Gargadar So Chapter 85 By M Shakur
He’s feeling so terrible wlh ahankali murya chan kasa yace “Hawwa” kin kallonshi tayi ballema ta amsa sai daukan kaya take tana linkewa, shigowa ciki yayi yazo dab da ita ya tsaya kamshin datake na fizganshi shima kamshin dayakeyi na fizganta yamika hannnu zai tabata wani kallo da Hawwa tamai saida gabanshi yafadi sabida yanda yaga idanunta tace “kasa hannun nan kataba ni Allah saina tsinka maka mari Khaleel!” Sosai Khaleel ke kallonta cikeda so yace “are you angry with me”? Kallonshi tayi tadanyi yar dariya mai ciwo tace “ai wanda akeso ake fushi dashi, me angry with you? Why? When I know cewa you mean nothing to me! You’re nobody! you’re no one arayuwana so akanme zan zama angry”? Fuzar da iska Khaleel yayi yakalli kayan datake linkewa duka a linke suke well iron sef, hannu tasa zata dauki wani yarike, da sauri cikin wani irin fushi Hawwa tace “saken mini kaya nace and get out of here kafitan mini daga daki nace, na tsaneka wlh na tsaneka Khaleel, get out, na tsani ganinka ma” kaman zaiyi kuka yace “I…..I…” yakasa magana sabida har tsoron yayi hurting nata more yake cus yana ganin idanunta yasan tayi kuka dan sun nuna, Hawwa tace “nace kafita ko” saikuma tace “before that lemme remind you yau shine second day nake gidan ka saura kwana nawa kasakeni please natafi”? Ahankali yace “you are going no where ni da ke is forever deal” yo kanshi Hawwa tayi ya tsaya chak yana kallonta cikin fushi tawani turashi zata sake turashi yakama hannuwanta yarike tana kokarin fizge hannun takasa cikin fushi tace “ka saken mini hannu” kaman zaiyi kuka yace “I didn’t wanna go to any woman but kinki bani hakkina I couldn’t hold it” kokarin fizge hannunta Hawwa tashigayi kirjinta na tafarfasa tace “nace kasaken mini hannu Khaleel” cikeda so yace “stop getting angry my baby i love you come here” yashiga sata ajikinshi Hawwa na kokawa dashi but saida yasata ajikin nashi ya kankameta sosai yana buga bayanta, kuka sosai Hawwa taji yana zuwan mata jin yanda yasata ajikinshi yana lallashi amman tahana kanta yi tarike kukan gam, peck Khaleel ya manna mata agefen wuya cikeda zazzafan soyayya yace “Khaleel is sorry Moonshine ni ke kadai nakeso, inhar zakibani bazanje ko’ina ba, I so much love sex Hawwa, please kidena cemin no kinji, I’m sorry sorry, it’s okay my baby yakuri” yashiga buga bayanta sai kawai Hawwa taji yadauketa chak ajikinshi ahaukace tace “dalla ka saukeni ka saukeni nace” kin sauketa yayi yafito da ita dakinta kan gadon ya sauketa yahaukai zai janyota tadauki pillow ta bugamai da karfi tace “wlh bazaka taba jikina ba wlh kuwa, karka tabani nagaya maka” shiru yayi yana kallonta sai kawai ya lumshe idanu yadafa kanshi ahankali yace “okay naji to kwanta muyi bacci” cikeda fitina tace “baza’ayiba katashi ka koma inda kafito” ijiyan zuciya yasauke yajuya mata baya yace “bazan tashi ba” sauka tayi daga gadon taja wayanta tabude kofa tafice tasauka kasa kitchen ta shiga ta datse kofa tasaka sakata, daidai wayanta yafara ringing takalla Ammi ke kiranta danne duk fushin datakeyi tayi dan karta gane tadauki wayan tace “Hello Ammi” Ammi tace “nakira naji ko kinsha magungunan ne kinsha”? Shiru tayi Ammi tace “daukosu kisha yanzun nan” ta katse wayan, fridge Hawwa tawuce tabude gorunan magani ta fito dasu tana huci tabude most of them half cup akace tasha baki takai ta dandana maganin daci tacire daga bakinta yanda Khaleel yabata matarai kawai tadaga maganin ta kwankwada, haka tashiga budesu tana sha dan harda yunwa takeji tarage kadan kadan ta ijiye tai microwaving pepper soup na maganin ma taci sai ta shiga girki kuma dukdan ta manta bacin rai datakeji shan giyanshi yabata mata rai but ba kaman yanda taji yana sex da wata ba sabida tahanashi yaje wani waje, tanayi tana addu’an rage fushi, rice ta dafa da stew da beans dakuma juice tafito bayan taji fitanshi agaban kitchen din taga cute note yarubata mata sorry da symbol na heart shiru tayi ta tsaya tana kallon note din sai kawia ta tsallake tawuce takai abincin dinning shima another note tagani sorry Babyna, hararan note din tayi tai hanyar staircase saikawai ta tsaya wlh note ne on every staircase Khaleel yarubuta sorry akai dawani irin sauri tajuya tawuce elevator shima sorry tagani awajen wait badai tun dazu datazo kitchen abinda yazauna yanayi kenan ba? shiga tayi kawai tawuce sama har gaban dakinta note ne da saman gadonta bayi kawai tafada tai wanka taji dadin jikinta tayo alwala tafito hijabi tasa tai salla tana zaune wajen har isha’i sannan ta tashi, Noor sai fado mata take arai she really loved the girl batasan mesa ba’a bari ta tazoba.

