Sirrin Rike Miji

Sirrin Mallakar Miji (Domin Magance Matsalolin Miji)

 

 

SIRRIN MALLAKAR MIJI

 DOMIN MAGANCE MATSALAR MIJI

 *************************

 Kamar taurinkai rowa rashnin nuna kauna gadara darashn ji ko daukar shawara. Cikin sauki kirubuta wannan

أن تفشلا

Kafa 300 anemi ruwan ma’ulhubbi na’asali da’akesamu awajenmu awanke daruwan ahada daruwan kankana  asha adarenda kike dayakinin zaisadu dake zakiga ikon Allah wajen yimiki biyayya, zaki’iya dinga maimaita wannan sirri aduk sadda kikaga namiji naneman cutardake kokuma zaimadake marar daraja.

 

 YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)

Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba”a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf. Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude. Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali

☛ Bagaruwan hausa. ….ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. .

☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha’I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati.

☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi….yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar’bain… Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._

 

❀KAYAN HADIN ❀ 

☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi.

☛ ki samu man ka danya (Ana samu a wajen masu maganin gargajiya.

☛ ki samu man zogale (Ana samu a wajen masu Islamic-medical-centre.

☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli).

☛ ki samu man shanu (ana samunsa a wajen masu sa yarda nono). Duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa’oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.

 

DANNA NAN DOMIN KARANTA HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU

☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare.

Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba.

 

 GAMSAR DA MIJINKI TAHANYAR JIMA’I

Gamsar da namiji a jima’ince yafi sauki wajen gamsar da mace, duk kuwa da cewa dukkannin halittan da aka yiwa mace a jima’ince suma maza suna da irinsa. Kamar yadda ake samun harijin namiji haka nan ma ake samu harijan mace, yadda ake samu mazan da suke jimawa babu gajiya a lokacin jima’i hakama matan. Ana samun maza da mata ragwaye a wajen jima’i da kuma wadanda sam jima’in ma bata damesu ba a dukkannin jinsunan biyu. Da akwai wasu mazan da basu cika son doguwar wasannin motsa sha’awa ba, wasu kuwa suna bukatan lokaci maitsawo ana masu wasa duk kuwa da macen tafi namiji bukatar wasan motsa sha’awa mai tsawo. Abu na farko daya kamata mace ta fahimta a tattare da mijinta shine abunda yafi bukata a yayi wasanni

 

 

Back to top button