Zamantakewar Aure

Yadda Ake Gane Siffofin Mace Mai Zurfi Farji

Gane Siffofin Mace Mai Zurfi Ba Abune Mai Sauki Ba

Siffofin mace mai zurfi, Farji ainihin tsoka ce kuma tana canza siffa/girma a kowane lokaci. Lokacin da farji ya tashi sosai, farji yakan kasance a siffa mafi zurfi ko akasin haka sai dai ya danganta da yanayin ni’imar da mace ke dashi, domin kuwa idan akwai ni’ima yana kasancewa mai zurfi ko aka sin hakan. Tunanin cewa akwai irin wannan abu a matsayin zurfin farji ba shi da ma’ana yayin da suke canzawa koyaushe kuma zasu canza a duk rayuwar mace.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Daya

siffofin mace mai zurfi

Yawancin mata masu tsayi suna da zurfin farji kuma sau da yawa mata masu dan jiki masu sirrin jiki suna da zurfi sosai. Yana da wuya a iya gane su a fuskarsu amma idan mace tana da manyan duwawu kuma tana da tsayi yana nuni tanada da zurfi.

Wata hanya kuma ta gane siffar mace mai zurfi ita ce duba tazarar da ke tsakanin cinyoyin mace idan suna da babban rata tsakanin cinyoyin siffa ce dake nuna tanada zurfin farji. Babu wata hanya mai sauƙi wacce kai tsaye za a iya faɗa kan siffofin, sai dai ɗaukar wannan bayanan zai iya kasancewa na gaskiya domin masana da dama sun karkata akan hakan.

Karanta>>> Dalillai 4 Da Suke Sawa Nonon Mace Zuwa Ba Tare Da Ta Tsufa Ba.

Na tattauna da wata mata mai tsayi amma ta bayyana cewa ba dogayen mata ne ke da zurfin farji ba, domin ita kanta duk da tsayin da take dashi amma batada zurfin farji. Akwai kuma matan da su gajeru ne amma kuma Zaka same su da zurfin farji, babu wasu siffofin mace mai zurfi, a cewar ta.

 

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

Back to top button