Sirrin Rike Miji

Meye Hikimar Da Yasa Mata Suke Yin Jinin Al’ada

*JININ AL’ADA………*

πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•πŸ§•

*FUTOWA TA πŸ‘‰03*

*MEYE HIKIMAR DA YASA MATA SUKE YIN JININ AL’ADA*

Babu wani abu da ubangiji yake yi ba tare da hikima ba duk da cewa kai a matsayinka na dan adam ko ka fahimci hikamar ko baka fahimta ba wajibi ne kayi imani da shi.

Karanta>>>Β Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

Malamai sun yi bincike domin gano hikimar da yasa mata suke yin jinin Al’ada suke cewa a duk watan duniya ana samun kwayoyin haihuwa acikin mahaifar mace wanda wannan kwayoyin idan sun hadu da maniyyin da namiji sai ubangiji ya kasantar da dan Adam, idan kuwa wadannan kwayoyin basu samu haduwa da maniyyin da namiji ba sai su lalace su dunga zubar da jini, idan kuwa suka hadu da wannan maniyyin sai wannan jinin ya zama abincin yaron acikin mahaifiyarsa domin a wannan lokacin bazai yuwu shi jariri ya dunga cin abinci irin abun da wanda yake waje yake ci ba, abincin zai dunga kai wa zuwa garesa ta

Karanta>>>Β Β Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

tsakankanin cibiyarsa zuwa jikinsa har zuwa lokacin da Allah subhanahu wata’ala zai fito dashi zuwa duniya.
Wannan shine abun da malamai suka fada dan gane da hikimar da yasa mata suke yin jinin Al’ada.

 

Karanta>>> Ya ya Launin Jinin Al’ada Yake Da Kuma Siffarsa

 

*MUHADU A FUTOWA TA GABA*

Back to top button