Zamantakewar Aure

Gawurtaccen Hadi Domin Maganin Kankancewar Gaba.

Gawurtaccen Hadi Domin Maganin Kankancewar Gaba.

GAWURTACCEN HADI DOMIN MAGANIN KANKANCEWAR GABA.

ABUBUWAN DA ZA’A NEMA..

1. GARIN. KUSBARA. 🍁

2. MAN ZAITUN 🧉

3. DANYEN QWAI. 🥚

4. ZAITU JINJIR. 🌼

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

YADDA ZAKA HADA:

1. Za ka samu garin original Kusbara babban chakali biyu (2).

2  ka samu qwai  (Egg) guda  uku (3). 🥚🥚🥚

3. Ka samu original man Zaitun  (Olive Oil) shine. 🫒🫒🫒

4. Sannan ka samu Zaitu-Jirjir (Eruca Oil)🍁🍁🍁

Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

Abu na farko shine ka tankade garin na Kusbara, Bayan haka sai ka ‘Debi babban chakali daya da rabi

Idan ka yi Wannan sai ka fasa Kwan  guda  uku daga nan  sai ka debi Garin Kusbara ka zuba a cikin qwan , kana gaurayawa har sa ya gaurayu sosai, Bayan haka sai ka zuba man Zaitun ‘, shine matsayin man suya.

Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure

,Idan ka tabbatar kwan Ya soyu sai ka  Sauke shi, idan ya sha iska ka cinye kwan ka,  kafin ka kwanta barci.

Sannan idan za ka kwanta bacci sai ka ‘shafa Wannan man wanda ka yi suya qwai da shi. watau man ZAITU-JIRJIR ba man Zaitun daka soya kwai dashi ba, se ka Shafe Gabanka dashi,

Bayan kamar minti 15 zuwa minti 20 sai ka wanke da ruwan ‘dumi, in ya bushe yasha Iska, sai ka kara Shafe Gabanka dashi, shi kuma a Haka zaka barshi ajiki har Gari Ya Waye.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

Wallahi da yardar Allah sai ka Kira ni ka yi man Addua.

Ku yi sharing domin kowa ya amfana.
Copyright BY: Sirrin rike miji

Back to top button