Maganin Kaikayin Gaba, Rashin Sha’awa Da Kuma Rashin Haihuwa Da Izinin Allah

Maganin Dattin Ciki Ko Amosanin Mara Da Izinin Allah
MASU FAMA DA DATTIN MARA KO AMOSANIN MARA GA INGATACCEN MAGANIN WANKIN MARAR MACE KO NAMIJI
Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa
DA KASHE DUK WANI SANYIN DAKE MARAR MACE KO NAMIJI
✓ KURAJEN GABA
✓ ‘DO’DEWAR GABA
✓ SA’BAR GABA
✓ KAYKAYIN GABA
✓ WARIN GABA
✓ RASHIN SHA’AWA
✓ RASHIN NI’IMA
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
✓ YAWAN BARIN CIKI
✓ TSINKEWAR MANIYYI
✓ YAWA FITA FITSARI
✓ JIN ZAFI LOKACIN SADUWA
✓ RASHIN JIN DADI YAYIN SADUWA
✓ Tsinkewar maniyyi rashin haihuwa
Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam
To masu wannan matsalar ga maganin cikin sauki da izinin allah
A Nemo wannan abun
1. SAIWAR Alayyahu. Me yawa
2. Jar kanwa. Kadan daidai misali
Karanta>>> Hadin Karawa Mace Ni’ima, Sha’awa Da Kuma Karin Dandano
A wanke Saiwar sosai a kir6a saiwar a turmi da Jarkanwa sai kwashe.
A shanya inda. Kura bazata hau kanshi baya bushe a daka a tankade sai a bawa metsalar ya rinka Shan chokali daya a shayi ba madara kwana bakwai sau uku a Rana.
Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin
Mace Kuma ta dafa Tasha tayi tsarki ko tsuguno a Baho safe da dare kwana bakwai da ikon Allahu anwarke daga kowanne irin ciwon Sanyin Mara ko dattin Mara da izinin Allah.
Allah yasa mudace
Karanta>>> Ga Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah
A turawa yan uwa su amfana