Uncategorized

MUSIC : Rarara – Jagaba sai Ka shiga Villa

Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.
Rarara ya baiwa wannan waka suna “Jagaba sai ka shiga Villa” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.

Rarara ya fitar da wannan waka ne gadu bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan jam’iyyar Apc.
Wanda zaku iya utama da alamar Download mp3 domin downloading.

Audio Player

00:00
12:43
DOWNLOAD MP3

Audio Player


Annbn

Back to top button