Uncategorized

Wace Ce Ita (Who Is She) Chapter 53 Complete Novel

   

WACE CE ITA⁉️ (WHO IS SHE⁉️)

Unique Barakancy

                           FIFTY-THREE📍

       “Ke!”….

Deen ya fada yana daure fuska…..

Da sauri eesha ta dago ta kallesa, sai kuma tayi saurin kauda idonta ganin bazata iya kallonsa kai tsaye ba…

      “Da hankalinki sau nawa kika taba ganina a duniya?”…..

Ta juyo saukar dakakkiyar muryarsa a cikin kunnenta…. 

Da sauri tashiga girgiza masa kai….

Daka mata tsawa yayi yace;

     “Ki nitsu ki bani answer bana san shirme!”..

      “Sau daya ne”….

Ta bashi amsa tin kafin ya karasa…..

      “Good! Kina sane da auren da suke shiryawa?”…..

A hankali ta gyada kai tace;

        “Eh”….

     “Me kika ce akan hakan?”…..

     “Bakomai”…..

Wani irin kallo ya mata yace;

      “Kinaso kenan?!”….

Kasa kasa tace;

      “Eh”….

Daure zuciyarsa yayi beyi wurgi da ita ba ya buga kujerar da take kai yace;

        “You’re very stupid! Na miki kama da wanda za’a yiwa auren hadi?”…..

Jiki na rawa eesha da tsoronsa ya kamata lokaci daya tace;

       “A’a”….

Daka mata tsawa ya sakeyi yace;

     “Toh ki bude kunnuwanki da kyau ki saurareni! I have someone that I love kuma ita zan aura! Na riga na fadamusu bazan aureki ba, I guess jira suke suji daga bakin ki kema, so zan baki shawara ki shafama kanki lafiya kije ki gayamusu kema bakya so, or else I’ll be your worse nightmare, bace min daga gani idiot kawai!”……

Fashewa da kuka eesha tayi tana barin gurin, shi ko ya cigaba da zamansa ko a jikinsa sai ma wani tinani daya sa a gaba…..

     Rintse ido baby tee tayi tana cije lebe jin yanda mararta ke karta, wani munafukin murmushi billy dake kusa da ita tayi ganin sai wani cije lebe take alamun abun na aiki a jikinta yadda ya kamata, shafa fuskarta billy tayi tace;

     “What’s wrong”….

Hannun billy ta ruko muryarta ko fita bayayi tace;

     “Mara ta!”…..

Cike da damuwa kamar gaske billy tace;

      “Wayyo sannu, how can I help you?”….

A hankali tace;

      “Ki kirawo min umm tazo ta dubani”…

Wani irin kallon wato baki san me kike bukata ba billy ta mata sannan tace;

     “Umm ai bazata iya baki maganin wannan ciwon ba, amma ni zan iya baki, kina so?”…..

     “Noooo umm is a Doctor, zatamin allura in warke”…..

Shafa mararta billy tayi ta hau yi ta saman rigarta a hankali, lumshe ido baby tee tayi tana jin saukin abinda ke damunta, har wani ajiyar zuciya me dadi take saukewa, tana tsaka da samun relieve billy ta janye hannunta, da sauri ta ruko hannunta cikin wata kasalalliyar murya tace;

    “Don’t stop please!”…..

Dariyar mugunta billy tayi aranta tana fadin gaskiya kin kamu, a zahiri kuma tace;

      “Ba kince bakyasan magani na ba?”…..

Cikin fitar hayyaci tace;

     “Ina so yanzu”…..

Mikewa tsaye billy tayi cikin farin ciki tace;

     “I love you sexy!”….

Sai da ta cire kayan jikinta gabadaya ta zama naked sannan ta sake hawa gadon, duk wannan abun baby tee bata sani ba saboda har lokacin bata bude ido ba….. 

Shafa mata marar ta cigaba dayi kamar yanda ta dinga mata dazu, ita ko sai sauke ajiyar zuciya take tana kara lumshe ido, sai da ta tabbatar ta kamu sosai yanda bazata iya resisting ba sannan ta janye hannunta daga saman rigarta ta juya ta rub da ciki, bata tsaya a ko ina ba sai akan zip din doguwar rigarta, baby tee kawai ji tayi ana zuge mata zip, a kasalance ta ruko hannun billy saidai ta kasa cewa komai, janye hannunta billy da ita ma tagama fita hayyacinta tayi, so kawai take ta samu nitsuwa with intimate contact da baby tee, murya na rawa tace;

     “Ki bari in cire miki sai kinfi jin sauki da wuri”…..

Sakin hannun billy tayi tana tinanin ai da underwear skirt da bra jikinta, kuma mace ce yar’uwarta so ba wani abu bane dan duk a tinaninta shafa mata marar zatayi tayi har sai ta samu relieve gabadaya……

Zuge zip din billy tayi sannan ta zare mata rigar gabadaya, zaro ido billy tayi cin karo da hadaddiyar halittar baby tee dayasa taji komai ya makale mata, wai a hakanma a rub da ciki take, toh inaga front view? Kallon mazaunanta tayi kamar kwarto sabon shiga, murya na rawa ta hau sambatun da batasan abinda take fada ba…

      “Ahhhhhsh I have never seen such package, ina leemah take tazo taga kayan daya tattaka nata, please marry me dan Allah, wallahi ina sonki, I thought you’re beautiful on the outside but you’re nothing compared to your inside, I promise to be loyal to you zan rabu da duk wasu les partners dina if you’ll be with me forever, har naji na fara kishinki wallahi, pls be with me alone I’ll satisfy you more than a man, I love youuuuuuu”…..

Ta fada kamar wata zararriya cikin daga murya, baby tee na jin duk surutun da take amma sama sama saboda baccin wahala da yake shirin daukanta….

Karap wannan magana a kunnen eesha data shigo tana kuka, ba shiri ta nemi kukan da take ta rasa jin wata masifa ta kunno kai, a kidime ta nufi inda take jiyo sound din maganar billy, murda kofar tayi ta jita a rufe, cikin tashin hankali tace;

     “Billy you’re mad!! Billy a gidan surukai na? So kike ki kwance min zani a kasuwa? What nonsense! Billy cewa fa yayi bayasona, ina neman yanda zan shawo kansa shine zaki nemi kiyi lalata da kanwarsa a cikin gidansu, billy stop this shit now!!!!”……

Billy na shirin juya baby tee ta jiyo maganar eesha, dakatawa tayi cikin daga murya tace;

     “Eesha kifa dena daga hankalinki, a halin yanzu ko duka duniya zasu taru akaina sai na sauke kwadayin yarinyar nan dana keji yau, ke soyayya ta dama dan yace baya sanki toh sai me? Ki rabu dashi mana kizo ayi harka dake kema”…

     “Allah ya kiyaye! Dake ance miki kowa ne mahaukaci irin ki!”…

Sai kuma ta kwantar da murya tace;

     “See billy na hadaki da girman Allah da annabi ki kyale yarinyar nan, ko tsoro bakyaji wani yazo? Dan Allah ki rabu da ita kizo mu huce”….

     “Not even in your dreams girl, wallahi bazan kyale yarinyar nan ba sai bukatata ta biya, besides itama tanaso ai, God eesha ke kinga package, gaskiya kanwar saurayinki ta hadu over, ni wallahi aurenta nake san yi”…..

Dora hannu aka eesha tayi kamar zatayi hauka tace;

     “Nashiga uku billy kin haukace, ta ina mace take auren mace? Ni nasan wallahi drugging dinta kikayi kamar yanda kike bani labari kina yiwa duk wacce ta baki sha’awa, kinga dan girman iyayenki ki rabu da yar mutane, billy na hadaki da wanda kika fiso a duniyarnan karki lalata musu yarinya”….. 

Wata muguwar dariya billy ta fashe da ita tace;

    “Eh drugging dinta nayi amma itama ai da tata jarabar, kinga ki dena hadani da iyayena tam, abinda nafiso a duniya yanzu kuma gata a gabana ina abinda nafi so da ita, ki kama kanki kawai ki zauna quietly ki jirani muna gamawa zan fito mu koma school”…..

Eesha bata san sanda ta buga kofar dakin kamar zata balla tace;

     “Ke dabbiya ce wallahi billy!  kizo ki bude kofarnan ko naje na gayamusu abinda kike aikatawa”….

     “In kinga dama kimin zagin dayafi wannan sai nayi abinda nayi niya, Gosh eesha kinga boobs dinta kuwa”……

Ta fada dan ta kara dagawa eesha hankali meanwhile ko juyota batayi ba bare ta gani….

     “Dan kutumar ubanki ki bude kofarnan yanzu kona ballata, kika sake na ballata kuma wallahi saidai a kwashi gawarki!!!”…. 

Deen da ba jimawa ya biyo bayan eesha saboda ya tasasu a gaba su koma inda suka fito gudin karta cewa mami da umm wani abu, kawai yaci karo da surutan da suke, yaso ya tsawatar musu tin farko sai kuma ya tsaya dan ya fahimci inda suka dosa, shine kunnuwansa sukayi masa mummunan ji da besan sanda ya dakawa billy tsawa ba…..

Wani irin kadawa hanjin billy yayi da jin saukar muryarsa me daga hankali da batasan sanda ta diro ta fara sa kaya ba, ba billy kadai ba har eesha dake tsaye saida taji cikinta ya kulle…

     “Dan uwarki da ubanki bazaki bude ba?!”….. 

Billy ta sake jiyo muryarsa tana tsaka da saka kayan, sai ta rikice tarasa abinda zatayi….

Eesha da kunyar duniya ya isheta dukda batasan sanda ya shigo ba ta daga murya itama tace;

     “Dalla kizo ki bude kofa mallama”…..

Bata dire ba Deen ya sauke mata wasu lafiyayyun maruka guda biyu da sai da taga stars suna yawo akanta sannan cikin kunan rai yace;

    “Duk bake kika gayyato yar iska kamarki ba zakizo kina yiwa mutane munafurci!”….

Sai kuma ya kalli su umm da mami da sukayi suman tsaye tin bayan yayiwa mami text message yace dan Allah su sakko suga wani abu, cikin takaici yace;

      “Mami, umm ku kalli abinda kukeso na aura! Ku kalla! Yar lesbian! Toh wallahi ko sama da kasa zata hade bazan aureta ba!”…

Be jira abinda zasu ce ba ya daki kofar da mugun karfi, billy dake tsaye bakin kofa bayan ta gama sa kaya taji kofa na shaking kamar ze balle, a hargitse tace;

     “Dan Allah ka tsaya zan bude, wallahi zan bude”….

Ko sauraranta beyiba ya cigaba da bugun kofar dukda kofar me mugun kwari ce, abinda ya hanata ballewa ma kenan da wuri, amma be sarara ba saida yaga kofar a kasa, da wani irin speed ya shiga mami da umm ko dakatar dashi basuyi ba dukda sun san ba za’a kwashe ta dadi ba, tin kafin ya shiga dakin billy take ihu sakamakon fado mata da kofar tayi, ko bi takan baby tee data dade da suma tsabar yanda abun yaci karfinta beyiba yayi ball da kofar hade da billy dake kwance kasan kofar, ko jin ihun da take bayayi ya tura kofar ta sauka daga kanta sannan ya figo gashinta ya shiga janta ya fita da ita daga dakin sai ihu take tana fadin;

     “Dan Allah kayi hakuri, wallahi ban mata komai ba, wayyo Allah kaina, wayyo bazan sake ba”…..

Haka ya fito da ita daga part din mami sai hakuri take bashi be kulata ba securities na kallonsa daga nesa kowa ya kasa matsowa gudun kar ya kwashi rabonsa shima, yafito daya daga cikinsu yayi da hannu still yana jan gashinta da nufin zuwa boys quarters, dorina yace a kawo masa lafiyayya yanzu, ko kafin ya karasa boys quarters din har an kawo masa kuma…

Store din boys quarters din ya cillar da ita sannan ya shiga zaneta yana tambayarta abinda ta mata..

Cikin azaba billy da jikinta har ya fashe tace;

     “Ban mata komai ba, kayanta kawai na cire, wallahi bazan sake ba”…..

Ball da ita yayi saida goshinta ya daki bango, a take jini ya fara zuba sannan cikin wata hargitsattsiyar murya yace;

     “Karya kike! Me kika mata nace?”…..

Kuka ta fashe dashi tana jin yanda gabobin jikinta suka saki kamar wacce aka zarewa laka tace;

     “Wayyo zan mutu, mararta kawai na shafa”..

Wani irin abu ne yaji ya daki zuciyarsa da har wani zafi take masa saboda takaici, gabadaya kamanninsa ya chanja tsabar bacin rai, shi har gani yake in namiji ne ze masa da sauki, amma mace? Toh me zaki tsinta a jikin yar uwarki mace in banda lalacewa ta zamani (wa’iyazubillah!), maruka ya hau sakar mata ta ko ina at the same time yana cigaba da zuba mata dorinar yana kuma ball da ita, sai da yaga ta dena motsi sannan ya kyaleta kuma ko a jikinsa ya rufe dakin ya fita……

Deen na fita da billy mami da umm sukayi saurin zuwa gurin baby tee zuciyarsu a karye, Allah kadai yasan irin dauriyar da sukayi ganinta a sume musamman ma umm da take mutum me rauni, tayi rub da ciki ba kaya a jikinta sai under wear skirt da bra, hannu umm ta dora a hancinta ta tabbatar da bata numfashi, kallon mami tayi tace;

     “Kawai mu tafi asibiti, I’m not strong enough to treat her”….

Gyada mata kai mami tayi ta dauki rigarta ta maida mata….. 

Basu tsaya a ko ina ba sai hospital and maternity din deen da beda wani nisa dasu, suna zuwa akayi rushing dinta emergency, aka bude musu office din deen suka zauna zaman jira, ko tino abinda Deen ze iya yiwa billy basu yiba, ana takai toh wa ke ta kaya?… 

Suna cikin wannan hali Deen daya koma be gansu ba ya kira wayar mami Allah yasa tana hannunta ta tafi dashi, fadamasa tayi suna asibitinsa yace toh gashi nan zuwa…..

Yana zuwa ya shiga emergency ward din da aka kaita lokacin har angama treating dinta, cikin girmamawa suka gaishesa, be amsa ba ya musu kashedi akan koda wasa bayasan namiji ya kara treating dinta, macen ma sai Dr Rukayya(dake babba ce sosai) saboda shi ya dena yarda da mutane, daga mazan har matan kuwa tinda kowa ya zama dan iska…. Result din binciken da sukayi akan abinda ya sameta suka mika masa sannan ya mai da ita amenity ward da kansa, duk inda ya gifta kallonsa kawai akeyi saboda daukanta dayayi, ma’aikatan asibitin ma sun dauka aure yayi ba labari…..

Sawa yayi aka tawo dasu mami ward din da suke, suka zo suka sameshi yayi jigum yana kallonta..

A raunace mami ta kalleshi tace;

     “Allah yasa ba matsala saif”….

Girgiza mata kai yayi yace;

     “Ba wani matsala flibanserin syrup ta bata tasha to make her develop intimate urge, tayi developing urge din but luckily nothing happen bare urge din yayi supressing, she couldn’t withstand it shiyasa ta suma”…..

     “Toh Allah ya kara kiyayewa, wannan duniya kam ta zama abun tsoro”…

     “Wallahi kuwa mami”….

Duk maganar nan da sukeyi umm na jinsu amma ta kasa sa baki, she’s glad ba abinda ya faru saboda irin wannan abun da anbudewa mutum kofa it’s hard to stop kuma, she’s just anxious har lokacin…..

Ruko hannunta deen yayi cikin tausasawa yace;

    “Umm ba fa abinda ya faru, I promise you in dai ina raye I’ll protect baby tee with all my life”….

Murmushi kawai tayi ta shafa kansa still batace komai ba….. 

Awan su biyu a zaune sannan baby tee ta tashi, da sauri sukayo kanta gabadayansu, kallonsu kawai take kamar bata gane su ba, waving hannunsa deen yayi a saman idonta yace;

      “Hey how’re you feeling, mararki ta dena ciwo?”…..

A hankali tace;

     “Yana min kadan”….

Gyada kai yayi yace;

    “You’ll be fine okay? Next time kuma idan wani ko wata ya baki abu ko chewing gum ne karkici kinji ko?”…..

     “Toh”…..

Kamar bazeyi magana ba sai kuma ya kasa danna abinda ke ransa…. Strictly yace;

    “I hope you understand what was her motive?”…..

Kallon ban fahimta ba ta mishi….

     “Eh bata baki abu kinsha ba?”….

     “Yes exotic drink”….

    “Da kika sha ya kikaji?”…

   “Mara nata min ciwo”…..

Cikin tsare gida yace;

     “Da kikaji mararki na miki ciwo what were you supposed to do a matsayin umm na Doctor in ni bazaki iya zuwa ki fadamin ba”..

Kamar batasan magana tace;

     “Nace zanje gurin umm tace itama tanada maganin da zata bani”….

Ransa ne ya fara baci, amma ya riga yayi alkawarin sai yaji her side of the story and if she deserves punishment babu abinda ze hanashi hukunta ta itama, saita kansa yayi yace;

      “Toh wani magani ta baki da kika kasa zuwa gurin umm?”…

Shiru tayi ta kasa bashi amsa, daka mata tsawa yayi yace;

     “Answer me!”….

Kuka ta fashe dashi tace;

     “Nifa bani nace ta taba min mara ba, kuma kasa tashi nayi”….

Ze sake magana kenan mami ta dakatar dashi da fadin;

     “Dan Allah ka barta taji da abu daya haba mana”…..

Juyawa yayi ya fita daga dakin cikin bacin rai yana banging kofar….. 

Suna zaune aka kawo musu allura, wai a mata inji Dr Saifuddeen, karba umm tayi ta mata, nan da nan ta koma bacci kuwa…..

Sai yamma sannan suka baro asibitin lokacin tayi garau, suna komawa gida suka tarar da abby, daddy harda khaleel, wai an kawo results za’ayi final meeting, gaisawa sukayi sannan kowa ya samu guri ya zauna, mikawa deen results din abby  yayi yace ya karanto kowa yaji, karba yayi ya bude results din sannan yace;

Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Back to top button