Gargadar So Chapter 111 By M Shakur
Hawaye Hawwa taji sun shiga tsatso mata daga idanu dasauri ta dauke kai takai bayan hannunta tana share idanunta ahankali Khaleel dake kallonta yace “make a wish and blow your candle” juyowa tayi tasake kallon Khaleel da red idanunta zuciyanta nawani iri sai kuma ta kalli candle din kafin ahankali tai blowing nashi Khaleel yayi clapping hands nashi yace “yayyyyyy” kallonshi Hawwa tasakeyi the way Khaleel is smiling looking happy ko birthday nashi sai haka “taste your cake Shiny” Shiru tayi jin yakirata da sabon suna Shiny, Moonshine dinne shine yakoma Shiny yanzu? Wukan ta dauka tai cutting cake din a plate tadauki spoon tasaka aciki sai kuma ta kalli Khaleel dake kallonta still smiling kawai hakanan taji no he deserves to eat the cake before her sef tadauki plate din ahankali tamikamai batare datai magana ba, shiru Khaleel yayi yana kallonta yanda ta mikomai cake din, gently ya tashi daga kan kujera yataho dab da ita ya tsaya saikuma yasa hannu ya karbi plate din ahankali yasa spoon din ya gutsiri cake din yakai bakinta tsayawa tayi tana kallon kwayan idanunshi shima haka, he’s so selfless, he’s still making it about her, it’s her birthday! Lumshe mata idanu yayi yabudesu cikin murya dake kashema mace jiki da zuciya da soyayya yace “Happy 30th birthday My Kulu! I love you!” Wannan karan haka hawayen yacika idanunta tam sai kyalli suke tana kallonshi, cikin muryan so Khaleel yace “I love you soooooo much Hawwa!” lumshe idanu Hawwa tayi kawai hawayen suka gangaro kasa, ahankali Khaleel yace “May Allah bless your new age! May Allah bless you! May Allah grant you all your heart desires! May you be always alwaysss happy my Baby! I love you! I will always love you and I will never stop loving you! Inasonki sosai Hawwa na!” Bude idanunta Hawwa tayi takalli Khaleel shima yana kallonta hawaye sun cicciko mata she feels like hugging him, cikeda wasa yakai hannunshi kan fuskanta yace “bakisan birthday girls basa kuka ba, eat your cake, haaaaa” ahankali Hawwa tabude bakinta yasamata cake din acikin baki ahankali yasake murmushi sai kawai ya gutsiri cake din shima kadan cus baison cake hakanan yakai bakinshi yace “Uhmm it’s yummy” ya ijiye plate din agabanta aka shiga kawo musu appetizer yazauna, chan sai main course kafin dessert, Hawwa bini bini tana kallon Khaleel dake cin abinci dudda ba sosai ba tun aman dayayi dazu cikinshi is tight, aka samusu very soft song tanata kallonshi ko zaiyi rawa, but baiyiba, everything was cozy and just perfect, it looks like a dream, wat a romantic birthday celebration dudda suna fada. Sai around 11 suka fito daga wajen cake dinta kadai yasa akai packaging nashi ya karban mata suka fito aka bude musu bayan mota ta shiga, shima yashigo hakanan taji she’s feeling kaman yasake holding hand nata yanzu bazata fizge ba tadaura hannun kan seat but har sukakai gida ko attempting riketa baiyiba kaman ba Khaleel ba, parking akayi aka fita aka bude musu zata fita karaf taji yarike hannunta key motan ya karba yasa a hannunta ya maida hannunta yarufe yace “your birthday gift” hannunta yasaki yarigata fita Hawwa tabude hannunta takalli key sabuwa pink Maybach din dasuke ciki ga leda tako’ina wai nata ne.Tashi tayi tafito tashiga flat nasu itama, Khaleel baya falo idanunta sauka sukayi kan later sammacin data kawomai akan hannun kujera ta maida kofan ahankali tarufe tana kallon latter harta shigo falo takarasa wajen hannunta tamika ahankali dakedan rawa takai zata dauka saikuma ta dakata kirjinta na bugawa takai almost 60secs tana kallon envelop din kafin ahankali tajaye hannunta duka tawuce staircase tahau tana kallon kofan dakinshi data gani a rufe tawuce nata dakin tabude ahankali ta shiga saitaga manya manyan paper bags na kusan all designers, Hermes, Bottega, Dior, Gucci, Prada, Louis Vuitton, tana gani tasan gifts daya saya mata ne maida kofan tayi tarufe taji bazama ta bude ko daya kicinsu ba sabida yanda takejin guilt amman sai idanunta ya dauka kan flowers da note dake kai, ahankali ta zare heel na kafanta tawuce wajen tadauki floweres din kamshi sosai note din tafara dauka tana kallo.Dearest wife today is an important day for you while for me nothing is as important as you in my life! I’m grateful to Allah for bringing you into my life! I love you Hawwa! I will always be here even if it doesn’t look like it! But I’m right here!Lumshe idanu Hawwa tayi kawai saita sami kanta da kankame flowers din da note din a kirjinta takai almost 30mins ahaka tunawa da batai salla ba yasa ta ijiye komi tafada bayi taje tai salla tana idarwa ta linke komi tasake fadawa bayi tai wanka tafito daure da towel duka gifts din tashiga kwashewa tana kaiwa closet daidai tagama kwashewa taga wani envelop dasauri tadauka kawai taga open ticket ne na Qatar business class seat na honeymoon yarubuta note dasauri tabude.“l don’t wanna force you, anytime you feel you’re ready to go on honeymoon with me just put the date and give me together with you passport, I can’t wait for us to have our honeymoon! I love you Wifey”.Ya Allah wani iri Hawwa taji zuciyanta yayi ahankali tamaida komi ta ijiye a closet nata harda ticket din tafito tazauna akan gado tai shiru tana kallon kofanta chan kasan zuciyanta tana addu’a he should just walk in through the door but bataso tai admitting abinda zuciyanta keji kenan dasauri ta juya tabama kofan baya tana kashe wutan dakin tana sauke ijiyan zuciya ahankali tana runtse idanunta.Tun jiya batai bacci ba tanaso tayi but tunanin Khaleel ya addabi zuciyanta, dasauri tasake juyowa tana kallon kofan again still tai shiru takasa bacci wlh takai 1hr tana kallon kofan saikuma tasaka hannunta tadauki wayanta ta danna data ta kunna tashiga instagram page dinshi taje tashiga hotunan shi tashiga kallo tana murmushi sosai saikuma tashiga hotunan su na biki tana kallonshi, hawaye taji sun taru a idanunta batamasan takamaimen meke damunta ba, Khaleel yamata laifi okay, and yes bataso tayi zaman aure da mutum mai halinshi, but kawai she’s feeling bad, tanaji kaman kotun datakaishi she went tooo far kaman bata kyauta ba, she’s feeling guilty, maisa tai acting kaman wacce bata da iyaye? Yes ansan ita ke zama da Khaleel not iyayenta wat she did shows batada any respect ko courtesy towards iyayenta da iyayenshi, nor Ammi not Baba not kuma Baban Khaleel da mahaifiyarshi ai da takai kara, why is she acting kaman babu wanda ya isa da ita aduniya? Koma menene data fara kiran Ammi ta sanar da ita kafin taje court she overreacted right? Ijiyan zuciya ta sauke tana sake tashi ta jingina da bangon gado ta kunna side lamp na gefen gadon tarasa yazatayi she’s feeling so badddd zuciyanta baya mata dadi ko kadan kaman akwai wani abu akan zuciyanta haka takeji.


