KannywoodLabarai

Hankalin yan tiktok ya tashi bayan wata dattijuwa tayi video tsirara, Rikici tsakanin Saifan Me kyau da yan Daudu

Hankalin yan tiktok ya tashi bayan wata dattijuwa tayi video tsirara, Rikici tsakanin Saifan Me kyau da yan Daudu

 

A satinnan wata rigima ta kaure tsakanin wannan fitacciyar yar tiktok din da ake kira da Saifan me kyau da daukacin yan daudun dake kan manhajar tiktok inda Saifan ɗin tai musu diban albarka game da tsine masu.

 

Ba tun yau ba masu nasiha sun sha fadakarwa kan yadda ake yadda girma da zubar da mutunci a dandalin tiktok musamman kasancewar tiktok din a matsayin wata kafa da ta dibi gamagarin Al’umma ba irin mutanen da babu, wani abu takaici ma shine shigowar dattijai da tsofaffi masu shekaru daga Arba’in zuwa abin da yayi sama har zuwa 60 da wani abu, ba mazan ba ba matan ba wa abin takaici suna raye raye da duk abin da yaran ke yi.

 

Anan wata baiwar Allah ce da akalla ta doshi shekaru hamsin ko ta haura ta bude shafin tiktok din tana wannan abubuwa na zuba da girma kamar raye rayen da bin wakoki sai dai kwatsam daga fara saka kananan kaya tana rawar sai gashi an ganta ta sake fitowa daga ita sai breziya da kamfai a wasu bidiyoyi tana rawar.

 

Wannan lamari ya daga Hankalin yan tiktok din wanda daga masu kamun kan har wayan da ake ganin basa kama kannasu a tiktok din suka shiga damuwar ganin wauan lamari na mai bakanta zuciya.

Domin kallon bidiyon sai ku danna hoton dake kasa 👇👇👇

 

 

 

 

Back to top button