HANYOYI GUDA 9 NA BADA TAZARAR HAIHUWA
Mafi Yawan Hanyoyin da Ake bi Wajen Bada Tazarar Haihuwa Sukan Bar Baya da Qura Wajen Sakar Wa Mata Rikicewar Jini Suta Wahala Ga Ciwon Mara Wasu Matan Ma Suta Ramewa
Ga Wasu Hanyoyi da zaa iya bi Masu Sauqi Wajen Bada Tazarar Haihuwa a Gargajiya ce Marasa Cutarwa.
Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata
1. A Matse Lemun Tsami Amma (Lime) Guda 2 Cikin Ruwa Rabin Kofi, Bayan Gama Saduwa Macce Tasha, Ciki Bazai Shigeta ba A Wanna Lokacin.
Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata
2. A dafa Ganyen Darbejiya (Dogon Yaro) A Dibi Cofi 1 A Sha Bayan Gama Saduwa
Macce Ba Zata Sau Cikiba A Wannan Lokacin.
Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
3. Yayan Zurma Macce dake Son Bada Tazarar Haihuwa ta Shekara Guda Sai ta Hadiyi Guda Daya, Mai Son Yin na Shekara 2 Sai ta Hadiyi Guda 2.
09023624451
09124263314
Call or whatsapp
4. Idan Mata Ko Miji Ko Su Biyun Suka Shafa Man ‘Ya’yan Zurman Wato MAN GELU (Castor Oli) Kafin Saduwa Ba Zaa Dauki Ciki ba a wanna Lokacin.
Karanta>>> Maganin Zubewar Nono…
5. Shan Garin ‘Ya’yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Ruwan Dumi Bayan Yin Jima’i Na Hana Shigar Ciki.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
6. Idan Macce Tayi Laya da Kashin Zomo (Na Daji) Ba Zata Dau Ciki ba Matuqar Tana Tare da Layar.
Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam
7. Idan Namiji Yaci ‘Ya’yan Gwanda Kamar Kimanin Kwara 10 Ya Tauna Yabi da Ruwa Sanadarin Haihuwar Shi (Maniyyi) Ba Zai Iya Samar da Da ba Kimanin Awa 24.
Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.
8- Fitar da Azzakari Waje Lokacin Kawowa (AZLU)
Karanta>>> Ga Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah
Gargadi Ga Masu Juya Rubutun Mu yadda Suke So Ko Su Cire Lambar Mu Sasa Tasu (Copy and Write) Ahir din su
A TURA ZUWA WASU GROUPS DAN WASU SU AMFANA
✍️ Malam Aminu