Hausa novels

Zakuna Biyar Page 46 By Princess Teema

“Bloody, waɗan nan masu kiwon shanun da kika ɗauko Jehan a wajensu har kika daki mutanensu ne suka yi gangami da sanduna suka shigo sansaninmu wai zasu kashemu”.Siririn tsaki Arya ta ja tare da kama hannun Jehan suka fito daga cikin ruwan, bathrobe ɗinta ta sanya game da ɗaukar sauran kayanta suka nufi sansanin nasu. Sai dai suna isa suka isko gabaɗaya fulanin a tare waje guda, sun durkusa a kan gwiwowinsu, dik sun yi tsuru-tsuru da idanunsu da suka yi jajir, ido ya raina fata, sun ci jibga a hannun sojojin AZURE. Zaynish ne ya umarci sojojinsu da su tattabkesu da bulala, su zanesu da kyau sai sun gane wajen wuta suka kawo kansu.Aikuwa sojojin suka ciro zabga-zabgan bilalu suka rakasu, suka fara basu a jikinsu, suka daka masu tsawa kan su taru waje guda, sannan suka dinga zane masu jiki har wajen huts ɗinsu suka je suka kamo waɗan da suka gudu suka dawo da su, zanesu da kyau suka yi, Leo yana ɗaki ko leƙowa bai yi ba, Noor ma yana ɗaki da V dake barci, while Vash yana ta baya yana waya da su Ammie. Shi ma Zaynish ya fito yana waya da Aunty Ummie ne Fulanin suka iso kansa da sanduna, wai zasu dakesa, aikuwa ya ce bashi da lokacinsu, ya umarci sojojinsu da su zanesu, kada su harbesu da bindiga ko su ji masu ciwo, a’a, bulala zasu masu shi ne daidai da su, dan rashin duka ne yake damunsu. Ganin dik suna durkushe a tsakiyar tantunan nasu suna kuka ne yasa Arya dawo da kallonta a kan Manassa kafin ta ce. “Waɗan nan ne suka zo kashe mu ɗin?”…… Waige-waige Manassa ta fara yi….. “Yeah su ne”. Tsaki Arya ta ja game da wucewa cikin tantinsu tana jan hannun Arya, dan in ta tsaya tana iya sumar da mutum, dik takaici ya rufeta. A gurguje ta shirya dan tasan Leo na jiranta, a hanzarce ta ɗauko breakfast ɗinta suka ci tare da Jehan, ta dinga baiwa yarinyar a baki har sai da ta tabbatar ta ƙoshi, sannan ta ci nata, bayan sun kammala ta ɗauko biscuit daga rucksack ɗinta ta baiwa Jehan kan ta ci, sannan ta jawo laptop ɗinta. A gefenta Manassa da Angelina suka zauna, Angelina ta ce. “Manassa ina son sir Zaynish fiye da yanda kike tinani, ya haɗu fiye da yadda kike tinani, jiya kin san har mafarkinsa na yi?”. Wani irin harara da Arya ta dalla mata bata san ma ta yi shi ba, ta ɗauke kallonta daga kansu ta mayar kan laptop ɗinta. Manassa ta ce. “Gaskiya ya haɗu, amma fa zaki sha bakar wahala a kansa, dan naga ko kallon mutane baya yi, ga fuskansa kullum a tamke”…… Angelina zata sake yin magana Arya ta katseta da cewa. “Aiki nike yi, kuna damuna da shirmen banza, ku je waje idan hira zaku yi”. Harararta Angelina ta yi game da cewa. “Bari ki ga wani abu Manassa, ke kula Arya ki yi abin dake gabanki babu ruwanki damu”. Ta faɗa tare da jawo wayarta. Number Aunty Ummie ta fitar, kira ta danna mata tana cewa Manassa. “Sister ɗinsa ce, daren jiya sun yi waya, bana jin yarensu but na fahimci sun shaƙu sosai, tana da kyau matuƙa, kin ganta kuwa? Kamar tauraruwa, har cikin raina ina sonta sosai”. Angelina ta faɗa a lokacin da wayar ya fara ringing.Zazzaro idanu a kanta Manassa ta yi. “Ke ina kika samo nunber sister ɗinsa kuma?”. Cike da mamaki Manassa ta tambaya….. Yatsa Angelina ta ɗaura mata a saman lips ɗinta alamar ta yi shiru, shirun ta yi a daidai lokacin Aunty Ummie ta ɗaga kiran tana sallama.Cikin harshen turanci Angelina ta ce. “Hello Aunty”…… Mamaki ne ya ɗan kama Aunty Ummie jin turancin turawa, sai kuma ta tina kila daga wajen aikin su Zaynish ne, dan haka sai ta natsu sosai saboda ta iya fahimtar turancin, kunga ba wani iyawa sosai ta yi ba.Cike da girmamawa sosai Angelina ta ce. “Good morning Aunty”……. “Morning how was your night?”. Cikin rawar murya Aunty Ummie ta faɗa……. Angelina na murmushi ta ce. “Cool. My name is Angelina, from AZURE barrack, babban friend ɗin sir Zaynish, shi ne ya ce in kiraki mu gaisa”. Cike da tsoron abin da zai je ya zo na karyar da ta yi mashi ta yi maganar.Aikuwa washe baki Aunty Ummie ta yi, abinku da jininmu mutanen amana, kun sanmu da alkunya, Aunty Ummie ta ɗauka budurwarsa ce ya ce ta kirata, ta ɗauka kunya ce yasa Angelina bata ce ita budurwarsa ba ce, aikuwa ta yi matuƙar farinciki, ta tarbi Angelina da kalamai masu daɗi, cikin zolaya ma ta ce. “Ko dai kece surukar tawa?”. Angelina murmushi sosai tamkar ba zata dakata ba, ta ji matuƙar daɗin yadda Aunty Ummie ta karɓeta, sai ta ce. “Eh…… A’a….. Kawai na kira ne in gaidaki, muna aiki, in ba damuwa zan iya dinga kiranki muna gaisawa Aunty?”.Aunty Ummie ta ɗauka Angelina kunyarta take ji yasa take mata kwana kwana, bata san nan yaran GAT basu san kunya ba, kawai tsoron Zaynish take ji yasa taki sakan jiki su sha hira. Cike da nuna kulawa Aunty Ummie macen kirki ta ce. “Ko baki kirani bama ni zan dinga kiranki ina jin ya kike! Tin da daga ke har shi kunki faɗa mun kece surukata to ki kula mun da shi sosai, kada ki bari komai ya damesa, sannan ki saki jikinki, ni Auntynku ce gabaɗaya, dake da shi dik ɗaya na ɗaukeku”. A goggece ta yi turancin, amma zaka iya fahimta sosai. Ta faɗa a cikin ranta tana cewa. “Watau already yana da budurwarsa, kunya ce yasa yaki faɗa mata, amma da jiya ta ce zata samo mashi mata shi ne kenan yau yasa budurwar tasa ta kirata, lallai ma, to tasan me zata yi mashi ɗan ƙaniya”. A fili kuwa murmushi kawai take yi tana sauraran Angelina ɗin.Angelina ta fahimci turancin Aunty Ummie sosai, sai ta ce. “Thank you so much Aunty, i really appreciate”……. Cike da zumuɗi Aunty ta ce. “Ki tura mun hotunanki ta Whatsapp mana, ina son ganinki kanwata”. Sosai ta ji daɗi game da rungume Manassa da ta kafeta da kallo tana faɗin bari ta tura mata yanzu, ita ma Aunty Ummie sosai ta ji daɗi, da haka suka yi sallama cikin mutunta juna da girmamawa. Whatsapp Angelina ta shiga, a take ta zaɓo hotunanta tsala-tsala masu kyau ta tura mata guda biyu, sai ta ɗauko wanda suke su huɗu gabaɗaya ta tura mata game da ce mata su ƴan huɗu ne ga sauran sisters ɗinta.Aikuwa Aunty Ummie na online, da sauri ta buɗe hotunan, har hannunta na rawa wajen ganin ta buɗe. Ya rabb, tana yin tozali da ɗiyar GAT ta ji Angelina ta kwanta mata a rai, yarinyar ta haɗu, bata damu da yanayin shigarta na ƙananan kaya ga kai ba ɗan’kwali ta saki gashi har baya ba, ita dai yarinyar ta kwanta mata tin da Zaynish da kansa ya ce ta kirata ai shikenan.Tana buɗe hotonsu su huɗu sai ta ruɗe, a take a wajen ta ce lallai Zaynish ya samu mata, ai ko dan fatan da take yi na ya haifa masu yara dayawa zata so ya auri Angelina, ALLAH yasa a haihuwar farko ta haifa masu ƴan huɗu kamarta, su biyu iyayensu suka haifa, ga shi ita bata taɓa haihuwa ba, shiyasa ta matsu ya yi aure ko daga gefensa za’a samu haihuwar, ta matuƙar matsuwa ya yi aure, dan haka tana jin Angelina ƴan huɗu ne ta ce shikenan ga matarsa.Cike da farinciki ta dinga yabon kyan Angelina ta hanyar yi mata typing ta tura. Angelina ta ji mugun daɗin wannan abin, ta dinga yi mata godiya, Aunty Ummie ta tsare hotonsu su huɗun da kallo, lokaci guda ta ji V ta kwanta mata a rai bayan Angelina, V akwai shiga rai sosai, sai addu’a take yi ALLAH yasa rabon Zaynish ne Angelina, ALLAH yasa tashin farko su haifa mata ƴan huɗu dikka maza, sai ta sake haifa masu ƴan huɗu dikka mata, addu’a sosai ta dinga yi kafin ta turowa Angelina hotunanta kala uku ita ma, ɗayan ita da Zaynish ne wancan zuwansa gida hutu suka ɗauka, biyun kuma ita kaɗai ne a shagonya.Wai jama’a a ina Angelina ta samo number Aunty Ummie ne? Ku bini in faɗa maku. Datsan wayar Zaynish ta yi, kun sansu mayun computer, a nan ta ciro number, shi bashi da number mutane dayawa ma, daga na uncle ɗinsa, sai na Aunty Ummie, sai kuma nasu Leo watau sojojin da suka taho Mission tare, aikuwa number Aunty Ummie ne kawai ya yi saving da special suna, sauran kowanne sunansa ya sanya mashi, dan haka ta ɗauki number, da farko ta zaci budurwarsa ce ganin irin sunan da ya sanyawa number, sai da ta shigar da number laptop ɗinta ta yi bincike, a nan ta samo hoton Aunty Ummie da aka yi register sim ɗin, sai taga ai hoton matan jiya ne, nan ta gane ashe number sister ɗinsa ce ba budurwa ba, kun ji yadda aka yi.Angelina ta yi murna matuƙa, ta dinga kallon Aunty Ummie tana ƙarawa, ta kira Manassa kan ta ganta, tsare hoton da kallo Manassa ta yi, sai ta hau yaba kyan Aunty Ummie, kai Aunty Ummie akwai shiga rai ita ma, saboda kyawawan ɗabi’unta.Hoton Aunty Ummie da Zaynish Angelina ta sanya a wallpaper ɗinta, ta dinga yabon African hair ɗinsa, na buzaye dake gwanin burgewa, ya rungumo shoulder ɗin Aunty Ummie game da ɗan rage tsawonsa ya kwanto da kansa ta gefen wuyanta, ya fita tsawo sosai, hoton ya yi bala’in kyau. Tsaki Arya ta sake ja game da cewa. “Ku fice mun daga ɗaki, kuna damuna da shirmenku”. Angelina zata yi magana sai ga wani dakakken soja ya tsaya a bakin tantin nasu, muryansa a fashe kato ya ce. “Sir Zaynish yana kiran Angelina, yana cikin tantinsa”. ……. Zazzaro idanu a kan Manassa ta yi, sai kuma amsa da gata nan zuwa. Ko kallon in da suke Arya bata yi ba, ta kara jawo laptop ɗinta dab ita ta fara duba drones da ta tura tana kallon Jehan dake gefenta time to time, dik wani information masu muhimmanci tana turawa Leo, a lokacin shi kuma yana waya da Aryan, sai kara mashi kwarin gwiwa Aryan yake yi.Sosai Angelina ta tsorata, ta ɗauka ko Aunty Ummie ta faɗa mashi ta kirata ne, hankalinta ya tashi sosai, ita kanta Manassa da ba ita ta yi laifin bama ta tsorata. Jiki ba kwari Angelina ta miƙe ta nufi waje.Jim kaɗan Angelina ta shigo ɗakin fuskanta ɗauke da fara’a, da sauri ta kariso ta rungumi Manassa tana faɗin. “Sir Zaynish ya ce a tare zamu dinga aiki daga yau, ya ce in ɗauko laptop ɗina bari ya duba wani abin, kuma ya ce in zo da drone na sirri guda ɗaya, ashe Aunty bata faɗa mashi na kirata ba, na ɗauka ta faɗa mashi ne har na ji hankalins ya tashi”. Ta faɗa cike da farinciki.Rungumeta Manassa ta yi game da cewa. “Na tayaki murna beb, daga nan zaki sace zuciyansa, ki mayar da hankalinki sosai, ki dage da aiki, ki dinga yin abubuwan da zai sanya ki shiga zuciyansa sosai”. A cewar Manassa. Saketa ta yi tana faɗin. “Nagode da shawara my love”. Kai kawai Manassa ta jinjina, ɗaukar laptop ɗinta ta yi ta nufi waje. Cikin tantinsa ta shiga, yana zaune yadda ta barshi, ya jawo nasa laptop ɗin ya kunna yana ƙoƙarin sanya password kenan ta shigo baki ɗauke da excuse. Ko kallon in da take bai yi ba. A kusa da shi ta zauna game da fara bin ɗakin da kallo, ko’ina tsab-tsab, an share an goge, yana da mugun tsabta.Kunna nata laptop ɗin ta yi game da miƙa mashi drone na hannunta, ba tare da ya kalleta ba ya karɓa, da kansa ya duba charjin drone ɗin, ya kuma saita shi kafin su sake shi a tashi, a daidai lokacin Arya tana kokarin dawo da drone ɗinta sansani saboda cajinsa ya kare zai iya faɗuwa ƙasa. A natse Zaynish ya ce. “Bana son wasa a aiki, bana son ɓata lokaci, ki mayar da hankali, dik wani motsi na drone ɗin nan ki sanar dani da gaggawa, dik abin da kika gani ki yi gaggawar sanar dani, bana son maimaita magana biyu kan abu ɗaya”. Ya yi maganar ba tare da ya kalleta ba.Da okey sir ta amsa mashi cikin girmamawa, sannan ta fara bin drone ɗin zuwa wajen wannan hayaki, dan shi ne aikin dake a gabansu yanzu……. A can cikin tantin Leo kuma, ya kira barrack a wayarsu dake amfani da tauraron ɗan adam wanda babu ruwansa da network, ba kamar sauran wayoyi ba, wayar ujila ce, kira ɗaya zata shiga ba kwana-kwana.Kira ya dannawa BRIGADIER GENERAL AMEEZAN (BGA) dan wannan Mission na arewacin team ɗinsu sun tafi ne a karkashin umarnin BGA da kuma MAJOR GENERAL RAHEEL (MGR) sune ke da alhakin basu umarni a kan komai, suke controlling ɗinsu. Bugu ɗaya BGA ya ɗaga tare da faɗin. “Hello”. Tattare natsuwansa waje guda sosai Leo ya yi, cikin girmamawa ya ce. “Good morning sir”…….. Daga can BGA ta amsa da. “Morning how is your work?”. Da Alhandllh Leo ya amsa mashi kafin ya ce. “Akwai wani information sir”. BGA dake dake kan office chair ɗinsa ne ya amsa da yana sauraronsa. Bayanai kan hayakin nan da suka gani gabaɗaya Leo ya sanar da shi, ya ce zasu je su duba menene a wannan waje dan drone ɗinsu yaki ketara cikin wajen, ya bashi bayanin komai, ya rufe da suna jiran umarni.A dake BGA ya ce. “Wait for my feedback, zamu yi zaman gaggawa a kan hakan yau, dik hukuncin da muka zartar i will let you know”…… Jinjina kai Leo ya ɗan yi game da cewa. “Okey sir”. Katse kiran BGA ya yi, nisawa Leo ya yi yana ɗan tinani, yana jin kamar ya shigar da abin da suka gani kan ƴan ta’addan nan ma a hukumance su jira umarnin manya, yana jin kuma kamar su yi aikin without waiting for they’re permission, shiru ya yi yana tinani, can ya ce bari ya kira Captain Onbish ya faɗa mashi batun hayakin nan ya ji me zai ce. Laluɓo number Captain ya yi, bugu ɗaya Captain ya ɗauka game da kara wayar a kunne, yana zaune a office ɗinsa yana haɗa takardun zaman da zasu yi this coming two days kan yanayin tsaron ƙasar. Bayan sun gaisa Leo ya sanar da shi abin dake faruwa da kuma abin da BGA ya ce mashi. Miƙewa Captain ya yi, ya shiga cikin toilet saboda camerar dake office ɗin, da alama baya son aji hiransa da Leo. A natse Captain ya ce. “Tin da ka rigada ka sanar da shi, wait for his permission, and dik umarnin da ya baka let me know, sannan ka kiyaye, ka yi taƙa tsantsan, muna da zama in the next two days dama, and nasan yau za’ayi zaman gaggawa a kan wannan batu, ka ankare, dan a cikinmu akwai waɗan da basa tsoron ALLAH, ka sani idan wannan hayaki ya gifta ta kan aikinsu to zasu hareka ne ta bayan fage, a zaman meeting ba zasu yarda su fito da alaƙarsu da hayakin ba, sai dai su sayi sojojin dake kewaye da kai, su sanya a kashe bakinka a kan hayakin, kaga sojojin bar one ne a tare da kai, babu abin da suka sani face karɓar umarnin manya, dan haka idan aka basu umarni daga sama tsab zasu ci amanarka, domin haka ka ankare, ina fatan dai ALLAH yasa babu seniors ɗinmu dake da sa hannu kan wannan hayaki bare a cutar da kai”. Dik da a dunkule Captain yake mashi magana hakika yana gano komai, Leo mutum ne mai karanta kasan harshen mutum, ya gano Captain sarai, lallai Captain baya son fitowa fili ya ce gurɓatattu sun yawaita a hukumar sojan, kuma da alama Captain ɗin yasan wasu daga cikinsu, yasan daga ina matsalar take, amma ba zai iya faɗa ba, yana dai faɗa ma Leo ya yi taƙa tsantsan.”In Sha ALLAH zan kula sir, Nagode da shawara”. Leo ya faɗa cikin girmamawa, ya rasa meyasa yake tsananin kaunar Captain, yana jinsa tamkar ɗan uwansa na jini haka, haka shi ma Captain ɗin, yana mugun son Leo sosai, shiyasa ma yake fitar mashi da sirrin GIDAN SOJA dik da yake sabon soja bai jima da fara aiki ba, amma kunga yana sanar da shi sirrin AZURE amma a dunkule cikin sirri.Sun jima suna hira tamkar abokai kafin daga bisani suka yi sallama, Leo ya yi shiru yana nazarin kalaman Captain, lallai kuwa akwai matsala, a cikin ransa ya ce. “Tabbas zan canza hukumar soja, lallai zan juya tsarin abin, In Sha ALLAH nine mutum na farko da zai fara rusa banzan tsarin nan in shigo da sabbi, daga wannan rana da na kawo sabon tsarina ba za’a sake samun gurɓataccen jami’i ba, zan kafa tarihin da ba’a taɓa kafawa ba, zan bar baya mai kyau”…. Nisawa ya ɗan yi game da turawa Arya saƙon ta shirya akwai in da zasu je by 8 PM. Daga nan ya miƙe ya fita, ta baya ya bi ba tare da ya sanar da kowa in da zai je ba. A can gefe kuwa, V ce zaune a cikin tantin Noor rike da laptop ɗinta tana kokarin kunnawa. Shigowa ciki ya yi tare da sake labulen da suke sanyawa kofar tantin. Ɗago kai ta yi ta sauke kallonta a kansa. Bosy smilling ya ɗan sakar mata yana kallon kirjinta dake mashi welcome, sleeping dress ne a jikinta bata cire ba, ko wanka bata yi ba, bama ta jima da tashi ba.Shi kuma yana sanye cikin uniform ɗinsu, ya je bakin ruwa ne ya dawo, zai shigo ɗakin ya umarci da a saki fulanin nan su tafi. Ba musu sojojin AZURE suka rakasu da bulalu suna zanesu har suka isa wajen huts ɗinsu, sun ji a jikinsu, idanu dik ya rena fata. Wanda Arya tai wa kaciya kam ma ALLAH ya karɓi rayuwansa daren jiya, ɗayan matashin ma yau da asuba ya mutu, shi ne fulanin suka fusata suka zo ɗaukar fansa. Zuba mata idanu ya yi, da sauri ta miƙe tsaye, tana sakin cool smiling ta ce. “Good morning my Romeo”…… Ciki ya ƙariso yana amsa mata gaisuwar, dik ya nemi natsuwansa ya rasa, yana jinsa a wata duniya na daban.Zama ya yi gefen mattress ɗinsu yana kallon kyakkyawan surar jikinta dake ƙara ɗaukar hankalinsa, ya kai hannu ya ɗan mari mazaunanta kafin ya riko hannunta ɗaya. A saman laps ɗinsa ya zaunar da ita game da jawo laptop ɗin nata, a tare suka fara pressing, ya ɗaura hannunsa ɗaya a kan flat tummy ɗinta, ya ɗan kwanto da kansa gefen wuyanta kaɗan yana shakar kamshin shampoo na gashinta. Pressing na laptop ɗin take yi cike da kwarewa tana controlling drone ɗinta da ta tura yanzu. Lokaci guda ta ɗan ɗauke wuta game da dakatawa daga pressing ɗin jin sauƙar hannunsa gabaɗaya a saman fatar cikinta, ya ɗage mata rigar sleeping dress ɗin.Wani irin dogon numfashi ta ja game da saukewa a hankali. Yana ɗan turo baki ya ce. “My Julie, ina cikin wani yanayi”. A shagwaɓe ya faɗa. Bata iya motsawa ba, ta dai cigaba da yin shiru tana jin yadda yake yawo da hannunsa a kan cikinta. Sai kuma ya haurar sama izuwa kan tula-tulanta. Wani irin nisawa ta yi a lokacin da ya taɓa breast ɗin nata, ai narke mashi ta fara yi tana sakin jikinta. Kara matseta a jikinsa ya yi, slowly ya sauke laptop ɗin ƙasa game da juyawa da ita, suka koma saman mattress ɗim. Ya kwantar da ita kafin ya zare rigan jikinsa. Dawowa kanta ya yi, ta yi shiru tana binsa da kallo, ga wani irin shaukin soyayyansa dake ɗebanta.Cikin wani irin salon kauna ya haɗe bakinsu waje guda, hot kiss ya fara bata. Bata yi ƙasa a gwiwa ba ta fara mayar mashi da martani, ai take suka narkewa juna, suka fara bawa flower ruwa, take ya rabata da kayan jikinta, ya mance in da yake da kuma cewa rana ne ba dare ba, dik da babu wanda zai shigo mashi ba da izininsa ba amma rana ai da kunya.Ina bai san wannan ba, ya hau juyata son ransa, sai da ya mantar da ita in da take kafin ya yi shirin shigarta. Kasancewar yasan in da suke, ya kuma san babu iyayensu a kusa, hakan yasa ya yi shirin buɗe kofar a hankali, ya daure ya rike kansa.Tamkar mai jin tsoron wani abin haka ya fara shigarta yana kallon face ɗinta. Datse idanunta gam ta yi tare da ƙanƙame massive chest ɗinsa sosai, tana son yin kuka amma ta gagara, shi ma ƙanƙameta ya yi yana ƙoƙarin ganin ya rike kansa sosai bai yi mata da zafi ba.A tare idanunsu suka cicciko da kwallah, ya kwanto kaɗan ya haɗe fuskokinsu, in a romantic mood ya ce. “My Juliet, i am so happy, i so excited, you’re so sweet over, hug me tightly”. Yana lumshe idanu ya faɗa. Cikin muryan kuka da azaban zafi ta ce. “My Room, it hot”……. Yana ɗan shafa gashin kanta yana kara shigarta a hankali ya ce. “Sorry my Juliet, zan yi a hankali, hug me tightly”. Da sauri tasa hannayenta dake ta faman kerma ta ƙanƙame faffaɗar bayansa sosai, ta fara cusa kanta a cikin kirjinsa tana gogawa, hawaye bibbiyu ne suka fara wanke mata fuska, ta yi ƙoƙarin ganin bata yi kuka ba, amma abin ya zarce yacce take tinani, bata san time ɗin da ta fara kukan bama.Shi ma kuka ya fara yi, amma shi kukan daɗi ne, hawayensa ya fara sauƙa a gefen wuyanta in da ya kwantar da kansa, ya ƙara rungumota da kyau……… Lokacin da ya shigeta ya buɗe kofar gabaɗaya kuka mai zafi ta fashe mashi da shi wanda ya sanya nasa hawayen suka kara tsananta gudu sosai, mugun tausayinta ne ya shigesa, dan kuwa shi kansa yasan dik da a hankali ya yi mata dole zata ji zafi matuƙa saboda yarinya ce. Da ya tabbatar ya buɗe kofar sai ya zare jikinsa a hankali, dama buƙatarsa ya buɗe ɗin ne, bai haɗa mata dikka biyu ba, ga wahalar samun hanya ga wahalar saduwa, sai ya barta da guda ɗayan kawai bawan ALLAH. Yana tsananin sonta kuma yana tausaya mata. Da ya zo zare jikinsa kara fashe mashi da kuka ta yi, slowly ya ɗago kansa daga wuyanra, ya laluɓi bakinta ya haɗe da nasa, ya haɗe fuskokinsu yana cigaba da tayata kukan. A hankali ya fara mantar da ita zafin da tasha ta hanyar salon soyayyansa, ya dinga sarrafata har ya sake kashe mata jiki sosai.Da yaga jikinta ya yi sanyi sai ya sassauta mata rungumar, ya gyara mata kwanciya da kyau, yana kallonta tana kallonsa idanunta suka fara rufewa, kafin wani ɗan lokaci barci ya kwasheta. Ajiyar zuciya ya sauke game da matsawa ya ɗaura face ɗinsa kan nata, can ƙasa ya ce. “I really love you my wife, ba zan taɓa yin abin da zai wahalar dake ba, musamman da muka kasance a nan, yanzu ma dan ba yadda zan yi ne”. Ya kai karshe game da sumbatar ɗan bakinta.Intently ya ɗaga jikinsa daga nata, bananarsa ya bi da kallo yana ɗan mamaki yadda jini sosai ya ɓata shi, wai a haka shi a hankali ya bita, wannan kam da ya fito mata a sojan shi sai yaya? Da alama doguwar sumewa zata yi. Sake mai da kallonsa a kan kyakkyawan fuskanta ya yi, sai zuba barcinta take yi tana sauke ajiyar zuciya. A hankali ya miƙe zaune gabaɗaya, ya jawo army blanket ɗinsa ya lulluɓeta da shi har wuya, sannan ya sauƙo ƙasa. Wani irin sabon farinciki ya fara ji na shigarda, ya fara jin wata sabuwar rayuwa, yana jin tamkar bashi ba, kaman sabon mutum ne, kamar kuma an sauke mashi rock mai nauyi a kansa.Kayansa ya mayar ya nufi waje. Kai tsaye cikin banɗakinsu ya nufa. Boket ya ɗauko, ruwa ya ɗebo ya dawo, tsabtace jikinsa tas ya yi ya dawo cikin tantin, cikin tactical t-shirt and trouser ya shirya. A gefenta ya zauna game da jawo laptop ɗinta ya fara aikin da suka fara suka ajiye, ya fara controlling drone ɗin. Dik bayan minti sai ya juyo ya kalleta, tana ta barcin wahala ƴar ƙaniya, dan ma ta samu yana sonta sosai ya tausaya mata.A can gefe kuwa, bayan fitar Angelina daga ɗakin Manassa ce ta ɗauko wayarta, ta shiga Whatsapp game da cewa Vash. “Hello my world”….. Yana rike da wayansa zaune a bakin ruwa saman rock kusa da wasu flowers masu mugun kyau da ɗaukar hankali launin white and yellow, white daban yellow ma daban. Ganin saƙonta yasa ya ɗan yi murmushi tare da reply. Angry face of emoji ta turo mashi game da cewa. “Baka san ina da kishi sosai ba ko?”……. A taƙaice ya ce. “Na sani mana my demon”…… “Okey, to baka san mu aljanu ba’a yi mana kishiya bane?”……. Yana ɗan faɗaɗa murmushinsa ya mata reply da. “Ban san ba’ayi maku kishi ba ai, but ke ba kishiya nai maki ba ai, ke kika zo kika samu soyayyarta a cikin zuciyata, kinga kenan ta rigaki samun zuciyata, dan haka ita ce tawa”. Wani irin haɗaɗɗen murmushi ne ya kubce mata na jin kalamansa, ta sanya hannu tana dafe kirjinta, sai ta rubuta mashi. “Kasan waɗan nan kalamai da kake yi na nuna soyayyar wata a fili yana ƙona mun rai ko? Ina jin zafi, kuma ka sani ban kasheta bane kawai saboda bana son rasaka”.Smile emoji ya turo mata kafin ya ce. “Manassa ba wata bace, ta zarce ace mata wata, she’s my life, my happiness, dan haka ki daina ce mata wata, she’s my wife to be In Sha ALLAH, dole in nuna soyayyarta a fili”. Yana gama yi mata typing ya tura sai ya juya ya kalli sojoji biyu dake tsaye a ɗan nesa da shi dan bashi tsaro, ya kira ɗaya daga cikinsu.Sojan na zuwa ya ce mashi. “Go and call surgeon Manassa for me”…… Da okey ya amsa mashi game da sara mashi kafin ya juya ya nufi cikin sansaninsu.Yana barin wajen sai ga saƙonta na emojin kuka ya shigo, a ƙasa ta yi short typing kamar haka. “Idan na mutu kai ne sanadi”……. Murnushi ya yi kafin ya rubuta. “Ba zaki mutu ba, zaki rayu da abin sonki a duniyarku na aljanu amma ba dai ni ba, ni na Manassa ce ita kaɗai”. Angry emoji ta turo mashi, a ƙasa ta rubuta. “Lallai zan raba Manassa da numfashinta, sai na kasheta, sai dai kaima ka mutu kowa ya rasa”……. Shiru ya yi yana murmushi, diramar tana burgesa, Manassa gidan rigima, kai jama’a wannan yarinya sai shirin ALLAH, bai yi mata reply ba yana jiran ta zo ya ganta nema, safiyar yau bai samu damar ganinta ba.After like 2mins sai gata tare da sojan sun iso wajen, kallo ɗaya Vash yai mata ya ɗauke kai yana ɗan ɗaure fuska, tana sanye da jeans da top, kayan sun fito da surarta sosai, abin ya ɓata mashi rai, larabawa da kishi na 5&6, shiyasa ya ɗaure fuska tamau. A kusa da shi ta tsaya game da sara mashi, cikin girmamawa ta ce. “Ganinan sir”……… Mamakin yadda ta iya basaja ne ya kama shi, wannan yarinya, ji yadda take girmama shi a zahiri kamar ba yanzu ta gama sanka mashi rashin kunya a waya ba, wai aljana, a cikin ransa ya ce ranar da zan kama wannan aljana yana nan zuwa, zan yi maganinki ne. A fili kuma ya nuna mata wajen zama kan ta zauna. Ba musu ta zauna saman dutsen dake kusa da shi, kamshin jikinsa ta shaƙa game da ɗan lumshe idanu kafin ta ce. “Sir gani nan”……. “Daga yau tare zamu fara aiki, bana son wasa kuma bana son ɓata lokaci, ki mai da hankalinki sosai kan aiki, anjuma by 9 na dare zamu fara aikin”. Cewarsa kenan.Haba wani irin musulmin daɗi ne ya rufeta, sai ta manta da cewa oganta ne, da sauri ta juyo ta yi hugging ɗinsa tana murmushi……… Ai a miliyan sojojin dake tsaronsa suka yi ƙasa da kai suna ɗan murmushi. Shi kam Vash ji ya yi tamkar baya duniyar ƙasa, musamman yadda yaji kirjinta a jikinsa.Bai san lokacin da ya sauke dogon ajiyar zuciya ba, ya ji tamkar yasa hannu ya rungumeta shi ma, amma ya yi dauriyar rike kansa. Slowly ya ɗan rabata da jikinsa kafin ya ce. “Jeki kawo laptop ɗinki”. Da kyar ya faɗa saboda an kashe bakinsa. Miƙewa ta yi ta nufi sansanin nasu.Slowly ya juyo da kallonsa ya bita da ido, yana jin ba zai iya jurar ganinta ba tare da shiga irin na larabawa ta rufe mashi property ɗinsa ba, ba zai iya dik in da ta wuce sojojinsu suna kallonta ba, ya manta ba musulma bace, kishi ta rufe mashi ido. Sai da ta kurewa ganinsa ya sauke dogon ajiyar zuciya game da dawo da kallonsa a kan sojojinsu, yaga sun yi ƙasa da kai kamar masu ɗaukar karatun Alkur’ani a majalisar karatu. Ɗauke kallonsa daga kansu ya yi ya mayar cikin tekun nan, yana kallon jiragen ruwa na shawagi a can nesa sosai. CRYSTAL PALACE.KHAIZA’ANS HOUSE.Tamkar Rimsha zata yi kuka ta ce. “My girl ina cikin damuwa matuƙa, please ki faɗa mun ya zan yi?”……. Hannayenta Seraphina ta riko, cike da tsantsar kaunarta ta ce. “Sis, ki natsar da hankalinki waje guda, tin da har zuciyarki bata tsani Uncle Aryan ba to tabbatas zaki iya canza shi, ki yarda dani”.Wani irin zazzaro idanu Rimsha ta yi. “Kin san me kike faɗe kuwa my girl?”. A tsorace ta yi maganar….. Kai Seraphina ta jinjina kafin ta ce. “Nasan me nike faɗe, ki natsu my sis, ki saurareni”..Ba dan zata iya ɗaukar shawarin nata ba ta natsu game da bata hankalinta. Cike da kulawa Seraphina ta ce. “Ina uncle ɗin naki yake?”……. “Tin ranar Friday ban sake sanya shi a idanuna ba, ya fita cikin fushi dan ya ce baya sona”. A marairaice tamkar zata sa kuka ta faɗa.”Yanzu in ce gidansa za’a kaiki ko?”…… Kai ta ɗan jinjina kafin ta ce. “Abba ya ce ya ɗaukeni ya mayar dani gidansa, ban sani ba ko zai mayar dani”….. “Good”. Seraphina ta faɗa kafin ta ce. “Ina fatan ya mayar dake gidansa, sis zamu yi nasara, tabbas uncle sai ya zama namu, trust me, zaki mallaki zuciyansa ko yaki ko ya so, ki shirya faɗa domin samawa kanki ƴanci, ki ganki mana, mace kyakkyawa, ga diri, ga komai, tabbas zaki iya samun zuciyansa cikin ƙanƙanin lokaci”. With her full confidence ta faɗa. Shiru Rimsha ta ɗan yi, sai take jin tamkar zata iya, sai take ganin kamar zata iya kallon face ɗinsa yanzu, zata iya yi mashi magana, bata taɓa yi mashi magana ba, bata taɓa kallon fuskansa da kyau ba, sai dai a sace ta window take kallonsa, ko in baya ganinta, magana wannan baya haɗasu, tsoronsa da take ji ya zarce yadda kuke tinani, amma yanzu tana jin kamar zata iya kiran sunansa a gabansa ta mashi magana, kalaman Seraphins sun ɗan shiga kanta sun hura mata kai.Seraphina kuwa ta dage sai bata shawari take yi, ta dinga tunatar da ita littafin da suka karanta, yadda ake sace zuciyan namiji, dik Rimsha ta san komai, amma tsoron Aryan yasa ta mance komai. Sosai yau Seraphina ta sanyata gaba da shawari masu harfin da tasa ta fara jin kamar zata iya samun kan Aryan. Sun jima suna hira har kusan mangrib, sannan suka sauƙo suka yi lunch a tare, suna kammala cin abincin sai ga message ɗin Aryan na cewa. “Yanzu ki dawo gida ina jiranki”……. Ai take hankalinta ya koma can, bare ma da ya ce yana jiranta, dik sai ta ji tana son ganin kanta a gida.A gurguje ta miƙe tana sanar da Rimsha daddynta na jiranta, basu so rabuwa ba, amma haka suka hakura, Rimsha ta rakota main parlo tana cigaba da mata magiyar ta ɗan kara ko awa ɗaya mana, Seraphina ta ce. “My sis idan daddy ya yi kira zuciyata bata iya jira har sai na je na gansa, yana fa gida yana jirana, ki bari gobe ai zamu haɗe a school”.Dukan wasa Rimsha ta kai mata a baya tana faɗin. “Mara kunya, kalleta a wajen, ko kunyata baki ji kike rawan jiki kansa, wai ni me kika yi wa daddyn nan ne da ya mutu a kanki haka? Kullum yana gida tare dake”. Cikin zolaya ta yi maganar tana murmushin da ya jima irinsa bai samu gurbi a zuciyata ba….. “Ai daddy ban yi mashi komai bama tukun nan, kin san yana taka mun burki, yana ɗan hanani wai sai mun yi aure, kin san me?”. Ta faɗa tare da tsayawa a tsakiyar staircase na sauƙowa ƙasa.Kai Rimsha ta girgiza alamar a’a bata sani ba. Cigaba Seraphina ta yi da cewa. “Daddy yana hanani nuna mashi love mai kyau sosai, ya ce sai mun yi aure, idan muka yi aure ko, daddy ba zai yarda ko waje ne ya fita ba, kullum zai zama yana gida manne dani, zan narka zuciyansa da soyayya”…….. Shiru Rimsha ta ɗan yi, a cikin ranta ta ce ina ma ace ta samu mai sonta sosai, wanda take so sosai ita ma, wanda zata zautar da shi da wannan tarin soyayya da ta iya, ta narka zuciyansa da kaunarta, ta mallaka mashi kanta. Nisawa ta ɗan yi kafin ta ce. “ALLAH ya nuna mun aurenki da wannan daddyn dai kowa ya huta tin da kinki uncle Faryan ɗina, nima ki tayani da addu’ar ALLAH yasa uncle Aryan ya sakeni in samu wanda yake sona nike son shi, wanda zan zuba mashi dik wata soyayya da na iya, in zautar da shi da kaunata”. Tamkar zata sa kuka ta kai karshen maganar Dafa shoulder ɗinta Seraphina ta yi. “In Sha ALLAH my sister da uncle Aryan ɗinki zaki yi dik wannan kamar yadda nima da daddyna zan yi hakan, uncle Aryan zai soki, zai ƙaunaceki, zai zauce a kanki kamar yadda daddy ya mun, ki ɗauki shawarina da na baki please, zamu dace”. Kai kawai Rimsha ta jinjina, ita kaɗai tasan me a ranta, ita kaɗai tasan waye Aryan. Hannunta Seraphina ta ja tana faɗin. “Zo mu je ki rakani ni kam, daddy na jirana”. Ta jata suka sauƙo ƙasa. Babu kowa a parlo sai Abba dake zaune saman sofa yana rike da sandarsa.Cikin girmamawa Seraphina ta ce. “Abba zan koma”…….. Kai ya jinjina mata. “Okey ki gaida gida sai na zo, ki faɗawa iyayenki fa ina nan zuwa mu gaisa”. Da okey ta amsa mashi, har zata fita ya kirata, kyautar wani kyakkyawan zobe ya bata yana faɗin. “First gift from your father in-law”……….. Ni kam na ce Abba ya faɗi daidai, aikuwa shi father in-law ɗinta ne amma ta ɓangaren daddy Aryan namu ba. Karɓa ta yi, diamond ring ne mai bala’in tsada, ta ji daɗi, a tsakiyar yatsanta ta sanya tana mashi godiya, yana kallonta ya ce. “Kin dace da ɗana sosai”….. Ita kam murmushi kawai ta yi game da wucewa tana kara yi mashi godiya.A kofar parlo Rimsha ta tsaya suka ƙara yin sallama, sannan ta koma ciki Seraphina ya wuce, ko da ta dawo cikin parlo Abba baya nan, ta wuce room ɗinsa dan shirin zuwa masallaci. Sama ta haura ta nufi ɗakinta dan yin wanka ta yi sallar magribBenensu kai tsaye Seraphina ta wuce tana sauri sosai. Tana shigowa ta isko Madam a parlo. Oyoyo ta yi wa Madam game da zuwa ta rungumeta tana murmushi. Murmushi Madam ma ta yi tana faɗin. “An dawo?”. Kai ta jinjina alamar kafin ta sake Madam ta miƙe da sauri ta nufi ɗaki tana faɗin. “Daddy na jirana”.Da kallo Madam ta bita tana murmushi. Tsayawa ta yi a kofar ɗakin ta yi sallama saboda ya hanata shigowa babu sallama dik da take ba musulma ba. Bata jira ya amsa ba ta faɗo cikin ɗakin.Yana kwance a kan gado yana waya da guru dake ce mashi ya yi maza ya zo su yi shirin zuwa masallaci, shi kuwa ya ce yana ɗakin matarsa idan guru ya isa ya zo ya fito da shi.Da gudu ta haye gadon tana faɗin. “Na yi missing ɗinka over my gentle chaos”. Ta faɗa game da manna mashi sumbata a cheek ɗinsa. Zuba mata idanu ya yi ya kasa ɗaukewa, yaga ta ƙara kyau sosai ne. “Daddy na maka kyau sosai ne da kake kallona haka?”…… Shiru bai amsa mata ba. Hakan yasa ta sake cewa. “Ni fa taka ce, ka kalleni da kyau ka sake kallo, kayanka kake kallo, mallakinka ne”. A shagwaɓe sosai ta faɗa…. Shi kam ya rasa waye yake koyawa Seraphina manyance da iya magana, dik ta gama goge mashi hadda.Dik abin da take faɗe guru na jinta, dik sai ya ji wani iri, a ransa ya ce. “A dole a gidan nan su dinga rasa natsuwar Champion ɗinsu, ashe dole dik after 1 hour ya gudu wajenta, irin wannan shagwaɓa mai narka zuciya da kalamai masu zafin nan, ai komai taurin zuciyarka sai ta narka maka shi, ka ji wani irin shagwaɓa mai melting heart, ya rabb, gaskiya nima ina buƙatar irin wannan kulawa da soyayyar, wai tayi kewansa over”…….. Ni kam na ce to malam guru irin wannan kula da soyayar dai a waje ɗaya ake samunsa, a wajen mace kawai zaka iya samunsa, matan da kuke cewa basu da amfani, to dik duniya macece kawai zata yi maka irin wannan soyayya da kulawar, yauwa gara ma ka dawo cikin hankalinka, ko ya kuka ce jama’a?.Zare wayar daga kunnensa Aryan ya yi, a daidai lokacin take cewa Aryan. “Daddy yau naga soft lips ɗinka ya ciza red sosai, kamar in yi kissing ɗinsa fa”. Tana murmushi mai kwantar da hankali ga shagwaɓa, ko kunyansa bata ji kwata-kwata, ta tsaresa da waɗan nan dara-daran violet eyes ɗin nata tana wani turo baki.Katse kiran ya yi game da dallah mata harara kafin ya ce. “Ban ce ki dawo da wuri ba? Me ya sanya kika je kika yi zamanki a can?”. Yana ɗaure fuska sosai ya faɗa, sai kuma ya miƙe zaune yana kallonta. Ɗan turo baki ta yi, ganin babu alamar wasa a tattare da shi ne yasa ta sauƙo ƙasan bed ɗin, a gabansa daidai in da ya sauke fararen kafafunsa ta tsugguna, hannayensa ta riko cikin nata, cikin girmamawa da sanyin murya ta ce. “Ka yi hakuri daddy, ba zan sake ba, hira ce ta yi daɗi yasa na manta ka ce in dawo da wuri”. Ai gabaɗaya ta narka zuciyansa, ga girmamawa, ga soyayya kuma ga shagwaɓa, sai ya rasa me zai ce mata ma, ya tsareta da ido kawai, yana mata wani irin musulmin kallo mai narka zuciya. “Please my whisper baby ka yi magana mana, na ce na zan sake ba, first and last i promise, ka ji nawan?”. Tana turo baki ta faɗa, bata san dik ta rufe mashi baki ya rasa abin faɗe bane. Wani irin musulmin ajiyar zuciya ya sauke game da riko hannayenta da ta kama nasa hannun da su. Ya ɗan matsa ƴan yatsunta cikin tafukansa har sai da ta ce wash……… Cikin wani irin low voice ya ce. “Komai zafin da na ɗauka sai dai in ban zo wajenki ba, komai ɓacin ran da nike ciki sai dai in ban haɗu dake ba, dik gudu suke yi, my cherry, kin san dik wata hanya da zaki bi dan ki faranta mun, nima yau zan sanyaki farinciki na musamman, jeki shirya, kada ki ci komai, yi wanka kawai ki shirya bari in yi sallar magrib da ishai ina zuwa in baki wata bazata”. Haɗaɗɗen murmushi ta sakar mashi game da miƙewa tana faɗin. “Thank you so much my gentle chaos”. Ta faɗa zata wuce. Miƙewa ya yi rike da hannayenta, ya ɗan kura mata idanu kafin ya ɗan rage tsawonsa, ya ɗan sumbaci gaban goshinta kafin ya saki hannayenta. Suna bin juna da kallon kauna ya wuce ya nufi benensu dan ana gab da kiran sallar mangrib. Yana fita ita kuma ta faɗa toilet cike da begensa da sabon soyayyansa.A tinaninku bazatan me zai bata?. ———————-IRON FIST.Mu ɗan koma baya kaɗan kafin mu cigaba. A ɗazun bayan Aryan ya kammala waya da Seraphins ya bata izinin tafiya, da suka gama wannan rikici da Vir ya bar wajen room na Lion ya shiga. Babu kowa sai ya fita zuwa ɗayan room ɗin, nan ya isko Lion tsaye yana shiri cikin tail coat fari tas, a gefen bed ya zauna yana faɗin. “Ina da tambaya”. Shiru Lion bai kulasa ba. A dake ya ce. “Wai wannan gida naka ne kai kaɗai ko namu?”…… Banza da shi Lion ya yi bai amsa ba. Ganin hakan yasa ya ce. “Ɓata bakina ma nike yi da na tsaya yin magana da kai a kan wannan issue, ina da right na yin abin da nike so a gidan nan, dan haka zan kawo sister ɗita wannan gida, ta zauna damu for some days, ba zata shiga harkarka ba, bama zata zo in da kake ba”.Tamkar babu Lion a ɗakin, ya cigaba da abin da yake yi, sai da ya kammala ne ya kalli in da Aryan yake. “Get ready to go to Dad’s house now, there’s something we need to check”. Yana gama faɗa ya juya ya fice abinsa. Miƙewa Aryan ya yi, ya fito ya sanar da su Vir su shirya, sai ya dawo dan shiryawa.After like 1 hour suka fito shirye cikin kaya iri ɗaya, tamkar ƴan huɗu. A main parlo suka iso Lion zaune, ya ɗaura kafa ɗaya bisa ɗaya, ya ɗaga kansa sama tamkar mai tinanin wani abin, ya yi shiru. Ƙashin maƙogwaronsa Aryan ya ɗan taɓa kafin ya ce. “Let’s go”. Ba tare da ya yi magana ba, ya miƙe tsaye kafin ya waro jade eyes ɗinsa masu kama da sleeping eyes ɗin nan, yau sai ya yi kamar wanda yake cikin maye ma, dik yadda aka yi barci yake ji.Jerawa suka yi zuwa main door na fita. Suka shiga elevator suka yi ƙasa, dik da suna sanye da wannan nose mask ɗin nasu na gado dik wanda ya gansu sai ya sake waigawa ya gansu, mazajen gaske.*Jama’ar kirki littafin ZAKUNA BIYAR STEP 1 ya zo gangara, zamu shiga STEP 2 wanda shi ne ainahin labarin yake cikinsa, ZAKUNA BIYAR iya STEP 1 ne kawai free, daga STEP 2 zuwa karshe paid ne, 1k kacal yake, ki hanzarta making payment kada mu tafi mu barki, dan labarin bai ma fara ba, tarin ilmin, faɗakarwa, waazantarwa, wayar da kai, nishaɗantarwa dik yana cikin STEP 2, yanzu dik ba’ayi komai ba, STEP 1 dik sharar fagece, ainahin labarin yana gaba, in kin shirya makin payment ga account ɗina, 2308489938, Musa Fatima Zahra UBA bank. Sai ki turo mun evidence ta wannan number 08161390581. Mutanen Niger ku mun magana ta numberta sai in baku Nita ɗin da zaku yi payment ɗinku a ciki, idan kuma kati ce ku mun magana dai zan faɗa maku komai.*

Back to top button