Mejo Najeeb Page 5 By Autar Alheri
“Daga Hakan sukaci gabada duba yadda abun ketafiya domin Susan yazasu fuskanceshi, seda y’anma liss kana sukabar Barack d’in kowannensu yanufi gidansu…..Koda mejo yashigo parlor gidan bakowa Hakan yasa yahaura part dinshi kaitsaye captain Jameel natake mishi baya, tin a parlor yafara cire kayan jikinshi yanayi fatali dasu. Captain Jameel ne yarika bin kayan Yana kwashe mishi har yakai bedroom dinshiYanashiga yashige bathroom domin yayi wanka daganin yadda yakeyin komai atsanake zakasan cewar agajiye yake selumshe golden eyes dinshi yakeyi Yana Kara waresu…shikuwa captain Jameel ajiye mishi kayanshi yayi akan bed dinshi kana yajuya yafice warshi…Yajima acikin bayin Yana wanka seda yagama wankan tass yafito daga cikin bath d’in idonshi yasauka akan k’ofar bathroom d’in, golden eyes dinshi yazaro ganin gashin mace tana lek’enshi aban d’aki cikin mugun mamaki da bak’ar zuciya yafinciko towel kogama d’aurashi beyiba yanufi k’ofar fita daga bathroom d’in…izuwa yanzu Kuma kowaye ke lek’enshi yafahimci mejo yaganshi Hakan yasa akayi hanzarin barin wurin Koda yabud’e k’ofar cikin hasala seyaga bakowa Amma yatsinkayi wucewar ko wacece dagudu tana sauka k’asa Kuma tabbas mace ce bawai namijiba, juyawa yayi Yakoma bedroom d’in zuciyarshi inbanda tafarfasa babu abunda takeyi aranshi tinanin yake wacece zata shigo mishi part kaitsaye harta wuce parlor Kuma tazo bedroom dinshi Kuma hartasamu damar lek’enshi a bathroom tukunna ma idan ta lek’enshi ubanme zatagani saninshine batayiba kome? Yatambayi kanshi tambayar Kuma dabame bashi amsarta. Cikin sauri wata zuciyar tace mishi “yo mizata gani inbanda tsiraicinka suturar da Allah yayima killatacciya itace take buk’atar gani ko wacece. Yanakaiwanan azancen zucinshi yaji wani Irin k’ololo yadanne mishi zuciya nantake idonshi sukayi jajir cikin fishi yamik’e Yana Saka kayanshi ko mai beshafaba balle wani tirare abunda masifa kemishi..ba abunda yake gani idonshi se yadda yaga wannan koma wacece tana lek’enshi, kenan ananufin Taga jikinshi kome? Duk shikadai keyiwa kanshi wannan tambayoyin gabaki d’aya yahargitsa k’wak’walwarshi….Yana gama Saka kayan yafito parlor cikin sauri sauri yake taka matattakalar ukku,ukku biyu,biyu Hakan yake had’awa domin gani yakeyi kamar Baya sauri, Yana saukowa yasamu mama a parlor tana had’a kayan abunci akan dining. Meda kallonshi yayi tsakiyar parlor yaga bakowa ananma.. k’arasawa kusanta murya adak’ile yace “mama waya fito daga part d’ina yanzu please?”ahankali mama tad’ago tana kallonshi kamun tagirgiza kanta tace “babu kowa nikam Banga kowaba domin Ina kitchen wani abunne yafaru? “Nothing kawai yace atakyaice kamun yajuya zuwa harabar gidan zuciyarshi atunkushe….da kallo mama tabishi harya b’acewa ganinta kana tasaki murmushi kawai tareda juyawarta zuwa part d’in dady.GombeBayan sundawo daga islamiya ne suka nufi wani Dan dandamalin samari inda duk wani saurayi mejidakanshi agarin nanne wurin zamanshi…tindaga nesa yahangosu stafe kamar wasu taurari cikin farin ciki yataso Yana fad’ar “masha Allah Isseta kunaso kuzautarda samarin unguwar nanne kuyaya Irin wannan d’aukar hankali Hakan? Yafad’a Yana washe baki….itadai Isseta murmushi kawai Tayi yayinda halima tace “bakada Dama yah shamsu. “Humm aikune bakuda Dama ya akecikine aganku yanzu darana tsaka? “Nisawa Isseta Tayi sabidajin tambayar tashi kana yabud’e Baki cikin sexy voice d’inta tace “yah shamsu Dan Allah wata alfarma nake nema agunka please. “Tofa 🤔 wacce Irin alfarma Isseta? “Zumuje kaga tafad’a taredayi gaba itada halima shikuwa shamsu yabi bayansu, basuzarce ko inaba se kangunnan da mahaukaciyar Nan kezaune. Cikin sauri Isseta tak’arasa gareta ganin tana karkarwar d’ari ga dukkan alamu batada lpy ne, hankali atashe Isseta ke fad’ar innalillahi miyafarune ummyna miyasameki Hakan? Take tambayar ta kamar wata me hankalinda zatayimata cikakken bayani…ganin duk hankalinta yatashine yasaka yah shamsu fad’ar “inagafa batada lpy ne Isseta muje asiyo mata magani kinjiko. “Aa yah shamsu banaso asiyo mata magani Dama inaso mudauketa ne daganan mukaita asibitin mahaukata shine alfarman Danake nema agunka domin wlh banasan zamanta wurinnan raina k’una yakeyi sosai karwani abun yazo yacutadda ita balle kaga dayawa mutane Basu kulada tana wurinnan ba Amma yanzu sanadiyar shigowarmu tareda dakai yasaka se lek’armu akeyi atinaninsu wani mugun abunne yakawomu please Dan Allah katemakeni mukaita asibitin wlh inada kud’in da za’ayimata komai kawai d’annasan bazasu karb’eta ahannun mace bane shiyasa yah shamsu Dan Allah 🙏 tak’arasa zancen tana sakin kuka meban tausayi. “Ajiyar zuciya yah shamsu yasauke kana yace “shikenan Isseta Koda bakida kud’in nimebakine Kuma wannan abun idan muyi ai jahad’i ne domin zamu temake rayuwane sabida Hakan barana samo adedeta sahu semujeko? “Awannan karon halima ce tasamu zarafin yin magana tace “to yah shamsu mungode sosai Allah yabar zumunci. “Ameen y rabbi ya amsa kana yamik’e yafice. Ko minti 10 beyida tafiyaba segaya yadawo da me napped harbakin k’ofar kangon gidan. Ahakan suka Kamata halima da ita Isseta suka sakata a napped d’in suka nufi asibitin mahaukata dake cikin garin gombeSuna zuwa kuwa sukaci sa’a akakarb’eta domin anyi mata duk wani gwaji dayadace ace anyi mata idan zeyu su ajiyeta anan ankoyi nasara domin dai sun karb’eta sedai dakud’in hannun Isseta harna yah shamsu bazasu Isa ayimata abubuwanda suka daceba Hakan yasa Isseta tace suyi musu alfarma da gobe zasu kawo sauran kud’in. Dahakan sukayiwa ma’aikatan asibitin sallama suka tafi gida. Koda suka dawo yamma tayi liss Hakan yasa sukayi sallama dajuna kowacce tanufi gidansu.Yauma kamar kullun tin’asoron gidan Isseta kejin hayaniyar mutanen gidan nasu Hakan yasa tashiga cikinta ad’ure domin seyanzu tatuna cewar tinsafe tabar gidan Kuma batawaiwayoba se yanzu, atake idonta suka cikoda k’walla cikin tsoro takutsa Kai cikin gidan….da iyya hassi tafara cin Karo tana dorawa wani almajiri shara zeje yazubar musu, wani mugun kallo tajefi Isseta d’in dashi batareda tace mata komaiba Hakan tazagata tawuce…sedai abunda yabawa Isseta mamaki dukkansu matan gidan dunfito suna alwalar sallar magarib Amma ba waddatace mata komai…. zubaida ce tad’ago tana fad’ar “inakije Isseta tin safe seyanzu Zaki dawo waikinmasan abunda ab…saurin had’iye kalamanta Tayi sabida wata muguwar tsawada iyya hassi tadoka mata tana fad’ar shine sallarda zakiyi shegiya meshegen bakin kamar na aku…tsit zubaida Tayi sabida masifar uwar tata tashige warta d’akinsu…itako Isseta wani Irin fad’uwa gabanta yayi Amma batace komaiba. Mama bintu ce tad’ago taganta atsaye se ayanzu tabud’e Baki cikin murya me taushi tace “maryama jekiyi salla mana. “To mama tafad’a tana nufar inda butocin gidan suke tanazuwa kuwa jidda tamik’o mata butar “tace yaya Isseta gashi idan kingama kikaiwa mama salmu. “To kawai tace takarb’a domin yin Alwalar, bayan takammala tad’auka takaiwa mama salmu..itamadai batace mata komai harya wucewarta d’akinsu. Dukkansu y’anmata suna d’akin jidda nakwance akan sallayar datayi sallah juwaira nagefenta zaune tana chat awayarta yayinda zubaida Kecin abunci sukuwa gogayen suna kwance akan katifarsu anty bulki Tayi matashin Kai da cinyar anty hawwa….shimfid’a Dan kwalinta Tayi ta tada sallar seda tagama Tayi addu’arta kamar yadda tasaba kana tamik’e tana fad’ar anty hawwa anty bilki inawuninku tafad’a cikin sexy voice d’inta meba’in rikitasu. Ba anty bilki ba awannan karon har anty hawwa seda talumshe idonta kana tabud’e su tana zabga mata harara…itako anty bulki tace lpy qalau Isseta. Daga Hakan badukomabi takantaba. Anty juwaira inawuni. Ad’age juwaira tad’ago tana kallanta kamun taja tsaki tanacigabada abunda takeyi. Zubaida kuwa kallon juna sukayi kawai itada Isseta d’in suka sakarwa suna murmushi domin sa’anin junane. Jidda ko tabisu dukkansu tanayimusu Ina wunin domin dukkansu itace k’arama….suna zaune adakin itadai Isseta tana laziminta yayinda sauran kowada abunda yakeyi kamar daga sama sukaji muryar yah balah Yana dokawa Isseta kira kusan k’arfe 9:30pm yanzu. Arazane tamik’e tafita. Da kallon maita yabita kamun yajefa mata k’ananun kayanshi boxes yafi 10 dawasu rigunan yace tawanke mishi yanzu yajuya yafita. Babuko sabulu balle Omo Kuma babu halin tambaya sedai tad’auki nata tayimashi Kuma idan yak’are bame Bata wani tinda Dama abbansu ne kebasu duk karshen wata yakan bawa kowa abun lalurarshi. Bace komaiba tad’auka taje tawanke mishi tana kuka tanayi harta gama gamuguwar yunwa tanaji Amma babu halin tambayar abunci domin tasan kozata mutu iyya hassi bazata tab’a bata abunciba tinda yau itaceda girki…ahakan Tayi wankin tagama yanacan karshe soron gidan Yana kallonta yadda jikinta kejuyawa idan tana wankin abun yayi bala’in tafiyadashi domin kuwa kowanne gab’ana jikinta juyawa yakeyi Hakan yasa yadafe setin wandonsu Yana Nishi haryayi release bemasan yayiba seda yaji jikinshi na karkarwar zekawo sa’annan ya,ankara bayan gayya tagama aiki (Humm kaki tsohon Dan iska kallon jikin mace kawai zesa kab’ata jikinka to Allah ya shiryemu”tama se akiyaye sakin ajikin agaban namuji baligi Kuma saurayi ba’abune me kyauba domin wani lokacin Hakan kan iya jefamu a hallaka Allah yada mudace🙏) seda yagamayin release d’in kana yabar wurin Yana fad’ar shegiya me kayan Dad’i ahakanma ai narage zafi….itako batamasan yanayiba seda tagama wankin duka kana tashiga Tayi kanwa tafito Koda Takoma d’akinsu duka y’anman sunyi bacci haddasu anty hawwa. Nisawa Tayi aranta tace yau ba iskancin kenan to Allah yak’ara shiryamu daga Hakan Tayi shirin baccinta ta kwanta babu wata jimawa bacci yad’auketa sedai bame nauyiba kasancewar yunwa takeji sosai. Seda dare yaraba sosai kamar amafalki taji ana shafata ana murza mata albarkatun k’irjinta sewani shinshinata akeyi ana sauke numfashi tareda wasu zantukan marasa kan gado fad’ar akeyi “inasanki Isseta inasonki inaso nalashi zumarki ketadabance Isseta komai naki dabanne komai naki me kyaune wayyo allah yau zan huta anan. Ana wannan surutun Kuma yana lasar mata kune tareda k’ok’arin fidda mata nashanunta awaje. Se awannan lokacin ne tagane tabbas ba mafaliki takeyiba cikin tashin hankali tabud’e sexy eyes d’inta tareda wata Irin muguwar zabura tahankad’a abunda kekanta Yana Neman lahantata…Aiko itama wadda aka hankaden tazaburo Tayo kanta…..!




