Novel Document

Nurul Kalb By Matar Manya Complete Novel Document

Cikin sauri ta, salami me adaidaitanda ya ajiyeta kyakyawar budurwace tasaya tana karewa dankareren gidan dake gabanta kallo wanan gida haka , tafada ahankali takalli number gidan taga lallai itace takarasa wurim gate din gidan ta kwankwasa megadi yazo ya bude.

Download>>> Doctor Eesah Complete Novel

Ahankali cikin zakakkar muryarta tace
Sannu baba yace yauwa yarnan. Tace, baba Dan Allah megidan yanaciki yace E yanaciki tace to shinakenema kozan iya ganinshi yace E bisimillah yabata hanya tashiga ciki saida tayi tafiya sosai mainisa a harabar gidan koina shikeshukene abun mekayartarwa ahankali tashiga falon gidan nantaga dukiya inda take magana tanata mamakin da akoi masu wanan kudin aduniya amma talaka ke kwana baiciba ,hankalinta tadawo lokacinda taji motsi a Sama nanta daga kanta tagawani iron bene mekayatarwa tahau benen, tasaya tanakaloj kofofin wata kofar tanufa wanda takejin motsin ahankali tatura kyauren cikin mamaki kuma kyauren ya bude tadaga cotein din a hankali.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

Takuramai ido yana tsaye dawata Yar yarinya ahanunsa da Alamar yarinya bata da rai domin duk jikinta jinine da kayanta shikuwa saurayin da alamar tashin hankali a fuskarsa saigirgiza yarinyar yake yanacewa ke, ke, ke, waya kawokinan ,itakuwa budurwar tananan tsaye tundatazo tasaita cermera , tana recording tanadauka kuma tanata kuka tagoge kwalla nan tadauko waya takira oganta sukayi Yar maganarda konima banjitaba 😅barena daukomana masu karatu ba,afi minti 3-4 ba saigakuwa yansanda sunshigo dakin itama tashigo saikukatake tamakasa magana sainunasa take da yasa tana girgiza kai Can cikin dasashiyar miryarta medadin sauraro tace ………..

Download>>> The Governor Wife Book 1 Complete Novel 

Tace gashinan, gashinan reping dinta yayi fa 😭 sai kuka take Dan sandan guda kuma yace, relax now inafatan kinyi record vidio koh tadagamasa kai kawai domin kukan yaci karfinta, shikuwa saurayin saikalonta yake ya kafamata mayatatun idanunsa yanamata kalon tuhuma ,hmmmm yafurzarda wani iska abakinsa ,saiyanxu yagane wato sharri akeson yimasa ,,OK ,, kawai yafada ,daya dan sandanne
Yace , u are under arrest, hankali kwance yakale Dan sandan Sama da kasa yace well bcos of what “? Sabida munkamaka da kayiwa yarinya fyade, Dan sandan yabashi amsa ido ya kafe Dan sandan sanan yamaida kalonsa kan yarinyar yakaleta shekeke kamar yaga kashi yace, wanan abine zanyiwa fyade wanan tafada yana nuna yarinyar da hannunsa injime intsinci me mtss yaimasu tsaki , dayan dan sandanne yataba yarinyar cikik razana, yace oga batada raifa.. Ogan ma yarazana yace babbar magana…

Karanta>>> Amfanin Zogale Guda 18 A Jikin Dan adam

Ahankali cikin rarrashi ogan yace, amm pls yallabai kayi hakuri kabamu yadin kai cikin muryar fada yace mikake nufi yaje kayi hakuri muje office pls hakadai da sauran yan sandan dukafinga rarrashinsa dakyar ya amince ” yace sujirashi a falo yanazuwa zaishirya domin dagashi sai towel domin time dinda yafito wankane abunyagaru nan yazabgawa budurwanan harara sukajuya sukafita ,yabude katuwar wardrope dinshi wace cike take dakayanshi sadaddu yaciro wata shadda galilah fara me tsadar faske yasa tasha aiki sanan ya kafa hula akanshi yafesa tsadadun turarukanshi da ke kan mirror yafito das dashi yaje falon yasamesu sukace to muje ko yallabai yace cikin voice dinsa medadin sauraro ,a Motana zanje itakuwa badurwanan tace zata wuce sukace to saisun nemeta suna godiya tazo wucewa ta gabanshi yazabgamata harara yasa kafansa ta tadiyeta Allah ya agajeta data fadi awurin sannu sanni murya kasa tace banyafeba mugu kawai 😏 ta murguda baki tayi Sauri ta wuce shima yayi gaba suka bishi a baya sai (((head Quarter)))

 

Domin Sauke Cikakken Littafin Sai Ku Danna Inda Aka Saka Download

 

Back to top button