Uncategorized

Ana zargin wani kwastoma da kashe wata Karuwa a jihar Jigawa.

Ana zargin wani kwastoma da kashe wata Karuwa a jihar Jigawa.

An samu gawar Karuwar me shekaru 35 da ake kira da suna Ladi Anndu a dakinta cikin jini male-male. Ana zargin cewar Kwastoma ɗin ne ya yi mata yankar rago.

 

Lamarin ya faru a Gandun Sarki dake karamar hukumar Hadejia ta jihar.

         KARANTA WASU LABARAN

Da gaske Mai shadda zai auri Aisha Tsamiya ?/ jaruma ta koma kurkuku/rigimar yan tiktok da 13×13

Zafin Kishi ya sanya wata mata caccaka wa mijinta wuka har sai da yace ga garinku nan

Farashin Burodi Ka iya tashi a Nijeriya Saboda Yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine.

Kawa Ta Aure Saurayin Kawarta Nan Take Bayan Ita Kawar Ta Ce Ba Ta Son Saurayin A Yayin Da Ake Cikin Addu’ar Daurin Aure

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Lawan Shisu Adam, ya tabbatar da faruwar lamarin.

Yace sun yi kokarin garzayawa da karuwar zuwa Asibiti amma sai ta mutu a yayin da ake kokarin ceto ranta.

Yace suna kan binciken akan lamarin…

Back to top button