Uncategorized

Matashiyar budurwa tayi wa Rabi’u Musa Kwankwaso martani a sashen tsokaci kan maganarsa ta ficewa daga jam’iyyar PDP

 

Idan zaku iya tunawa a kwanakin baya kadan da suka gabata ne tsohon gwamnan Jihar Kano “Rabi’u Musa Kwankwaso” ya gabatar da wata sabuwar kungiyar domin taimakawa al’umma mai suna “TNM”, The Nation Movement.

Bayan wannan lokacin sai kuma Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, zai fice daga tsohuwar Jam’iyyar sa ta “PDP”, inda yake nuna kan cewa zai koma sabuwar Jam’iyya “NNPP”.

Nan take sai aka fara rade-rade da wannan labarin inda har aka sami wata matashiyar budurwa tayi wa Rabi’u Musa Kwankwaso martani a sashen tsokaci kamar haka.

Na fada na kara fada,ba gudu ba ja da baya kwankwaso ya rikice, Kwankwaso mutum ne mai son kai mafitarsa kawai yake nema bata magoya bayansa ba,wannan jamiyyar da kuka dauko ba inda zataje.

Duk masu comment ku gama kwashe min zunubi nagode.

Back to top button