Sirrin Rike Miji

Ga Mata Masu Bukatar Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi Cikin Sauki

Masu bukatar kara kiba

Sauda dama mutane kan Bukaci magani da zai rage musu kiba, amma a wani bangare da ban kuma mutanan suke neman kibar ido rufe.

Muna samun sakonni da dama kan maganin karin kiba, musan man daga yan uwa mata don haka yau za a share muku hawaye da izinin Allah.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

Abubuwan da zaku bukata suna hadar da

❛_Waken soya cokali 2
❛_Ridi cokali 2.
❛_Dabino cokali 1
❛_Hulba cokali 1
❛_Gyada dai dai misali.
❛_Madarar garin cokali 5

Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50

Yadda zaa hada maganin.

Da farko kusamu waken soya dinku mai kyau (Ku gyarashi sosai a fitar da tsakuwar jikinsa) saiku soyashi har sai ya fara kamshi, saiku sauke shi, bayan yayi sanyi saku dakashi sosai yazama Gari.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

Haka zalika kusamu Ridin ku mai kyau (Ku gyarshi yadda zai zama babu wani datti a ciki) shima saiku soyashi yadda ya kamata saiku sauje bayan yayi sanyi saiku dakshi ya zama Gari.

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

KARIN KIBA

Abubuwan da mutum zai dinga ci Idan yanaso Kara kiba:

・ Mutum yana gama cin abinci ya kwanta ba tare da ya mike tsaye ba ya tattaka ko da taku 20 ne zuwa da dawowa.

・ Shan damammiyar fura da safe da nono mai kauri Kafin aci komai.

・ Yawan shan alewa chocolate.

・ Yawan shan kayan cocoa a shayi.

・ Cin nama mai kitse.

・ Yawan cin kwai ( egg ).

・ Cin farar kaza.

・ Yawan shan lemon kwalba ko na kwali ko na gwangwani.

・ Rashin motsa jiki.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

IDAN KINASO RAGE KIBA SAI KIN KIYAYE WADANNAN ABUBUWAN KAF SANNA KI RAGE KIBA

AKWAI NATURAL MAI KIBA KOMAI ZATA SHA BA ZATA RAGE BA

 

Back to top button