ME YASA KORAFIN RASHIN WARKEWA YAYI YAWA BAYAN SHAN MAGANIN SANYI ? :
Da yawa za ka ji macce tace tayi ta shan maganin Sanyi Amma ga banza.
Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin
Akwai wasu abubuwa da ya kamata a kiyaye lokacin da ake shan maganin Sanyi.
A LURA DA KYAU.
Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah
1- Idan Namiji da Matar sa suna dauke da wannan cutar , abinda ya dace dukkansu biyu zasu fara shan magani , bawai matar kadai ba , muddin daya daga cikinsu ne yake shan magani akwai matsala.
Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam
2- Duk matar da aka dora ta akan magani duk lokacin ta cire wandon ta yakamata ta wanke shi da antiseptic, kafin ta maido wannan shina yana taimakawa wajen warkewa.
Karanta>>> Maganin Kowacce Irin Cuta Da Izinin Allah.
3- Idan akaci gaba shan magani kuma ba’a kiyaye wasu hanyoyin da suke kawo wannan cutar ba shima akoi matsala sosai .Ma’anar haka shine dole ne a kaucewa hanyar da ka iya kawo cutar a jikin.
Misali dole ne ayi amfani da bayan gida mai tsabta.
A kiyaye wajen wanke dubura bayan an amfani da toilet.
Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi
4 Qauracewa Jima’i lokacin da ake shan magani yana taimakawa sosai wajen samun waraka.
Idan ba a kiyaye wannan ba gaskiya yana da wahala a samu waraka yanda ake bukata.
Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.
5. Kar ki yi amfani da pants din wata komai lafiyar ta, kuma Kar ki ba ri wata tayi amfani da na ki pants.
Karanta>>> Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.
6. Ga matar da ke da kishiya dole ne su sha magani a lokaci daya kuma tare da mai gidan, idan ba ayi hka ko kin shanye maganin duniyar a banza.
Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure
Allah ya sa mu dace ameen.
PLEASE LIKE AND SHARE