Hausa novels

My Uncle Page 18 End Complete Hausa Novel

Hahahahhahaha dolene nadara masoyana domin kunyi matukar sani nishadi da farin ciki wlh kun mugun birgeni kuma kunkaramin karfin gwuiwa nagode masoyana nima zancigaba da faranta muku insha Allah kudai kawai kucigaba da bibiyar littafina masoyana kuma akwai sabon albishir insha Allah kwananan akwai wani zazzafan book dina mai zuwa nagode masoyana nima inasonku sosai sosai dinnanfaMasu zuwa sunan yan ukku aliyu da iman sunce agaya muku su marhaban da kowa da kowa Allah yakawo lfy saikunzo Ana cikin tsabtace yaran kuma aka gano akwai sauran wani aikuwa likitoci suka rufu akanta takara santalo kyakykyawar yarta tareda sakin wani irin numfashi aliyu kam rasa inda zai tsoma kansa yayi sabida farin ciki saida yayi sujjada yagodewa AllahBayan ankammala gyarasu itada yaran aka mikasu hannun su momy familyn gabadaya wayanda suke agarin sungama hallara saikace wani babban taro ake a asibitin Ana fitowa dayaran kuwa kowa sai murna yake yanmatan familyn dama matan auren kowa sai rige rigen daukan baby’s din ake yaran kyawawa gwanin ban sha’awa namijin sak aliyu hatta da yatsun kafarsu da hannu iri dayane sai matan da sukuwa su ka dauko aliyu tawani gafen kuma iman aikuwa sunbala in yin kyau gwanin birgewa saiyaba kyan yaran ake aliyu kam ji yake kamar yakwace yaransa ahannunsu domin gani yake kamar za ajiwa yaran ciyo ranar gaba daya aliyu ajiye miskilancinshi yayi sai sakin murmushi yake kallo daya zakayi mishi kagano yana cikin tsantsar farin ciki Iman kuwa tuni aka kaita dakin Hutu bayan angama kammala shiryata Aliyu kam tunanin matarshi kawai yake duk da likitoci sun tabbatar mishi tana cikin koshi lfy Aikuwa tuni ummah tatura wasu gida domin aje afara shirye shiyen tarbon sabon mijin nata da kuma kishiyoyinta kasancewar ummah (mahaifiyar aliyu )tace awurinta zata zauna Kowa nazaune adakin aliyune rungume da yayan nashi sai dariya ake mishi ummah kuwa harara kawai take zabga mishi ganin Sam aliyu kunyar kowa bayaji Yakama yayanshi yarike amma da yadago suka hada ido da ummah tazabga mishi harara saidai kawai yaduka yayi kissing din yayanshiUmmah da talura aliyu yamaida ita kamar wata kakarshi tagaji tadauke kanta Ganin iman tafara alamun tashi yayi saurin mikewa yamikawa salima ya ron ya isa wurinta da ta macen da namijin Aikuwa tana bude idonta taga aliyu yawani zuba mata ido murmushi yasakar mata itama kuwa batayi kasa agwuiwaba tamayar masa da wani lallausan murmushi ajiye yaran yayi agefenta yatai maka mata ta tashi zaune sai alokacin talura da wayanda suke adakin aikuwa taji matukar kunya Suma tasowa sukayi kowa yanayi mata sannu Aliyu kuwa kallo kowai yake binta dashi jiyake inama ace awannan lokacin agidansu suke da matarshi da yayanshi sunga tarairaya da soyayya amma inah Sanda momy tataimaka mata tayi brush sannan aliyu yahada mata shayi mai kauri yadawo kusa da ita kamar zai maidata ciki ganin haka Dakin suka shiga sulalewa da daidaya sai salma datazo wucewa domin dayar yarimyar tana hannunta Yakirata salma kawo tanan itakam mamakin uncle din nata take domin taga tsananin son yayanshi yau aikuwa yadawo tadaurata akan godon tare da yan uwanta Sanda tayiwa iman signal sannan tabar Dakin tanafita yajuyo yakalli matarshi sa’annan yarungumeta tsam ajikinshi tareda sakar mata kiss a kumatu da dai dai yadauko yaran cikin tsananin farin ciki yadaura mata namijin akan kafa Baby Kinga kyautar da Allah yamana ko ahankali yashiga nuna mata yaran sai ido take binsu dashi tana mai godiya ga Allah daya azirtasu da wayannan kyawawan yaran har guda uku batace komaiba Dan haka aliyu yadauki tamacen daya yadaura mata akan dayan cinyarta still batayi magana a sai idon data zuba musu Suda masoyin mijin nata ganin taki tayi magana yasashi kama kunnenshi yace sorry mummy munsan mun wahaladdake nida baby’s dina kiyi hakuriIta dariyama yabataw yanda yayi kamar zai mata kuka aikuwa tashiga dariya shikuwa shagala yayi da kallonta yanda dariyar tayi bala’in yimata kyau sa’annan beauty piont dinta yawani lotsa gata tayi wani fayau da ita Sanda tagama dariyar talura yashagala akallonta tahura masa iska tare da fadinHey guy kallonta na miye Murmushi yayi yalumshe ido yabuddSannan yarungumeta tareda furta mata inasonku dayawa yanmata I love you so much Bude kofan da akayi yasanyashi saurin sakinta ummahce tashigo aikuwa wata irin harara ta harba mishi Amma aliyu Sam ko ajikinsa murmushi kawai yayi Kayansu ummah tashiga hadawa Sannan yagayawa aliyu an sallamesu Hakadai suka tarkata sukabar asibitin **********Agida kuwa suna komawa alokacin har andaura ruwan zafi momy ce (abokiyar Zaman mahaifiyar iman) tashiga yiwa iman wunka alokacin aliyu nadakin aikuwa ana farawa iman takwalla Kara aliyu kamay zaiyi kuka yacewa aunty Wai wannan wunkan dolene nikam jinkarar iman yakara daga mishi hankali……….. Aliyu kaman zaiyi kuka yacewa aunty wai wannan wunkan dolene nikam jinkarar iman yakara daga mishi hankali Jiyake kamar ya isa toilet din amma ina bahali sabida sarakkuwarshi ce atareda itaDakyar yaga anbude kofar momyce tafara fitowa tafice gabadaya daga dakin Sannan iman tafito daga kallon fuskarta zakasan tasha kuka takoshi sai tura baki take Kangadon tazauna aliyu kuwa matsowa yayi kusada ita Yakama hannunta yana tambayartaAngelyna meyafaru Bakinta tadan turo cikin salon shagwabarta mai birgeshi tace Ni wlh baby banason wankannan dazafi fa sosai tafada idonta nakawo ruwaKamota yayi yakwantar da ita akan cinyarshi yana shafa kanta yana lallashintaAunty ganin sunma manta da ita sai rashin kunyarsu suke Tamike tabar musu dakin tana fita ummah tashigo daukeda tire aikuwa iman tayi saurin mikewa akan kafafuwanshi Shikuwa sai Sosa keya yake Abincin ta ajiye tana binshi da harara kaya ta dakkowa iman bayan tagama shiryawa cikin wata jar atamfa da black atamfar tayi bala’in yimata kyau gashi tamurza daurin dankwalinnan ture kaga tsiya tafeshe jikinta da turarukka masu bala’in kamshi komai bata shafaba amma tayi tsananin kyau tayi wani fresh gwanin sha awa bazaka taba cewa itace tahaifi yara har uku ba Aliyu da shigowarshi kenan domin yaje amsa wayane yabita da ido yana dauke da yarinyar macen wadda yake gani kamar photocopy din iman ce Itakuwa tana zaune agefen gado Sam takasa hada ido da ummah domin taji kunyar yanda tazo tasamesu adazun abincin ummah tadakko tuwone damiyar shuwaka sunyi kyau harsun gaji sai kuma naman yajin da aka mata shima sai kamshi yake dazafinshi Dan da’alama yanzu aka saukeshi Yawwa iman sauko kici kinji suma yarannan su samu abincinsu Aliyu yayi saurin cewa yawwa Dan Allah angely kiyi sauri kinga tunda aka haifesu komai basuciba sai ruwa kawai da dabino yinwa sujeji yi sauri big baby kinjiUmmah ta kwada mishi harara tace aliyu kafita idona narufe tunda kai bakasan kunyaba Dariya yayi domin akwai shakuwa sosai atsakaninshi da mahaifan nashi kasancewarshi Dan auta Dan haka yakejinsu kamar kakanninshi Yace ummah kunyar me zanji Allah ni tayi sauri tagama taba yarana abincinsu idan bahaka mukwata da karfiUmmah kan dakin tabar musu ganin abun na aliyu saigaba yakeyi Yawwa ninama fison haka wlh abarni dagani sai matata da yayana aliyu yafada yana matsowa gareta Hararan wasa tayi mishi sannan tace yanzu hubby baka ko jin kunyar ummah agabanta kakecewa wai yayanka Dariya yasaki hmmmmm baby kenan aibatun kunya yakare tunda aka kaimin ke gidana kuma aka ganki da cikina ai kunya takareIman kam mamaki take wai aliyu mai tsananin muskilancinnane mai ji dakai ,mai basu wahala yasasu tsallen kwado,kamun kunne,yasasu ragiyar tsawo shine yanzu yadawo mata tamkar rakumi da akala mai matukar barkwanci mai ji da ita mai sonta da tarairatarta sai kawai tabishi da ido Hannunta Yakama baby nidai Dan Allah abawa yarana abincinsu pls yunwa sukeji Kafada tamake alamun bazatayiba yahada hannayenshi yace plssssssss baby atausaya mana dan Allah Tana kai loma bakinta tace in wlh baby ban iyabafa Cikin sauri yace tobari inkira aunty yaje mikewa tariko hannunshi Ni kunya nakeji murmushi yayi ya lakaci kumatunta Angely sarkin kunya wai haryanzu bancire wannan kunyarba Suna ahaka aunty tashigo Yawwa aunty Dan Allah zoki koya mata Brest feedingSam aliyu bashida kunya iman tafada acikin zuciyarta Waikuna nufin yarannan har yanzu ba ashayar dasuba iman wani irin shashancine wannan aliyu kaikuma kana kalonta koAllah aunty tundazu nake mata magana amma taki rowa take mana Kamar yaran sunsan me ake kuwa macen daya tacallara kuka Aliyu dayarude bayason kukan yaran yadaukota yadaura mata akan cinya Pls mar ‘atussaliha Dan Allah kibasu Jikin yanga da Jan rai iman tamike ta ajiye yarinyar akan gado domin tagama cin abincin tawuce bathroom ta wanko hannunta aliyu da kallon ta tausaya musu kawai yabita dashi Tana dawowa yakara marairaice mata otakuwa tayi kamar bata ganshiba Sanda aunty ta mata magana iman wai bazaki bawa yarannan abincinsuba kinajin yanda suke kuka Yawwa aunty gaya mata Allah zamu kwata da karfi yafada yana kamota jikinshi…………Domin Sauke cikakken littafin a waƴoyinku na hannu sai ku danna bulun rubutun dake kasa 👇👇👇👇https://aihausanovels.com.ng/novel-document/my-uncle-hausa-novel-complete👆👆👆👆👆KOMAI_MUKADDIRI_NE shine Sabin book din daxamu fara kawo muku daily, Dan Allah kubamu hadin kai domin littafine Wanda ya qawatu, yanxun komena xaku samesa insha Allah.Nagode from Abubakar Sadeeq

My Uncle Hausa Novel Complete txt

Back to top button