Uncategorized

Tsaraba Ga Amaren Wannan Watan: Maganin Infection, Karin Sha’awa Da Kuma Ni’ima.

Ki samo sassaken Baure dai-dai yadda kike so, sai kuma ya’yan minannas da kuma kayan kamshin da duk kike da bukata ,ki hada  har da tafarnuwa.

Zuba ruwa ki tafasa su sosai.

Kina tsiyayeshi a mazubi arufe.

Karanta>>> Hanyoyi 5 Da Za’a Bi Domin Magance Matsalar Sha’awa Da Kara Karfin Kwanciyar Aure

Yadda za’a sha:–

Inda saura sati (4) Auren ki to kullum zaki sha 1 cup ko da sanyinsa ko da duminsa yadda dai kike so ,zakisa mazan kwaila ko zuma ko suga acikin duk wanda zakishan kullum.

Inkuma matar Aurece da mijinta kusa to kullum sau 2 zata sha safe da dare.

Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa

Amma asani kar adafa da suga kozuma ko mazankwaila ciki inba nashan lokaci 1 za ayiba. Insha Allah.

Yanmata kar ayi wannna dan za’asha wahala.

Kadan daga cikin amfanin minannas.

– Yana kara sha’awa.

– Yana maganin infection.

– Yana sa ni’ima a jikin Mace.

Karanta>>> Wasu Cututtuka Guda 4 Da Mutum Zai Iya Dauka Yayin Sumbata “Kiss”

Ana sarrafa minannas ta hanyoyi daban daban domin hada magunguna na Kara ni’ima ko magance infection.

Back to top button