Uncategorized

kalli bidiyon yadda aka kai Amarya A’isha Aliyu Tsamiya dakin mijinta

 

Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya an daura aurenta ranar Juma’a wanda ankayi a asirce wanda kowa yayi mamaki sosai.

To yau dai sababbin hotuna cikin sabuwar moto hul ta kai amarya wanda kuma tafi kwaliya mai matukar ban sha’awa.

Aisha Aliyu Tsamiya Amarya muna miki fatan alkhairi Allah ya bada zama lafiya amen.

Video Player

00:00
00:09

Back to top button