Kannywood

Hankalin Murya Kunya Ya Tashin😭😭 Bayan Kotu Ta Yanke Wa Mutumin Da Aka Kamashi Da Ita Daurin Wata 6

Wata Kotun shari’ar Musulunci da ke jihar Kano, ta aike wani mutum mai suna Murtala Adamu, gidan gyara hali na watanni shida saboda aikata badala.

Kamar yadda jaridar Aminiya ta ruwaito, an kama Adamu ne tare da shahararriyar ‘yar TikTok, Murjanatu Ibrahim Kunya, wacce aka fi sani da Murja Kunya.

 

Kalli cikakken bidiyon 👇👇👇

Back to top button