Sirrin Rike Miji

ALAMOMI GUDA GOMA 10 NA LAFIYAYYEN ‘DAH NAMIJI

ALAMOMI GUDA GOMA 10 NA LAFIYAYYEN ‘DAH NAMIJI

ALAMOMIN LAFIYAYYEN NAMIJI 

1. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda idan ya farka daga barci da safe ko da asubahi zai Ji zakarinsa ya miqe char bazai kwanta ba har sai ya dauki tsawon mintuna goma ko sama da haka.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

2. Lafiyayyen Namiji Shine yake dauke da matsitta bakwai ta maniyyi daga matunkudarsa, wato wannan babbar jijiyar ta karkashin zakarin namiji zata dinga harbo maniyyi cikakke da karfi har harbi bakwai 7 Yayin da yake Inzali a cikin Farjin Mace.

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

3. Lafiyayyen Namiji Shine idan ya ga matarsa ko yaga mace sai hankalinsa ya tashi ko da bai ta6ata ko ita ta ta6a shi ba.

Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

4. Lafiyayyen Namiji Shine yake iya jima’i sau Biyu ko uku ko sama da haka a cikin kowanne dare. Wato zai yi release kuma ya yi tsarki ya kara komawa, haka-haka har so uku ko ma fiye da haka Yin Jima’i kasa da sau biyu tabbas akwai Rashin lafiya indai ba tsufa ya kama mutum ba.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

5. Lafiyayyen Namiji Shine idan ya sadu da matarsa zai ga mazaqutarsa Bata saurin kwanciya da wuri har sai ta dauki tsawon mintuna uku tana miqe ko fiye da haka.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

6. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda yake iya wanke cikin sa da mararsa a kowanne wata saboda zaqi da maiko.

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

7. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda farjinsa, da kallonsa suka kadaita ga matarsa ko baiwarsa.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

8. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda “yayan marainansa suka daidaita ba tare da daya ya fi daya girma ba

Karanta>>> Maganin Kowacce Irin Cuta Da Izinin Allah.

9. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda yake iya gamsar da matarsa ko matansa buqatarsu ta jin dadin jima’i a kowanne lokacin da Bukatar Hakan ta taso musu.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

10. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda yake Bawa matarsa cikakken lokaci da sauraron matsalolinta domin su gudu tare kuma su tsira tare.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

Back to top button