Halysaah Page 158 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 158*_By Kkaleesal Haiydar_*✨………..Karfe goma da minti sha biyar Khaleesat suka yi check out daga hotel room dinsu, tana biye da Ajay dake waya da Ammi har suka fito haraban hotel din don ride din da zai kai su Airport ya iso, sau daya Khaleesat ta kalli Abdul ta dauke idonta daga kansa, tun kan ta gansa Ajay ya fara ganinsa ya dauke kai kamar bai gansa bo yana ci gaba da wayar da yake, har suka fita daga haraban hotel din, a hankali Abdul ya sauke idonsa daga kallonta, and he wished this wasn’t the hotel he lodged in balle ya ga Khaleesat, tun jiya da daddare ga dai shi nan ne gashi nan don tun bayan da ya bar su a restaurant ya koma dakinsa bai sake fitowa ba sai yanxu da za su wuce China da wani friend dinsa, shi ne frnd din yace yayi mantuwa ya koma dakin da suka yi check out ya duba, haka nan ye kasa ci gabo da tsayuwa ya nemi kujera ya zauna…. The ride to the airport was soo silent, Khaleesat tayi nisa tunanin da take, after a while ta daga kai ta kalli Ajay taga idonsa na kan titi, sauke idonta tayi daga kallonsa tana wasa da gefen mayafinta, bayan mintoci masu dama suka isa Airport. Khaleesat ta garma fastening seat belt dinta ta juya tana kallon Ajay that is sitted by her side taga kalion yanda saka belt din yake, calmly yace “Are comfortable?” Kai ta gyada masa ta sauke idonta, yayi fastening nasa belt din, not long after jirginsu ya tashi zuwa Zanzibar, bayanafter jirginsu ya tashi zuwa Zanzibar, bayan tashin jirgin da yan mintuna ta kwantar da kanta a hankali kan shoulder dinsa, yayi mata side hug ta lumshe ido tana shakan kamshin turarensa… Bayan minti arba’in da biyar jirginsu ya sauka Abeid Amani Int’l airport Znz, and they took another 30-minutes taxi ride to their resort, tun da suka shigo Le Mersenne Beach resort khaleesat ke bin ko ina da kallo with astonishment har zuwa cikin reception din resort din, gani take kamar everything she is seeing is not real, tun daga yanda aka tarbesu a reception ya tafi da ita with the warm tropical greet, daga nan suka wuce Lobby din resort din Ajay na rike da hannunta cikin nasa, nan Khaleesat ta dinga kalle kalle with bulging eyes, she just can’t believe where she is, the incredible view of the Indian ocean was truly stunning and breathtaking, the serene beauty that surrounded her made her felt like not wanting to leave the resort anytime soon, yana rike da hannunta suka nufi hotel rooms din da yake kan cleft surrounded by greenery making the view amazing and fascinating, ga wani iska me dadi dake kadawa, a haka suka nufi beautiful villa dinsu wato dakin hotel din dava biya masu, it was a villa with private c frontiers with nothing but endless sky, endless sea and serenity in every direction, the whole place was giving a warm intimate ambience,place was giving a warm intimate ambience, Khaleesat was wowed ta dinga kallon clear blue ocean din, sai kuma ta daga kal ta kallesa with smile written all over her face, yana murza hannunta dake cikin nasa a hankali yace “You like it? Ta gyada masa kai da sauri tace “Yes, I love it…. It’s so beautiful” Kwantar de kanta tayi jikinsa ta lumshe ido cikin sanyin murya tace “I love it so much, I really appreciate you for bringing me here” Ya dan yi murmushi yace” am glad you love it Jeeddah Ta dega kai ta kallesa taga kawal kallion ruwan dake kasa yake dan Villa din nasu a sama ne, endless Indian Ocean din kuma na gabansu, ta juya ta kalli Swimming pool dake Frontler din dakin nasu da sun bed guda biyu daga gefe, a hankali tace “Ka taba zuwa ne?” Calmly yece Yeah, with Sai kuma yayi shiru, da taji yayi shiru tace “With who?” na tare da ya kalleta ba yace “Inteesar and her 2 friends for her Birthday” Khaleesat to dinga kallonsa babu ko kiftawa, ta kusa minti daya tana kallonsa, shi dal idonsa na kan turquoise blue ocean din gabansu, ta dauke idonta daga kallonsa ta mayar kan ocean din ita ma without saying anything, Ajay ya sauke idonsa, sal kuma ya kalleta, juyawa tas ta koma cikin dakin hotel din which was big and spacious, bandakin ma gari guda ne, ta karasa ta zauna kan king size bed dake dakin, dega ciki me tans hango ocean din waje, tanadaga ciki ma tana hango ocean din waje, tana ta zaune bayan kusan minti biyar sai gashi ya shigo dakin, gun da aka ajiye electric kettle da cup with satchet of different coffees on a table ya tafi ya zauna kan Couch din kusa de table din ya jona kettie zal hada Coffee, ya daga kai ya kalleta yace “You care for some?” Girgiza masa kal kawal tayi without saying anything. bayan ya gama hada Coffee din Khaleesat ta kallesa kamar bazata ce komai ba, kawal tace “Budurwar ka ce Inteesar kenan” Ajay ya daga kai ya kalleta, he wasn’t even expecting that question from her, after some seconds ya mike ya tafi ya zauna kan kujeran dake facing dinta yana juya Coffee din nannunsa da tea spoon yace “Why did you ask?” Ta dan buda ido, sai kuma tay murmushin da lyakarsa lips tace “Nothing fa” Bai ce komal ba ya fara shan coffee dinsa, mikewa tayi ta zaga ta koma can other side of the bed ya bi ta da kallo har ta kwanta ta juya masa baya, ya dauke idonsa ya ci gaba da shan coffee dinsa, haka kawal Khaleesat taji hawaye ya kawo idonta tun hawayen bal zuba ba ta kai hannu ta goge da sauri, sai kuma ta lumshe ido saboda bata son wani hawayen ya taho idonta, Ajay ya sha rabin Coffee din ya ajiye sauran kan tabik gabansa sannan ya mike ya zaga har inda take ya zauna gefen gadon yana kallonta yace “Ain’t you changing your wear?” Girgiza masa kaiyou changing your wear? Girgiza masa kai kawai tayi without opening her eyes, yace “Jeeddah” Bude ido tayi tana kallonsa, yace “Tashi ki canza kayan ki Ba musu ta miko zaune sai kuma ta tashi daga kan gadon ta tafi ta bude akwatinta ta ciro riga mara nauyi zata canza da Abayan dake cikinta, Mikewa yayı ya koma Frontier din dakin yana kallon Crystal clear water dake kasa absentmindedly, Khaleesat na gama canza kayanta ta koma ta kwanta don sun samu delay a Airport din Dar es Salaam sai bayan azahar suka tashi, don haka sun yi sallan azahar a Airport din sannan sun yi lunch a can ma, bata san sanda bacci ya dauketa ba a naka, bata tashi ba sai kusan karfe blyar da yan mintuna na yamma, ta mike zaune tana bin dakin da kallo bata gansa ba, sauka tayi daga kan gadon ta tafi Frontier din dakin ta gansa kwance kan Sun bed babu riga jikinsa yana dannawa wayarsa, juyawa tayi tun kan ya ganta ta koma dakin ta tafi bandaki zata yl alwala, bayan ta idar da sallah ta koma ta sake kwanciya ta lumshe ido duk da bia bacci zata yi ba. Da daddare bayan sun yi dinner sun dawo daga restaurant din dake hotel din Khaleesat ta shiga bandaki ta wanke bakit wanka ta fito bayan ta gama shafe shafer saka kayan baccinta ta kwanta, ko abincin kirki bata iya ta ci ba a restaurant din da suka je yin dinner, ta jima da kwanciya duk da ba baccidinner, ta jima da kwanciya duk da ba bác ch take ba tayi nisa cikin tunanin da take, gaba daya ta rasa me ke damunta don zuclyarta babu dadi, ji tayi ya kwanta daya side din gadon shi ma bayan yayı wanka ya gama abında yake, ita dai bata juya ta kallesa bo, daga karshe ta kasa daurewa bayan kusan minti sha biyar ta juya taga kishingida kawal yayi kan gadon wayarsa a hannunsa yana sanye da wandon pajamas dinsa bai sa rigar ba, ya juya ya kalleta suka hada ido, dauke kanta tayi lokaci daya jikinta yayi sanyl, or is he angry at her ne akan abinda tay masa Tanzania taki yarda yayi komal da ita, don tun da suka za Zanzibar taga ba kamar yanda yake mata bo kwanaki biyu da suka wuce, she is now seeing him as his former Ajay, sai kuma wani tunani ya zo mata, to ko dai ya ga Abdul ne sanda suka fito haraban hotel a Tanzania daxu, Zuciyarta ya kasa samun nutsuwa ta mike zaune da kyar, komawa kusa da shi tayl tana kallonsa a hankali tace “Are you still angry at me Ya ajlye wayarsa shi ma yana kalionta yace “No Jeeddah” Tayi shiru har sannan jikinta a sanyaye, ya dan yi murmushi yace “Ban baki amsan ki na daxu ba ko?” Ta dan idanuwanta ta kallesa she wish bal kara ta zancen ba ma iwata kwata, a hankali yace “Da ina son Inteesar da aure al zan aureta ne even before i know you, but my love towards her isbefore i know you, but my love towards her is that of a younger sister and her brother…. A nankali Khaleesat tace “ita kuma a wajenta fa?” Ya dan yi murmashi yace “Amsan wajena kawal yayl matter to you for now, not amsan wajenta” Khaleesat ta dauke kanta tace “Na wajenta ma matters to me Ajay ya jingina da gadon calmly yace “But we are married not because you chose me Jeeddah, I was never ur choice, i was only an alternative, kunyi biyayya ne, se wanda yake ranki daban, bai kamata kiji komal don kin ga wata a tare da ni be, don’t you think I should get married to someone that loves me ba wai don an mata dole ba? Nasan Inteesar tana so na, but i am always ignoring that, cause ni bana mata son soyayya, son yan uwantaka nake mata, amma yau ace na aureta definitely son yan uwantakan zai rikide yo koma soyayya, babu macen da ta fabimce ni har yansu a duniya irin ta. Khaleesat ta dinga kallonsa babu ko kiftawa, wani abu taji ya tokareta a zuciyarta, ta fara, magana trying not to let her voice shake, da kyar tace “Ni ka ji na taba maka duk maganganun nan da kake yi yanıcı? Kaji na taba ce maka mun yi aure ne ba don nayi choosing dinka ba? Na taba ce maka alternative ne?” Ya kalleta ya dan yi mun wanda yakansa lips dinsa yace “Kin manta kenan Bata san sanda kuka ya taho mata ba sosal, muryarta na rawa tace “Wallahi shariWallahi sharri zaka min, ni ban taba cewa kai alternative bane, I never for once said that, shari zaka min kawal” Yace “Ai ba sal kin bude baki kin fada ba, your actions shows that Cikin kuka tace “Wani action nayi ya nuna haka? what am I not doing to you that I am suppose to do as a wife now? Kuma ai kai ma a wajen ka ni ba choice dinka bece tunda baka sani ba aka aura maka ni” Wani murmushi ya kara yi yace “I wouldn’t have touch you if that is the case Jeeddah” Ta masa wani kallo tace “Nima da ban yarda ka taba ni ba if that is the case” Jawota yayi skinsa a hankali yana goge mata hawayen idonta yace Elaborate Ta wani tura baki tace “Kal dal zaka yi elaborating abinda ka fada” Shiru yayı na kusan second talatin kafin yayi kasa da murya yace “Tell me what you think of me Jeeddah Tayi shiru tana kwance jikinsa, yace “Iná jin ki Tayi kasa da murya tace “I think of you as my husband tun da kai mijina ne yanxu, and nothing can ever change that fact Calmly yace “I mean before I became your husband, back in Baltimore” Taki cewa komai, yace “Say it to me Jeeddah” Ta kara tura baki, sai kuma ta kwanta saman kiri tayi lamo ta lumshe ido, ya bude gashi hankali yana shafawa, cikin sanyin murya tace “I see you as someone I always feel secured around… Tana fadin haka tayi shiru, sal kumaaround. Tana fadin naka tayi shinu, sal kuma ta ci gabe a hankali taco ” Teel safe with you, trust you with every of me, and I am also very much comfortable with you being around me than any other person aside Safiyyah in Baltimore Ta bude to cause har cikin ranta take fadin hakan, ste kadal no bata jin kunya dan suna tare, shi kada no take sakin jiki a inda yake nar ma tayi wasu abubuwa kamar tana tare de yayanta na jini that will always protect her by all means, sai kurnata lumshe ido tana jin wani irin yanayi a zuclyarta, a hankali ta fara yawe na hannunta saman kirinsa cikin sanyın murya tace “At some point always want to talk to you, look for ur trouble, or do anything that will definitely make you speak to me, i always wants to soe ut irritation now and then over little things Ta daga manyan idanuwanta ta kallesa tana murmusni a hankall tace “That was when you were staying in my apartment in Maryland, I feer ur presence deep down Ajay dai kallonta kawal yake bebu ko kiftawa, ta sauke idonta tace “And I love how everything about you is neat and co-ordinated, I so much love that about you Daga haka bata sake cewa koma be, shi ma yayi shiru, after armost a minute “Now, also tell me what you think of me back then in Baltimore? Ajay ya dan yi murmushi yace “I think of you as my brother’s gal back then. Yana fadin haka yayi shiru, Kheleesat ta daga kai tana kallonsa, yayi wrapping dinta a kinsa speaking slowly yace “That’s not true Jeeddah, that’s not true… It was love at first sight, but i realized that late, don ban san meriene so ba, ban fahimce sa ba” Ta lumshe ido tace “Uhmm, love at first sight?” Ya lumshe ido shi ma ya ja hancinta yace “Case close…” Cike da shagwaba kamar zata yi kuka tace “Wallahi ban yarda ba, bayan ni na gama gaya maka nawa shine zaka min wayo?” Ji yayi kiris ya rage yayi loosing dan controlling nie kansa da yake yi, don Irin kwanciyar da tayi a jikinsa ko mutian ya kai zuclya nesa sai ya dawo kusa, tuni yanayinsa ya canza haka ma treathing dinsa, ta daga kai ta wani kallesa, sai kuma ta tura baki zata zame kinta daga nasa ya rikota yace “Baki son jin labarin? Ta marairaice tace “Ina so anna…. Yayi kasa da murya yace “Amma me?” Sauka take son yi daga jikinsa yaki saketa, murya kasa kasa yace I promise to tell you from the moment everything happen, how I felt and how I reacted Immediately….Kamar zata yi kuka tace “To ka bari in kwanta kusa da kai sai ka gaya min, al daga nan ma zan dinga jin ka. A hankali ya sakota ta jikinta ta koma gefensa tana kallonsa, kwanciya taga yayi ya juya mata baya, ta dinga kalionisa bobu ko kiftawa, lokaci daya jikinta yayi sarryi,Kay Tushi Don Allan Joyowa yayi ya gyara kwanciyansa yana kallonta, ta sauke idonta duk da yanda gabanta ke faduwa ta hau kansa ta kwanta flat a jikinsa, ta dora goshinta a nasa tana kallon kwayar idonsa, sauke hannun rigan baccin jikinta ya fara yi slowly for skin to skin contact, yana jin ordinary skin dinta a nasa ya lumshe ido ya bude, cikin sanyi murya yace “I.. I love you Jeeddah, I love you so much, you are the best thing that have ever happened to me i don’t mind loosing everything for ur love Shiru yayı bayan Jay ya fado masa, dalilin ma da yasa ya zama moody throughout today kenan tun barin su Tanzania don har yau Jay bal kirasa ba kuma bai masa message ba duk da yasan da tafiyar, Jay will never resist calling him on a norms idan yayi tafiya but reverse is the case now, ya sauke idonsa daga nata yana shafa naked back dinta yace “I love you with every breath of mine wife, I appreciate everything about you…….” Lumshe idonta tayi ta bude, muryarta a sanyaye tace “I love you too my prince, I am the most luckiest to have you as my husband, i am proud of you, Ina sonka, wallahi ina sonka Hawaye yaji ya kawo idonsa just like that, ta kara lumshe idonta ta hade bakinta da nasa ta fara ki dinsa slowly and passionately tana sa gashin kansa, making sure ta yakice duk wani tsoro da fargaban dake zuciyarta….


