Hausa novels

Matar Damisa Book 1 Chapter 34 Complete Novel

*typing📲*

🐅 *MATAR DAMUSAA*🐅
(the wife of a tiger)

*written a𝐧𝐝 story* *by*
*Asma’u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL* ✍️)

*WhatsApp me 09065443871*

*BOOK ONE*⬇️
*93 to 94*

*FREE BOOK ZAI ƘARE NE A ƘARSHEN BOOK ONE*

*BOOK TWO PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO 👀 YAFI JII👉👂*

*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 200👌👇👇👇*

*DIP! DIP!! DIP!!!*

*FARASHI YA QARU DAGA 150 YA KOMA 200,*
*WADANDA SUKA BIYA 150 SU SUKA CI BONONZA*

*ASMA’U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*

*OR*

*ASMA’U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*

*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
👇👇👇
*09065443871*

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________

 

💫💫 *{{N W A}}* 💫💫

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم

𝐔𝐩! 𝐔𝐩!! 𝐔𝐩!!! 𝐇𝐮𝐫𝐫𝐲💃💃💃

𝐒𝐀𝐅𝐍𝐀 𝐆𝐑𝐀𝐏𝐇𝐈𝐂𝐒 𝐃𝐄𝐒𝐈𝐆𝐍.
ᴴᴼᴹᴱ ᴼᶠ ᴳᴿᴬᴾᴴᴵᶜ ᴰᴱˢᴵᴳᴺ
ᵂᴱ ᴰᴱˢᴵᴳᴺ ᴬᴸᴸ ᴷᴵᴺᴰ ᴼᶠ ᴰᴱˢᴵᴳᴺ ˢᵁᶜᴴ ᴬˢ:
𝐿𝑂𝐺𝑂* 𝑃𝑂𝑆𝑇𝐸𝑅* 𝐵𝐴𝑁𝑁𝐸𝑅* 3𝐷 𝑀𝑂𝐶𝐾 𝑈𝑃 𝐿𝑂𝐺𝑂* 𝐹𝐿𝑌𝐸𝑅* 𝑆𝑇𝐼𝐶𝐾𝐸𝑅* 𝑃𝑅𝑂𝐷𝑈𝐶𝑇 𝑆𝑇𝐼𝐶𝐾𝐸𝑅* 𝐼.𝑉 𝐶𝐴𝑅𝐷* 𝐼.𝑉 𝑉𝐼𝐷𝐸𝑂* 𝐵𝐼𝑅𝑇𝐻𝐷𝐴𝑌 𝑉𝐼𝐷𝐸𝑂 𝐹𝐿𝑌𝐸𝑅* 𝑃𝐻𝑂𝑇𝑂 𝐹𝑅𝐴𝑀𝐸* 𝑅𝐸𝑀𝑂𝑉𝐸 𝐵𝐴𝐶𝐾𝐺𝑅𝑂𝑈𝑁𝐷* 𝑃𝑅𝑂𝐹𝐸𝑆𝑆𝐼𝑂𝑁𝐴𝐿 𝐼.𝑉 𝐶𝐴𝑅𝐷* 𝑆𝐴𝑉𝐸 𝑇𝐻𝐸 𝐷𝐴𝑇𝐸* 𝐸𝑋𝑃𝐿𝐴𝐼𝑁𝐸𝑅 𝑉𝐼𝐷𝐸𝑂* 𝐿𝑌𝑅𝐼𝐶𝑆 𝑉𝐼𝐷𝐸𝑂 𝐴𝑁𝐷 𝑀𝑂𝑅𝐸…
𝗣𝗟𝗘𝗔𝗦𝗘 𝗖𝗔𝗡𝗧𝗔𝗖𝗧 👉 08148318396 𝗦𝗔𝗙𝗡𝗔 𝗚𝗥𝗔𝗣𝗛𝗜𝗖𝗦.

🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀

Ayush tana zaune a bakin gadon da Mommy take a kwance tana riƙe da kofin ruwa a hannunta da duk kan alamun Mommy ce tasha ruwa acikin,
saida ta gama hutawa kafin nan Mommy ta ɗago daga kwancen da take ta zauna tana kallon Ayush, ita ma Ayush ɗin kallon mommy take tana faɗin “sannu mommy ya jikin nakin?..”

Murmusawa mommy tayi kafin nan ta sake gyara zaman ta tace “wai Ayush meya faru dake ne mun barki a kwance akan gadon asibiti lokaci guda kika ɓace mana, kuma sai muka zo muka tarar da ke a cikin gidan nan..”

sunkuyar da kai ƙasi tayi tana tunanin mai zata faɗawa mommy, domin in har ta sanar musu gaskiyar lamarin shikenam asirinta zai tonu…
can ta ɗago tana faɗin “am mommy daman na farfaɗo ne shine na dawo gida..” zaro ido waje mommy tayi sannan tace “kina nufin kice mun da sawayenki kika tashi kika taho gida?..”
kai a sunkuye tace “eh mommy…”
mom ta kuma cewa “toh amma hasken da nagani fah?..”
ɗago wa Ayush tayi tana faɗin “ni fa mommy banga wani haske ba…” ta kuma cewa “bari naje inason yin wanka..” duk tayi hakan ne saboda ta samu tsira,
fice wa tayi daga cikin ɗakin mommy da sauri, cikin rashin sa’a tana fita a ɗakin sai taci karo da Junaid zai shigo cikin ɗakin shi kuma, sauran kaɗan ta faɗi yayi saurin janyo ta saman faffaɗar ƙirjinsa yana faɗin “ke ke ke manage your self bakida isashen lafiya..”

ita kuwa sai ƙara narke masa take tana shishshige masa jiki ta zagayo da hannayenta ta bayansa ta rungume shi sosai, kanta a kwance saman ƙirjinsa tayi shuruu,
tana sauraron yanda zuciyarsa take harbawa fat! fat!! fat!!! shima shurun ya yi waran yayi tsittt, ya ɗago da hannunsa ya ɗora kan sumar kanta yana shafa gashin ta a hankali,

wani irin yarr yaji yabi jiinsa, nan da nan jikinsa ya fara ɓari, wani irin baƙon yanayi yaji ya shiga wanda tinda yake bai taɓa jinsa a cikin wannan yanayin ba,
tin daga cikin ƙwaƙwalwarsa yake jin wani abu yana masa yawo har zuwa yatsun ƙafarsa, ga kuma yanda mararsa yake suka, nan take yaji kuma AK47 ɗinsa yana harbawa da ƙarfin gaske,
eyes ɗinsa har sun kaɗa sunyi jaa,
wani irin azababben feeling ne yake shirin kawo masa hari wanda yanzu ne farkon kasancewar cikin yanayin feeling, bai taɓa jin feeling ba sai yau tinda yake ko mafarki ne,

jikinsa har rawa yake ya ƙanƙame Ayush da hannu ɗayan daya riƙota ta baya,
ɗaya hannun kuma yana cikin sumar kanta yanda yake ta caccakuɗa mata gashi yana loma dogin yatsunsa cikin gashin, kifar da kansa yayi kan sumar kayinta yana shaƙar ƙamshin dake bugar masa hanci,
cikin ƙanƙanin lokaci Ogah Junaid ya rikirkice yana fidda numfashi daƙer, ya danna kansa cikin matsematsin wuyanta yana lasar wuyan da harshensa,
kamar wani sabon maye haka yake ta tsotsar wuyanta zuwa saman lips ɗinta, har saida yazo kan saitin lips ɗinta sannan ya tura harshensa cikin bakin yana mata wani irin socking na fitar hayyaci, kamar wanda ya samu lollipop haka ya kamo harshenta yana mata hot kiss, duk ya hargutsa mata sumar kanta ya tartarwatse….

ita kam Ayush ba’a magana, domin tafi kowa shiga yanayin, idonta a lumshe itama take mayar masa da wani irin mahaukacin martani kamar zata cinye masa bakin haka take socking ɗin sa a wahalce,

ƙafarsu har wani rawa yake ganin bazasu iya yin aikin a tsaye ba yasa hannu ya yi mata ɗaukar luɗa ya nufi hanyar room ɗinsu, upstairs ya haura da ita a hankali ya shige ɗakinsa ya rufe ƙofar ba tare da yasa key ba,
ya kwantar da ita a saman katafaren gadonsa yana lumshe ido a hankali waɗanda suka janza launi zuwa jaa tsabar yanayin feeling da ya shiga,

wani irin sabon ƙaunar ta ne ya ƙara shige masa zuciya, yana ji a jikinsa tabbas duk randa ya rabu da Ayush mutuwa zaiyi domin bazai iya hassala komai ba,
bin kyakykyawar fuskarta yake da kallo wacce ita kuma tana lumshe da idonta ga gashin ido zara-zara yanda suka baje a ƙasin eyes ɗinta,

cikin wani irin salo da yanayin ƙauna ya kai small mauth ɗinsa kan nata bakin, kamo lips ɗinta yayi yana socking ɗinta a hankali,
itama harshensa ta kamo tana mayar masa da martani, a hankali yake tura hannunsa cikin rigarta yana shafeta har zuwa saman breast ɗinta, hannunsa ne ya sauƙa akan nipple ɗinta a hankali ya kama yana murzawa, sakar masa baki tayi tana jan numfashi duk tabi ta fita hayyacinta, kansa ya danna cikin wuyanta yana kissing ɗinta cikin salo da ƙwaraiwa, hannunsa kuma yana cikin rigar ta yana matsa lallausar breast ɗinta,
a rikice ta kamo AK47 ɗinsa tana fitar da numfashi sama-sama tana motsa ƙaramin lips ɗinta “p le ase Yayanaaa fuck me, fu c k meeee, fuckk…”
tana riƙe da AK47 ɗinsa gam idonta kuwa a rufe, tana fitar da nishi kaɗan kaɗan,
jikinta har ya ɗau zafi, buƙatarta a yanzu yayi insert ɗinta,

jin abunda take faɗa ne yasa shi dakatawa a hankali ya zaro hannunsa daga cikin rigarta yana kallon fuskarta cikin kulawa da nuna ƙauna,
yana matuƙar ƙaunar Ayush baya son abunda zai cutar mata da rayuwa, kifar da kansa yayi saitin kunnenta sannan ya furta a hankali yace “I can’t fuck you in this time, am so sorry my partner of mine akwai lokaci….”
motsawa yayi yana shirin tashi tayi saurin riƙo ƙwalar rigarsa ta jawo shi jikinta, a hankali take buɗe dara-daran idanuwanta tana kallonsa cikin damuwa tace “please Yayana kar ka barni a cikin wannan yanayin, bazan iya aikata komai ba…”

sauƙar da numfashi ya yi sannan ya ɗago yana cigaba da kallonta yace “please Yushert yanzu ba lokacin mu bane, idan lokaci yayi ko baki faɗa bama….” bai ƙarasa maganar ba ya sauƙar mata da kiss a kan lips ɗinta…

hawaye ne ya soma gangaro mata a saman fuskarta ta riƙo hannun Junaid ta kai hannunsa saitin marar ta tace “mara ta zaiyi ciwo…” sannan ta ƙara kai hannunsa cikin matsematsin cinyarta tana kallon cikin ƙwayar idonsa tace “duk kasa na jiƙe….” bata ƙarisa maganar ba yayi saurin toshe mata baki da hannunsa yana kallonta cikin mamaki,
yace “ke yaushe kika zama marar kunya? shin yanzu bakya jin kunya ta? kin raina ni ko, kina ƙaramar yarinya dake kike wannan maganar, zanje na samu mommy ta ƙira Dr Hasheem ayi maganar Auren ku…” ya ƙarasa maganar idonsa a cikin nata yana toshe da bakinta,

jin abunda ya faɗa ne yasa ta zaro manya-manyan eyes ɗinta waje tana kallonsa zuciyarta kuwa sai bugun batt! batt!! batt!!! yake yi da saurin gaske…

tashi yayi yana kallonta ga kuma dariyar da yake ƙunshe da ita domin ba ƙaramin dariya ta bashi ba tin daga lokacin da ta soma cewa ya shige ta dan Allah 😅😅…..

toilet ya shige yana jan ƙafa daƙer domin jikinsa ba ƙaramin mutuwa yayi ba,
shima kansa dole ne yasa yabar jikin Ayush, zama yayi a kan murfin toilet dake rufe ya haɗa kansa da gwiwa yana ƙara mamakin kansa yana maganar zuci “wai yau ni ne na fitar da sparm a jikina? yau ni ne nake jin sha’awar mace? i can’t believe my self, daman haka sauran mazan suke jin a yayin da suke jin feeling? daman haka suke ji idan suka kusanci mace? innalillahi wa inna’ilaihi raju’un a gaskiya an zalunce ni, an cutar da rayuwata, an gusar mun da farin ciki na, hanyar da zan ji daɗi a rayuwata an toshe kafar, bazan taɓa yafe wa wannan mutumin ba! ba zan kyale shi ba, yanzu ne lokacin da zan tashi na yaƙe shi, daman a baya tsoron ciwon jikina ne yasa ban farga masa ba amma yanzu a shirye nake dana fita farautar sa……”
haka ya ringa wannan batun acikin ransa, daga ƙarshe ya miƙe yana cire kayan jikinsa zai watsa ruwa, lokaci guda kuma ya sake fuskarsa yana murmushi da duk kan alamu akwai abunda yake ransa wanda ya sanya shi murmushi,
Ayush ya tuno a wannan karan fito da maganarsa yayi yana faɗin “this girl wato a baya irin wannan feeling take ji shiyasa bata son haƙura da ni, tayi mun wayo tana jin daɗin ta ni kuma ta barni kamar dutsi” ya ƙarasa maganar tare da ɗaure fuska, idan ya tuno da mutumin da ya ƙuntata masa gaba ɗaya sai yaji kamar ya harbe shi, shi inda za’a bashi dama ma fasa masa ƙwaƙwalwa zaiyi da harsashi….

Ayush itama tashi tayi rai a ɓace ta bar ɗakin Ogah Junaid tana ƙunƙuni ga ya barta da yanayin feeling duk jiki a mace,
ɗakinta ta nufa tana shiga itama ta shige toilet ta kunna shawer akanta mai ɗumi, shap-shap ta samu tayi wankan ta fito ɗaure da farin towel a jikinta ta zauna akan kujerar jikin mirror tana ƙarewa kanta kallo, sai dai akwai abunda yake cikin ranta tana tunanin wani abu, can na wani ɗan lokaci ta cije leɓenta tana faɗin “Yaya Junaid har yanzu bazaka sauƙar da wannan girman kan naka ba, yanzu ana da tabbacin ka warke you can do marriage, babu wani abunda ya rage maka yanzu…” tana magana ne kamar wacce take yi a gabansa, lokaci guda kuma ta zazzaro ido waje tana kallon cikin madubi tace “na shiga uku na! mai nace wa Yaya Junaid a lokacin da muke kwance? tabbas na faɗi wata magana ba’a cikin hayyaci na ba…”
a hankali take motsa ƙaramin lips ɗinta tana faɗin “fuck me, fuck me, fuck me…” a can ƙasan harshenta take faɗin haka,
fashe wa tayi da kuka irin na sakalan nan a shagwaɓe take cewa “shikenam yanzu Yaya Junaid zai rinƙa mun kallon marar kunya wacce bata da ajiii…”

lokaci guda kuma ta turɓune fuska tana turo baki, tana sheƙar numfashi da ƙarfi irin rantan nan ya ɓaci sosai tace “wato ni Yaya Junaid zaiyi wa wulaƙanci ko? saboda yaga ina damuwa dashi shine zaice wani zai gaya wa mommy ayi maganar Aure na Doctor Hasheem ko? kuma ƙarya yake shima nasan yana sona…”

“waye yake miki ƙarya…?”

Gabanta ne yayi wani irin yanke wa, zuciyarta yana wani irin bugawa kamar wanda ake buga ganga, ta wani zaro ido waje, lokaci guda kuma ta fashe da kuka tana waiwayo wa tareda faɗin “wallahi tallahi ba haka nace ba Yaya Junaiddddd…” ganin ba kowa a bayan natan ne yasa ta tsayar da kukan tareda jan sunan nashin,
tana waige-waige amma bata ga kowa ba, ta lelleƙa ko ina but no anybody ga kuma ƙofar ɗakin a rufe yanda yake, kuma duk wanda ya shugo zata ji ɗan ƙarar buɗewar ƙofar amma sai taga ba wanda ya shugo kuma kamar taji maganar Junaid, dafa goshinta tayi tana sauƙe ajiyar zuciya tace “masha Allah ashe dai gizo yake mun, Allah ya isa bugun zuciyar da ka sakani…” ta turo baki ta koma yanda take a zaune a gaban mirror ta ɗauko cream tana shafawa duk ƙamshi ya gauraye ɗakin,
bayan ta shafa ta ɗan goga powder a fuskarta ta shafa lips cream a leɓɓenta mai sheƙi da maiƙo, ta kuma haɗa mayukan gashi kala-kala ta shafa a sumar kanta mai laushin gaske da tsayi, daga nan ta tashi ta nufi wardrop ɗinta buɗe wa tayi ta zaro jeans blue colour da rigar saƙa mai fuji-fuji da hannun rigar bubaa, gejin rigar iya zuwa kunkumi ne, sai dai kafin rigar tasaka best ta ciki saboda ana iya kallon jikinta indai iya rigar saman ne, ta saka jeans ɗin nan ya kama jikinta sosai, kunkumin ya fito sosai ƙafar wandon pencir ne ya ɗameta domin daƙer ta iya saka wandon nan, ta ɗauko bell mai duwatsu ajiki na ƙwalliya ta ɗaura a kunkumin ta duk da wandon ya kama kunkuminta amma bell ɗin tasa ne saboda ƙwalliya,
ta ɗauko rivon ta tuttuƙe gashin kanta tayi donut dashi, ta saka dogin ɗan kunne masu colour blue d same jeans and t-shirt, ta ɗaura agogo a hannunta sannan ta ɗauki turare duk ta feffeshe jikinta da shi har zuwa kayinta,
ta yafa ɗan ƙaramin gyale blue wanda ya tsaya mata a iya wuyanta, ta zura dogin ƙafafuwanta a cikin blue thorns mai botula ta sama, fuskar nan yayi fatt tsabar fari kamar jini zai fito, ba ƙaramin kyau Ayush tayi ba, ga sumar gashinta baƙi ƙirin sun ƙwanto ta gaban goshinta, girar ta kuwa kamar zasu haɗe dana juna, ga dara-daran manya-manyan idanuwanta nan fari ƙall, da zara-zaran gashin idonta sun mimmiƙe har wani ɗan lanƙwasa sukayi suna kallon sama 🫣🫣
ga kuma ɗan ƙaramin red lips ɗinta wanda suka sha oil sai sheƙi yake, shiyasa ita Ayush bata ƙwalliya daga pawder ne sai lips cream shima tana shafawa ne saboda bata son barin bakinta a bushe, iya kwalliyarta kenam! ba kwalli ba jagira sannan ba jan baki domin bakinta ma jawur yake halitta daga ubangiji an hutashe da masu kayan kwalliyar shago….

bayan ta kammala shirinta ta fara taku a hankali cikin nutsuwa kamar bazata taka ƙasi ba, da haka ta fice a room ɗin tana taka matakalar benin da zai sadata da falo,
jin maganar mutane ne a ƙasan falo yasa ta ɗan dakata tana faɗin “kamar baƙi akayi a gidan…”
ɗaga kafaɗunta tayi alamar bata damu ba just ta cigaba da takun ta tana sauƙowa downstairs..

Manya-manyan baƙi akayi a gidan wato abokan Ogah Junaid ne sojoji daga headquaters kowannen su yana sanye da kakin soja, matasa sun kai 10 sun zo taya Junaid murnan samun sauƙi na har abada, shima yana cikinsu sunata hira yana sanye da short jeans iya gwiwarsa mai kakin soja sai farar t-shirt mai zanen bindiga a gaban rigar, ya gyara sumar kansan nan ya kwanta luff dashi gashi gashin baƙi ƙirin dashi ya sauƙa masa har zuwa wuyansa, shima ya ƙara fari sosai kamar mai yin bleaching, ba ƙaramin kyau yayi ba shima…

ga gorinan lemuka baja-baja a wajen ga parantai masu ɗauke da naman chicken an soya su sun soyu har wani maiƙo-maiƙo yake fitarwa,
ta gefe guda kuma Mommy ce take zaune itama tasha danƙareriyar less mai ɗinkin bubaa! ba ƙaramin kyau itama tayi ba, daman can mommy ƴar wanka ce,
Ayush tana ganinta tasau murmushi saita tuno da farkon haɗuwarsu a asibiti wancan lokacin ma tasha wankan less..

ƙarasa sauƙa tayi daga benin ta shugo falon da sallama a bakinta duk ba wanda ya lura da ita sai datayi sallama tukun suka juyo gaba ɗayansu, kasa amsa sallamar sukayi sun zuba mata ido, wani a cikinsu kam har da miƙewa tsaye ganin Ayush,
tayi wankan ne na jan hankalin maza, sunga yarinya mai ƙirar coca cola…

Junaid shima kansa bai ɗage idonsa daga kan Ayush ba saida Mommy tazo ta tattaɓa shi tana nuna masa abokansa da duk idonsu yake kan Ayush, waran nan yayi tsitt kamar ba mutane,
wani irin kishi ne ya ziyarci zuciyar Junaid ya wani ɗaure fuska ya miƙe ya nufi gurin da Ayush take a tsaye ya kama kunkuminta sannan ya mannata a jikinsa yayi gyaran murya, sai a lokacin nan kowa ya dawo hayyacinsa suna faɗin “Ogah Junaid aina ka samo wannan zuƙeƙiyar yarinya ƴar india?..” wani ne daga ciki yayi maganar wanda ake ƙiransa da Commander yusuf,
wani ne kuma du yace “Ogah daga warkewarka har ka sambaɗo kyakykyawar yarinya ƴar oromia…” kamar wanda yasan ƙasar su ne daman Oromia dake ƙarƙashin ƙasar india…

Junaid ne ya ɗaga musu hannu yana faɗin “ku dakata mun haka, haba ku ba dama kuga mace sai kun nuna maitarku a fili? to wannan itace matar da zan Aura ehen kar wata rana ku ganta a hanya kuce zaku tarar mun da mata, dan ma bana barinta taje ko ina saboda maza irin ku…..”

ya kuma maido idonsa kanta yana faɗin “kinsan da baƙi maza a falon shine zaki zo mun a wannan shigar? shin bakya tayani kishin kanki ne?..”

sunkuyar da kanta ƙasi tayi tana maganar zuci “Hmm! anaso ana kaiwa kasuwa..”
ji tayi ya matso da kansa saitin kunnenta a hankali ya furta “kinyi kyau my wife….”…

 

Domin sauke CikakkenLittafin Sai Ku Danna bulun Rubutun dake kasa 👇👇

Matar Damisa Book 1 Complete Novel Document 

 

*WANNAN PAGE ƊIN SADAUKARWA NE GARE KU MY FANS AND MY LOVERS INA YINKU OVER..*

*SAURAN PAGE UKU BOOK ONE FREE YA ƘARE, KU HANZARTA KUYI PAYMENT 200 A FARA BOOK 2 DAKU..*

 

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦500
2GB = ₦700. 1.5GB ₦1100
3GB = ₦1050. 2GB ₦1600
4GB = ₦1400. 3GB ₦2000
5GB = ₦1750. 4GB ₦2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*

*ASMEETAH🦚NOVEL✍️✍️*

Back to top button