Hausa novels

Gargadar So Chapter 62 By M Shakur

Lallabowa Mama tayi tafito daga office din tana kuka sosai sai kawai taji tayi nadaman komi, dakomi ke faruwa office din nan saitaji tadauki darasa kome zakama mutum idan har baida hakkinka wlh Allah saiya kubutar dashi ya wankeshi kai saika fada matsala, duk nadama yakamata sabida tasan har abada Ni’ima bazata kara samin kawa dazata sota tsakani ga Allah kaman Hawwa ba, dubi duk abubuwan datama Hawwa but still Hawwa kuka take akan Ni’ima tana roko kada akaita gidan yari har mijinta da iyayenta najin haushinta sabida kalan zuciyanta, me Hawwa ta musu dasuka tsaneta haka? Metayi? Babu! Babu abinda Hawwa tayi, Hawwa itace sanadin da yarta Ni’ima tazama wani abu hartake aiki tanacin albashinta duk Hawwa ne but jibi abinda suka sakamata dashi.Tana kuka tashiga kiran Baban Yaseer baya daukan kiran kusan na gomasha shine yadaga murya chan ciki yace “Hello Mama” rushemai da kuka Mama tayi tace “Aliyu karufa mana asiri kamin rai wayyooo Allah na nashigo uku” yanda yaji Mama na kuka tana ihu awaya saida gabanshi yafadi adan hankali yace “meya faru Mama? Lafiya kike kuka haka?” Hankali atashe tace “Aliyu su Hawwa sun kai y’ata gidan yari Innalillahi wa Innailaihi raji’un, yau ninake ganin musiba da idanuna, Aliyu su Hawwa sunkai Ni’ima gidan yari Aliyu” kaman ruwa yacinye Baban Yaseer haka yayi shiru chan yace “Hawwa sun kaita gidan yari? Meta musu? Kuma karkimin karya kikayi haka zan katse wayana na barku” cikin kuka Mama tace “wlh bazan maka ba Aliyu, na gane kuskurena, office din Hawwa Ni’ima taje jiya dan sun shirya” cikin dan bacinrai Aliyu yace “yama akayi Hawwa ta yafema Ni’ima? How? Is something wrong with Hawwa dazata yafema wacce bata kaunarta? Bayan duka cin mutuncin da tonon asiri da tijara da Ni’ima tamata, I can’t forgive irin abin nan, wani irin stupid forgiveness har tana barin such person into her office”? Cikin Kuka Mama tace “Aliyu sace number wayan mijin Hawwa tayi daga wayan Hawwa…….” Takoramai bayanin komi Baban Yaseer kaman zai kama da wuta jin kazafin datama Hawwa, yace “yamata kyau! Serves her right! she’s very lucky an maida kwana bakwai, Mama kiwuce kitafi gida kawai kibarta tayi kwana bakwai din halan zatai hankali, ta natsu tabar wasu dabi’un tunda ita tazama dakikiyi, Ni’ima bata tabason Hawwa ba halayen datai displaying shows tana tareda yarinyar for wani personal interest nata daban ne” cikin kuka Mama tace “Aliyu kai kadai zaka iya taimakawa Ni’ima kayafe mata dan Allah ka maidata dakinta, nasan zata natsu, Ni’ima na sonka sama da kowa Aliyu, wlh namaka alkawari bazan kara bari tai irin haukan nan ba, Aliyu dan girman Allah kadawo da ita kodan yaran dakuke da shi kaji, Aliyu kamin rai, ka tausayamin, Ni’ima ba aiki, ba yara ba miji, yanzu gata agidan yari Aliyu kar ciwon zuciya yakamata kai musulmi ne auren so da kauna kukayi, babu wanda baya kuskure, Ni’ima tayi kuskure Aliyu ka yafe mata kaji” dan shiru yayi chan yace “sainazo kitafi gida, zanzo Mama in sha Allah” ya katse wayan kafin Mama tai wani maganan Mama na kuka sosai tabi wayan da kallo kafin tawuce tayi gate.Komawa gida Khaleel sukayi har lokacin zuciyansa tafarfasa banawasaba, he’s angry da kanshi sosai sabida why the f*ck is he even invested in this police gurl? Why? Mesa yake bata all his attention? Maisa yadamu da damuwanta? Maisa texts din nan sukamai zafi? Idan taga dama ta kwanta da duka mazan duniya is none of his business, wat the f*ck is wrong with me? Maisa yakejin ciwo yanda takeson shegiyar kawarnan tata? Why? Maisa he was feeling inama shine takeso as much as yanda takeson kawar? Anytime yake tareda ita is as if ba shibane why? Noo enough! Bude mota yayi azuciye yashiga flat nasu Mommy na zaune afalo tana reading news paper, yashigo ko kallon inda take baiyiba tana kiranshi. “Khaleely you are back? Khaleely? My Baby? Son” bai amsaba yawuce side bashi yashiga yabude fridge nashi yadauko bottle din hennesy yadaga yana kwankwada, abinda kemai ciwo yake sakemai ciwo is yanda Hawwa ke son Ni’ima, like bata ganin laifinta is she blind? Dama mata suna iya suso juna haka without being lesbians? Yawanci yan lesbians ke soyayya haka, Hawwa doesn’t even look like that but then tanason this kawarta kaman me da me, bakin ciki yake da tsinannen kishi baimasan mesa ba shi yakeso tama irin soyayyan nan but amman mace takema soyayyan soyayyan nan, harda kuka akanta tundaga police station har suka iso gida.Bude kofan falonshi yaga anyi PA tashigo tareda daya daga cikin matanshi biyu dasuka rage ganin yana parlor yasa ta dukar da kai tana gaishesa, bai kulasu ba yacigaba da kwankwadan alcohol din, PA tajuya tafita da hannu yama yarinyar alamu datazo nan zuwa tayi tana ta duka kaman wata dog, yashiga bude gaban wandonsa bamaya iya magana yarinyar tagane haka tazo tai tafara shikuma yanasha ranshi har lokacin zafi yakemai har bakinta yafara tsami Khaleel bayajin komi, kawai sai ya tashi ya juyata ya shiga yau yanda yake sex ko saida yarinyar tafara kuka na bala’i tana kiran azo aceceta but babu mai zuwa falon nan kuma duk su Mommy naji dan suna nan, da kyar Khaleel ya banbare kanshi daga kanta ganin kaman zata sume ya tureta yana ihu.“Na sakeki na sakeki you are a lazy bitch get out!” Yarinyar ta kwasa da gudu ganin kaman ya haukace, yadauki bottle din ya kwankade ya zube akasan carpet na wajen yayi rub da ciki sai bacci.

Back to top button