Uncategorized

Ga wata Sabuwar Dama Daga Tashar Arewa24

 

Assalamu alaikum barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafın namu mai Albarka na Aihausanovels.com.ng A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga gidan talabijin na Arewa24.

AREWA24 dai tashar talabijin ce ta tauraron dan adam ta Najeriya da ake samu akan DSTV, GOtv, da Startimes da ke baje kolin salon rayuwar yankin Arewacin Najeriya. Ita ce tashar farko da ke amfani da harshen Hausa kyauta.

A yanzu haka wannan tasha ta fitar da sanarwar daukan sabbin ma’aikata, don haka duk wanda yake bukatar aiki a tashar arewa24 sai ya danna bulun rubutun dake kasa  domin cikewa.

Apply Arewa24 Recruitment 

Allah ya taimaka

Back to top button