Harijin Tsoho Page 43 Romantic Hausa Novel
Zahra a falonsa ta sameshi zaune yana waya.tunda ya hangota ya buɗe matahannu alamun tashigo jikinshi,,ba musu taje tayi lub ajikin nasa yanaci gaba dacwayar yasa hannu yazame hularkanta yana shafa ƙananun kitson kanta,ya lima yanawayar kamin yakashe yamaida hankalinsa kanta yace”meke tafe dake Allah de yasa ba yawon neman goruba zaa saniba”cewar daddy yana shafo cikin nata.ɗan shagwaɓefuskatayi tace”Ba shi bane yakawoni nazone akan issue na khadeeja”ta faɗitana shafa ƙirjinshi.”khadeeja munada issue ne da ita i though sun wuce yau ko?”cewar daddy cikin nuna halin ko inkula.”Bakaga adda duk ta lalacebane kai?”cewarzahran.”Nagani mana aybawani abubane faruwar hakan tundaciki gareta kemaayduk kinyi hakan”yafaɗi hankali kwance.”daddy khadeeja na buƙatarmu kusa daiatayi nisa da yawa,kuma gaciki ƙarami mewahala Allah yabataAllah na tuba nisantane yasamuka rasa hajiyafa”kawai ta fashe mishi da kuka ta faɗajikinshi.rungumeta yayi dasauri yanashafabayana raɗaɗin mutuwar hajiya na dawo masasabo.daurewa yayi ya rarrashi zahra yace”to fito fili ki faɗamin ko meenene kikeso in musu zanyizahrainde hakan zesanya salama acikin ranki pls banason damuwarkisabida bake kaɗaibace”ya faɗi ana rarrashina.”so nake agidajanka kaba khadeeja ɗayasudawonandamijintashikumakanemamasa babban ayki a gomnatance tunda yayi karatunsa dede gwargwado”cewar zaha.Murmushi daddy yayi yace”toay dukabinda kika tambayeni abune dako ban saniba zaki iya yi musu,dan haka nabasu ayki kuma yasamu,bayan shifa?”ya faɗiyanamurmushi.”kabata mota sabida unguwa be kyautu aceƴarka batadaitaba”tafaɗi ashagwaɓe.”taɗaukidukwacce taimata zahranabata,kijekiyiabinda yadace ban miki get da komaiba yanzu bacci nakeso in lɗanyi tunda akayi rasuwarnan ban samu nayi sosaiba kainaciwo yake kar atasheni se ankira sallah”yafaɗi yanaiƙewabayanya sumbaci gashinta.sumbatarshi tayi itama tace”bari inje in sallameu se inzo in tayaka baccin “”inkikazo bazanyi baccibacinki zance zanyi ga bacci kuma na damuna”cewar daddy yanamurmushi.”To kayibaccin nima kitchen zan shga inna sallamesu”shigewabedroomɗinsa yayi itakumata wucefalon baƙi inda khadeeja da habibulah sukejiran fitowartakoda tasamesu cikin kwantar da kai tai musu bayanin komai dukansu ba wanda beji daɗiba khadeejararrafawa tayi jikin zahrata rungumeta tana jin wani sanyi aranta.”dan haka seki zaɓi wandayay miki agidan babanku ki muku jagoranci ku tafi danki ɗan kimtsa abinda be kimtsu miki ba,”Sosai khadeeja ke godiya dahawayentahaka zaha ta rakata ta ɗauki danƙareriyar motar da take sotaja habeebu yabitaabaya cike dafarinciki.zahra seda suka fita sannan takomq cikin gidan tana shiga kichen ta wuce dan samawa daddy abinda zeci.girki na musamman ta fara haɗawa daddyn dan tasan a auna,da yunwa sosai lokacin rasuwar.tajima a kitchen ɗin tana aykinta cikin hanzari,dan bataso yafarka bata gamaba shiyasa hankalinta be kan komai se girkin.daddy kiran waya ya tasheshi inda aka shaida masa yanada baƙi a office,wanka yashiga sannan ya zira jallabiyarsa yafito neman gimbiyar tashi.direct hanyar kitchen yayi dan yasan bazata zauna inda bashiba inde ba kitchenba.tsayawa yayi abakin ƙofar yanakallonta yana murmushi ganin yadda ta zage tana tagirkinta.takawa yayi yaisakusada itase jitayian rungumota tabaya ko bata waigaba tasan daddyne,”me kike girkamin ne uwar biyu na,kika cika gida da ƙamshi?”cewar daddy yana shinshina wiyanta.”Kai daddy to waima wayace ka tashi yanzu bayan se ankira sallah kace atasheka?”cewar zahra a shagwaɓe.”inadabaƙi a officene zahra shine suka tasheni zanje muyimgn”ya faɗi yana shafa ɗan tudun cikinta daya fara fitowa.juyowa tayi tana kallonshi tace”wallahi daddy bazaka fitaba ay weekend ne subari se monday dan kazauna ka samu hutu kaima”ta faɗi tana turo baki “kika sani ko masu bamu kuɗine zaki bazaniba baby”ya faɗi yana kallonta yanamurmushi.”daddy indan kuɗine wanda ka tara mana ma sun ishemu rayuwa dan haka nide bazaka fitaba”ta faɗi a shagwaɓe.”to wai innazauna me zan miki,in girkinne bani magin na ɓare miki”cewar daddy yana dariyadariyar itama tayi tace tana ɓoyewa ajikinshi”wanne ɓare magi aynacgama girkina,zuwa zamuyi kaci abicin kuma kazo kaci me abincin”ta faɗi tana dariya.daddy daiya yayi yace”to inna cikin zaki barni infita deko?””da sauri haka to nufinka awa nawa zakayi da har kake ikrain inka gama zaa fita,toni wlh yau bafitarnan,dan babynka ma ay kun kwana biyu baku gaisaba “tafaɗi tana kashe gas ɗin.”yako kamata mu gaisa gaskiya”cewar daddyn.Nande ya shiririce ya tayata suka kammala aykin suka kai dinning,tare suka ciyar da juna daddy namata santi har suka kammala.Ya ɗauketa sukai ɗakinsa,daru tasa masa kan se yay mata wanka haka ya shiga da ita toilet ɗin yay mata wankan suka fito tare,duk yadda daddy yaso kimtsata ƙin yarda tayi irade kawai ci takeso ya cita ya cita,ya ya iya dole haka ya biye mata sukai ta abu ɗaya dan dukka an kwana biyu baahaɗuba*********To Alhamdulillahi kamar yadda daddy yay alƙawari hakace tafaru ya samawa mijin khadeeja ayki,kuma sannu a hankali yanzu habibun yana ɗan janta ajika ba kamar daba.dan yanzu khadeeja bata ɗaukar zahra a matsayin ƙawa auwa take ɗaukartaso ko wani abun habib ɗin yay mata zahra take kirata faɗawa itakumada da tayi masa faɗacyana denawa,shiyasa khadeejayanzu kunyace tsakaninta da zahra dan ta mata sharrukakalakala ita kuma tabita da khairi.bikin halima ya zo agidan zahra zaayiwa amarya lalle dan zahra tace bazata gantalin zuwa lalle wani guriba shiyasa tasa azo gidan ta ayi.awaya ta kira khadeejabayan sun gaisane zahra tace”khadeeja ki tambayi habeeb kizo gida ay mana lalle,kinsan ranar asabar ne bikinta kuma jibi zaa fara event dan Allah kizo da wurikan masu lallen su ƙaraso””Mom zahra kinfa san tsakaninmu da ita bama jituwa kar inzo ta wulaƙantani nake gudu”cewar khadeeja asanyaye.”kizo de banason wannan rashin jituwar dan dama ayni take tayawa kuma mun yafi juna nidake nasan halima bazata cigaba da riƙekiba aranta we are Best friends before,to yakamata muci gaba da ƙawancenmu”cewar zahra.”To zanzo insha Allahu”cewar khadeeja.”Ki taho mun da ƴar tsaraba irin tamu mana”cewar zahra tana dariya.Dariya khadeeja tayi tace “kai mumcyna to zanzo miki da agwaluma””ni da kizo ma kimana fate bari in tura zaliha ta siyo mana komai dazaa sa”cewar zahra.”Ah to ganinan aguje tunda akwai fate”cewar khadeeja.Suna kashe wayar ta kira habeeb ta faɗa mishi,batun zuwagidan”to kijira in dawo miki da motarki yanzu kinga badaɗi kije ba a itaba”cewar habeeb.”Ga taka agida meye aykinta karka damu bari inyi amfani da ita kawai”cewar khadeejan.”DanAllah karki kai dare sosai kinji danwlh da antynki zan haɗaki inbaki dawoba”cewar habeeb ɗin cikin nishaɗi”zanma dawo base ka faɗa mataba kasan antyn nawa bata wasa da shaanin aure”cewar khadeeja tana dariya.Daga haka sukai sallama ta shirya agurguje ta fice zuwa gidan nasu.Halima tariga khadeeja zuwa gidan ita damasu lallan inda nan suka baje aka fara yiwa zahra dan tace dole ita zaa fara yiwa.Suna tsaka da wannan chapter ne khadeeja tashigo,da ɗan gudunta taje ta rungume zahra ta sumbaceta akumatu tana faɗin”sweet mummyna wannan kyau da kike ƙarawa hakamasha Allah”cewar khadeeja tana zama kusa da zahran.Dariya zahra tayi tace “daddyne ya iya kula miki da mumcy ɗin taki,kamar yadda ɗana habeeb ke kulamin dake,jibi kumatunki fa sekace anɓoe ƙosai”dariya sukayi atare,.”Maza kichen khadeeja zaliha ta miki ready komai har tsakin ta wanke miki ta miki tafashe,da greating kayan miyan dan Allah yayi tsami”cewar zahra.”Yadda kikeso zaayi miki gimbiyar daddyna”cewar khadeeja gamida ajiye gyalenta ta nufi kitchen ɗin.halima wacce tai suman zaune kallonsu kawai take ta ƙosa khadeejan tabar gurin taji ƙarin bayani agurin zahran.ayko tana ficewa halima ta matsa kusa da zahra ta dafota tace “ke meye ke faruwane yimin bayani da sauri”cewar halima.Kwashe komai daya faru zahra tayi ta faɗawa halima,sannan ta ƙara da cewa “kema komai ya wuce halima kinji we are friends before,mu yafi juna kar wani ya mutu acikinmu munagaba”cewar zahran.Dariya halima tayi tace”ay ya wuce dama tayaki nayi tunda kema ya wuce gurinki ni wa dabaze wuce gurinaba”cewar halima.Nande sukai ta tattaunawa akan mgnr har khadeeja takammala girkin ta fito dashi a plate taajiye kusa da zahra ta ajiye mata yajin daddawa da manshanu tace”to kisha kamin aymiki na hannun””Shegiyani ay kashi nai miki a gado dabazaki zubominbase wani nunamin wariya kuke wai ku masu ciki in kuka kwantar dahankalinkude nima wani watanne anfara salissafi dani”cewar halima tana ɗakawa khaadeeja dukaabaya.a kunyace khadeejata juya ta rungumeta tana ɓoye fuskarta ajikinta tana faɗin”am sorry halima kiyi haƙurida,dukabinda ya faru abaya”Dariyahalima tayi tana faɗin “jeki kawomin abincin tukunna nima cikin girmamawa kamar yadda kikayiwa zahra”dariya khadeeja tayi tace”mumcyna ay baa haɗata dakowa,halima kema yadace kidinga karantamin kinamin kara kina tayani kulawa daddy da ita”Dariya sukasa su duka gamida rungume junansu su ukun kowa ransa fess sabida sun yafi juna,ƙaro musu abincin tyi akan na zahra suka shasu ukun,sunahirar abubuwanrayuwarsunabayaamin shaiɗan ya raba kansu.ayko lalle akai musu nagani na faɗa,abinka da farare sosai sukayi kyau,dan har kitso akai musu kowacce na wane wannan dan kaf ɗinsu bacbayabane gurikyau.se dare halima da khadeeja suka tafi zahranaji kamar tabisu dan shiryawar tasu tasa tana jinkamar data dawo baya,haka suka tafi suka barta da kewa .khadeeja na,zuwa gidatasamu habeeb yayi girki yayi kace kace dashi sabidabe sababa,aykotasashi agaba tanamasa dariya yana kai mata dukanwasa tana guduwa dan bataso ya shafamata fulawar dayaɓatajikinshi daitadaya fahimci manufartane ya kamotayahaɗata da,jikinshi dukyagogamata tanaƙoƙarin guduwa seda itama ya ɓata mata,jikinta gefe ta komactana,diddira ƙafa tana kukanshagwaɓacda sauri yakamota yarungume yanacdariyayace”ki rufamin asiridanAllah ki dena dure dirennankar ki diromin da ɗa ƙasa ki cuceni”ƙin denawa tayi ganin hakane yasa a sureta suka wuce toilet,yana rarrashinta suka faɗa wanka yana tsokanarta.jamaa ina labarin habeeb saurayin zahra.?Tun bayan hanashi zahra da Abbah yayi yasamu transfer zuwa yola inda can yaci gabada aykin koyarwarshi,zuciyarshi cike da so da ƙaunar zahra.amma tunda yaga sanata take aure yasan tai masa nisa ta kowacce siga,shiyasa ya rungumi ƙaddara ya maida hankali kan aykinsa.tun shigowarshi makarantar yarinyar ta shiga idonshi duk yadda yaso cireta yakasadan yarinyar tana,dacwani fitinannan kyau kamar zahranshi ta kaduna.shiyasa so tari yake kaucewa duk wata hanya da zata haɗashi da ita,dan yanagudunfaɗawasonta yazo kumactace bata sonshiwata ranar week end yana gidansa da gomnati keba malaman jamia yana hutawa inda yake zaune sanye da gajeren wandoyana kallon ƙwallo a ashar sport yaji ana ƙwanƙwasa masa ƙofa,yayi zaton sabon abokinsane manniru da yayi a garin,batare da damuwar komaiba yabata umarnin ashigo.ƙamshin turaren da yajine yasa ya ɗago kansa dasauri dan yasan jikin yarinyar kawai yake jin irinsa.agigice yamiƙe tsaye yanakallonta ganin itace atsakar falon nasa tsaye tana masa murmushi.”kece?”ya faɗi bakinsa na harɗewa,murmushi tayi ta takacikinsalon ɗaukar hankali ta isa gabanshi beyi aunebase ji yayi ta rungumeshi tana faɗin”sir haka ake tarbar baƙi irinmu fa”ta faɗi tanamannamasamanyan nonuwanta aƙirjinsa tana ɗangogawa.lumshe ido yayi ahankali yabuɗe yazube shaiɗanun idanunsa akanta yace”ay banyi tsammanin ganinkibane,banma san kin sandaniba ay”ya faɗi yana komawa ya zauna kan kujera.


