Uncategorized

Wani Matashi ya Auri Baturiya ya kawo ta Nigeriya inda ta haifar masa Mace sai dai kuma Allah ya yi mata rasuwa, inda Dangin mahaifin yarinyar suka guji Yar

Wani Matashi ya Auri Baturiya ya kawo ta Nigeriya inda ta haifar masa Mace sai dai  kuma Allah ya yi mata rasuwa, inda Dangin mahaifin yarinyar suka guji Yar.

Cikin Bidiyon da zaku gani yanzu, zakuga yadda wani Bahaushe ya Auri Baturiya ya kawo ta Nigeriya.

Bayan zuwan su Nigeria ne, dangin Baturiyar suka yanke hulda da ita, kasancewar tun farko basu so tai Auren ba.

Kamar yadda Jaruma Rukayyya Dawayya ta labarta cewa, shima a nasa ɓangaren ƴan uwan sa ba’asan ransu akai Auren ba.

Bayan Daura Auren ne Matar tasa ta Amshi Addinin Musulimci tare da haifa masa yarinya Mace.

Harma taje Saudiya Aikin Hajji wanda acan ta gamu da Ajalin ta. Rai yai halin sa.

Bayan rasuwar matar tasa ne, shima ya kara aure bai jima da ƙara Auren ba, shima rai yai halinsa.

Gadai Bidiyon Daga Bakin Jaruma Rukayya Dawayya ku kalli cikakken bidiyon.

Back to top button