Uncategorized

Gyaran Nono: Gare Ku Yan Mata Masu Kananan Nonuwa

Gareku yan mata masu ganin cewar baku da girman nono!

Gyaran Nono: Gare Ku Yan Mata Masu Kananan Nonuwa

 Ba wani abu bane na damun kai.idan har ciwon ya mace na ya mace ne to dole a fada muku gaskiya.

 Duk mace da take budurwa halittar jikinta natural bata gama bayyana har se tayi aure wata kuma har se ta haihu.

 Kinje kina shan magani idan kunyi sa’a su fito, to matsala kike jawa kanki yaruwa.

 *Idan kika yi aure da artificial breast na kanti kuma naki na gskiya suka zo ya zaki?

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata


 *Ke kuna ganin nono ya fito duk randa kikae aure namiji ba haka ze barsu ba dole susha hannu to anan naki da allah ya baki zasu kara girma idan suka hadu dana kanti ya kike tunani zasu zama?

 *To bari kiji babban abinda yake kawo zubewar nono wannan be!

 Idan kikae aure kika ga basiyi ynda mijinki yake so ba to zaki iya Neman magani.

 Amma kina budurwa karki sake kisha magani.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

 GYARAN NONO:

 Yar’uwata nono babbar kadara ne kuma kyauwunsu yana kara miki kyau da. kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu = wannan hadin da zai sa su ciko idan sun yamushe = zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau.

 Ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai ba hakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakiji yana kanshi to saiki sauke idan yasha iska ki daka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan na waken soya sau daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man. ridi a nonon=wannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau sannan ga ni,ima da yake sanyawa mata!

Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa

 KISAMU LALLE NA GARGAJIYA, BAGARUWA TA

 HAUSA, GARIN HULBA DA GARIN HABBATUS SAUDA KO WANNE KI DIBI 2 TABLE SPOON KI ZUBA RUWAN DA ZAI ISHE KI KI ZAUNA A CIKI

 SAI KI TAFASA SHI. KI BARSHI YA SHA ISKA YANDA ZAKI IYA ZAMA SAI KI TACE A BAHO KI

 SHIGA CIKI KI ZAUNA YA SHIGA JIKINKI SOSAI. IN KIN FITO SAI KI HADA MAN TAFARNUWA DA FARIN MISKI KISA AUDUGA A CIKI SAI KI CIRE KIYI INSERTING IN YAKAI 1HR SAI KI CIRE. KIYI 5 DAYS A JERE KINAYI.

 KI SAMU KANKAN GUDA 1, kwakwa 1, dabino cup 1, ki yanka kankanan da kwakwa ki zuba a container mai kyau, ki cire kwalon dabino ki wanke dabinon ki zuba, kisa ludayi ko abun kada miya kita juyawa har kankanan ta zama ruwa, sai ki rufe kisa a fridge ya kwana.

 Da safe sai kisa milk 1tin da zuma yanda zai isheki sai ki blending yayi laushi. In ya miki kauri zaki iya kara ruwa, ki wuni kina sha

 [Kulawa da nono]

 Nono wani bangare ne mai matuKar muhimmanci a jiKin mace domin shine cikan mutuntukarta, Ko a cikin yanuwanta mata, bare a wurin da na miji da bashi dashi.

Karanta>>> Magani 20 Da Ake Yi Da Ganyen Magarya.

 

 Nono ya rabu Kashi (3) dole ne mace ta Kula da nata base on irin shape dinshi da Allah ya bata ta wajen sa bressiers masu Shape din nononta.

 Nasan wasu zasuce ai daman shape din nono ma iri -iri ne? Kwarai Kuwa daban daban ne

 Kuma a cikin shape din aKwai masu bacci da Wuri, aKwai Kuma Wa’inda suKan dan Kwana biyu:–

 1- AKwai mai mango Shape (Shine wanda nipples Ke Kallon sama) irin wannan nonon baya zubewa da wuri.

 2- Akwai Pointed breast (shine zakuga yana kallon gaba “straight”) gaskiya irin wannan nonon yana saurin faduwa.

 3- Akwai nono mai Kallon gefe ( zakuga aKwai gap sosai a tsaKanin nonuwa biyun Kuma nonon har ya Kusa shiga hammata). irin Wannan nonon ma yaKan dan Kwana biyu bai zube ba.

 Mai irin wannan nonon dole ta rinka amfani da bra din da Keda distance btw 2 curves na bra din. coz its specially made 4 breast with dat Shape. But masu other 2 shapes zasu iya amfani da normal straight bra.

Karanta>>> Yadda Zaki Sabulun Da zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Sannan Yana Maganin Kurajen Fuska.


 NOTE…..

 Ba’a son mace ta rinKa sa riga Ko bra din da ya matse mata nono b’coz zai rika danne glands din nononta, Kuma da glands din yayi laushi (Weak) to dole ne nononta ya fadi, Ku rinƙa sayan bra mai fadin hannu da baya Saboda yafi bada Support fiye da mai siraran hannu da baya.

 Da fatan yan uwa zamu Kula.

 Wai ance Nono dai Adon budurwa, Ni kuma na kara da cewa Nono jarin mata.

 4. HADIN NI’IMA

 kayan hadi

 A. Dabino

 B. Madarar shanu

 C. Kanimfari gari

 D. Kirfa

 YANDA AKE YI:

 Za a sami dabino a shanya shi ya bushe sai a cire kwallon a dakashi lukwi sannan a sake dakakken garin kanunfari a hada da kirfa guri guda sai a dinga zuba cokali uku ana hadawa da madarar shanu ana sha safe da yamma cokali uku uku kullum tsahon sati guda yar’ uwa zaki ban labari sai kin kwanda.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi


 GYARAN NONO GA MATA ( GUARANTEE).

 yau zamu waiga ne izuwa gareku mata, inata yawan samun sakonni da tambayoyi daga gareku masu sauraro akan cewa yaya ake gyaran nono wasu na tambayan cewa nono na yana yawan kwanciya yaya zanyi koma yaya tambayar take in dai ta shafi bangaren nono ne insha Allah yau na zo muku da amsar wannan tamabayar. Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’ uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana, wancan na waken soya sau daya kafin kici komai, na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nonon wannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau har sai kin  mun babban kyauta.

Back to top button