Halysaah Page 159 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 159…This page is dedicated to you Zarah Mohammed (OumAayan) I love you so much sister, Allah ya raya Aayan da kannensaA wannan daren, Reverse was the case for Ajay, don kuwa duk wani abu da yake mata sai da tayi masa kanta tsaye kamar ba ita ba, kasancewar wutan dakin babu haske ya kara bata kwarin gwiwan romancing dinsa deeply, gaba daya ta birkitasa ta rikitasa ya dawo mata kamar ba Ajay ba, ga pleasure ga mamakinta cause it was something he never expect her to do anytime soon, sosai ya samu nutsuwa but still he want to have her, tana ganin ya maida ta kasa nan da nan hankalinta ya tashi amma bata yi reacting ba zuciyarta ne kawai ke bugawa tana kankame da shi, da ta ga da gaske yake ta marairaice masa muryarta na rawa tace “Don Allah kar ka min irin na ranan nan, i am still feeling pain plsss, kayi a hankali don Allah” Ya kai bakinsa kunnenta breathing rapidly da kyar yace “I promise my queen, I promise…..” Ba karamin dakewa Khaleesat tayi ba all because she don’t want him to feel bad amma da taji wani irin zafi bata san sanda ta fashe masa da kuka ba ta fara turasa cewa ya tsaya, bai wani yi stressing dink ya samar ma kansa wani sabon nutsuwa a haka without making her go through any pain cause he so much appreciate her effort, ya rungumeta tana kuka a hankali cause she is feeling guilty yau ma bata bar sa yayi yanda yake so ba, cikin kuka tace “Don Allah kayi hakuri, zan daure….” Ya kasa magana yana rungume da ita yana sauke wani numfashi, ganin sai hakuri take basa tana cewa zata daure alamar she is giving him go ahead to try again, ya shafa gashinta a hankali idonsa a lumshe cikin sanyin murya yace “I love you so much wife, bana son ki ji zafi, but let me ask you….” Sai kuma yayi mata rada a kunne yana lumshe ido, ta rufe fuskarta da sauri a kirjinsa tana murmushi, yayi kasa da murya yace “Allah maki albarka Jeeddah” Murmushi kawal take tana kara shigewa jikinsa, they were like that for almost 10 mins, yana rungume da ita yana jin wani irin sonta a ransa, he just can’t imagine loosing her, cikin sanyin murya yace “Jeeddah” Khaleesat ta bude idonta a hankali tace “My prince” Yace “I am Afraid” Daga kai tayi ta kallesa babu ko kiftawa, sai kuma ta maida kanta kirjinsa a sanyaye tace “Afraid of what My prince?” Kamar bazaĆ ce komaĆ ba, har sai da ta kara dago kanta sannan yayi kasa da murya yace “Of loosing you wife” Khaleesat sai da taji wani iri a zuciyarta jin abinda can tace “Me yasa tunanin ka zai je nan? Dama kana sa ran zaka rabu da ni kenan wataran?” Ajay ya lumshe idonsa da kyar yace “I don’t know what will become of me if that happen” a hankali Khaleesat tace “You have the intention of leaving me?” Yace “You are my world Jeeddah, bazan iya rabuwa da ke ba har abada, i feel i am not alone in this world idan ina tare dake, i feel kin maye mun gurbin wasu abubuwan da na rasa a rayuwata Jeeddah, i am feeling complete now, kuma kewan rashin Mahaifiyata ya ragu sosai yanxu a zuciyata, amma ina tsoron wataran kar wani abu ya gifta ki rabu da ni” Kasa cewa komai Khaleesat tayi jin abinda yace, lokaci daya jikinta yayi sanyi sosai, nan da nan hawaye ya cika idonta da kyar tana kallonsa tace “Duk tsanani i will be with you my prince, and I will love you till the end, ba abinda zai rabamu in sha Allah, kuma don Allah ka dena irin wannan tunanin, You are making me Afraid too” A hankali ya rungumeta sosai a kirjinsa, ta lumshe ido tana jin wani sabon abu game da shi a zuciyarta, yayi nisa tunanin da yake yaji alamar ta fara bacci, and he realized he was been selfish cause he was just after his satisfaction this night without considering her’s, kuma duk ita ta basa satisfaction din effortlessly, ya gyara dogon gashinta ya kai bakinsa kunnenta kama rada yace “You wanna spew out too wife?” Khaleesat ta bude ido a hankali, sai kuma ta make masa kafada tace “Bacci” Kissing dinta ya fara yi intensely yana lalubata, yanda ta rikitasa daxu shi ma haka yayi mata yanxu don sai da ya kai ta cloud 9, he made sure she was satisfied too, after everything ta dinga boye fuskarta a jikinsa duk jikinta a sanyaye, yana murmushi ya dauketa straight to the bathroom su yi wanka, sai nonnoke masa take ta kasa kallonsa saboda kunya, shi kam babu ko digon kunya tare da shi sai ita ya bari da kunyan….. Bacci me dadi suka yi tare suna makale da juna bayan sun fito wanka. Bayan sallan asuba Ajay ya juya yana kallon Khaleesat, sauke idonta tayi a hankali tace “Ina kwana” Ya matso da ita kusa da shi yana kallonta yace “How was ur night wife?” Ta gyada masa kai cikin sanyin murya tace “Alhamdulillah my prince” Kwantar da ita yayi a shoulder dinsa kamar me rada yace “Ko a maki irin na jiya da daddare?” Da sauri ta boye fuskarta a jikinsa tana murmushi don sai da taji wani iri a duk jikinta bayan ya fada haka, yayi kasa da murya yace “Kina so ko?” kamar zata yi kuka tace “Umm ni bana so….” Yana murmushi yace “Da gaske baki so?” Taki cewa komai tana kara shige masa jiki tana jin kamar ta narke, tabata ya fara yi in a romantic way tana noke masa, har sai gano abinda yake son ganowa, yana murmushi yayi kasa da murya yace “Meye wannan?” Murmushin take ita ma taki yarda ta daga kanta daga jikinsa, kawai ji tayi ya dauketa sai saman gado daga nan labari ya canza. Wajen karfe takwas na safe Khaleesat ta bude idonta a hankali, ta kusa minti daya tana kallonsa kamar zata cinyesa daga karshe ta zame jikinta a hankali daga nasa ta sauka ta wuce bandaki, wanka tayi ta fito ta shirya, har ta gama abinda take yi bai tashi ba, bata san yana bacci da safe ba sai yau, nan ko bata san baccin samun nutsuwa bane, wayarsa da yayi haske alamar kira ta mike ta tafi ta dauka daga inda ya ajiye, sannan ta zauna kan kujera, tana duba wayar taga a bude yake, miss call din Mukhtar ta gani, har zata shiga call logs dinsa sai kuma ta ajiye wayar a hankali don bata ma son abinda zai yi spoiling mata mood dinta, tana tafiya a hankali ta tafi Frontier din dakin ta zauna kan swinging chair tana kallon surrounding din wajen ga iska me dadi na kadawa a fuskarta, ta lumshe ido feeling so refreshed, tana ta zaune har bayan awa daya sannan ta mike ta koma daki, dai dai sanda ya fito daga bandaki yana goge gashinsa da karamin towel ya saka bathrobe, zaunawa yayi gefen gado yana kallonta yana goge gashinsa, ta karasa har gabansa amma taki yarda su hada Ido “Let me help” Tana fadin haka ta amshi towel din ta fara goge masa wet hair dinsa a hankali tana massaging gashin, ya daura fuskarsa kan cikinta yana lumshe ido, can ya zagaye hannunsa a waist dinta, har ta gama goge gashin, ya zaunar da ita a kafarsa yana kallonta yace “Kin ki saka waist bead din ko?” Ta dan yi murmushi tace “Kana so ne?” Yace “Sure, i love it” Tace “To idan mun koma zan siye su da yawa in dinga sawa” Yace “A’a za mu nema a nan, ki saka min su tun daga nan” Ita dai murmushi kawai tayi. Restaurant suka tafi yin breakfast bayan Ajay ya shirya don buffet ne breakfast din, Duk shi ya debar masu abinda za su ci for breakfast a restaurant din, ita dai tana biye da shi tana kallonsa kamar zata cinyesa, in sun hada ido sai ta sauke idonta a hankali, at this point kawai taji bata gajiya da kallonsa, bayan sun gama breakfast suka bar resort din zuwa streets din Zanzibar’s tourist areas, sosai Khaleesat tayi mamakin ganin saboda waist bead suka fito daga hotel din su suka yi tafiya me nisa a mota, ai ko suka samu varieties na waist bead din masu bala’in kyau da daukan hankali, ita dai kallonsa kawai take yana zabar mata, sai da ya siya mata kusan kala goma daban daban sannan ya biya kudi, suka tafi inda ake siyar da bikini nan ma ya siva mata su, ita mamaki ma ya bata ganin ko baya ji, ita kam sai sinne kai take saboda yanua ake kallonsu a wajen, don daga ita har shi ba dai kyau ba, and they are just perfectly matched as couples, bayan sun gama siyan bikini ya zaga da ita Zanzibar City, basu suka koma resort dinsu ba sai da azahar, bayan sun yi sallah yayi masu order din abinci aka kawo masu har Villa dinsu. Da yamma Ajay ya dau waist bead din ya nufeta a inda take kwance tana danna wayarta suna chatting da Aunty Farida, daga kai tayi ta kallesa don bata san sanda ya shigo dakin ba a waje ta bar sa, ya zauna kusa da ita yayi kasa da murya yace “Ya ake sakawa?” Dariya ya bata ta amshi Bead din a hannunsa tace “Ai sai mun koma Nigeria” Yace “Noo, I want to see it round ur waist now wife” Tayi murmushi ta sauka daga kan gadon zata shiga bandaki ya rikota yace “Ina za ki?” Ta dan bude ido tace “Bathroom in saka waist bead din mana?” Yace “No, a nan zaki saka” Ta marairaice tana kallonsa, saketa yayi yace “To tafi” Tayi murmushi a hankali tace “To yi hakuri zan saka a nan” Sauke idonta tayi har ta fara cire doguwar rigar jikinta sai kuma ta tsaya don iya under wear ne kawai jikinta, taga ya mike ya jawota kusa da shi ya fara cire dogon rigan da kansa, lumshe ido tayi har ya sauke rigan daga jikinta ya rage daga ita sai pant and bra, ya duka yayi kissing navel dinta kin rage ta fadi jin lips dinsa a navel din nata, kuma taki bude idonta tana jin kamar ta nutse kasa, yayi kasa da murya har sannan yana duke gabanta yace “To ya ake sakawa?” Tayi shiru idonta a lumshe, yana kallonta da idanuwansa da suka canza launi hankali yace “Jeeddah” Ta bude idonta slowly, as if murmuring yace “Wear it let me see plss” Bata yarda su hada ido ba saboda kunya ta amshi Waist bead din a hannunsa ta fara sakawa a kugunta, shi ya tayata har ta gama zagaye bead din, daga karshe suka gama sakawa, Waist Bead din ya zauna das das a waist dinta kamar an jera su one by one, shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa don wani irin shape me bala’in kyau take da shi with very straight legs, ga hips dinta dai dai yanda ake son na mace, uwa uba very flat tummy dinta da navel dinta me daukan hankall, ita dai kanta na kasa don tasan kare mata kallo yake yana duke gabanta, ya kai hannu yana wasa da waist bead din, sai kuma ya mike ya jawota jikinsa yayi kasa da murya yace “You are Beautifully made Jeeddah, You are so beautiful” Ta rufe fuskarta a broad chest dinsa har sannan idonta a lumshe tace “Thank you my prince” yana magana a hankali yace “Do you mind going to the pool?” Tura baki tayi taki cewa komai, ya zaunar da ita gefen gado taking off her brassier, tana haka ta maza ta juya masa baya tana kare kirjinta, ya dagota yace “What are you hiding? Dama ba nawa bane?” Kamar zata yi kuka tace “Ni kunya nake ji plss” Murmushi yayi yace “Kunyan mijin ki?” Bai jira me zata ce ba ya manna mata kiss sannan ya mike ya dauko bikini da ya siya mata daxu, ta marairaice tace “Don Allah ka bari zan saka da kaina plsss” Ba komai yasa tace haka ba sai don tasan zai iya cewa shi zai sa mata, and that means making her go naked a gabansa, ya dan yi murmushi yace “Ohk, i will wait for you at the frontier” Sai kuma tace “To haka zan fita with just this?” Yace “Wa zai ganki banda ni? lya mu kadai ne a nan ai, nobody will see us from the frontier, the building is on a cliff Shiru tayi bata ce komai ba, ya mike ya cire shirt dinsa da bai yi buttoning ba ya fita zuwa inda Swimming pool din yake, ya kwanta kan sun bed yana jiranta, kasa fita Khaleesat tayi bayan ta saka string bikini din saboda wani azababben kunya, ta ya zata iya zuwa wajensa da wannan abun, gwara ma pant da bra akan dan iskan bikini din, ko ba komai za su suturta ka amma banda Bikini din nan, tana ta tsaye sai gashi ya taho bakin kofar dakin ya tsaya yana kallonta babu ko kiftawa, she look so sexy in the bikini ga hasken rana da yayi reflecting a jikinta, ko digon spot dava babu a skin dinta dake wani irin glowin karasa har gabanta ya dago kanta don sunkuyar da kai tayi da ta gansa, suna hada ido taji gabanta ya fadi sosai, bata san sanda ta kwantar da kanta a kirjinsa ba ta lumshe ido, ya zame hulan kanta a hankali ya cire ribbon din gashinta sai ga gashin ya sauka har kusan bayanta, yana rike da hannunta suka fita zuwa Frontier inda pool din yake, ta makale jikinsa kamar zata yi kuka tace “Idan akwai sanyi fa?” Kamar me rada yace “Babu, the water is warm my lady” Shi ya fara shiga ruwan sannan ya juya ya mika mata hannu yana kallonta, ta sauke idonta ta shiga ruwan ita ma ai ko taji sa da dumi sosai maimakon sanyin da tayi tunani, rungumota yayi jikinsa, ita kuma tayi wrapping hannunta a bayansa tana kallonsa, komawa yayi kamar wanda ake controlling ganin irin kallon da take masa, ya hade goshinsa da nata cikin sanyin murya yace “I love you so much Jeeddah” Yana fadin haka ya fara kissing dinta a hankali, ta manne da jikinsa suna rungume da juna cikin ruwan, maimakon Swimming da yace su yi sai ya buge da wani abu daban a pool, and she didn’t stop him duk da zare igiyan bikini din chest dinta da yayi, sai ma kara shige masa take idonta a lumshe tana jin wani son sa na shigarta, tas suka gantalar da bikini me tsada cikin pool…..



