganar don ta kawar ma Hosana zancen da takeyi na son tona mata asiri,
“Yayi daɗi sosai,ɗanɗanon girkin na musamman ne,Amma sai dai bansan wacece Azmeen ba,saboda banga fuskarta ba jiya da kyau,kodai itama Auntyn ku ce”?tayi maganar tana kallon fuskar Sehrish,
Girgiza mata kai tayi alamar a’a,
“Ba Auntyn mu bace,Amma kuma matsayin Auntynmu take,ta jima tana aiki acikin gidan nan,tana da mutunci sosai,zan haɗa ki da ita ku gaisa kuma kiyi Mata godiya,saboda ta bani kyakkyawar kulawa lokacin da nake cikin mawuyacin hali,”
Fuskar Abu ɗauke da murmushi tace”Allah sarki,har naji ta kwantamin arai na,na kosa na ganta ma,”
“Ae yanzu haka tana aiki a kitchen,bari muje mu tayata aiki idan muka haɗu wurin yin Breakfast zaki ganta ne,Sai ku gaisa,”
Abu tace”To shikenan,Yanzu kuje ku tayata aiki ke da Hosana,Jahad ta zauna a wurina tunda bata da ƙoshin Lafiya,”
Maƙe kafaɗa Hosana tayi”Ni bazanje wani kitchen ba,Ae ni ba ƴar aiki bace,”
Dariya su kayi gaba ɗayansu,sehrish tace”Sha zamanki,Ni kaɗai na isa na tayata aikin har mu kammala,”ta ƙarasa maganar a yayin da take ƙoƙarin sauka daga saman gadon.

Fitowa tayi daga cikin ɗakin ta nufi kitchen,azmee ta samu acikin kitchen tana aikace aikacenta,
“Assalamu Alaikum,”sehrish ce tayi sallamar a yayin da take shiga daga cikin kitchen ɗin,
Juyowa azmee tayi fuskarta asake tace”Mutanen kano,An tashi lafiya’?
“Lafiya lou Aunty azmee,Nayi missing ɗinki sosai,”
Azmee tace”i missed u too,jiya naso mu haɗu dake,In tayaki murnar ganin Oummanku,Amma bansamu halin yin hakan ba,”
“Nima jiya naso nazo ɗakinki mu gaisa Amma gajiya ta hana,”acewar Sehrish,
“Ae na ganki da asuba,kinso ki tsoratar dani Allah,sam Ni banyi tsammanin akwai mutun a kwance  gefena ba,Ashe ke ce,”
Dariya Sehrish ta ɗanyi kafin tace”Oh,aunty Azmee ashe kema kina da tsoro kamar ni,”
“Ni ba mutun bace”ta ɗanyi maganar tana hararar sehrish
Murmushi kawai tayi batare da tace komai ba
Takowa azmee tayi izuwa kusa da ita,hannunta ta ruƙo cikinta
“Sehrish,kinji abunda ya faru ko”?
Cikin sanyin murya tace”Eh,jahad ta sanar dani komai,dangane da garkuwar da akayi dasu,nasha kuka sosai na gode wa Allah,Fatana shine Allah ya bayyanar da Junaid,”tuni idanuwanta sun cicciko da ƙwalla,
“Wlh aunty azmee na karaya sosai,jikina yayi mugun yin sanyi,Allah sarki Junaid,bawan Allah,Yaso ni sosai,Ya bani kyakkyawar kulawa,”
Gaba ɗaya jikinsu yayi sanyi,
“Sehrish akwai abunda na manta ban sanar dake ba,koda yake junaid ne Ya hana in faɗa maki tun lokacin bayaa yanzu tunda baya nan inaso na sanar dake,”
“Menene aunty azmee”tayi maganar yayin da take kallonta,
‘A lokacin baya,farko farkon zuwanki gidan nan,Zaki iya tuna ranar da kikayi Ciwon ciki mai tsanani?har kika sanar dani cewa Aljani ne yazo maki a daren ranar”?

Also Download FARRAH Hausa Novel Complete Document By Maman Shuraim

.shiru sehrish ta ɗanyi tana ƙoƙarin tunawa da ranar,Can tace”Na tuna,”
Ajiyar zuciya azmee ta sauke kafin ta ɗaura da cewa”JUNAID NE ba Aljani ba!Sehrish shi ne ya taimake ki a wannan ranar,Ya sanar dani komai,kuma tun a lokacin yake ta ɗawainiya da sonki acikin zuciyarshi,”
Fashewa sehrish tayi da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,Cikin shessheƙar kuka tace”Dama junaid ne aunty azmee,Wayyo Allah na,Meyasa tuntuni baki sanar dani ba?meyasa aunty azmee!
Hawaye ne ke shararowa akan fuskar Azmee,
“Shiya ce karna faɗa maki Sehrish,saboda yana tsoron kiji haushinshi,Saboda ya gane cewa ke maca ce,After that,Sehrish junaid Shi ne ya siya maki wannan wayar taki ta farko,Tecno Camon 18,Wayarshi sabuwa ya mallaka maki ita,Bayan haka kuma Shi ne Silar da aka sanyaki Makarantar Boko,da kuɗinshi kuma,Wanda babban yayansu ya bashi don yayi Celebrating birthday ɗinshi,Amma ya fasa yin murnar ranar haihuwarshi Duk don saboda Ke!Na faɗa maki ne saboda in sauke nauyin dake akaina,”
Gaba ɗaya jikin Sehrish ya gama mutuwa,Kasa motsawa tayi daga tsayen da take,Ta ƙame kamar gunki,yayin da hawaye ke ta wanke mata fuskarta,masu ɗumi wasu nabin wasu,kamar wadda aka zarewa lakar jikinta,Ta rasa duk wani ƙarfi na jikinta,Abun da Ciwo acan ƙasan Zuciya,raɗaɗinshi yafi na zafin wuta,

Hannu tasa tare da dafe saitin Zuciyarta,ji take tamkar zata 6allo daga ƙirjinta,

Dafa shoulders ɗinta Azmee tayi tare da cewa”Sehrish!meya faru naga duk kin Canza?ban faɗa maki hakan ba don na tashi hankalinki,Na Sauke nauyin dake akaina ne,Junaid addu’armu yake buƙata Allah ya bayyanar dashi,Ni sai ma nake ji araina kamar bazai dawo ba,”
Sai lokacin Sehrish taja dogon numfashi,daƙyar ta iya ɗaga ƙafarta tana tafiya,Ta fuce daga cikin kitchen ɗin,Har lokacin babu kowa a falon duk basu fito ba,kewar junaid duk ta baibayeta,tsananin sonshi ne ya kamata,komai ya fita ranta a yanzu junaid kawai take son gani a yanzu,Gashi ya tafi ya barta,Tafiya ta har ABADA,

Garden ɗin gidan ta shiga,slowly take tafiya saman korayen Ciyayin dake aƙasan wurin,bakomai take tunawa ba,Fa ce irin rayuwar da sukayi da junaid,musamman ranar da suka fara haɗuwa a garden,Ranar da yazo zai bayyana mata kanshi amatsayin mutun na farko daya gane cewa ita maca ce,harya sanya hannu yana cire mata gashin bakinta,da kuma ranar da suka shirya zasu haɗu dashi a garden har yayi ta zaman jiranta bata fito ba,har dare Yayi akayi ta nemanshi acikin gida,
Duk duniya bata da masoyi daya wuce junaid,kifa kanta tayi asaman table ɗin gabanta,Sosai ta fashe da kuka mai cin rai,taso ace tuntuni junaid ya bayyana mata soyayyarshi da babu abunda zai hana ta aure shi,
…tashin sense……

 

Back to top button