Zamantakewar Aure

Darasin Ma’aurata: Kissar Motsawa Mijinki Sha’awa

Kissar Motsawa Mijinki Sha’awa:

A darasin mu a baya mun kawo fassaran abunda ake nufi da kissa da harshen Hausa, a takaice duk wani hanyar da mace zata bi domin jawo hankalin mijinta ta samu yardarsa da soyayyarsa shi ake nufi da Kissa.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

Gaba daya rayuwar mace ya kamata ya kasance ne cikin Kissa mussamman kuma lokacin da akace tayi aure tana gidan mijinta da zama.

Kama daga tafiya, hira, cin abinci, dariya, murmushi da kwanciyar jima’i ya kamata mace tana yinsu ne cikin Kissa har da kisisina a gaba daya na rayuwar aurenta. Wannan shi yake sa namiji ya kasa rayuwar ba da ita ba, wannan yake sawa duniya ta rika cewa mace ta mallaki mijinta, Kissa yake sawa da zaran namiji ya kusanci wata mace da batada kissa irin wanda aka sama masa, sai ya dauka tamkar yana tare da mutumtumice.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

Sai dai da dama mata suna iya kokarinsu akan wadancan Kissa dana ambata a baya matukar kokari, sai dai kuma a kwai wani kissar da mata basu daukeshi da mahimmanci ba, koma nace basusanshi ba cikin jirin kissoshin mallakar zuciyar namiji. Wannan kissa kuwa sune Kissa na zama da miji ko kuma kwanciya. Zama ba ina nufin zaman aure ba a,a zama a kujera, tabarma ko duk wani mazaunin da mace take zama a lokacin da take tare da mijinta a hali na nishadi.

Karanta>>> Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya

Shima kwanciya ba ina nufin na jima’i ko barci ba a,a, ina nufin kwanciya na jiran dawowar miji gida ko tsammanin shigowarsa inda kike.

Sau tari wasu maza basa shigowa gidanjesu da niya ko sha’awar jima’i da matansu, amma suna tsintar kansu cikin bukatar jima’i ne sakamakon irin kissar da matan suka yi ko suka nuna musu bayan shigowarsu gida.

Karanta>>> Abubuwa 8 da yin jima’i akai-akai ga mace mai ciki ke yi.

Wasu mazan suna dawowane cikin gajiyar da basu bukatar jima’i, wasu cikin damuwa na yau da kullum na rayuwa da yake dauke musu sha’awa don haka idan har ba wata kissar da zai jawo hankalin su aka yi ba yo fa sai namiji ya jima bai bukaci matarsa ba.

A lokacin hira da mijinki musamman lokacin da kuke Ku biyu kuna zaune, kada ki kuskura ki rika saka masa kayan da zasu boye masa jikinki. Daurin kirji kuma a wannan lokacin ba naki bane. Kamata yayi ki samu kayan da zasu fito da halittarki a fili, ma’ana kaya masu shara-shara.

Karanta>>> Yadda Zaki Hada Sabulun Da Zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Da Kuma Maganin Kuraje

Kada ki sake ki sanya kayan da zasu hana duwaiwanki juyawa ko kadawa a lokacin da kika tashi dauko masa wani abu yadda zai kalli murdawansu ko juyawansu. Saka rigar nono ba naki bane a lokacin da kike zaune da miji ana hira, kuma kada ki saka rigar da zasu hana nonuwanki kadawa a lokacin da kika doso mijinki. Ki tabbatar rigan da kika sanya zai baiwa mijinki damar arba da kan nonuwanki. Kada ki damu kina da duwawu ko bakidasu, kada ki damu kinada nonuwa ko baki dasu. Sam kada ya dameki nonuwanki a tsantsaye suke ko a kwance, muddin suna cikin sutura ma’ana ba a fili kika fito da su ba kuma suna cikin kayan da zasu bayyana alamunsu babu na mijin da bazai yi sha’awarsu ba.

Karanta>>> Matsi Ga Sabbin Amare Kafin Kije Gidan Miji.

Abun ma sha’awa shine ko dai a haka ya auroki ko kuma a hannunsa kika canza, don haka saki jikinki kiyi amfani da abunda kike dashi yadda ya dace ki kuma kimtsasu yadda zasu dauke hankalin halal dinki.

Ki tabbatar a yayin da kike zaune da mijinki kayan da kika saka basu rufe cinyanki duka ba, zaki sanya kayane da zasu fito da cinyanki a fili. Domin shi cinyar mace yana cikin jerin halittan mace da namiji baya iya hakurin arba dashi. Kuma ki tabbata yanayin zaman da kukayi da mijinki zai iya hangon tudun gabanki ko kuma shatin marabar farjinki idan kika dan bude kafafuwanki ko kuma kika duka domin dauko wani abu a gabansa ko da kuwa kice kika yada abun da gangan.

Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure

A takaice a wannan yanayin kada ki zama tsairara tumbur, kuma kada ki zama kina sanye da kayan da zasu boye jikinki ko rike miki jiki gam.
Bincike ya nuna cewa maza basu cika saurin kamuwa da sha’awar jima’i idan suka ga mace tsirara tumbur a farko kamar yadda idan suka ganta a rabi tsairara. Don haka babu bukatar kiyi tsairara domin shawo hankalin mijinki, ki tabbatar kiyi shiga na rabi tsairara zaki ga yadda zai yi zumudinki kamin ku gama hirar ko kamin ya gama cin abincisa ko Kuma kimtsawa.

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

Mata da dama sukanyi kuskure a lokacin da suke kwance suna jiran dawowar mazajensu ko dai daga wajen aiki ko kuma sun dawo kamin su shigo makwacinsu. Wasu matan zuwa suke su shiga bargo ko su samu wani mayafi su rufe jikinsu wai da sunan suna jiran miji ya shigo. Idan miji ya shigo a sameki a wannan yanayin idanuwanki biyu ko kina barci, babu wani marmarin jima’i da zai yi a wannan lokacin dake.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

Idan a gajiye ya dawo kila ma kiga yana kokarin neman ruwan da zai sha fanadol ne yanemi kwanciya da sunan zai huta.

A yayin da kike kwanciyar jiran miji, kada kiyi irin shigan da muka ambata a baya. Na tauyewa mijinki hakkinsa na ganin abubuwan daya mallaka.

Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50

Idan idanuwanki biyu ya shigo, ko kuma yama jima da shigowa watakila yana shirin kwanciya ne kike jiransa, a wannan yanayin kiyin kwanciyar da zai fito da tudun duwawunki a fili, ko cinyarki yadda ba zai boye gabanki ba kuma bai fito da shi a fili ba, idan rufda ciki kika kwanta. Idan kuwa a rigingine kika kwanta ki tabbatar kin tallafo nonuwanki yadda zasu kwanta ko su tsaya akan kirjinki yadda yana arba dasu zaiji kawai su yake bukatan wasa dasu. Kada ki kwanta ki hada kafafuwanki waje guda a wannan yanayin, zaki zuba kafafuwanki ne yadda cinyoyinki zasu fito kuma kafafuwanki a ware idan a rigingine kika kwanta. Idan kuma a rufda ciki kika kwanta zaki yi irin wannan kwanciyar cikin wannan hoton ne wanda ake kira “bazan wuce tayi ba,” ko Kumar “jeki an yafemiki.’ Domin ba kowani namiji bane yake iya kauda kansa a lokacinda yayi arba da irin wannan kwanciyar. Ko barci kikayi yana ganin wannan a bajen sai ya tasheki ko da sunan ki debo masa ruwa ya sha ne sabanin kin shiga borgo kin dukunkule, maimakon samun kayan sanyi masu motsa sha’awan maigida.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

Bana tunanin cewa da akwai wani abu da zai yi wuya wajen aiwatar da wannan darasin ga mata magidanta, domin ba kaya bane masu tsada ake bukata ba domin gudanar da wannan kissar ba. Ba lalle bane sai a gidan da kuke ku kadai ne za a iya yin wannan kisar ba. Cikin dakin ku ko bangarenku ma ya isa kiyi.

Akwai mazan da muddin ba motsa musu sha’awa matansu suka yi ba sai su jima basu bukaci yin Jima’i da su ba. Don haka a kullum ya kasance kina da dabarun da zaki rika motsawa mijinki sha’awar sa ta hanyar kissa bayyana masa rabin tsiraicinki musamman ma bangarorin nan da maza basa iya hakurin arba dasu.

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

Da fatan za a jaraba yau, yanzu domin a kawo karshen sabanin da ake samun da oga, ya shigo kina barci sai fitsari ya tasheki zakisan ma ya dawo. Ko kuma kuna hira yana gyangydi saboda hiran babu armashi.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

Back to top button