Mawaƙi Ado Gwanja ya saki sabon album ɗinsa mai suna Amada, mawaƙin kuma jarumi a masana’antar shirya finafinai na Kannywood ya kasance yana da farin jini wajen waƙoƙin aure.
A yau ne mawaƙi Ado Gwanja ya saki album ɗin nasa a manhajar sa ta Youtube.
Ga dai jerin waƙoƙin da ya saki a ƙasa.
1. Amada
2. Ameenah
3. An Gamu
4. Mai Kiɗan Kujera
5. Kyan Rawa
6. Na Saba Dani Da Ke (Ft Ali Jita)
Shiga Nan Domin sauke ragowar waƙoƙin.