Sirrin Rike Miji

Tusa Gaba Abinda Ya Kamata Ki Sani Da Kuma Yadda Zaki Kare Kanki Daga Ita

Rubutawa shafin (kowace cuta da maganinta)

Budurwa ko matar aure ko wacce aciki . na iya fitar da wani sauti me hade da iska a gabanta.

Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

musamman lokacinda kike tafiya ko kuma lokacinda ake saduwa dake kuma zakiji abun yana kamada Tusa.

abinda yake jawota wannan matsala akwai rashin zama da wando (pant) ko yawo a tsakar gida ba takalmi da kuma zama a kasa yayin da mace ta haihu ko tana jinin al’ada. harda Shan abu mai sanyi yayin jinin biki ko al’ada ko kuma. kina Ware kafafunki yayin zama kodai yawan cin kifi ba tare da citta ba.

.

A takaice dai wadannan sune kan gaba wajen jawo wannan matsalar.

idan kinada wannan matsalar saiki kiyaye abinda na fada a sama. Sannan anaso ki yawaita shan shayi mai citta idan kinada hali ki yawaita cin farfesu mai dauke da kayan yaji. sannan ki kiyaye wato ki yawaita cin citta, tafarnuwa, zuma tare da dabino suna da matukar amfani wajen sanya jikin mace yayi dumi.

Karanta>>> Yadda Zaki Hada Dettol Cikin Sauki

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

    Dumin jikin mace ya zama da dumi ba karamar niima bace ga zamantakewar aure saboda haka ki kiyaye wanka da ruwan sanyi ko da kuwa  a tsananin zafi ne ki rika dumamawa saboda ba fata ba kadai ruwan zafi yana da tasiri har ga cikin jikinki.

Sannan idan baki da raayin jan lalle to ki rika tafasa lallen duk wata kina wanka da ruwan zai sama miki dumin jiki zaki rabu da wannan matsalar da izinin allah

.

Ko Ki nemi ganyen *magarya da gabaruwa,* da “ya” yan hulbah. Sai ki hadasu gu daya kina dafawa sai ki Debi gishirin cikin tafin hannunki ki zuba chiki. Sai ki dinga shiga kina seatbirth da shi na tsawon 20 minutes.

sannan bayan kin tsane ki nemi farin muski sai ki dangwala da auduga me tsafta ki yi matsi da shi.

Akan iya amfani da ganyen *tumpapiya* Se asamu kaman guda 7 se adorashi akan garwashin wuta inyayi zafi se mace ta gasa gabanta dashi kuma ba’a bada tazara ana cire wannan anasa wannan haka har suqare. Haka har  sati daya da izinin Allah za a  rabu da wannan matsala.

Ki nemi ganyen Magarya da Gabaruwa, da ’ya’yan Hulba. Sai ki hada su gu daya ki na dafawa sai ki debi gishirin cikin tafin hannunki ki zuba chiki. Sai ki dinga shiga kina seatbirth da shi na tsawon 20 minutes. Kina fitowa zaki ga wani bakin Abu yana fitowa daga cikin farjinki.

Za ki gan shi a kasan ruwan maganin sannan bayan kin tsane ki nemi farin muski sai ki dangwala da auduga me tsafta ki yi matsi da shi.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

Sannan ki dinga kiyaye wadancan abubuwa guda goma 12 da na fada a sama. Inshaa Allahu za ki rabu da wannan matsala. Kuma ki nemi angurya, ’ya’yan auduga ki na turara gabanki da shi.

Ga wani maganin, amma ya na rage ruwan ni’ima kadan:

A kan iya amfani da ganyen Tumfafiya, sai a samu kamar guda bakwai a dora shi akan garwashin wuta inyayi zafi se mace ta gasa gabanta dashi kuma ba’a bada tazara ana cire wannan anasa wannan haka har sukare. Haka har kwanaki 3 Insha Allah zata rabu dashi wannan yana maganin har irin ‘infection’ da ke taruwa acikin Mace taji abu na yawo acikinta kaman mai dauke da

A turawa yan uwa su Amfana

Back to top button