Hausa novels

Gargadar So Chapter 80 By M Shakur

Buchymix ta sauko dashi da food processor, tabude freezer taga anyi stuffing da kayan cefane taga nama dasu kaza daban daban frozen, tawuce store again luckily taga su attarugu an jera mata awasu basket na yan gayu dasu onions ta debo tashiga hada girki ta tasa ruwa a electric tashiga buga kosai data nika.Cikin 1hour Hawwa tamai kunu da kosai tahada komi a tray tawuce sama, bude kofan dakinshi tayi bacci yake a wahale but jin an bude kofa bude idanu yayi ahankali yatashi yazauna ahankali, ijiye komi Hawwa tayi akan carpet na kasan dakin tadan taho takama hannunshi calmly tace “sauko” saukowa yayi ta zubamai kunun, dasauri ya dauka yakai bakinshi ya kurba sai kawai yamata murmushi yace “it taste good” dan murmushi kadan tayi tabudemai kulan kosai kafin ta shiga zubamai haryakai hannu ya dauki daya yace “wowww kosai how did you do it this fast” yakai baki yace “ohhh my God it’s delicious I’ve never had sweet one like this” samai komi Hawwa tayi sannan ta mike dasauri yakalleta yace “let’s have breakfast” ahankali tace “wanka zanyi ka dinga ci I’m coming” gyadamata kai yayi baiso yasa tazama uncomfortable wannan da yau Allah yadaurashi akanta tawuce tafita bayi tafada tai wanka tafito kofa taje ta murza key sannan tashiga closet, wani simple material tasaka mai shegen taushe da tsantsi white and gold gown yamata kyau sosai, gyara gashinta tayi yayi kyau sosai tasamai ribbon white sannan ta feffesa turare tasa kwalli a idanu tana kallon lallin hannunta da kaman yanzu ne ma yake mata kyau, tabi gown din da kallo ya karbeta kwarai yafito da hips dinta da boobs nata da kyau, dan eyeliner tasa saman isadu daya kara maida fuskanta yayi kyau kaman ba Hawwa ba taja baya tan kallon kanta overall gown din yamata kyau kaman wata model sannan tafito tazo gaban dakinshitabude ahankali, yana zaune yaci rabin kosankulan ya shanye kunun kaman ma ya kara dan duk ya zubar da kunun a tray dan bai iyaba bai saba sakama kansa abinci ba, binta da kallo yayi tamai kyau sosai amman yadaure yadauke kai baiso tafara tsoro da jin haushin shi ahankali yace “I don’t know how to put more kunu shine ya zube sorry” dan murmushi tayi kadan tace “it’s okay” zubama kanta tayi kawai yaga ta gyara zama tanasha agabanshi tadauki kosai tanaci sai kallonta yake kasa kasa duk bata luraba ta gama ta tashi ta kwashi kayan ahankali yace “take them to kitchen and come and help me to bed nai bacci” kai ta gyadamai tawuce tafita yabi ass nata da kallo kaman yayi spanking nasu ya dunkule hannu yamaida ya ijiye, wanke komi tayi ta wanke hannunta tadawo sama gaban dakin tazo ta bude ahankali tashigo zaune taganshi gaban gado dagashi sai boxer tadauke kai ta taho tace “me kake bukata kuma”?aAhankali yace “cover me da duvee” gyadamai kai tayi ta taho ya kwanta tazo daidai ta daga duvee din zata rufamai kawai Khaleel yawani fizgota tafado kanshi yaja bargo yarufa musu yana kashe wutan dakin dasauri Hawwa tace “mehaka”? Gyarata yayi ajikinshi ya kankameta yace “I know you haven’t had any sleep last night so just keep quiet and sleep babu abinda zan miki relax” kokawa tashigayi da Khaleel yace “assahhh ciwo I’m sick fa Mooon kina kokawa dani” dan sassauta kokawan datakeyi da tashi tayi tace “to ka sakeni ba anan zan bacci ba” murya chan kasa yace “wait kadan nai bacci saiki tafi please” kawai yadan sakko ya manna fuskanshi a kirjinta sosai yakama hannayenta yakai saman kanshi yace “just hold me like this i will sleep yanzun nan” ya sauke ijiyan zuciya ya manna fuskanshi sosai cikin boobs nata kirjin Hawwa na bugawa ahankali but ta kasa hanashi jin jikinshi ma da dan zafi, ijiyan zuciya yafara saukewa ahankali itama taji bacci na fizganta kadan kadan kusan 20min suna ahaka bacci yasoma daukanta taji saukan hannunshi kan boobs nata ya matse yana sauke ijiyan zuciya dasauri ta kalleshi amman shiru kaman cikin bacci ne, kasa hanashi tayi ta barajı yana matsaw kadan kadan ahaka tun tana dar dar ahaka itama bacci yayi awon gaba da ita mai nauyin gaske.Ahankali Hawwa ke bude idanunta jikinta yamutu baccin ya mugun mata dadi, dudda dakin da duhu but somehow she could see tagane, sosai taji Khaleel ajikinta yana bacci har tsakiyan kirjinta takejin numfarfashin sa, ga boobs nata daya rike gam a hannunshi yana bacci, shiru tayi she doesn’t even know wat to do, nor what to think, ahankali tamika hannunta ta taba bayan wuyanshi temprature nashi ya sauka sosai ijiyan zuciya ta sauke ta cire hannunshi daga kirjinta, she wants him yatashi yayi salla hakan yasa murya chan kasa kaman mai tsoron kiransa tace “Khaleel! Khaleeel!” Kaman ba shi take kiraba, dan ijiyan zuciya ta sauke takai hannunta adan tsorace tai tapping hannunshi tace “Khaleeel” cikin bacci yawani tura kanshi sosai kirjinta yace “uhmmmm” faduwa sosai gaban Hawwa yayi tana komawa baya tace “katashi kai salla” lamo yayi ajikinta, Hawwa tace “Khaleel wake up and pray saika koma baccin” ko motsi baiyiba dan ijiyan zuciya kawai Hawwa ta sauke sai kawai ta yunkura zata tashi dan she needs to pray kawai Khaleel ya fizgota back to bed yahau kanta yana daura fuskanshi kan nata yayi pecking nata a hanci yirrrr Hawwa taji sosai cikin muryan bacci Khaleel yace “bacci uzuri ne wajen Allah, mesa zaki tasheni Mooon? Did you have any idea how soft is your chest? Wlh yafi katifan nan” Faduwa gaban Hawwa yake sosai yanda yahau saman jikinta gashi yana mata magana kasa kasa kaman yana whispering, da kyar tace “tunda ka aure ni karfi da yaji na dinga tashi ka kenan kana salla” tadan turashi zata tashi da gangan Khaleel yayi baya zai fadi yace “auuuuchhh” wani irin zabura Hawwa tayi ta rikeshi dasauri tace “Khaleeel!” Tsayawa yayi chak yace “uhn Hawwah!” Ahankali tace “sorry I didn’t mean to hurt you naturaka, are you okay?” Girgiza mata kai yayi yace “no but if you kiss me I will be okay” takaici Hawwa taji yakamata tasakeshi kawai tasauka daga gadon zata wuce wutan dakin ya kunna kawai ya fizgota faduwa tayi jikinshi yakoma ya kwanta yakai hannunshi kan ass nata dake shiga idanunshi tun dazu yayi smacking kadan yace “washhh taushi Moon”Hawwa ta haderai sosai tace “mehaka?”.

Back to top button